Complete Hausa Novels

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Tsintacciya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 1 of 14

TSINTACCIYA馃

NIMCYLUV

_FITATTU HU茒U 馃敟_

_1.Meke Coursing Masturbation??_
_2.illar Masturbation??_
_3.Let's talk about NOMA, Amfaninta ga matasa!!!!!_
_4.Sharrin Aljanu, da hanyar da suke shiga jikin mutum_

_A kakka蓳e zani jama'a馃拑馃徑 ki tabbatar kin kammala girki before you start reading my book....... Ready goooo!!!_

EPISODE1锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
Safiyar garin Lahadin yau ta kasance safiya mai 蓷umbin tarihi ga dukkan jama'ar da suke yankin Kano kuma a sassa daban daban, Dalilin Kwantaccen ba茩in hadarin dake garin, kasantuwar yanayin damu na da muke ciki, kuma farkon watan Agusta.
A hankali sassanyar iskar hadarin take Ka蓷awa yayinda kuma dukkan ba茩in hadarin yaywa samaniya tsinke, cikin nutsuwa ba茩in hadarin ke joyewa zuwa jaa, alamar ko wanne lokaci ruwa na iya sauka.
Wata 茩a茩茩arfar iska ce mai tafiya da rufin gidaje ta fara fatali da dukkan wasu abubuwa marasa nauyi, 茩arfin isakar da rugugin hadarin ya wuce tunanin dukkan mai tunani da dukkan alama yau ruwan na musamman ne.

A hankali kuma gajimaren ke gudu yana ha蓷a jikinsa waje guda, cikin lokaci ka蓷an samaniya tai wani irin jaa wanda ya wuce tunani mutane, ga wata 茩ara da rugugi da hadarin yake, wanda ya haddasa tashin tsuntsayen daga saman bishiyoyi zuwa ma 蓳oya.
茦arfin gudun isakar da kuma yadda take fatali da dukkan wani abu dake kan hanya, ya sanya dabbobi fara gudu suna kuka, yayinda abeben hawa suka shiga tsayawa a saman shimfi蓷a蓷蓷an titin Sabon Garin!
"Shuuuu" haka sautin saukar ruwan saman ya bada Amo! Amon daya tsorata dukkan mutanan da suke waje, domin tunda aka fara damuna today is the first day! Da akai ruwa mai tsananin yawa wanda yake sauka da wata iska mai yaye dukkan rufin gidajen da basu da Kwari, saukar ruwan saman yay worse da yaywa al'amarin da yay Coursing wani irin hatsari mai munin gaske.

Saukar ruwan saman bai hanata ko da motsi ba, bare tayi Attempting na gudu zuwa wani wajan domin tsira da lafiyarta.
Tana zaune a saman wata kan bolar kasuwar Sabon gari, the way she's acting zaka san cewa akwai wani abu da yake tattare da ita.
Farar macace mai matsakaicin jiki, 茩yak茩yawa ce sosai saukar long dark hair 蓷inta zuwa gadon bayanta zai tabbatar maka cewa ita 蓷in ruwa biyu ce wato _(Half-caste)_.
Dukkan sassan jikinta rawa yake yana wani irin 蓳ari, na tsananin dukan ruwan saman, a dai-dai lokacin da kuma saukar ruwan saman ya juye zuwa saukar 茩an茩ara yasa tai wani irin firgita tare da 蓷ago kanta sama.
鈥漎asubuhanallah!鈥� hasken fuskarta shi ka蓷ai zai tabbatar maka cewa wannan ko a mahaukatan ita sabon kamo ce, idanunta sunyi jajirrr Jikinta na wani irin 蓳ari ta tashi tsaye _鈥漎a hayyu ya 茩ayyum鈥漘 ashe tsirara take babu komai jikinta sai dugun gashin daya rufe asalin kayan fuskarta.
Idanunta ta è“·aga sama kamar mai tunani a hankali kuma bakinta ke motsawa yadda babu mai iya jin abinda take fada.
Cikin nutsuwa kuma sautin maganar ke fitowa fili tana faè“·in.
_鈥Allahumma Innakaa, Afuuwun! Tuhibbun Afu-afuu Anniii鈥漘
Sune kadai kalaman dake fita a bakinta, wanda Ubangiji ne ka蓷ai ya sahale mata fa蓷ar su, da kuma 茩arfin Imanin da Zuciyarta ke dashi, amma banda haka yaya cikakkiyar Mahaukaciya mai yawo tsirara wacce ta maida kan Bola wajan kwananta, ruwan kwanta ya zama abin kashe 茩ishinta, yayinda abubuwan kan Bolan suka zama abincin sawa a cikinta zata iya wannan salati驴 _ONLY GOD KNOWS_.

A dai-dai lokacin ne kuma wata hadaè“·è“·iyar mota Rolls-Royce Phantom mai tintak tai parking a wajan, cikin nutsuwa kuma aka buè“·e Murfin motar aka fita, wani Babban mutum kuma attajiri ne ya fito yana gyara zaman laimar dake hannunsa.
Idanunsa ya juya tare da sauke ganinsa akanta, wani irin lumshe idanunsa yay yana si蓷e la蓳蓳ansa da harshe kamar tsuhun maye.
Cikin wata fitinannan Murya wacce bu茩atar kasancewa da mahaukaciyar ya gama narkar da ita, ji yake J 蓷insa na wani irin fisga saboda ganinta da yay naked a gabansa.
Frm head to toe yake binta da kallo!
Cikin zaucewa ya 茩ara ji J 蓷insa ta fara fisga to Yarinyar tai bala'in ha蓷uwa.
A zuciyarsa yake faè“·in.
"Young innocent pretty gril aka haukata haka? She's different kyanta daban, komanta daban, that's illiteracy ji 蓳eta kamar 拼ar sarauta, so pretty my Lord! Yasubuhanallah, masu haukata Yarinyar nan sumbin gata, na samu full chances za蓳e zai zo min a dai-dai, kalleta her body is so soft ga idanu ka manyan kaya, look at her. Snatch waist wallahi zama 茒AN MAJALISA _(Members federal house of Representatives)_ Dole!鈥�
Ya 茩are zan can zucin yana wani sauke ajjiyar zuciya da shafa 茩irji.
Motsin da taji a bayanta ya sanya ta juya da sauri ganin mutum dake can nesa da ita yasa ta razana sosai.
Tsoro, firgici ya ha蓷e mata waje guda, Ada kafin shigowar sa cikin rayuwarta _DAMUWA_ ce, amma shigowar sa cikin rayuwarta a yanzu ya zama _茦ALUBALE!_

Kai ta shiga girgiza masa ta nayi baya, jikinta na kyarma da 蓳ari amma hakan bai hana shi 茩ara kusantu ta ba, yana zuwa yasa hannu ya fisgota zuwa wajan motar, yayinda shima jikin nasa ya 蓷auki rawa saboda wata kalar tsawa da akai.
Kokawar kwace kanta ta shigayi, hakan yasa shima ya fara tayata kokawar it was like he is enjoying.
Tana gab da 茩wace kanta ya wani dannata cikin motar tare da sanyawa motar lock yana shiga yaja motar da wani irin speed yabar kam bolar.

http://wa.me
/+2348119237616
*_Domin magana da marubuciyar kai tsaye danna nan_*

*BAYAN SHEKARU 17*
WUDIL/KANO STATE
_Darki Lajawa Area_

Fitowa yay daga cikin 茩aramin 蓷akin da yake ciki, hannunsu ri茩e da Magirbi daya sa茩ala a wuyansa, Dattijo ne mai matsakaicin jiki, yana da kamala sosai.
Cikin sauri ya rufe è“·akin saboda gaba è“·aya hankalinsa yay kan gonarsa.
Yana 茩o茩arin fita yaji matarsa na fa蓷in.
"Innalillahi, Malam!Malam! Malam kana ina ne"
Da sauri wanda aka kira da Malam ya tsaya daga tafiyar da yake, gabansa na faè“·uwa domin daga yadda ake kiransa kasan bana lafiya bane.
Kallon Matar tasa yay yace "Ya..Ya Rabi wannan kiran hak ince dai komai lafiya ne?" Girgiza masa kai tayi tace "Malam inafa lafiya" gabansa ne ya sake fa蓷uwa kafin yace "Assha,Meke faruwa to, kinga sauri nake zani gona, kuma yau muna da ba茩i a garin namu zasu taimaka mana akan Noman mu"
Numfasawa tayi tace.
"Malam ban ganta ba, tun dana farka ko karin kumallo banyi saboda fargaba yanzu ma gajiya nayi da zullumi nace bari na faè“·a maka"
Da sauri Malam yace "Kamarya? Babu yarinya kuma kikai shiru kamar baki san ciwon Yarinyar nan ba? Kamar bake kika haifa ba?"
Girgiza kai tayi tace "wallahi Malam na è“·auka taje makara...."
Da sauri ya tare ta hanyar fa蓷in "Wacce makaranta Rabi? Bayan satin daya shige ta gama zana jarabawar shiga aji hu蓷u na sakandare? Wallahi duk abinda ya samu Yarinyar nan ki kuka da kanki, ba zan lamunci wannan shirman a gidana ba, idan baki son ri茩e ta saboda da lalurar da take da ita ina da inda zan kaita ta zauna har abada ko mai kamannin ta baki gani"
Yana faè“·in hakan yay cilli da Magirbin tare da yin waje.
Shiru Baba Rabi tayi cike da zullumin halin da Yarinyar zata kasance.

Tunda ya fita ko mai kama da ita bai gani ba, babu ma yara sam a unguwar dalilin ruwan da aka shimfiè“·a a daran jiya, ko'ina na unguwar ya cika da ruwa, ko shi ya shiga wannan ruwan sai yay jinya amma ina yarinyarsa taje a wannan lokacin?
Abu kamar wasa har ya fara shige tunanin Malam, al'amarin daya 茩ara tayar masa da hankali kenan, yarinya 蓷aya tilo da yake da ita wani 茩aramin kuskure yana neman yi masa nesa da ita.
Yama manta da batun gona da kuma ba茩in daza suyi a garin, tafiya yake sosai harya 茩arasa wajan wani tafkeken ruwa _(Wudil river)_
Kana kallon ruwan nan kasa duk wanda ya shiga ko kuma ya faè“·a, ya faè“·a kenan sai dai wani bashi ba, ruwan yay wani sama dan ma wai a hakan ya tafiya.
Baka ganin komai sai haske da haya茩in ruwan har wani ambaliya yake ya cika yay tafff.

Tana tsaye a gaban 茩aton ruwan, kanta a 茩asa Idanunta a rufe, yarinya ce ko kuma nace matashiyar budurwa, 拼ar kimanin shekaru 17 a duniya, baka iya tantance yanayin dirin jikinta saboda babban hijab 蓷in dake jikinta.
Fararan hannunta da kuma yatsun hannunta da take motsa su ne zai tabbatar maka da cewa farar macace irin farin nan mai mugun kyau, da è“·aukar hankali.
Kanta yay tudu sosai kamar wacce tai acuci, fafaran 茩afafuwanta ko takalmi babu.
A hankali ta 蓷aga kanta tare da bu蓷e idanunta wanda eyes lashes suka kwanta luff a saman fatar idanun, hannunta ta sanya tare da kama gefen hijab 蓷inta ta 茩an茩ame Jikinta waje guda.
Dadai ace ta auri wanda bata so, Tabbas gwamma kowa ya rasata, rayuwarta bata da amfani a yanzu damuwa tai mata yawa.
Mene Amfaninta ne a yanzu? Ada rayuwar ta tambaya ce? Amma rayuwarta a yanzu ta zama Amsa, duk da irin wannan abun bai hana duniya tai mata wani irin kallo ba, mene yasa duniya ke son yin juyin wainar fulawa da ita ne?
A hankali ta share hawayen dake silaluwa daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta, cikin siririyar muryarta mai raunin gaske tace.

"Am so sorry Baba, na kasa maka biyayya, I'm a bad girl ni ba 拼ar 茩warai bace, na 蓷auka zan jure na 蓷auka i can handle everything anything da zai farcing rayuwana, amma na kasa, Am sorry Ba..ba!!! Am sorry!"
茦afa ta 蓷aga zata fa蓷a cikin ruwan taji ana fa蓷in.

"AKEELA! AKEELA!! AKEELA!!"
da wani irin sauri ta juya ganin Babanta a bayanta can nesa yana zuwa wajan, kai ta shiga girgiza masa ta kasa cewa komai.
Hijab è“·in jikinta ta tattare zuwa saman tana jan numfashi, Malam kuwa Murya ya buè“·e ya shiga faè“·in.
"Akeela ki tsaya bazan aura maki kuwa ba, Akeela Ruwa..."
Bai gama fa蓷in abinda yay niyya ba saboda wani irin bugawa da 茩irjinsa da yay ji kake "Tsundumm" ta fa蓷a cikin 茩aton kogin.
Wani irin suman tsaye Malam yay, komansa ya tsaya na wani lokaci, tashin hankali da makomarsa ya cika masa zuciya.
Da gudu har takalmansa na fa蓷uwa yay bakin Kogin duk da yadda idanunsa suke dishi dishi saboda 茩aran cin gani da yake da shi bai hana shi ganin wajan da Akeela ta fa蓷a ba, yana wani fidda 茩wayaye alamar numfashinta na fida saboda shigar ruwan cikin hanci da bakin ta.
Da gudu Malam ya kwasa zuwa bakin hanya yana faè“·in.
"Jama'a ku taimakamin yarinta ta faè“·a kogi, wai babu mutane a garin ne, jama'a!!!!"
Hannunsa ya è“·ura akai har wani jiri ke è“·iban sa, babu mutum ko è“·aya a hanyar.
Sama da mintina 10 kafin Allah ya kawo wasu mutane wajan su biyar kana ganinsu kaga Manoma, da sauri Malam yasha gabansu yace.
"Bayin Allah ku taimaki ran baiwar Allah, yarinya ta na cikin ruwa, ko taimaka min kada ta mutu da ha茩茩i na"
Kallon juna sukai kafin kuma gaba è“·aya suka bi bayansa saboda hannun wani da yaja.
Suna zuwa wani mai suna Isiya yace.
"Tab, ai wallahi idan kaga tayi rai sai ikon Allah"
Wani mai suna Sunusi yace "Wanne batun rai? Ai Isiya wannan Yarinyar Shikenan ta riga mu gidan gaskiya"
Wannan Maganar tasa Malam sakin kuka yana faè“·in.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, dan Allah ku daina faè“·in haka wallahi yarinta tana raye bata mutu ba, gobe bikinta Tayaya ne za kace tamutu"
Isiya ne yace "To wallahi dai ku ruwa bai kashe ta ba, kifi ya cinye ta ko kada tab wannan maliyan ruwan ko 茩arshe bai dashi"
Jafar ne yace "To wama zai shiga wannan ruwan? Kasan bamu da wasu 拼an kwana kwana a wannan unguwar kafin su zoma komai ya faru" Sunusi ne ya 茩ara le茩awa ruwan yace.
"Allah dai ya ji茩an musulmi, amma wannan Yarinyar tayi shahada mutuwar ruwa baiwar Allah kenan"
Da gudu Malam ya kwasa ya 茩ara nufar kan hanya domin zuciyarsa ba zata jure jin wannan mugwayen alkaba'in akan Yarinyar kirki irin AKEELA ba.

Yana zuwa kan hanyar dai-dai lokacin da wasu haè“·aè“·è“·un motoci suka danno kai cikin garin Wudil a kuma dai-dai Wudil river.
Motar farko wacce ta kasance Bugatti Veyron dark blue ce ta wuce da wani mugun sauri.
Kafin 蓷aya motar mai 茩irar Lamborghini Aventador blue black ta marawa motar gaban baya.
Yana zaune a bayan motar idanunsa a rufe sanye yake cikin Modern fit suit nevy blue.
Sai wani Monk strap na shoe daya sanya, ya 蓷aura Rolex Oyster Perpetual a hannunsa, 茩yak茩yawa ne amma ba茩i, his Elegant black skin sai 茩yalli yake,
Babu wani abu mai haske jikinsa sai la蓳蓳ansa da kuma idanunsa, he's dark-skinned yet handsome guy.
Wasu irin idanuwa ne dashi masu sparkling cikin idanun duk mai kallonsa.
A hankali ya buè“·e idanunsa jin driver na faè“·in "Subuhanallah" idanunsa ya gama buè“·ewa sosai ba tare daya kalli Driven yace.
"What happened with the car?"
Cikin girmamawa yace "茦aramin Mai gida wani bawan Allah yasha gaban mu Allah yasa ban taka shi ba"
Yana latsa Wayarsa yace "Ok! Check him muga"
Fita yay yana fita Malam ya mi茩e yana ri茩e 茩afa yace.
"Yarinya ta dan Allah ka taimakamin ita kaè“·ai nake da ita"
Da mamaki Driven yace "Bawan Allah lafiya, baka san hatsarin mota bane zaka sha gabanmu haka"
Cikin kuka Malam ya bashi labari tare da faè“·in
"Dan Allah ka taimakamin tayi wajan mintina ashirin da faè“·awa"
Baya Driven yay tare da faè“·in "Bari na faè“·awa Karamin Mai gida"
Yana faè“·in ya nufi wajan motar back seat tare dayin knocking.
Idanu BARR ADNAN (MD) ya è“·aga kafin ya buè“·e glass è“·in motar ganin Driven sa yace.
"Is everything okay?"
Ajjiyar zuciya Driver yay yace "Wai Yarinyar sa ta faè“·a wannan kogin na Wudil gashi babu kuwa kusa, shine yake neman taimako"
Kallonsa kawai Md yay kafin yace "Is she a kid?" "Wallahi dai ban sani ba, amma hankalinsa a tashe yake"
Malam dake can gefe yay saurin 茩arasu wa wajan yace.
"Dan Allah ku taimaka"
Da sauri Md ya è“·aga idanunsa domin idan ba gizo muryar take masa sai yaji kamar muryar Baffansa.
Da mamaki Malam yace "A'a Adnanu kai ne? Maza fito maza kaji"
Bu蓷e 茩ofa Md yay ya fito fuskarsa 蓷auke da Murmushi yace.
"Baffa wacce ta faè“·a ruwa kamar haka?"
Girgiza kai kawai Baffa yay yace "a fara taimakon rai sai ai magana da baya"
Gaba Baffa yay Adnan Md na biye da shi of course ya iya ruwa amma wannan ruwan ya wuce tunaninsa, gashi dai bai shirya mutuwa ba, Amma yay zai ne? da P.a yana kusa da sau茩i ma.
Zare jacket è“·in sa yay tare da cire necktie è“·insa, yana tattare hannun rigarsa yace "Baffa babu alamun mutum fa a wannan ruwan"
Zuciyar Malam ya buga da 茩arfi kafin yace "Wallahi tana nan ta fa蓷a ka jarraba"
Zare takalmin 茩afarsa yay yace "I'll try my own best, firstly clam down kaji"
Gyara tsaiwa Md Adnan yay yana runtse idanunsa tsoro duk ya cikasa domin girman ruwan bana wasa bane da wani irin 茩arfi yay tsalle tare da fa蓷awa cikin Kogin....
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

NIMCYLUV

_FITATTU HU茒U馃敟_

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.