Complete Hausa Novels

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Tsintacciya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 5 of 14

EPISODE5锔忊儯
Http://wa.me/+234811237616

Bayan sallar magrib motocin su suka fara shigowa cikin haè“·aè“·è“·an titin _Railway quarters Nasarawa, Kano_
A gida mai number 112 suka fara shigar da motocin bayan gatekeeper ya bu蓷e masu 茩aton gate 蓷in.
Motar Abbu ce a farko shida Bala driver sai Akeela dake kwance a baya.
Mota ta biyu kuma P.a a ciki shi 蓷aya yana janta motar 茩arshe kuma Oga Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ne zaune ya 蓷ura hannunsa guda 蓷aya a saman string motar 蓷aya hannunsa kuma ya tsakiyar kansa yana hargitsa sumar kansa, a hankali kuma yake sauke ajjiyar zuciya ajajjere.
Zafi da ra蓷a蓷i da zuciyarsa ke masa na tawowa da Akeela da Abbu yay yafi komai ba茩anta masa, cos she's the reason behind anything daya samu Md Adnan.
Bama ya so ya buè“·e ido yaga yarinyar shiyasa yau zamansa cikin motar tare da lumshe idanunsa yana so Abbu ya shige da ita domin ta riga data zame masa mujiya.
A hankali Abbu ya bu蓷e back seat tare da zura kansa cikin motar, dim! dim!! dim!! Haka zuciyarsa ke bugawa aduk sanda ya kalli 茩yakkyawar fuskarta wata nutsuwa ta saukar masa.
Zama yay cikin motar tare da mi茩a hannunsa gaba 蓷aya biyun ya jawota sosai very close to him, hannunsa dake rawa yasa tare da yin baya da gashin ta wanda ya sauke wai wist 蓷inta,
Lumshe idanunsa yay cikin 茩asa da Murya yace "Uhm baby na mai kyau, nine ko?" Ya fa蓷a yana shafa kanta sai kuma ya cireta sama tare da fito da ita daga cikin motar, dai-dai kunnanta kamar wacce ta kejin sa yace.
"I'm your dad, your boyfriend uhm baby kina cin abinci kuwa? You are so light Baby" ya faè“·a yana tafiya da ita kamar wani mai sabon jini bayan yay jika da ita.
P.a dake tsaye ya è“·auke idanunsa a hankali kuma yabi bayan Abbu da some things na Md Adnan.
Tsayawa Abbu yay tare da danna wani ma danni a hankali 茩ofar ya fara ja baya tare da bu蓷ewa ciki ya shiga babban Parlo ne daga cikin 茩ofar, iya ha蓷uwa ya ha蓷u komai na Parlo Ash ne daga kujeru zuwa Flowers da labulaye anything dai.
Ga 茩atuwar cineme kusan rabin bango sai deep frizer mai gida wajan uku,ga senter table a tsakiyar mai 蓷auke da wata 茩atuwar flower jikin bangon parlon duk Album 蓷in ayatul kursiyu ne, da fatha e.t.c
Daga can bayansa yaji ana faè“·in.
"Ya..yah kamar dai 拼an gudun hijira kuka fa蓷o mana gida babu ko Sallama? A'a babu ruwana kuda Allah tun dai duk musulmai ne a gidan da haka nan kamar 拼a拼an arna zaku fa蓷u mana gida, ai ko 拼an dama ne ku kwayi sallama musan da zuwanku kuma musan abinda zamu baku"
Kallon Didi Abbu yay kafin yace.
"Afuwa Didi"
Ta蓳e baki tayi kafin tace "A'a astagafirullah mene kuma afuwa fisabilillahi kamar dai nace akan Bukari siya min tsire? A'a ni rayuwar duniya mai sau茩i na 蓷auke ta, Wacece wannan kuma Aljanu take ko shan Inna ce ta kamata"
Ta faè“·a Idanunta akan Akeela wacce take jikin Abbu.
P.a Murmushi Yay domin yana son dramer tsohuwar kafin yace.
"Barka da dare Didi"
Washe baki Didi tayi tace "A'a 茩asimu ince dai ka samu matar aure? Yooo ba Gwamma kai ba ko babu komai zan baka shawara mai kyau kabi, kaga dai babu dangi iya babu na baba jin茩ai da tausayi irin nawa nasa aka baka aiki gashi kuma yanzu nace kaje wajan yarinyar idan ubanta har yanzu ya茩i yadda ta Aure ka kawai kayi mata ciki kaga ko babu komai dole a baka ita ka aura ni wallahi yarinyar ba tayi min ba" shi dai Shiru kawai yay yana Murmushi ita a dole shawara ta bashi idan kuwa haka ake bada shawara da an shiga uku.
Kwantar da Akeela Abbu yay a hankali kuma fara faè“·in.
"Ummi!! Mami!!"
Mami ce ta fara fitowa idanunta ya kumbura sosai saboda kuka, ba茩a kana ganinta kaga mahaifiyarsa Md Adnan zatai shekaru wajan 42 tana sanye cikin wani ha蓷a蓷蓷an lace, Zama tayi a kujerar dake farcing Abbu ba tare da tace komai ba.
Not too long Ummi ta fito daga part 蓷inta hannunta ri茩e da wata 茩yakkyawar Yarinyar zatai shekaru 4 haka fara ce sosai kamanin Akeem zane ra蓷au a saman fuskarta Amani kenan jika a wajan Alhj Bukar Bello 拼ar kuma wajan Dr Abdul-hakeem Bukar Bello.
Zama Ummi tayi kusa da Mami tana sanye cikin wata orange è“·in lafaya tai mata kyau sosai zatai shekara 45 haka amma jikinta a murje yake sosai har tafi Mami gogewa da kuma wayewa.
"Barka da dare ya hanya" Ummi ta fa蓷a murya 茩asa.
Kallon su duk yay kafin fuska a 蓷an ha蓷e domin bai fiya sakin fuska ba idan ba ke蓳ewa yay da matansa ba yace.
"Kunga abinda ya faru da Adnan ko? Jikina yana bani yana raye kuma komai jimawa zai dawo gare mu, i believe cewa komai sai Ubangiji ya tsara mu 蓷auki hakan a wata sabuwar 茩addara daga Allah wacce ya jarabce mu domin gwada imanin mu, ko yarda na yarda cewa hakan ya faru ne dalilin shigarsa ruwan, amma ruwan ne dai kawai ya zama sanadi amma tuntuni Ubangijin AL-ARSHI ya tsara faruwar hakan a Lauhil Mahfouz..."
Da sauri Didi tace.
"Sada茩allahul Azeem,amma dai Bukari ka cuce mu da baka zama malami ba ka rasa mai zakai sai siyasa, ai yasin naji da蓷i daka sauka daga kujerar mulkin baki 蓷aya, ai da wallahi har govmet hausi 蓷in zani nace bada yawo na ni Uwarka idan suka za蓳e maka, haka kurum na fita waje a dinga shunani da baki ana gata can 蓷an ta yana handime ku蓷in jama'a"
Ta faè“·a tana cuna baki gaba, shi dai Abbu bai ce komai ba domin yasan rikicin tsofa ne.
"To! Ubangiji ya dubi idanun mu ya sanya Adnan yana raye ya kuma dawo gare mu, Allah ka dubi halin da muke ciki"
A sanyaye Mami tace "Ameen" idanunta na 茩ara kawo ruwa ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin ya kalli Akeela yace.
"茒iyar Baffa ce da Baba Rabi dalilinta Adnan ya fa蓷a ruwan kuma Thank God Dr ya ciro ta..."
A nan ya kwashe labarin kakaf abinda ya faru ya basu.
Ihu da kuuu Didi tasa zani na faè“·uwa tace.
"Kun kashe min Adnanu wallahi hisba zan kaiku"
Tana faè“·in hakan ta nufi waje a hanya taci karo da Akeem dake shigowa fuska ya haè“·e sosai ko alamun annuri babu.
Ganin haka yasa Didi washe baki tace.
"Yooo yanzu naji bayani ai cewa nayi bari na le茩a naji mai gidan Shiru fa"
Bai 茩ara kallon ta ya matsa can gefe sallama ma ciki yay kai tsaye upstairs ya nufa wajan part 蓷insa.
Ganin haka yasa Abbu fa蓷in "Dr kazo ka duba Akeela" jin sunanta yasa Akeem yaji kansa ya sara Mami kam Mi茩ewa tayi domin tunda taji a kanta Adnan ya fa蓷a ruwa taji wata muguwar tsanarta ya cika Zuciyarta.
Da 蓷an sauri Akeem ya 茩arasa haurawa saman ko takan Abbu bai bi ba ganin hakan yasa Ummi fa蓷in.
"Bari na duba ta"
茒aukan ta Abbu yay zuwa part 蓷in yaransa mata, 蓷akin duhu alamar duk sunyi bacci On yay na wutar bedroom 蓷in Aleema,Afaf duk suna kwance wajan Ameera da take zuwa hutu ya kwantar da ita, lokacin tuni Ummi ta 蓷auko kayan aiki, cikin sauri ta fara duba ta ganin har yanzu da ruwa a cikinta yasa ta danna cikin da sauri sai ga ruwa na fita.
Tana 茩ara dannawa Akeela tai hau yin tari.
Wata 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke tana gama tarin kuma bacci ya 蓷auke ta, sai da Ummi tayi mata injection kana ta 蓷aura mata drip Abbu yi yayi kamar bazai fita ba ganin kallon da Ummi ke masa yasa ya 蓷an shafa kansa yace.
"Miss You dear, let's go"
Gaba yay ta bisa a baya kana ta jawo masu 茩ofa,
Daman p.a tuni yay masu sallama ya tafi gida.

A hankali bakinsa ke motsawa yana tasbihi can 茩asa zuciyarsa, saboda zafin da zuciyarsa ke masa, cikin ha蓷a蓷蓷an parlonsa ya shiga komai na Parlon white ne.
Ya ha蓷u sosai har ba'a magana, kai tsaye wata corridor ya bi hadle 蓷in 茩ofar ya bu蓷e, wani irin lumshe idanunsa yay tare da sauke wani maraitaccen numfashi yaja tare da saukewa, saboda wani sassanyan 茩amshi daya daki hancinsa ya sashi lumshe idanun da bai niyya ba.
Tura kansa cikin bedroom yay bakinsa 蓷auke da wata kamilalliyar sallama yana maida 茩ofar ya rufe.
Derect bathroom ya nufa yana mai zare kayan jikinsa, a saman hanger ya sa茩ale tare da sakarwa kansa shower, a hankali yake sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda ruwan yake dukan saman fresh skin 蓷insa.
Bayan yay wankan ya 蓷aura alwala kana ta 蓷auki wani long white towel ya dauraia wist 蓷insa, ko kansa bai tsane ba ya fito ruwa na sauka daga sumar kansa zuwa 茩wantaccen gashin 茩irjinsa.
Wani irin è“·aci bakinsa yake masa rabon da yaci abinci har ya manta wajan fridge ya nufa ya è“·auki Apple da cake ya fara ci bai wani ci da yawa ba ya ajjiye.
Wasu ha蓷a蓷蓷un nightwear slik Pajamas milk colour, a hankali ya mi茩e tare da goya hannunsa a bayansa ya 蓷an fara tafiya yana mai karanta addu'a yana bin duk kusurwa 蓷akin da tofi bayan ya gama ya kwanta saman bed 蓷in tare da jan duvet ya rufe jikinsa, gaba 蓷aya ya 茩asa bacci tunda matarsa ta rasu wajan haihuwar Amani baya iya cikakken bacci ya saba da jikin mace sosai duk da auran kamar na dole ne bai so amma ya saba da jikin matarsa ainun.
A haka bacci ya è“·auke sa.

Misalin 4 na dare ta shiga bu蓷e idanunta wanda sukai mata nauyi kanta na sarawa sosai, hannunta mai 蓷auke da carnoner ta kala 蓷an marai-raice fuska tayi kamar wata 拼ar baby Wanda ya sanya manyan dimples 蓷insa bala'in lomawa.
A hankali kuma ta shiga bin bedroom 蓷in da kallo sosai gabanta ya fa蓷i ganin bata dan 蓷akin ba, jiki babu 茩auri ta mi茩e tsaye tana Mi茩ewa gashinta ta sauka har wajan manyan ass 蓷inta.
Da Mamaki tabi jikinta da kallo ganin wata Robe Nightgown silver wacce ta sauka iya laps 蓷inta gaba 蓷aya manyan gwayen 茩afafuwanta suna waje ga wani gashi da yay kwance lub a saman fatar ta.
Shanyayyun idanunta wanda kullum suke a Lumshe ta 茩ara bu蓷e, jikinta babu 茩wari ta nufi 茩ofar data gani, tana tafe ko'ina na jikinta moving yake kamar tarwa蓷a.
A hankali ta bu蓷e 茩ofar ta fita ita bama ta san dare bane sai da ta fito parlon daga duhu ga wani masifafan sanyi na Ka蓷awa, da sauri ta matse jikinta waje guda ta shiga taune bakinta kamar wata 拼ar turawa haka ta zama cikin nutsuwa take tafiya harta isa tsakiyar Parlo tana zuwa zata shige taji an sanya mata 茩afa baya tayi tare da hantsilawa zata fa蓷i wata kuma 茩yakkyawar Ajjiyar zuciya ta sauke jin ta fa蓷a saman 茩irjin mutum...

馃槀Abbu ya biyo dare jama'a

*TSINTACCIYA*
Na ku蓷i ne kada ki siyi litaffi na idan kin san zaki fitar馃し馃従鈥嶁檧锔�.

NRML GRP: 鈧�300
VIP: 鈧�500 POSTING SAFE+YAMMA
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK, PLEASE MASU VIP IDAN DA HALI A TURAN TA BANK NA AKWAI P.O.S MA A GARI. EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*FITATTU HU茒U*

BA茦AR FATA
Autar manya

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

Gaba è“·aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank, masu tura kati kuyi magan ta nan 08167888934, za ku tura Evedance of payment ta nan 08142105218 拼an uwa na Niger ga number ku +22796515805

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.