Complete Hausa Novels

Mr Romantic Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Mr_Romantic_Part_2_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 1 of 8

[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *💋MR.ROMANTIC💋*
_Multi dimensional story._

Maman Teddy.

11.
#Shin akwai mata irin Sakina ma kuwa a duniyar nan? #comment 🧏🏻‍♀️ Mu haɗu a comment GRP.

Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholarship?

Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida💃🏻 tun daga.

WORKING VISA?
Tare da masu neman SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)
Kamar ƙasashe haka👇🏻:
-QATAR
-OMAN
-CANADA
-USA
Da Sauran su .
To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntuɓar wannan number domin ƙarin bayani 👉 08144147273
👉Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA
Muna samar da Qatar 2 years working visa a kwana 7 insha ALLAH.

_____________________

Rawa idanun ta keyi haka hannun ta da take nuni zuwa ga inda take ganin abun tamkar Almara ko a mafarki . Yanda take ƙwaɗa sunan Rayyanu yasa Sectary ɗin sa na hannun dama Tayi saurin shigowa tare da nufo inda Sakina take . Cike da Tsawa da masifa irin na Sectariyan tasa Ta fara cewa " Shiyasa tun farko ban barki kin shigo ba ,don na lura Ba hankali ne dake ba , tabbas Ƙwaƙwalwar ki da matsala ko daga yanda kike mun magana a waje . Sakin baki Sakina tayi tana kallon Sakatariyar kana cikin sarƙaƙƙiyar murya tace " Wannan shine Rayyanun dana sani ko kuwa dai Mai kama dashi ne ?. Ke Da'allah taho ki fita ,nan company ne ba wurin hayaniya ko tashin hankali ba , fita maza kamin nasa securities suyi mun waje dake . Wannan kin ga yayi kama Miki da mijin ki ? Hauka ake yi , Ko don kinji sunan sa Sir Rayyan? . Futa da Allah .!

Cikin Sanyayyar Muryar nan nasa mai narkar da zuciyar duk wani mai sauraren ta ,Muryar da Sakina ba zata taɓa mancewa da ita a Rayuwar ta ba ya katse Su da cewa " No...Ki barta kuje ki Bata kalan aikin da tazo nema.

Sir " Tazo nema ko kuma wanda ya dace da ita dai kake magana ? . Lumshe idanun sa yayi wanda da'alama shi mutum ne ba mai son Hayaniya ba . Ku fita ke da ita ,abun da ya dace kiyi mata amma.....Kamin ya kare wata magana tuni Sakatariyar nasa ta ja Sakina kiiiiiiii suna Ficewa daga Office din , Ita kuwa Sakina kasa Wani tasiri tayi idanun ta wasu irin hawaye ke tsiyaya mata ,gaba ɗaya Ƙwaƙwalwar ta baya kai mata Wani saƙonni , Muryar Sakatariyar ne ya katse ta wacce take doka mata Tsawa " Kinci Albarkacin Yallabai Rayyan xamu dauke ki a companyn mu, kin san dai nan wuri ne na duk wani abu da ya shafi mechanics. Don haka aikin ki shine Tsaftace duk wani wuri da yake buƙatar A tsaftace shi . Wannan Form ne idan kin koma gida ki cike shi gobe zaki fara aiki sai ki taho dashi . Bama ƙazanta a kula da tsafta . Tayi Maganan cike da rainin hankali .

Wani irin numfashi Sakina Ta sauke mai nauyi kana tasa hannu tana amsa Form din , A hankali ta furta " Na gode " tana juyawa ba tare da ta jira jin mene sakatariyar zata ce ba .

**
Ganin yanda Hankalin Maleek yayi ƙololuwar tashi tabbas taga hakan a ƙwayar idanun sa , kuma sosai Munaya tayi mamakin ganin hakan ,don bata kawo mutum mai ji da kai irin shi a kwai maganan da zai firgita shi irin haka ba . Hasali a yanda take ganin sa ta dauka babu mai tankwarashi a doran duniya , sai ga shi kuma taga tashin hankali kwarara a ƙwayar idanun sa bisa ga kiran da Mahaifin sa yayi masa .

Miƙewa tayi cike da salon bariki ko ina na jikin ta karkaɗa shi take yi , cike da salon jan halin da namiji . Ƙare mata kallo yayi yana kauda kan sa gyefe ,wani irin huci na Fitan daga zuciyar sa . Hannun ta yaji tana shafa Sarauniyar sa cikin wani irin salo tana matsata tare da kumshe idanunta tana Alamar shan yaji shiiiiiii......Keeee!

Taji wani irin tsawar sa bisa kan ta , wanda sai da Hantar cikin ta ya kaɗa . Matsa ki bani wuri .! Yayi maganan yana ƙoƙarin ingizata gyefe . Yanda ya koma mata tamkar namijin zaki yasa Munaya saurin yin baya tana yin tazara dashi .

Wani irin duba yake ƙara mata na nuna tsanin tsana kana a fusace cikin ɗaga murya irin na mafaɗacin namiji yana ƙara doka mata Wani irin gigitaccen Tsawar da sai da Munaya numfashin ta ya kusa ɗaukewa don tsoro .

Kin san me yasa zan rabu dake ? , saboda a yanzu bana cikin natsuwa ta , wannan daman kadai ya ceceki da sai naga Waye uban ki ? Naga Me kika taka har kike ƙoƙarin ganin kin tarwatsa Rayuwa ta ni Maleek .

Mintuna biyu na baki ki tattara ki fice daga nan yanzu.! Kamin tayi wata magana tuni taga ya juya yana kokarin bin hanyar da suka shigo mai kamar lift. Da gudu ta biyo bayan sa jikin ta ko ina Rawa yake yi na tsoro Tabbas yau taga namijin damisa wanda bata taɓa ganin irin sa ba . Ɗanɗanon sa ya zarce namijin zuma , Tijara kuwa Ba'a magana indai iya wannan ne.

**
Kayi haƙuri Daddy , Lamarin Maleek abin kullum gaba yake yi ,sai dai mu cigaba da Addu'a . momyn Maleek tayi maganan tana Girgiza kai na damuwa , tabbas suna cikin ɗimuwa bisa ga bayanan da Jenny ta labarta masu akan ta da Maleek.

Sosai Ran Daddy yake ɓace wannan yasa shi a fusace cewa " ba wai ina yi masa fada bane don bana son shi ko wani Abu ,a'a i just don't want him to forget his manners" . Maleek Halin shi ya fara kaini makura , shi ba ƙaramin yaro bane , ban san yaushe ya fara Wannan banzan Ɗabi'ar ba . Amma Ni nasan mafita , Aure shine zai kimtsa mana shi ko mun ki ko min so , dole muyi masa Aure .

Tsaida Idanun ta tayi bisa na Daddy kamin Momy ta ɗan sauya fuska cike da damuwa tana cewa "A iya sani na Maleek mutum ne mai taimako da son alheri da tallafa mawa marasa ƙarfi . Bana tunanin Maganan Wancen Baturiyar Jerry take ko wace ? Ya zamana gaskiya ne .

Wani irin duban tsanaki Alhaji Jibo yayi mata , kaman mai son hasashen wani Abu yana nazartar kalaman ta , kana ya juya yana cewa " Maganan Ita yarinyar ƙarya ce , to maganan Nihla fa ? . Sosai yake jin ran sa na masa zafi . Maleek...!

"ya furta cikin wata irin murya marar karsashi .

Kamin Mommy tayi masa Wata magana tuni ya juya yana barin falourn ....'

Kuyi hakuri please 🙏🏻naso nayi maku update yafi hakan ,amma mu tare gobe inshallah. Labari fa yanzu za'a fara💃🏻har yanzu ba'a fara tsundumawa ciki ba tukuna .

Mmnteddy.
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *💋MR.ROMANTIC💋*
_Multi dimensional story._

Maman Teddy.

12.

Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholarship?

Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida💃🏻 tun daga.

WORKING VISA?
Tare da masu neman SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)
Kamar ƙasashe haka👇🏻:
-QATAR
-OMAN
-CANADA
-USA
Da Sauran su .
To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntuɓar wannan number domin ƙarin bayani 👉 08144147273
👉Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA
Muna samar da Qatar 2 years working visa a kwana 7 insha ALLAH.

*Labarin na kudi ne pls kar ki karanta indai baki biya ba , regular payment₦500 Vip payment₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
_____________________

Sauke wani irin gwauron Numfashi Mommyn Maleek tayi , sosai jikin ta yayi sanyi bisa wannan ɗanyar hukuncin da Daddy ke kokarin yankewa bisa ga Maleek , Hajiya Lokacin Shan Cofee Din ki yayi komai ya kammala a Resting room ɗin ki . Wani irin duba Tare da Watsa mawa zubaida Harara Hajiya Rahinat tayi , dan ƙaramin tsaki tayi tana Girgiza kai tare da cewa " Da Allah Zubaida bana buƙata, zan shiga daga ciki , bana buƙatar ganin kowa . Tom Ranki shi dade . Zubaida tayi maganan tana dan yin ƙasa da kan ta na girmamawa , a haka tana tsaye Hajiya Rahinat ta wuce ta fuuuu tana Hayewa saman Upstairs falon .

Bin bayan Hajiya Rahinat tayi da kallo, Yanda kasan su suka yi mata laifin, A Zuciyar Zubaida ne take cewa " Ai koma meke faruwa kece kika jawo komai ,domun kece kika sangarta Abdool Maleek da Hannayen ki , Wasu tarbiyyar ma da ya samu Albarkacin Shigowan Ammie Rayuwar sa ce . Hummm . Juyawa Zubaida tayi tare da tunanin Zuci iri iri .

**
Ɓangaren Billy kuwa tunda Taji Amincewa daga bakin Nihla ko tsayawa ɓata lokaci bata yi ba, Tun da Hasile aka shirya mata ita , Wannan Ƙarnin Nonon ya ragu daga Jikin ta , Ta sa aka Sauya mata kaya Zuwa shigar mu ta hausa , duka shigar Fulanin nan An cire shi daga jikin Hasile . Abu ɗaya ne taƙi yarda a cire mata shine Sarƙar Zirin Wuyar ta na fulani. Muryar Wata mata ne ya katse ta wacce ta shigo ba ko sallama kaman tashin Aradu take cewa " Maza Fito Hajiya Na jiran ki , Hannu tasa tana kama hannun Hasile wacce bata tsaya jiran jin mene Zata faɗi ba ...Ganin Haƙa yasa Hasile Saurin saka hannun ta daya tana ƙwasar Kayan ta n Fulani wanda aka sauya mata su yanzu . A yau ne a kuma yanzu ta fahimci Tsiwa take dashi dama ba Surutu ba , Don ta kasa motsa bakin ta tayi Wasu tambayoyin ,duk da da magana a bakin ta . A kuma yanzu tsoro ya fara shigar ta .

"Hasile ko dai masu yanka kan mutane ne yan binni kika kai kan ki da kan ki?" .

Tana Wannan tunanin suka isa Farfajiyar gidan Billy wacce tana hango su tayi saurin shigewa moton ta . A wannan karon ita ta shirya don Driving , Gidan gaba Hasile aka bude mata tana shiga aka rufo Murfin moton ,ba tare da Wani ɓata lokaci ba Billy ta bar cikin gidan tare da nufar Gidan Su Nihla .

Tun da suka fara tafiya Hasille ke raba idanu , da tsoro a tare da ita amma kuma ta kasa magana tamkar Wacce aka rufe ma Baki . Har suka isa Wani tanfatsetsen gida , Wanda Ganin Securities tun daga Wajen Gidan , masu tsoron wasu da Bindigogin su yasa Hasile Daga cikin moton ƙanƙane Jikin ta tana Saurin Kallon inda Billy take . Cikin raunanar murya na wanda ya fara nadama ta kalli Billy tana cewa " Ina ne nan kika kawo Ni? Dama maganan Baffa Harɗo gaskiya ne da yace ke ba abun yarda bane ? Ko dai kune masu shan jini da nake jin labari , kune yan birni masu shan jinin mutane Nima kin kawo Ni ne ......Shiit . Billy ta furta tana dan dukan Sitiyarin moton nata , kana tace " Is Okay my Dear , please calm down. Ki saurara ki yarda dani , Hasile , Ban daukoki don na cutar dake ba.

Wallahi ina rantse Miki nan gidan Alheri ne a gareki, Ki yarda Kuma Nan gaba zaki ce na faɗa Miki. Abu ɗaya nake so dake shine ki sani wani Aiki zaki mun na tsawon watanni biyu kacal ,daga nan zan taho na dauke ki , ba iya ilimi ne zan baki ba , kome kike buƙata zan baki shi , Amma ki tabbatar kin riƙe wannan a duk inda zaki shiga a cikin gidan nan . Maganan Billy take tana Fiddo da Wani Abu kaman na'ura yar karamar gaske tana miƙa ma Hasile ,wacce babu musu tasa hannun ta tana amsa .

Ki saka Wannan a wani privacy na daga jikin ki , ko saman kan ki ki hautsina da gashin kan ki , Ya zama na kece kaÉ—ai kika san Wannan Sirrin .

Cike da Dan gurɓataciyar Hausan ta Hasile ta kalli Billy wacce Zuciyar ta ya fara natsuwa da kalaman ta , Allah sarki yaro kenan..!
Mene ne a cikin gidan? Kuma Wani kalan Aiki ne Adda Bilki?.

Kyawawan idanun Hasile ta kalla kana tace " Kome zaki iya yi ,amma nafi kawo aikin naki baya Wuce Shara ko Goge ² . Jin an ambaci Shara ko goge² yasa Hasile Sakin Murmushi cike da jin ba komai tace " Wannan ai duka mai Sauki ne kar ki damu Adda Bilkisu , A bisa kaina zan saka miki . Har kudin umma na Idan naje kasuwa na sayar da nono a gashin kai na nake boyewa, don haka idan na Aje Babu wanda zai san dashi.

Maganan Aiki kuma Kullum fa Ina fita Kiwo tun daga Safe har dare , na saba da kiwo aiki ba zai mun wuya ba . Amma Wa'annan Mutanen masu makamai ba yan fashi bane ba ? .

Dariya ne ya kusa kama Billy amma sai ta ɗan dake , nan take ta fara mata bayanin Securities din da kuma Aikin su . A haka ta danna moton ta zuwa cikin Gidan Alhaji Jibo . Anan ne Idanun Hasile suka ƙara budewa , ganin girma da kayatuwar Gidan yafi komai tafiya da duk wani tunanin ta , To na bar maku tunanin Ace Wanda rayuwar sa a jeji ya sani yau gashi cikin gidan boko da Kuɗi ,na bar maku yanda komai zaku ganshi cikin Tsari da burgewa , gida ne yanda kasan gidan A turai yake ba A gida Nigeria ba.

Benaye ne a sama Uku , ga part ² Wanda yawan su ba zaka tantance iyakan su ba . Fitowa Billy tayi tana kama hannun Hasile tare da nufa da ita Ɓangaren Umman Nihla .
**
Ɓangaren Ruƙayya kuwa Al'amuran nata kullum gaba suke , haka take rayuwar ta , ma'aikatan ta sune suka zama ƙwaratan ta , Duk a ciki babu wanda take ji dashi a zuciyar ta da duniyar iskancin ta irin Wannan Saurayin Wato C.boy .
Kwance take bisa ƙayataccen Bed ɗin nata , Tun daga Falo kake jin Nishin ta yayin da C.boy ke sauke wani irin numfashi haɗe da Gurnani tamkar zaki . Aasssh Danna shi ciki , ka shigar Please da Sauri . Tana maganan tana ƙara Ware cinyoyin ta , tare da Saka yatsunta Gyefen vigina din ta tana shafawa tare da kama Sarauniyar nasa tana Shafa ta tare da Son dannata cikin Virgina ɗin ta . Hannun sa yasa yana Matsa nonon ta tare da kai bakin sa yana Tsotsan Nonon ta tare da cigaba da Goga mata Sarauniyar tasa a gyefen Durin ta ba tare da ya shigar ba , Gaba ɗaya ya gama burkita mata lissafi ko ina na jikin Rukky rawa yake yi , haka take wani irin ihu tana faɗin " Ashh....Ush.. Oh my God.! Da Daɗi C.....c.boy ka danna Sarauniyar naka cikin duri na dadi Wayyooo ashhh ka danna ciki ,daɗi. Hannun sa yakai yana ƙara danna Duka jikin sa tsakiyar cinyoyin ta yana danna Sarauniyar tasa ciki "Ashhh..."

*Littafin mr romantic na kudi ne ban yarda ki ƙaranta mun idan baki biyani ba , regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932....don Allah kar ki ƙaranta indai ba siya kika yi ba 🙏🏻.*
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *💋MR.ROMANTIC💋*
_Multi dimensional story._

Maman Teddy.

13

Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholarship?

Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida💃🏻 tun daga.

WORKING VISA?
Tare da masu neman SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)
Kamar ƙasashe haka👇🏻:
-QATAR
-OMAN
-CANADA
-USA
Da Sauran su .
To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntuɓar wannan number domin ƙarin bayani 👉 08144147273
👉Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA
Muna samar da Qatar 2 years working visa a kwana 7 insha ALLAH.

*Labarin na kudi ne pls kar ki karanta indai baki biya ba , regular payment₦500 Vip payment₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
_____________________

"Assh" ta furta tana Wani yin zillo tare da yin baya tana Ƙwanciya warwas tare da Ƙara Buɗe masa cinyoyin ta yana ƙara danna Sarauniyar tasa ciki . Caccakar Virgina ɗin ta ya fara yi da Hajiya babban sa ,yana daurata tare da ɗan danna yar tsakar ta " Wayyo" Dadi " Dadi ' Ashhh" Kullum kazo duk idan nazo Yahya, Ashh" Dadi Ka cigaba danna mun , Wayyo duri na wayyo...." Kawai sai ta fashe da Wani irin ihu tana Buɗe kan ta da jikin ta baki daya , hannun ta tasa duka biyun tana Riƙo mazaunan sa ta baya tare da ƙara hantsaro sa ciki tana dukan Mazaunan sa cikin murya na ficewa a hayyaci take fadin"Idan nazo na ƙara kiran ka ,ko na nemeka zaka ga yanda zanyi dakai a cikin gidan nan.! . Wani irin kallo C.boy yayi mata , mai dauke da fassarori , a bakin sa ne yana wani irin haki da sauke numfashi kaman wanda yayi gasar tsere ya furta "Ayi min Afuwa Ranki ya dade" Wannan dadin ba zan iya juran rashin sa ko na yini daya bane. A zuciyar sa kuwa , cewa yake " Shashashan banza " inda kin san yanda kike kaman Ruwan Salam babu daɗi ba Taste, taimakon ki kawai nake yi , aci dadi asha abu mai sanyi duka baki da wata ni'ima ta ciki da Waje "Ke ga yar boko yar hutu yar masu dashi , mu ya'yan talakawan a haka zamu kare namu Rayuwar kenan ,kullum mune a ƙasa . Kin kawo kan ki inda zakiyi nadama, dama a kullum burina shine ALLAH ya kawo silar faɗowar Wata yar mai kuɗi marasa tausayi hannu na yau gashi . B duka ba hantara zan yi ɓara² dake .

"Dariya Ruƙy tasa tana faɗin" Ashe kaima kana jin dadin , Please Ashhhh, danna ashhh "Yauwa good boy ...Ohhhh Ashhh" I really like it, Puck in....Aaaaashhhhh Na ƙara maka Salary per month Oh Dadi Wayyo. Zai fita....Ashhhhhhhh ta saki wani ƙara jin yanda ya fara sukuwa a cikin Virgina ɗin ta , numfashin sa kawai kake ji yana kai hannun sa tare da damkar Nonuwan ta duka biyun . Yanda yake sukuwa akan ta kai dagani kasan abun bana lafiya bane , fiye da Mintuna ashirin suna a haka , babu abin da kake ji sai Muryar ta tana " Ashh..Ahhhh ...Ohhhh.. Ashhh...oushhh.

Sam bai lafafa mata ba har sai da ya tabbatar haƙar sa ya cimma ruwa , yatsun sa yasa yana shafo ciki tare da fito dashi yana kallon yanda yayi mata facha² da sperm din ta da jini a hade tamkar mai shirin yi mata Fƴaɗe . Wani irin dariyar zuci yayi a ransa yana cewa " Yanzu aka fara Wasan ". Muryar ta yaji tana faɗin " Asshhhh Raɗaɗi nake ji , Wane kake ?. Tayi maganan tana caɓe baki cike da Wannan wulaƙancin nata .

Ƙasa yayi da Muryar sa yana raba jikin sa da nata kana yace " C.boy" . Ba tare da ta kuma masa magana ba ta fara daga manyan cinyoyin ta da ƙafafuwan ta a hankali tana rintse ido ,don wani irin sabon Raɗaɗi take ji wanda rabon da taji irin shi tun buɗewar ta na farko ". Mtswww tana yar tsaki ta mike tana nufar Bathroom. Shikam a gadarance ya koma ya kwanta yana mai da gajiya . Yana a haka kaman mintuna ashirin sai ga ta daure da Towel ta fito , sam bata tsaya kara bi takan sa ba ta fice masa daga Dakin tana nufar Falon ta " .

**
Billy na rike da hannun Hasile suka nufi Bedroom din nata , inda da shugan su Hasile ta ida sallamawa nan fa Ko a Duniya take ,to tabbas Aljannan duniya ne . Komai na wurin Pink and white tamkar dakin baby girl . Tana can tana Kalle² ne Ta fara jin saukar nishi tamkar masu naƙuda ,wannan yasa Hasile Saurin juyowa tana duban inda suke zaune suna wani Rungume da juna , Bakin su na sarƙe suna tsotsan laɓɓan su tare da sumbata . Waro idanun ta ta kuma yi waje tana ƙifi ² dasu , Ganin Abin take wani iri,kuma ta rasa fassara mene suke yi haka ? . Ganin yanda Billy ke Jan Nonon Nihla tana Wani matsa shi tare da murza kan Nipple din ta yasa Hasile saurin Rintse ido . Jin abin take yana taɓa mata kai da ban tsoro. Tuno da yanda idan ta buge nonon ta take ji kaman numfashin ta zai ɗauke don a azaba yasa ta saurin motsa laɓɓan ta cike da gidadanci irin na bafullatanan Daji ta fara cewa " Ke Baiwar Allah meye kike ma Adda Bilkisu haka ? , Cire mata kan nono zaki yi ne? Baki kuma kiji tana kuka bane ?" .

Juyowa Nihlla tayi tana Mawa Hasile wani irin duba kana ta kalli fuskar Billy wanda yake idanun ta a Lumshe, Har a lokacin kuma shafa ƙirjin Nihla take tana lalubar Nonuwan ta .

"Ba kukan Azaba take yi ba , Niishin Dadi ne" . Tafi can kiyi zaman ki ,bamu mintuna talatin haka " .

Sakin baki Hasile tayi tana kallon Nihla dake wannan zance ,sam ta rasa inda makaman maganganun nata suka nufa , Don ita Hausan ma a yanzu ne ta ɗan fara sabawa da ita , a shekaru daya baya ,sam bata iya shi ba ma . Girgiza Kai tayi cike da wauta irin nata kana tace " A'a Aradu ke muguwa ce " Me yasa zaki rinƙa taɓa mata nono? Baki san da zafi bane ? .

Nihla ba hakuri tuni ta fara fusata zuciyar ta na mata zafi wannan yasa ta bude baki zata yi mata magana , Taji bakin Billy ta ɓame da nata taana tsotsan ta a hankali cikin salo na yan lesbian . Yatsunta Nihla takai zuwa ƙasan Durin Billy tana caka su tare da zura su ciki tana wani irin karkaɗan ciki tare da danna yar tsakar ta tana matsa mata . Ashhhhh ushhhyyy ....!

Rintse ido Hasile tayi tana ware idanun ta bisa kan su ,tabbas ita dai Tasan wannan abin ba abu ne me kyau ba . Amma kuma bata da bakin magana , musamman tuno da Furucin MacciÉ—o da yake yawan ce mata " Hasile ki taimake mu ,idan kin shiga binni kar ki yawaita yin magana , don ke Yar daji ce lamba É—aya ...............!

*Don Allah kar ki ƙaranta mun inadai baki biyani ba , regular group ₦500 Vip group ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...#Mamanteddy tv.@youtube channel*
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *💋MR.ROMANTIC💋*
_Multi dimensional story._

Maman Teddy.

14

Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholarship?

Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida💃🏻 tun daga.

WORKING VISA?
Tare da masu neman SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)
Kamar ƙasashe haka👇🏻:
-QATAR
-OMAN
-CANADA
-USA
Da Sauran su .
To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntuɓar wannan number domin ƙarin bayani 👉 08144147273
👉Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA
Muna samar da Qatar 2 years working visa a kwana 7 insha ALLAH.

*Labarin na kudi ne pls kar ki karanta indai baki biya ba , regular payment₦500 Vip payment₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
_________________

Da Wannan tunanin da Hasile tayi bisa ga maganan Macciɗo yasa ta Jah baya tana jingina da Bangon Ɗakin, Ita dai a bisa cikin Zuciyar ta sosai take jin Wannan Abin da suke yi ba dai dai bane ,ba kuma abu ne mai ƙyau ba , Amma maganan Macciɗo yasa ta kasa tantance a wani ma'auni zata saka su .

Saurin waigawa tayi zuwa inda Billy da Nihla suke , A lokacin tuni sun yi zidigir duka babu mai kaya a jiki don sun cire sun watsar gyefe. Gaba ɗaya basa a hayyacin su duka , Sai saukar numfashin su , Nihlla na Ƙara kai hannu tare da Danna kan Billy wacce bakin ta ke cikin Virgina ɗin ta tana mata Wani tsotsa tare da yakusar wurin da haƙoranta . "Ashhhh". Ohhhshhh" "Ahhhooo" . Nihla ke Wani irin sambatu tare da mai da kan ta tana ƙwantarwa bisa pillow , Hannun ta takai tana wani irin matsa nonon ta da suke mata ƙaiƙayi tana mai ƙara Wangale mata ƙafarta tare da kallon fuskar Billy wacce tayi nisa a aiki , ɗagowa Da idanu Billy tayi suna Haɗa ido suka Wani sheƙe da Dariya na tsaban Ƙwararrun Yan maɗigo wanda suka ƙware a harkar.

Tsoro ne ya kama Hasile lokaci ɗaya taji Jikin ta na kyarma na tsananin tsoro da tashin hankali, sam ita zuciyar ta bata yarda mata da Wannan abun nasu ba , A hankali ta saɗaɗa ba tare da sun lura ba ,ta fice daga Bedroom din tana barin Part ɗin ba tare da Tasan inda zata nufa ba . Bayan ta fice ne nan kuma idanun ta suka fara rawa , gaba ɗaya Gidan ya hargitse mata ta rasa Hanyar Fita . Domin part ɗin gaba ɗaya kama suke , Sai ka shiga ne zaka gane Bambamci . Rasa hanya tayi wannan yasa ta Nufar wata Ɓangaren da bata san Ina ne ba . Gashi sam bata fahimtar komai .

Wani wuri ta ga ta fito gaba ɗaya motoci ta gani burjik a wurin , kan ta ne ya wani sara mata tsoro da Fargaba na shigar ta , a hankali ta fara tuno da Umman ta da kuma Kalaman ta . Maganan "Baffa Harɗo" ta fara Tunawa, ashe dama yasan halin yan binni ne yasa yaƙi amincewa da maganan Adda Bilkisu?" . Wani irin ƙara taji ana Ɗaga Wani irin Katafaren Gate ganin haka yasa ta saurin Jah baya tana Shigewa cikin motoci tare da ɓoyewa . Cike da Wani irin gudu tamkar yana akan Titin da babu motoci ya shigo Parking space din , Fuskar sa babu Walwala a daure tamkar Wani Gawurtaccen Soja . Tuni securities su kusan Uku suka nufa inda yake suna saurin bude bangaren sa ,don yau Maleek da kan sa yayi Driving shine Dalilin da yasa har ya biyo ta nan ɓangaren .

"A hankali Hasile ke lekowa tana ƙare masa kallo , kamin a ran ta tace " Wannan balarabe ne"Dama a birni ana ganin larabawa ba sai an tafi Saudiyya ba?" . Cigaba tayi da leƙen sa tana hango yanda laɓban sa ke motsi a Miskilance a yanda ta fahimta Duka na Gyefen nasa a tsorace suke dashi , Mamaki ne ya kamata musamman ganin da tayi ya juya idanun ta suka hasko mata Suman kan sa da ya kama ya tufke daga ƙasa . Tabbas nan ba ƙasata bace Nigeria ". Ta furta tana Girgiza kai ,kana tace " Ƙasar larabawa Adda Bilkisu ta kawo Ni ,nayi Aiki a matsayin tukaru .

**
Tun da Sakina ta koma Gida sam bata da Wani walwala, kukan ma ta kasa duk da shi ke ciyo ta a rai . Ta rasa me zata kira wannan al'amari, Ƙwaƙwalwarta ya kasa yarda mata Wannan fa shine Mijin nan nata Rayyanu . A yaushe ne Rayyanun yayi kuɗi haka ? Ko shima Ya shiga layin Wasu daga cikin samarin Wannan zamanin ne masu yin kuɗin dare Ɗaya.............!

"Sakinatu"

Muryar Mahaifiyar ta Mama Mai Soda ya katse Sakina wacce ta tasa buta a gaba tana saka tagumi,ashe maganan ta sunan a zuci take batasan a sarari take yin sa ba .

"Na'am"Mama .

Kama baki Mama mai Soda tayi kana tace " Ikon ALLAH, yanzu tunanin Wannan faƙirin mijin naki kike yi? Wanda rabuwar tafi auren naku alheri? Tun da babu wata cigaba da aka samu na Rayuwa sai Tsiya da rashi ? , Ina lura dake tun bayan Rabuwar ku ,kika lalace kin saka zuciyar ki a masifa , gayun nan naki ma ba kyayi ,kullum kina gida bare har wani yasan kina zawarci yazo . Don haka na fara gajiya shekara kusan ɗaya kin ki ƙwantar da hankalin ki. Ashe dama nine na matsa Miki akan rabuwa da wannan matalaucin , da take ne ku mutu a haka kenan? . Da'allah jubi fa yanda kika lalace babu namijin da zai so zuwa inda yake da sunan SO.......!

Kuyi haƙuri da Wannan , Kun san idan ana Fitan Safe sai a hankali😄.

*Don Allah kar ki ƙaranta indai baki biyani ba , Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

Maman Teddy.
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *💋MR.ROMANTIC💋*
_Multi dimensional story._

Maman Teddy.

15.

Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholarship?

Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida💃🏻 tun daga.

WORKING VISA?
Tare da masu neman SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)
Kamar ƙasashe haka👇🏻:
-QATAR
-OMAN
-CANADA
-USA
Da Sauran su .
To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntuɓar wannan number domin ƙarin bayani 👉 08144147273
👉Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA
Muna samar da Qatar 2 years working visa a kwana 7 insha ALLAH.

*BHUZUWA EMPIRE.*
*Alhamdulillah dukkan godiya ya tabbata ga Allah madaukakin sarki Tsira da Amincin Allah su tabbata ga annabin S.A.W .*

Kaman yanda Wasun ku suka sani nice dai taku Bhuzuwa empire 08139762831 mai taimakon mata da yan uwa Musulmi baki daya , musamman ga matsolin da ya shafi AURE.! Ko jinnu sa baƙar sihiri...muna bayar da taimako sosai bisa ga wannan hanya , Amma Bara mu fara da Matsalar da ya shafi Aure ,don shine sunnar Manzon rahma .

Tabbas Aure shine babban matsalar da ShaiÉ—an ke kawo rikita-rikita a cikin ta a yau a zamanin mu .

Ƙalubale na Farko!

MUGUN MIJI
-Ni matar Aure ce ,amma zaman gidan mijin nawa yaƙi dadi , da rayuwa ta a yanzu har gwara Rayuwar gidan iyaye na .

MAZINACIN MIJI
-Ni matar Aure ce , matsalar daya da yafi damuna , miji na baya bani kulawa, kullum idanun sa a matan duniya , da lalata dasu .

MAFAÆŠACIN MIJI
-Ina zaune da miji na amma kullum baya ciyar damu ya yaya, Kullum faÉ—a da tashin hankali babu kwanciyar hankali.

NAMIJI MAI DUKIYAR LUKUDI
-Mai gida na yana da kuÉ—in sa da rufin asiri ,amma baya daukar nauyi na da yara na , sai kyautar riya da Neman suna bhuzuwa empire ta shirya tsaf don magance maku duka matsalolin ku Cikin yardar Allah . bari mu dawo kan yannmatan mu .

ƳAMMATA RAN GARI .
Bhuzuwa empire taku ce 08139762831

- Masalata hajja bhuzuwa aure.! Bani da samari ma nema .

-Matsalata bhuzuwa idan Samarin sun zo tafiya suke .

-matsalata samarin da zancen banza suke nema na ba Aure ba !

Duk wani matsala da yardar Allah bhuzuwa empire ta shirya tsaf don taimakawa .

Muna yin mallaka na kiranye ta hanyar suratul yaseen .
Muna yin mallaka na Al'ƙur'ani da surorin Ayar Allah .
Muna taimakawa ta fannin lamarin jinnu da Sauran su . Akwai mallaka na matar Aure mai zafi da zai gyara maku matsalar Auratayya fatan bhuzuwa empire ayi aure a kuma zauna lapiya a hayayyafa Ranar gobe kiyama Manzo yayi Alfahari damu.

Ga masu ɓukatar Taimakon mu zasu iya tuntuɓar wannan number 08139762831 .
________________

Babu Ɗa namijin da zai yi sha'awar ki ,kin rame kin wulaƙance Wasu ma sai suce haƙƙin mijin ki ne ke bibiyar ki ai . Kalle ki fa Sakina ? Fuska cike da Pimples duk caccaki,ko da ba haka kike ba . Don haka ga Aloe vera can ki karya ki mutsike mun wannan Fuskan naki, ko yayi kyaun gani .

ÆŠagowa Sakina tayi cikin Wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa idanun ta na tsiyayar da Wasu irin narkakkun hawaye Masu É—aga Hankali da Bayyana tsananin Damuwar da take ciki .

"Mama".
Ta kira sunan ta A sanyaye cike da Dasashshiyar murya . "Mama" nayi sallama da duk wani jin dadi na ta rayuwa , Na cuci kaina na zalunci miji na!

Shiru!
Kar na sake jin irin wannan maganan mara dadin saurare, a yaushe ne kika zalunci mijin naki eiyee? Shi dai ya zalunci kan sa , Na dauki zankadadiyar mace kaman ki na bashi ,amma babu cima me kyau kullum sai baƙar miya . Rintse idanu Sakina tayi tana tuno da Rayuwar ta da Rayyanu tabbas Ni na zalunci Rayyanu, kuma Allah ba zai barni ba . Duk abin da ke faruwa dani haƙƙin sa ne. Maganan zuci take dai dai Muryar Mama mai Soda na katse ta da cewa " Kalli fa ina Uwar sa ce tasa ya sake ki nan take , kuma yayi hakan yabi Umarnin ta , Sannan tun faruwan hakan a dangin sa ko yan uwan sa ko shi kan sa babu Mutum daya da ya taɓa zuwa gidan nan tsawon shekaru biyu kenan .

"Mama" Yau naga Rayyan!

Gyara tsayuwa Mama mai Soda tayi tana kama Kugun ta ,kana ta caɓe baki tare da cewa " Kin ga hakkin ki ko? Nasan kin gansa yayi fata² . Ai hakkin ki ba zai taba barin sa ba . "Mama Rayyan bai zalunce Ni ba. Nice na zalunci Rayyan, yayi mun duk wani so da ko wacce ya mace ke fata da burin samu a wurin mijin ta ,amma kwaɗayi da son Abin duniya yasa idanuna Rufewa , kudin kawai nake so yayi , sai gashi a yau yayi mun sama ,sama can koluluwa Mama " Rayyan yafi karfi na , kwarai naga sakayyar abun da nayi masa . "Sakin baki Mama tayi tana sauraren Ɗiyar nata ,kana tace " Ke Sakina Sambatun sunan nasa da kika saba yi a mafarki ne yanzu kike yin sa a sarari? Anya Wannan yaron ba sihiri yayi Miki ba ?.

Mama Rayyanu bawan Allah ne ,mutum ne shi mai riƙo da Addini ko a zaman Auren mu na fahimci hakan . Mama Yau naje wata masana'anta Neman Aikin share². Kin san Waye mai wannan Company kuwa? Rayyan.! Ta furta tana cije laɓɓan ta na ƙasa tare da jawo buta gaban ta ,tana fara Ɗebon ruwan a hannun ta . Saurin dafe Ƙirji Mama mai Soda tayi " Cike da rashin yarda ta fara cewa " Tabbas na yarda kin zama mahaukaciya akan soyayyar Rayyanu! Sakina Hauka zakiyi ne ? Shi Rayyanun kika gani? Wannan ba zai yiwu ba , sai dai idan mai kama dashi .

Kuka Sakina ta fashe dashi har tana shashaƙa da jan Majina , kana tace " Mama Rayyanu na gani Wallahi da idanuna . Kuma shine yace a bani aiki .

Ke Da'allah Rufe mun baki , Ki yarda Ba Rayyanu bane , yanzu ne ma na tabbatar da ba shi bane ba , don har Abada Rayyanu yana Miki son da ba zai taɓa ganin ki wata magana bata shiga tsakanin ku ba ,sai dai a baki aiki . Kila mutumin ya Fahimci halin da kike ciki ne na Makantar So shi yasa yayi Miki hakan , amma ki buɗe Idanun ki ,babu ta yanda Rayyanu zai zama attajirin mai kuɗi a yan wannan shekarun da rabuwar ku , Tsafi ya fara ne? . Kallon Mama Tayi tana buɗe baki zata yi magana , mama ta kuma katse ta tana cewa " Maza yi alwala ki taho kiyi Sallah ,kamin ki kammala Na Sauke miya sai ki ci Abinci,Ni bana son ƙara jin wani Shashancin zancen ki .

Tana faɗin haka ta juya tana nufar madafin ta , yayin da Sakina ta bi bayan ta da kallo. A Zuciyar ta tana tunanin maganan Mama fa tabbas Gaskiya ne , babu yanda Rayyanu zai ganta yayi burus da ita haka , Nan take Ƙwaƙwalwar ta ya fara Mata wasiwasun ba tsohon Mijin ta bane Rayyanu ,sai dai idanun ta ne yayi mata gizon sa a Wancen lokacin . Alwala ta fara tana mai kammalawa ta miƙe tare da nufar Ɗakin Mama mai Soda don ta gabatar da Sallahn ta.
**
Wani irin tagumi ɗan jinjiri ya zabga , Tun fitar matar nasa yake zaune a tsakar gidan, Kan sa yayi zafi gashi babu yanda zai yi don tafi ƙarfin sa ,bai da kataɓus cikin gidan sa. Ta zama mijin ya dawo matan . Miƙewa yayi daga Zaunen da yake yana nufar cikin ɗakin su tare da kallon agogon dake maƙale a bango wanda yake nuna masa karfe 9:30pm na dare . Wasu irin marayun Hawaye ne suka fara bin Kuncin sa , ganin tuni yaran nasu har sunyi barci a tsakar dakin da yunwa Babu uwan dake Gyefen su . A hankali ya fara tunano maganan Abokin sa Ado ,da yake cewa " Matan auren yanzu sun fi ƴammata shaiɗana ,wani zamani muke ciki da sai dai muce Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un. Idan kaga mace na maka rashin mutunci da ......Nan take ya fara karanto duk bayanin Ado a kan sa , wanda babu Abu daya da Asabe ta tsallake sai ma nata da yafi wanda ya faɗa masa .

Saurin Girgiza kai Yayi yana cewa " A'a Asabe ba zata taɓa cin amanata ba .! Wannan wasiwasun shaiɗan ne." Tabbas akwai abin da ya tsayar da ita . Juyawa yayi yana takawa tare da nufar tsakar gidan sa ,daga nan ya haura zuwa kofar gida duka don zaman jiran Dawowan matar nasa amma shine har goman dare shiru kake ji .
**
Lagos
10:05am
Zaune na hango Hajiya Baraka a tsakiyar falon ta bisa Ƙayataccen Falourn ta , gyefe guda Wata ma'aikaciyar ta ne ke matsa mata ƙafa a hankali yayin da ita kuma ke aikin cika Wuya tana Bin Labaran da ake haskowa a dai dai wannan lokacin .

Ina son Sanin cikakken tarihin Wannan yaro .!
Tayi maganan a sarari tare da kiran sunan sa kaman haka"Doctor Maleek Jibo" . Juyawa tayi tana kallon yar aikin nata kana tace "Haura sama ki kira mun Ruƙƙy na. Cikin Sauri ma'aikaciyar ta mike tare da furta " Tom Ranki ya dade". Kaman mintuna Goma sai ga ma'aikaciyar ta dawo tana sanar mata da cewa "Ruƙayya tace tana zuwa".

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.