Complete Hausa Novels

Afif Book 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Afif_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 14 of 18

Chapter 75-76

"Dasauri moma ta tashi ta zube agaban ta yawa zata yi mata sudjada tace,

an gama ranki yadaɗi ta tashi ta nufi shashin sarkin yaƙii da sallama moma ta shiga inda ta tarar da matar sa tana girki

sannu da zuwa moma yakike yau kece a gidan na mu ?"

"Ehwllh lafiya qalau surda aikoni akai ina sarƙin yaƙi yake ?"

Surdah tace

yana ɗaki bara in miki iso da shi tashi tayi ta goge hannuta ajikin towel ɗin kusa da ita ta nufi ɗakin nasa bata daɗi ba ta dawo tace ki shiga da sauri ta shiga da sauri domin isar da saƙon uwar ɗakin nata sallama tayi inda ta tarar dashi yana shan ruwa barka da shan ruwa sarƙin yaƙii

"amsa sallamar ta tayi yace,

Yauwa moma lafiya na ganki haka?"

uwar É—akina ce ta ce

Tana son ganin ka

"To, jikin sa na rawa ya tashi domin yasan ba abu bane mai sauki yasa hajjar waziri neman sa ,

Wanan kenan

an idar da sallah inda ya shiga shashin inna cin abinci sai ga kiran abbie ya shigo wayar sa da sauri ya dauka yace

"barka da shan ruwa,

"kana ina ka same ni a shashin mamanka?"

Dam yayi sai kuma ya shiyu kashe wayar sa da sauri ya tashi ya kalli inna yace

na tafi abie na kirana da ganan zan tafi gidan radio birnin zaki zasuyi hira dani

"To, masha Allah ka amsa gayyatar su kenan ,

Eh kawe yace mata da sauri ya fita

"kai tsaye shashin mamy ya nufa duk da zuciyarsa ta na wani irin har bawa addu'oin tsari ya ɗinga karantowa a'ransa tuni duhun da yake gani ya fara raguwa jikin sa har rawa yakeyi addu'a ya karanto sannan ya sa ƙafarsa ashashin nata

tun yana yaro ya dena zuwa ashashin ta ba don dukan da mamy ke mai ba aa sai dan in yazo sai ya rasa hanya ko kuma yaga mucizai sai ya koma amma ko mamy zata kashe shi yana son ta a matsayin ta na mahaifiyar sa

sallama yayi

yayi da suka amsa mai duk wani ahalin mamy yana gun harta matar abdulraman da yar su ɗaya dugon dining table ne suna zaune suna cin abinci yayin da abbie ya gama ci ya sami gu yana zaune da sauri ya dur ƙusa ƙasa ya tsuguna cikin ladabi yace

barka da shan ruwa abbie gani

yauwa abbana satin da na baka ya cika ka sami matar?"

cikin ladabi yace

Ai min afuwa insha Allah zanne mo

"Abbana tun yaushe nake maka afuwa ?,

to insha Allah gobe bayan shan ruwa ni da galadima zamu dau rama aure ba zata tare ba sai ranar sallah

"a di mauce ya dago kansa ya dubi abie toni kansa ya fara juyawa da ƙƴar yace,

abie ba zan iya auran ko wacce mace ba abie nafa rasa jidda na har abadah

Cikin tausayawa abie yace

"wanda ya mutu ya mutu sai haƙuri afif itama wannan zaka sota insha Allah zakayi alfahari da ita tashi ka jeka Allah yayi maka albarka,

Kamar mashayin giya ya tashi yayi ya fara tafiya da sauri nur ta rumgumai shi tace

daddy na yau nayi azumi

"To, my princess ɗita sai da safe yayi maya kiss a kumatu fita yayi yana haɗa hanya ya nufi shashin sa shiryawa yayi cikin manyam kaya ya fita domin zuwa gidan radio tafi yake yana fusgar motar sa lura yayi da ana binsa yasa ya ƙara gudu ga kansa dake ciwo kamar ya fashe...

Sosai yake gudu amma basu fasa binsa ba yana daf da zuwa wajan yansandan da suke kula da hannya suka juya sosai abin ya daure mai kai to mai hakan ke nufi kenan basu dr tane ba suka turo suba ba ko de canza salo sukai ?,

anya kuwa ba wasu bane yanzu suke bibiyar sa iska ya furzar mai huci

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.