Sir Anwar Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Sir Anwar Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 2 of 2
Muryar Ma'aikaciyar na Rawa ta furta ” Tohm Hajiya Gani Nan zuwa . Kee meye Hajiya? To Karda ki kuskura Anwar ya shigo gidan nan ki kirasa da Alhaji, simple try to call him SIR ANWAR! fatan kin fahimce Ni? ”. Eh Hajiya na Fahimta. datse kiran tayi yayin da Rabi wacce ke ƙasa ta tsaya tana tunanin to a haka yanda take Da Wannan kayan ne Saurayin zai zo ya same ta? Hmmm ke Rabi babu Abin da ya shafeki haka suke Rayuwar su ta ƴan birni, wata zuciyar ta bata amsa ”. Hmmmm .... Jan numfashi tayi tana saurin haurawa up stairs da Turaren ”.
*
“Anwar did you know why I always want to be here with you?” , Lateef yayi maganan yana juyi a kujeran office ɗin Anwar , Wanda sai a yanzu na maida Hankali na Wurin kallon Wanda aka kira da Anwar , Wow.😍 Allah yayi halitta kyaunsa na daban ne a cikin kyawawa, duk da a zaune yake amma hakan baisa na Hango tsawon sa na santalelen Namiji ba , dogo ne sannan inganta Sexy , kuma yana fari ne tassss, hasken sa mai ƙyaun gaske irin mulki ɗin nan ba me ja ba , yana da cikar gashin ido dana gira wanda har sai da suka haɗe , yana da hanci amma ba dogo sosai ba , gyefen fuskar sa ya ajiye saje ƙaɗan irin na arrogant guyz laɓɓan sa masu tudu pink ya motsa yana cewa “ Saboda Kana cin mata mana anan that's why always you are here.... Yayi maganar yana zuba ma Aminin nasa lumsassun idanun sa . Wani irin dariya Lateef ya Bushe dashi hahahaha! Of course yessss Oga Sir.... Knocking ne suka ji ya katse su , wanda ba tare da Anwar ya Ɗago ba ya furta “ Came in ”.
Shigowa Haliey tayi tana nufo Su hannun ta Ɗauke da files , Oga here are the customers file ...Wani kallon ƙasa² Yayi mata kamin yace “ I'm Not that person you call , call me SIR ANWAR. Cikin sauri da girmamawa tace I'm Sorry Sir ”.
Ba tare da ya bata amsa ba Ya cigaba da Aikin sa , a computern dake gaban sa .
Juyawa tayi zata fita nan take Taji Muryar sa a miskilance yana cewa “ Lateef kasa naji Bura ta ta miƙe, ina son inci in zare.....Hahaha! Ɗan duniya ne ai kai .
Sectary”.
Ya kira sunan Haliey wacce ta juyo cikin sauri , don abin da take so kenan , Rabon da yayi da ita Sun fi Watanni , cikin sauri ta furta “SIR..........!
*Labarin na daban ne Sannan kar ku manta ba free page da yawa zan yi ba only 5 free pages zan yi , ga masu buƙata regular payment ₦500 vip payment ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank .*
*Ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
*MAMAN TEDDY*