Afif Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Afif_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 15 of 18
ci gaba yayi da tafiya har yazo gidan radio birnin zaki iya kawatuwa gurin ya tsaru duk wata katanga ta gun anyi zanan masarauta inda da harshan amheric na kasar ethopia suka sa gidan radion jaha
hade yake da gidan tv na birnin zaki gurine babba ga wani irin tsari akai mai yawa kana gidan tv aljazirah komai anyi shi bisa tsari da ƙwarewa tunda ga farkon shigowar ka CC tv camera tana haska komai ga wasu irin kayan aiki horn yayi mai gadi ya boɗe mai da yake ansanar dashi suwansa parking yayi
"yafi to yafara tafiya cikin nutsuwa da ƙasaita kallo daya za kai ma kasan ya hada komai kamilin mutum ƙwarjini izza kamala har ya isa ƙofar da zata sada shi da inda za'a gabatar da program ɗin
darene amma kamar rana yana shiga kowa yana aikin gabansa suna ganin shi kowa ya taso MD ɗin gun ya zo ya miƙa mai hannu sukai musabaha yace
"barka da zuwa saraki ansha ruwa lafiya,
a takaici yace lafiya
"kai MD ya jin jina sannan ta nuna mai wani gu yace ,
Bismillaah shi go a nan zamu gabatar da ashirin sannan tun last week muka sa a shafikan mu na internet cewa zaka zo to mutane da yawa sun aiko da tambayoyin su a kalla sun fi dubu daya
jimyayi a cikin deep voice din sa ya ce
"iya 40 minutes kade zan iyayi ,
Tom shikkenan ba damuwa
baƙin sa dauke da addu'a yashi ga gun inda ya sami daya daga cikin gujerun da aka tanadar domin yin shirin ya zauna ashe dan jaridar masanin makamar aiki shi yake jira
har ƙasa ya durƙusa ya gaisheshi da yake afif ya girmeshi kuma ubangidan shi yace
in aka sami matsala to zai ko reshi domin wannan wata damace da kowa yake so ya samu na yira da saraki to shi ya samu ƙar yayi mai wasa da damarsa tuni mai dauka ya shirya yayin da ƙyamarori suka haska shi ko wanne mai dauka ya bada attention ɗin sa gudun samin matsala haka sound man ma ya bada hankalin sa abar magana aka maƙala mai
"Dan jaridan ne yace,
assalamu alaikun barkan mu da shan ruwa da fantan kowa yasha ruwa lafiya sannun ku da sake kasancewa damu a filin
daga bakin mai shi shirin ne da yake gayyato shahararron yan kasuwa manyan ma aikatan gwamnati da ma masu gwagwarmaya har da yan siyasa a yau mun kawo muku fitatcan baƙon mu wanda duniya take damawa da ashi al'umma da yawa sun buƙaci a zo dashi
domin yayi fashin baƙi akan abubuwan dake faruwa a wannan ƙasa tamu ta ethopia yankin birnin zaki ƙar inci kaku da surutu ba kowa bane face wannan gwarzon dan kasuwa kuma babban likita a sibitin kainuwa inda ya ruke mukaimai kala kala wato
"Dr kuma professor Aliyu mansur mai zaki ,
"dr barka da zuwa ,
"yauwa "
dr ka gabatar da kaika gamasu kallo da sauraran ka domin gabaki É—aya shirin nan mun sa shi a radio television
Cikin voice É—in shi mai daÉ—in sauraro yace
Sunana Aliyu mansur Aliyu mai zaki an haife ni a garin birnin zaki dake ƙasar ethopia nayi karatu a birnin zaki inda nayi primary har izuwa secondry a Al'rasheed comprehensive school inda bayan nayi sauka na tafi america nayi karatuna a kan gynecology bayan na gama na tafi addis abba university na tafi nayi phamarcy wato ilimin sanin hada magunguna nayi aiki da Chicago hospital na tsawan ashekara daya zuwa biyu nayi aure amma Allah yayi wa matata rasuwa mun sami rabon ya'daya
wannan shine ta ƙaitatcan tariyina
'To, dr ya akaji da gwagwarmaya duk da sai aka ne mai ka rana tsaka aka rasa we mai ya faru?"
shiru yayi yan wasu saƙanni yace
"abin da yasa ni natafi ina kasuwanci ne a ƙasar ethopia shine na koma can da kasuwanci na kuma ina son hutu shiya sa na tafi tsahun shekara shidda na zauna,
Amma mutane da dama sunce we ka gamu da ciwan damuwa ka gamu dashi ranar litinin biyar ga watan shekara ta dubu biyu da ashirin da ukku gidan wata jarida sun bayyana cewa ka tafi
america ba ethopia ba neman lafiyar ka saboda ka gamu da ciwan dis order an sami wasu mutane suna zuwa kafar yada labarai suna cewa sai an ƙwace maka lasisin ka shin ya abin yake ?"
dan murmushi yayi wanda sai ka kula sannan zaka gano shi yace
"a gaskiya ba haka yake ba saboda a lokacin ina gidana a zaune na sami jaridar nayi mamaki tabbas bayan mutuwar mata ta jidda na shiga damuwa sosai wallahi ina nan ina binkice duk wanda na samu da sa hannu cikin kashe matata yayi kuka da kansa domin jinin ta ba zai tafi a banza ba
dr kamar kana gugar zanane cikin wannan kalaman naka kasan wayan da sukai wayannan kisan gillar ne
dan jarida yanzu nace maka ina binke ce sannan inna gama zan miƙa taƙardar ƙotu
we shin da gaske ne ne mai martaba sarki yayi wasu kalame ida kowa yake zargin da kai yake amma kafin ka amsa mana
"To masu kallo gashi mun shiga cikin hira gadan gadan ku jeramu zamu tafi hutun ta ƙaitatcan lokaci a daka cemu,
tuni team ɗin su dr uzairu suka zobawa tv ido zuciyoyin su tamƙar su fashe saboda baƙin ciki mai dala ne yace
Uzairu wallahi yaron nan sai naga bayan sa da tuni na kashe sa amma kuka ƙi bani haɗin kai
hmm mai dala kenan wannan fa da kaki gani uwar tsafin mu tace ayanzu ba abin da zai ƙara ta siri a kansa shirin mu ma yana gabda warwarewa
"What ai ban san haka ba to fadar ta ba fadar Allah ce ba to wallahi ko zanyi yawa wo tsirara sai naga bayan sa saboda shifa na bada Æ´a tuniya gyara kalamin sa saboda yana shirin ban kadowa kansa asiri ya ballowa kansa ruwa........âœÂðŸÂ¼
*AFIF*
Oum yasmeen
*My first novel is return black*
_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*____________________________________*
*____________________________________*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.