Complete Hausa Novels

My Lady Boss Complete Hausa Novel

Reading file: My_Lady_Boss_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 8 of 17

Shigar su ba wuya taji ya cafko ta yana haɗata da jikin shi yana ƙoƙarin kama na shanun ta...saurin jah baya tayi tana rabuwa da jikin shi kamin tace " Ni bana fara aiki sai naji alart ko cash. Tayi Magann tana juya masa baya haɗi da kallon windown ɗakin... Ji tayi ya matso inda take yana kai hannun shi haɗi da shafan mazaunan ta kana yace " Kinsan Ni ba ƙaramin mutum bane , I will pay yy....shiii tasa hannun ta a laɓban shi kana tayi baya tana cewa " nima kasan ba ƙaramar mace bane".

Huuuu ganin yafara kaɗuwa tana son masa kwalele yasa shi zama a bed din yana cewa " Ur account details?". Tana jin gine da bango Binafa ta bashi ,wanda ko minti ɗaya ba'a yi ba taji alart dubawa tayi wanda kuɗin ya firgita ganin yawan su.... Wannan yasata saurin nufan inda yake zaune tana ware ƙafafun ta haɗi da zama a cibiyoyin sa tana fara motsa hjy babban sa...hannun sa yakai yana wasa da nonuwan ta da suke kaman galan , wanda wani irin tafiyar tsutsa da take bin bayan shi dashi da yanda take lililo a kan kaciyar sa yasa tuni batulmani ɗin nashi tafara zillo sama..... Nidai ganin wacece Binafa yasani saurin ficewa daga ɗakin ina nufa Lagos gidan malam Ilu don ganin wainar da ake toyawa acan......😂😂

****

Zama sukayi suna kallon kallo kamin Safna tace " Nawa kenan duka kuɗin suka kama? Kuma ya xamuyi kin san ba abu mafi haɗari da yakai cin kuɗin banki dana Company masifa ne wannan ,sai a ƙarar da komai daka mallaka akan kuɗaɗen wa'annan wurare biyu dana faɗa maki...ke waya faɗa maki zama zan cigaba da yi a garin nan? Dubu ɗari huɗu na ɗeba... yanxu da yammacin nan zan kai bashin lafo duba ɗari da hamsin , zuwa gobe da asussubahi mu sai ta mawa kan mu hanya sai an gan mu kuma!!

Me kikaji unguwa nace wa game dani? ...hum kijimun mutinin Nan ɗan iska wai har da kuka a masallaci bai ganki ba ,yanxu dai an bada cibiya a nemoki, ai kin barsu bari na har abada Safna,mubar garin nan muje wata gari munemi arxiƙi ko me kika ce? Tabbas hakan yayi, amma wannan matan na gidan laurat ko? Tana bani tausayi ,babu hanyar da zamu taimake ta kamin mu gudu?? Shiru Sumayya tayi tana tunanin mafita kusan minti biyu kamin tace" Tabbas akwai!!!!

Amma kina ji bari nayi bacci na koda minti talatin ne ,sai na faÉ—a Maki yanda xamuyi da Lauratu ,mu rabata da wannan É—an iskan mijin nata....to me za'a dafa ma Umma kamin ta nemi abinci? Safna tayi maganan tana jawo risho...keda baki da lafiya wani girki , ki bari na tashi ...bkmai ai na warware..to ki dafa mata farar talia ai muna da miyar yaji sai muci dashi....tana maganan haÉ—i da hamma bacci yana É—aukar ta......

*****

Kallon ta Sumayya keyi na tsoro da fargaba ,tun da take bata taɓa ganin mace ƴar daba da makami kaman wanna n ba....Safna ce tace baiwar Allah me muka yi miki? Sai Lauratu ta amashe da faɗin ' kiwa girman Allah ki rabu damu? Me yasa kika zaɓi rayuwa irin haka? Ki nemi sana'a ba fashi ba , ki bar mu muƙarisaaa.....Tabbas sai kun bani kuɗin hannun ku ,idan kun ga kun tafi da wannan kuɗin to Na tashi daga sunana Billy Bilkisu mai gado.....kuma fashi mutane suka sani na koya don dole, a lokacin da nake kuka su bani abinci naci basu bani, da ƙarfi na na ƙwataaaaaaa!! Wani irin bindiga ta fiddo dashi wanda yasa Sumayya rungume Umma da ƙarfi tana kirar sunan Bilkisuuuu.....Gigif ta tashi daga barci da ya ɗauke ta ,tana kallon Inda Safna itama ta saki murfin tukunya da ta buɗe talia , kana tace " Lafiya Summy ,wacece Bilikisuuuuu??? Amaimakon Sumayya ta bata amsa sai goge gumin dake karyo mata tayi ,tana furta wa a hankali ban santa ba ,amma tabbas tana nan ? A'a cike da mmki Safna baki san ta ba? kuma tana nan? To a ina? ...ke kuɗin nan na shirin zama mana barazana , kira mana wancan lauratun yanxu muyi maganaaa da ita zata cigaba da zama da ɗan Asabe ne yana cin ta kaman kwarto ko ƙaƙa.......................

_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._

*The journey is beginning💃💃💃 Kar ki sake ayi baki MY LADY BOSS sabon kafce daga alƙalamin Aunty Aisha Mmn teddy*
[9/12, 10:35 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_

Free page
.......6

Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama Æ´ar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maÉ—aci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss

*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_

_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy duk😍😂_

****

Me zamu faɗi mata ? Mu tsaya dai muyi tunani fah? Safna ke maganan tana fiddo da idanuwan ta ga Sumayya na tsoro ,don tasan Sumayya ba tsoro ko me ya shato mata yin sa take kai tsaye sai dai daga baya komai ya faru". Kallon ta Sumayya tayi kamin ta miƙe tsaye tana cewa " To Ni Bara ki gani ,kar ki fita ma mutanen gidan nan munafukai su ganki...tsaye talia ɗin Ni Bara naje da kaina".
Fichewa Sumayya tayi daga ɗakin,wanda da fitowar ta tsakar gida Nan Rita tabar niƙar markaɗen da takeyi ta tsaya tana kallon ta na gulma a samu abun faɗe a bayan ta.

Wani irin kallo Sumayya ta watsa mata tana mata hararar sama da ƙasa ,nan Rita tayi saurin jan inji tana tada shi , kamin taji Muryar Sumayya na faɗin Gulman Banza Gulman Wofi , ayi dai ku aka Bama aiki , Ni Sumayya kainuwa dashen Allah , mai ganin baya na babu sai Allah . Tayi maganan tana nufar ɗakin Lauratu , duk da hakan bata daina bambamin ba cigaba take da cewa " Kuma ana ƙuremawa Umma na Kunne da wannan shegen injin markaɗen taki , wallahi aka isheni wata rana zaki fito kiga babu nayi waje dashi sai dai ki tsince shi a ƙwararo... Rita ne ta juyo cikin sauri tana kallon Sumayya wanda kamin tayi mata magana tace " Eh abin da kikaji shina faɗi, banda kin maida mutane marasa ƴan ci kawai kiyi ta ƙure mana kunni kina ɗaukar hanƙin gida da waje? Zaki ga yanda akeyi , idan kina san kanki da arziki ki dinga biyan haraji saboda cutar damu da kikeyi kina sana'a....

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.