Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel By Hafsat Bature
Reading file: ABBAN SOJOJI 1.txt
Chapter 42 of 51
*page 79-80*
daker suka dakata daga yiwa junansu dariya, junaid yace "bismillah sister tukur ga wuri ki zuna," yayi da maganar yana nuna garden chairs É—in,
Murmushi sehrish tasaki cikin jin kunyar abunda junaid yace wato Sister tukur, cikin natsuwa suka zauna suna fuskantar junansu haÉ—aÉ—É—un kujeru ne irin french bishro design É—in nan, gabansu akwai table launinsu coffee color,
Sai faman sunnar da kai sehrish take yi tana wasa da yatsun hannunta,
Yayin da junaid ya zuba mata ido,bayan masu Æ´an mintina yace "Can we talk"?
"Yeah" sehrish ta bashi amsa
Junaid yace "First of all, naji daÉ—in ganinki as a woman, ina fata ke ma haka?
Jinjina kai sehrish tayi tare da cewa "Sosae ma," murmushi junaid yayi kafin yace "in da gaske ne, to inaso ki É—ago da idonki ki kalli cikin nawa muyi magana, sannan ki cire wannan gashin bakin da cap É—in nan inaso na ganki da kyau,"
É—an waro ido sehrish tayi tare da cewa "In wani ya ganni fa"?
Junaid yace "ae babu wanda zai zo nan, duk ynx suka dawo agajiye so karki ji komai,
Ajiyar zuciya tasaki tare da sa hannunta ta cire gashin bakinta, ta ajiye shi asaman table É—in gabansu, sannan a hankali tasanya hannu, ta zame mayafin da ta naÉ—e hular dashi, sannan ta zame hular gaba É—aya, ta ajiye su asaman table É—in duka,
Lumshe ido junaid yayi yana kallonta, a yayin da sumar kanta ta soma warwarowa da kanta ta zubo mata har ƙugunta, tayi mata tamkar hijabi, kwantacciyar suma dark black very smooth,
Cikin sanyin murya ta wanda ya gama kamuwa yace "Masha Allah yanzu nan tukur ɗinmu ne ya koma haka? Ƴar kyakkyawar budurwa,"
Yayi maganar da zolaya, fashe wa da dariya sehrish tayi, sai da ta tsagaita sannan ta samun ƙwarin guiwar cewa "I want to ask you something pls,"
Junaid yace "Ina sauraron ki,"
É—an gyara murya tayi sannan tace " yaushe ne ka gane cewa ni maca ce? kuma sannan ya kaji aranka,"
murmushi junaid yasaki kafin yace "Na jima da sanin hakan, but am sorry to say bazan iya faÉ—a miki ranar da nagane cewa ke maca ce ba, sai nan gaba, sannan maganar ya naji araina dana gane hakan, seriously i felt so happy bansan ma yanda zan misalta ba,"
Wani irin daÉ—i ne ya rufe sehrish sai faman satar kallonsa take tana sunnar da kai,
"I ave a question too," junaid ya tambaya,
Cikin sauri sehrish tace "What"?
"It's just a question pls, don't feel anything, am... Kece ki ke mun amfani da wayata ko? Ya tambaya yana kallonta,
Wurga ido sehrish tayi ta ɗan kalli ruwan dake gudana wurin, taƙi yarda su hada ido saboda jin kunyarsa,
ƴar dariya junaid yayi kafin yace "tun da bazaki ban amsa ba, bari ni na baki, kece ki ke mun amfani da wayata kina kiran ƴan uwanki, da farko Nasanya security ɗin wayata finger print, wato sai kika rinƙa lalla6owa while i was sleeping kina using da yatsana kina buɗe wa, afterwards dana gane ana mun using da phone ɗinsa saina maida shi face security nan ma ki kayi kokarin ki sa a face dina don ki bude ko ? Anyi hakan ?
Ya tambaya da murmushi a face É—insa yana kallonta, sai faman sunnar da kai take yi tana dariya,
Junaid yaci gaba da cewa "ranar dana kama ki a bedroom ɗina, kina rarrafe zaki kin lalla6a zaki gudu, time ɗin na tashi daga bacci, muka haɗa ido dake zaki fice, kawai sai kika fashe mun da dariya ko ba haka akayi ba,'? Ya ƙare maganar tasa da tambaya,
Hannu sehrish tasanya a bakinta, tana ta faman tiƙar dariya shima kansa dariyar yake yi,
Bayan sun tsagaita da dariyar tasu junaid yace "bayan nan akwai time É—in da kina saving É—inmu abincin dinner, phone É—ina yayi ringing, nayi picking call É—in kwatsam sai ki kaji muryar Sister É—inki, wanda hakan yasanya arazane ki ka saki cup É—in dake hannunki har ki ka 6arawa Ayaan ruwan coffee mai zafi, Anyi hakan?
Ya sake jefa mata tambayar yana yi mata kallon MAGE TA KAMA 6ERA,
Cikin jin kunya sehrish tace "Am so sorry pls,"
"why are u saying sorry to me sehrish? Ni baki mun laifin komai ba, abun ma sai ya zamar mun kamar drama, naji daÉ—in hakan," ya faÉ—i yana ci gaba da kallonta,
After some minutes duk sunyi shiru sai da arinƙa jefa wa juna murmushi ana satar kallon juna, rishi jin abun take tamkar a mafarki wai yau itace tare da ɗaya daga cikin ƴa'ƴan abban sojoji mai sauƙin kai haka, addu'arta shine Allah yasa sauran ma su kasance masu sauƙin kai a duk lokacin da Allah zai sa su gane cewa ita maca ce,"
Jin tayi masa shiru yasanya shi sake cewa "a matsayin me zaki É—auke ni yanzu Aboki ko É—an uwa"?
Sehrish tace "Da so samune duka biyun, I need both,'
Wani irin daÉ—i ne ya rufe junaid kamar kamar me, ji yake kamar ya rungume sehrish ajikinsa, farin cikinsa sam yagaza 6oyuwa,
Sun sha fira har wurin sallar magrib sannan suka tsagaita, sehrish ta maida gashin bakinta da hularta duka yadda suke sannan suka kama hanya atare suna ƙara tattaunawa kamar karsu rabu da juna, sai da rishi ta fara shiga ciki da jimawa, sannan junaid ya shiga saboda kar a gansu atare,
(Guys nima fa sun burgeni wlh, haɗuwarnan ta rishi da junaid ta tafi dani)💋
________________________________
*Dama nace akwai annoucement to gashi, Littafin nan littafi ne mai yawan gaske Kuma idan nace zan datse shi to tabbas zan lalata littafin daÉ—inshi zai ragu sosae bama zai yi tsari ba don haka Part 3 of this Novel will be paid Book, abubuwa da dama waÉ—anda basai na faÉ—a ba Ina fata zaku goyi bayana, Nasan duk ranar dana ce na dakata da rubutun littafin nan babu wanda zaiji daÉ—i acikin readers É—inshi don haka muyiwa juna Adalci, Sorry 4 the late annoucement* 😔ðŸ™
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.