ar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: ar_Tsakar_Gida_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 2 of 10
_Page 0 2_
*Ga masu buÆ™atar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert É—in zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuÉ“i wannan number nawa 08081202932... Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri hidimomin nada yawa🤦ðŸÂ»â€Â♀ï¸Â...Sannan Ayi HaÆ™uri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read more .*
**
Ihu yarinyar take tsalawa a yayin da Ruwa sama Ruwa Æ™asa ake yin shi yana kuma zuba a kan ta . Data rarrafa ta nufi can Wani wuri sai taga babu hanyar É“illewa ,don wasu da yawa a cikin gidan Rufe ÆŠakunan su suka yi ,wasu kuma Labulayen su suka Sauke . Yarinya Æ™arama yar shakera ÆŠaya sam bata san komai a rayuwa ba ,a yau ne ta fara karo da Menene ake kira da Jarrabar Rayuwa . A yau ne tafa ganin kan tana bulayi a tsakar gida babu mai É—aukar ta bare kuma Rarrashi . Tsawa aka yi mai Æ™arfi Wanda yasa Amrah Æ™anÆ™ame jikin ta na Firgici da tsoro tana ÆŠauke wuta . Wanda a daidai can ÆŠakunan gidan Yara kamanta yan shakara Daya Wasu na hannun iyayen su Wasu kuma na jikin iyayen su sun Rungume . Assalamu alaikum gafara dai mutanen Gida , Baba Adamu yayi maganan yana hasko fitilar Sa zuwa tsakar Gidan wanda ya kasance Yayan mahaifin Amrah ne . Wato kanol Auwalu ÆÂaidu . Kan sa rufe da buhu wanda yayi matara akan sa kaman lema . Cikin Sauri yake shirin nufar sasan sa inda matan sa da yaran sa suke . Hasken fitilan sa ne yasa Amrah gigif tana jan dogon ajiyar zuciya tare da Æ™ara saka kuka mai karfi irin na urincewan nan .
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ...Baba Adamu ya furta yana faɗin Yar Waye wannan a tsakar gida ? , wannan wani sakarci ne yar Waye haka a tsakar gida .? Yayi maganan cikin daga murya yanda zasu iya Juyo shi , cikin Sauri ya nufi inda Amrah ke Zaune yana Kai hannu tare da Ɗaukar ta . Habi...! Habi...!! Ya hau kirar sunan Habi don a tunanin sa Yarinyar data Haifa ne kwanan nan . Don basa gane yaran gidan saboda yawan su . A ragen lissafi idan ka lissafa yara da manya na cikin gidan ya'yan su sun kai hamsin in ma basu wuce ba . Jiyo Muryar Baba Adamu yasa kowa Saurin fitowa daga Dakunan su ,don sun san bala'i irin nashi . Kallon su yayi yana haske su da fitilu tare da kallon yarinyar dake karkarwa na sanyi , wanda a dai dai wannan lokacin Ruwan ya fara Ɗaukewa sai dai Walƙiya da Tsawa . Yarinyar Wacece wannan? Wani irin rashin kula ne ya same ku ace ana ruwa ku bar yarinya a tsakar gida tana ihu ita ɗaya ?.
Baba Zuwai ce ita yar na isa ta kalli Baba Adamu tana cewa " Ai Malam daka Sauke yarinyar nan ƙasa don ba yar sunna nace Fache Yar Zina.! . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Ƴar Zina kuma Zuwaira.? Yayi maganan yana kallon Kyaƙyƙyawar fuskar Amrah Wanda yayi kama dana Fulanin zuryan . Eh mana Malam , Yarinyar da Hafsatu ta haifa ce nan ta kawota yanzu bata ta daɗe da fita ba , Wai a cewan ta yar marigayi ne kanol wanda mutuwan sa shekaru fa bakwai kenan .? Lumshe ido Baba Adamu yayi yana Girgiza kai kana yace " Yanzu jinin Auwalu ce kuka bari a Tsakar gida ruwa na dukan kan ta sama da ƙasa . Yarinya ƙarama Wacce ko tsayuwa bata yi bare tafiya ?. Saboda zafin kishin ku na banza da Wofi . Sakin baki matan Gidan suka yi suna kallon Baba Adamu wanda yake surfa faɗa inda yake shiga ba nan yake fita ba . Larai ce ta kalli Shi tana cewa " Malam ka natsu don Allah kasa hankalin ka ma'aunin ka a mizani . Shekaru fa Bakwai da mutuwar Auwalu mijin mu sai yanzu a kawo yarinya yar shekara Ɗaya ace wai Yar sace .? Ko don Hafsatu bata da da a cikin gidan nan take bakin ciki da gadon yaran mu .? . Kayya Haba Larai Haba wai yanzu da gaske kike wannan maganan, To Auwalu ba shekaran sa bakwai bane bashi a gida shekarun sa 9 ne. Sannan kuma da kuke tacewa Auwalu ya mutu ? A ina kuka Gawan sa , kawai kuce Auwalu ya ɓata kuma har yau ba'a gansa ba . Ina Addu'ar Allah ya bayyana Auwalu a duk inda yake Domin shine kadai Zai raba Wannan Gardaman .
Jummai ce ta kalli Baba Adamu tana faɗin " Ikon Allah sai kallo , Malam yanzu fa kace Shekarun sa 9 da ɓata , kar ka manta daga tura su yaƙi irin nasu na Soja shine fa har yau babu shi babu labarin sa . Kar ka mata Su majojin ne suka sanar mana Auwalu ya mutu ba'a ga Gawan sa ba . Yo tayaya wannan yarinya zata zama Yar sa ,itafa shekaranta ɗaya ne a duniya ,shi kuma shekarun sa 9 da barin duniyar baki daya . Humm Numfasawa Baba Zuwai tayi tana katse Jummai tare da cewa " Malam Wallahi duk Abin da Hafsatu zata ce sharrin sune na yan boko yan bariki .ta ganmu talakawa Zata zo ta cuce mu ,shine take fadin Wai cikin kwantawa yayi sai a yanzu da ya tashi shine ta haifo Wannan yarinyar wa take Amrah ce ko waye oho yar zinan ta dai ." Kayya...! Kar na ƙara jin wannan kalmar daga bakin ko wannen ku , Amrah ya ce a cikin gidan nan . Kuma jinin mu jinin Auwalu . Itama zata Zauna tare da Yan Uwan ta da dangin ta . Zuwa safe zanyi magana da Mazajen naku duka .kowa ta wuce ta bani Wuri .
Sumi² kowa tayi Ɗakin ta duk da da magana a bakin ko waccen su Amma kuma babu daman Amayarwa . Ɗaga Asabarin Ɗakin sa yayi yana shiga bakin sa ɗauke da Sallama wanda bai jira Amsawar Matar nasa ba yake fadin " Lanti Maza Ɗauko bargo a rufe Amratu,yanzu dama kina cikin gidan duk Abin dake Faruwa kina ji a daki.? . Muskutawa Lanti tayi ba tare da ta basa Amsa ba ta nufi uwar Daƙin ta tana fiddo da bargo tare da miƙa masa don ko hannu bata kai ba bare ta amsa Amratu dake rawar Sanyi da cira . Amsan Bargon yayi yana saurin rufe Yarinyar tare da Kallon Lanti wacce ta motsa bakin ta tana cewa " Ina ji , kasan komai na cikin gidan nan bana shiga saboda banda mutumci ba zan ɗauki cin kashin ko wacce mata ba . Don haka yau yarinyar nan zata kwana a dakin nan ba zan hana ba ,amma gobe sai dai ta kwana a dakin matan Uban ta gasu nan har biyu. Tana gama Fadin Haƙa ta juya tana kokarin shigewa daga ciki ne sai Baba Adamu cike da dan sarewa yace " Lanti wannan itama tamkar Yar ki ce bayan nan ita marainiya ce gaba da baya babu uwa babu uba . Mune kaɗai gatan ta a yanzu . Eh kayi Gaskiya malam Amma kar ka manta mu kan mu yayan mu sunyi yara rai takwas ne a dakin nan ,kaga su can ne zasu riƙe ta , Ni dai abincin da zan Bata har girman ta ba zan hana ba. Amma bayan nan babu Abin da zan yi a kan Wannan yarinya .
Humm Shikenan Lanti Maza Daura Ruwan ÆŠumi kiyi mata Wanka zuwa safe Za'a yi magana sosai .
**
Da misalin ƙarfe 9:01am na Safe ne duka mata da mazan Gidan aka taru a babban Zauren gidan don dama haka suke yi idan zasu yi magana mai muhimmaci , an turza an raya Kowa yace ba zai Amshi Amrah ba ,sai da Baba Adamu ya bude ma Baba Zuwai Wuta ne akan dole Amrah a dakin ta zata zauna ,idan kuma taki sai dai ta fito daga Dakin ta bar shi ,don dakin na Mahaifin Amrah ne da Sauran yayyun ta . Jin haka yasa Don dole Baba Zuwai Amincewa ba don taso ba. Sai ma cewa tayi a ga filin tsakar Ɗakin can taje ta zauna . Haka dai a karkare babu mutum daya mai goyon bayan zaman Amrah a cikin gidan sai Baba Adamu wanda ya dauki nauyin cin ta da shan ta ,amma rayuwar ta a dakin matar mahaifin ta zata yi shi wato Baba Zuwai . A safiyar Ranan Koko Lanti ta dama tana zuba ma Amratu nata tare da kaiwa Dakin Baba zuwai don a bata . Amma haka yarinyar nan tayi ta bulayi har rana babu wanda bata Abinci ,gashi a yanzu bata kukan sam ,alamu ya nuna yarinyar akwai Haƙuri duk da idanun ta kaɗai zaka kalla ka tabbatar da tana jin yunwa matuƙa . Amma Babu imani Baba Zuwai ko kallon Amrah bata yi . Sai dai yarinyar ta zauna ita kaɗai idan ta gaji kunsan Yaro baya zama wuri Ɗaya sai ta rarrafo ta fito tsakar Gidan . A haka har karfe Biyu na Rana . A wannan lokacin manyan idanun yarinyar duk sunyo waje hasken nan nata kaman tsada har ya fara duhuwa na wahala .
```Tallah```
Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da zuri'a ameen
Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka taimakamana ameen
Hmmm 😗 to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry ðŸ˜Â😠Allah ka mana jagora ameen
Mallakar lilin kaza
Mallakar rushii
Mallakar gaban da namiji
Mallakar masai
Mallakar kwai
Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu
Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu
Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen
Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai
Kiranyen bakin Ruwa
Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi kamar yankan wuka topah hajiya bazama😒😒😑😑
Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc please 🥺 kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah
Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da yammata ko wacce mace ,mallaka
Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Muna godiya ga mata bakiÉ—aya masoya a ko ina ngd🥰ðŸ™ÂðŸ™ÂðŸ™ÂðŸ™ÂðŸ™Â🥰🥰🥰🥰🥰
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
Dama gare ku masu ɓukatar na tallah maku hajar ku , tallah a page dina 2k ne kacal ,idan kuma a iya status ne 1k ne kacal via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank sai ki mun magana ta WhatsApp number na 08081202932.
#Sympathetic story 😢
#Mamanteddy
[7/23, 1:18 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*