ar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: ar_Tsakar_Gida_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 4 of 10
_Page 0 4_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932.*
Gidan Æaidu Ya hargitse tun bayan Tafiyar Baba Adamu don kai Amrah makaranta ,Inda baba Zuwai ke shiga ba nan take fita ba . Masifa kaman zasu raba Gidan wuri biyu . Nufar ÆŠakin Lanti Jummai tayi tana budo labulen ta tare da cewa " Mu dai kam yau Lanti ki fito kiyi mana bayani,kodai Mahaifiyar yarinyar nan tana ba mijin ki Wani abun ne wanda mu bamu Sani ba . Zumbur Lanti tayi tana MiÆ™ewa daga kishingiden da take a tabarman tsakar Dakin nata . Cikin Sauri ta fito tana nufo Farfajiyar tsakar gidan tana bin matan Gidan da kallo ,kana daga Bisani tace " A'a wallahi Ahir A cire sunan mijina akan komai naku , duk tsiyan da zaku yi ku tsaya a iya kan Amrah amma rainin naku kar ya tsallako kan Adamu . Baba Zuwai ne tana cilli da hannun ta na Jaraba gata Æ™atuwa amma sam bata jin nauyin jikin ta don kiban ta ya zama na cuta . Nonuwan ta kaÉ—ai aka barka dasu kaya zasu zama maka babba . Domin kuwa ko wani Guda ÆŠaya yayi kai da jikin jariri ,Amma haka take surfa masifa tana cewa " Ai bamu muka saka Adamu ba , shi ya saka kan sa. Ya za'a yi ya dauki yarinya ya kaita makaranta kai tsada duk fadin Kaduna babu makaranta mai tsadan shi wai a raina mana hankali ace kyauta ne aka dauki nauyin ta . Koda ba muyi boko ba ,ai muna da ilimin sanin Rayuwa. Kallon Su Lanti tayi tana Cewa" Lallai kun dade da manta Wacece Lanti , akan mijina zan iya yin komai Wallahi kun Sanni farin sani . Tabbas kun manta irin faÉ—a na ,don Ni bana cacan baki sai dai cika Aiki , a nawa tunanin a yanzu an girma ne shiyasa nayi Watsi da komai , ashe har yanzu da sauran Haukan Ƙuruciya akawunan mu duka . Bara ina zuwa ....! Tayi maganan tare da juyawa tana nufan Madafin su ( Kitchen) . Ganin haka yasa Jummai kallon Baba Zuwai da Sauran matan Gidan kamin Zuwai tace " Wai mene take shirin yi ne .? .
Cike da sassataccen Gwuwa Jummai tace baya ne zata dawo gaba ai . Motsin fitowan Lanti suka ji daga Madafi nan take Kowa ya kalli inda take tahowa hannun ta dauke da Guggun ice irin manyan iccen nan na jego yana ci da Wuta ,don alamu daga Murhu ta fito dashi , nufo su take kaman Boss wanda tabbas sun san a da baya haka suke faɗan su acikin gidan ,wannan ta dauko taɓarya wannan bakin Wuta wannan bokitin ƙarfe . Wani irin zurawa da Gudu Zuwai tayi nonon ta na dukan ɗaya tana shigewa cikin Ɗaki tare da rufo ƙofa . Haka suma suka Gudu suna yin ɗakunan su babu Wanda ya tsaya . Ku ƙananan yan matsiyata ne ,da kun sani ku tsaya Ni ban iya cacan baki ba ayi aiki a zahiri ne da jiki shine za'a sani .
**
A makarantar Hi Academy an gama tantace Amrah an kuma miÆ™ata zuwa ga Malaman Ajin su Wato Aunty Jamaima wata inyamura nan igbo ce . Nufar Primary 2 tayi da Amrah tana shiga Class tana faÉ—in " Good morning Class.! Good morning Aunty.." ÆŠaliban suka haÉ—a baki Wurin Gaishe da Aunty Jamima. Kallon Inda Amrah take tayi tana faÉ—in " Ga sabuwar Zuwa sunan ta Amrah Adaam Æaidu . Wow nice name.... your Welcome classmate ( Muna maki Barka da zuwa ) . Sam Amrah bata ji mai suke cewa ba , sai dai bin su da kallo da take yi , Anty Jamima ce tayi mata Wuri A second seat don kowani dalibi seat din shi ,shi kadai ne da wurin aje jaka da Lunching Box . Sabon Rayuwa take ganin kan ta a ciki ,a haka take kallon kowa na Ajin da ÆŠaliban ke ta mata Murmushi irin na baÆ™untan nan . Tun da Aunty Jamima ta fara masu karatun har ta gama Amrah bata san inda ta dosa ba , a haka ta fita wani malamin ya shigo shima yayi nasa . Third period na fita aka tashi break nan take Yaran Ajin suka nufo wurin zaman Amrah kowa na gabatar mata da kan shi da turanci ,ta É—an fahimta abun da suke nufi Amma kuma ita dai Ba turancin nan take ji ba , hasali wannan shine karon ta na farko da ta fara shigowa Aji da makarantar baki É—aya indai aka cire Allo .
Nurain Whare are we Going now.? . ( Ina zamuje yanzu Nurain). Nurain ne ya kalli Abokanan nasa yana Murmushin nan nasa don shi mutum ne mai fara'a sosai ga surutu . Please come and Excout me to Primary Section , Akwai wata sabuwar ÆŠaliba da nake son Ganin ta before a koma break . Kallon sa David yayi yana cewa " New comer .? Kasan tane ? . A'a ban san ta ba , kawai dai a hanya na ganta É—azu , komai nata Dariya yake bani , oya common guyz . Sanin Halin sa da in yace Abu dole a bi masa yasa su bin bayan su suna nufan Primary Section, tun daga Primary 5 suka fara shiga , suna shiga duka daliban suke tashi su Gaishe su suna fadin " Good morning seniors....Bai tsaya basu Amsa musamman idan yaga bai ga Wacce yazo nema ba sai ya fita ya faÉ—a wani Ajin . Nufa Primary 2 suka yi inda a bakin Windown Ajin ya tsaya yana Hango inda ÆŠaliban Suka Rufe Amrah tsayawa Su David suka yi suna kallon yanda kowa ke gabatar ma Amrah da sunan sa tare da Son zama Abokin ta . Amma bata ce masu komai. I think she don't know how to speak in English . David yayi maganan yana kallon Nurain Wanda idanun sa ke acan Seat din da Amrah take . Eh Nima tunanin da nake yi kenan . Ihun Wata yarinya suka ji tana daka nawa ÆŠaliban Tsawa tare da cewa " Ibeg You Are disturbing her (Kuna damun ta ) . i think this girl doesn't know how to speak in English so please just leave her alone . Kallon Marian suka yi wacce ta kasance Yoruba amma Musulma ce . Tsoron Marian ake ji a Class din don bata da kirki ga tsiya ,hakan yasa kowa kama bakin shi . Excuse me pls , ku bani Wuri . Tayi maganan tana zama a saman desk din da Amrah take . Cikin Harshen Hausa tace " Aunty Jamima tace mana sunan ki Amrah Adaam Æaidu Right.? So can we be friends, zakiyi Æ™awa Dani ?. Kallon ta Amrah tayi tana watsa mata manyan idanun ta kamin ta gyaÉ—a mata kai alamun eh . No that's not good, Nima magana Zaki mun kaman yanda nayi Miki Amrah ,kin yarda muyi Ƙawance tare ?. Cikin ZazzaÆ™ar Muryar ta mai cike da sanyi na haÆ™uri tace " Eh na Amince . Murmushi Marian tayi tana Kama Hannun Amrah tare da ÆŠagawa sama tana É—aga murya tare da cewa " yanzu yan Aji dani da Amrah Mun zama Ƙawaye. Chioma ce cike da jin Haushi tace " And SO What.? Se mene kuma , mun ji to . Tayi maganan cike da Tsiwa tana barin Ajin . TaÉ“e baki Marian tayi tana kallon Amrah tana cewa " Shekaruna 8 kefa?. Ni kuma Shekaruna 7. Murmushi Marian tayi tana kallon Gyefen littafin Amrah tare da duba rubutun nata Wanda ko sunan ta bata saka a littafin ba . ÆŠan jimmm tayi kamin tace " baki taÉ“a shuga Makaranta bane .? GyaÉ—a mata kai Amrah tayi ,wanda kamin Marian tayi magana Nana ta katse su tana cewa " But you are not suppose to be in primary 2 , kamata yayi akai ki primary 1 ai. It is your business.? Gulma da saka ido to ÆŠauke ta ki kaita Primary 1 din idan akan ki take . Marian tayi maganan tana dalla ma Nana harara . Karan kada kararrawa ne yasa Amrah Juyawa tana kallon inda daliban ke shigowa da gudu ajin idanun ta ne ya sauka akan Window inda Nurain yake da Abokanan sa ,suma idanun su na akan ta . Murmushi yayi mata a zuciyar shi yana cewa " Ohh Duk maganan ma dana yi mata É—azu bata jini Bama Ashe .? . Juyawa sukayi ba tare da yace mata komai ba suna koma Section din su .
2:30pm . (Closing hour).
Ana tashi Amrah ta fito ga yunwa dake cin ta ,don ko karyawa ba tayi ba , har jiri take gani , gashi tasan idan ta koma gidan ba Abinci za'a bata ba sai Tallah da zata Dauka na Awara . A farfajiyar makarantar daga masu shiga school Bus sai masu shiga moton gidan su wasu kuma manya irin yan SS suna tafiya a keken su . Hanyar ƙasa ta kama tana fara tafiya tare da kallon titi nan biyu ko wanne na wucewar manyan Abin hawa ne . Hi Amrah...!!!
Jin Muryar shi tayi Wanda cikin sauri ta juyo tana kallon Nurain a keken sa dake bayan ta yana murmushi. A daidaita zaki Hau ne na taran Miki .? Kallon sa tayi tana Girgiza kai alamun a'a . Ɗan kallon ta yayi yana ƙare mata kallo kamin yace " Ke scholarship ne aka dauke ki anan .? Eh . But me yasa bakya magana.? Kurr tayi masa da ido cike da Yarinta idanun ta na kawo ruwa tace " Idan ina magana Baba Zuwai duka na take yi... Shiiiii Don't cry please kar kiyi kuka , Ni ki rinƙa mun magana saboda baki ga nima ina Miki magana ba ?. Eh kana mun . Yauwa yanzu zo tanan na goya ki a keke na mu tafi..... Cike da Yarinta ta Wangale masa baki gyefe da gyefen Kuncin ta yana loɓa . Common Amrah yi sauri rana bai damunki.? Sam bata basa Amsa ba ta nufi inda Nurain yake da hannun sa ya Ɗagota yana Ɗaurata a gaban keken nasa yana fara tafiya da ita tare da bin Wani hanya wanda bata san wacce hanya bane don sun sauka a titi . Murmushi yayi yana kallon ta tare da cewa " Kinga tanan yafi sauƙin kaiwa Gida nan da nan zamu je gida. Da gaske ..? . Eh mana .! Ruwa ruwa zai sauko Kayi Gudu . Amrah tayi maganan tana kallon sama don a watan August ake nan da nan ruwa ya sauko ,don a wannan lokacin yayyafi aka fara . Dariya Nurain Yayi yana dakatawa da tuka keken yana cewa" Tsoron Ruwan kike ji.? Gyaɗa masa kai tayi tana cuno dan mitsulun bakin ta gaba na yarinta tana cewa " Idan ruwa ya duke Ni to da kayan zan kwana Baba Zuwai ba zata bari na cire ba a jiki na zai bushe ,Ni kuma ina jin Sanyi sosai . Wacece Baba Zuwai.? . Wangale masa baki tayi tana faɗin " Mama nace . Ɗan jim Nurain yayi kamin ya kafe ta da ido a zuciyar shi yana ayyana anya Mahaifiyar tace kuwa .? May be bata san Maman ta bane ko ta rasu . Ruwa ne da iska ya sauko a lokaci daya . Ihu Amrah ta fara sa masa tana faɗin " Shikenan da tsumammun kaya zan kwana , kuka take yi sosai wanda Ganin haka yasa Nurain saurin nufa Wani rumfan mai tsire ,don mutumin da Yamma yake fara fitowa . Amma kamin su kai tuni ruwan ya gama sauka a jikin su sun tsime sosai....... Ganin yanda take Kukan yasa shi ɗan murmushi cire da son kwantar mata da hankali yace " I'm sorry Amrah , Amrah kin ma san sunana kuwa.? . Goge Hawayen fuskar ta tayi tana cewa " A'a . Fuskar ta ya ɗan Tallabo yana cewa sunana Nurain... Kasa Furta sunan tayi da kyar ta ce" Nurry.................
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba shi a duk wata organ 🫀🫠ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry 😠Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza
Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiÉ—aya masoya mu mun godeðŸ™ðŸ™ðŸ™ðŸ™ðŸ¥°ðŸ¥°ðŸ¥°ðŸ¥°ðŸ¥°ðŸ˜ðŸ˜ðŸ™ðŸ™ðŸ™ðŸ™
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy 📚🧸
[7/25, 9:57 AM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*