Complete Hausa Novels

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Tsintacciya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 8 of 14

EPISODE8锔忊儯
Cinyarsa! Wata 蓳oyayyiyar ajjiyar zuciya mai sanyi Abbu ya sauke yana lumshe idanunsa, da sauri Akeela ta 蓷aga ji茩a茩茩un eyes lashes 蓷inta zuwa sama kafin a hankali ta bu蓷e idanunta tare da sauke Kallonta a fuskarsa Abbu wacce take dab da tashi.
Wani sassanyan Murmushi ya sakar a hankali kuma cikin sakin fuska yace..
"Babyna Daughter na"
茦uri tayi masa da idanu, saboda kamarsa da Mutumin 蓷azo, she's a cleaver gal amma muguwar ta蓳ararriyar mai saurin kuka, ko dan yawan ciwonta ya sanyata kuka ohhhu?!
Tana da ilimi sosai musamman na addini bata wasa da sallah sam komai tana da tsari.
Murmushi Abbu ya sakar mata yana shafa sumar kanta dai-dai fuskarta yace.
"You're wake up Babyn Abbunta how do you feel now? Ya jikin?" Ya fa蓷a yana manna mata kiss a goshinta a hankali ta zame jikinta daga kan cinyarsa tana 蓷an marai-raice fuska kamar zatai kuka da sauri tace "no don't cry kinji" kai ta 蓷aga masa tana lumshe idanunta can kuma ta bu蓷e murya can 茩asa kamar bata son yin magana tace "uhm who are you?" Shafa cikinsa yay kafin ya gyara zamansa tare kama fararan hannunta wanda suke da mugun taushi kamar auduga yace.
"Ok let me introduce myself to you" shiru yay yana kallon tana jin wani irin masifafan yanayi a kanta kafin ya numfasa yace.
"I'm Abubakar Bello, but some of people knowm me as Bukar, I'm the second born Of my parents, ina da big bro but he's passed away wajan shekaru masu yawa, babban yaya ne shine your father, Isma'il Bello kenan, we lost our father good 30yrs kenan, ina tare da my mother we called her Didi zaki ganta kamar su è“·aya da Aleema, seriously i love her irin sosai è“·in nan more than anything dake nan duniya, bayan ita ina da yara 4 my first son è“·ina yafi komai muhimmacin a rayuwarta his name is Abdul-hakeem Bukar Bello zaki iya cewa Yaya, ko hero ko Hamma like yadda Fulani suke faè“·a, sai Adnan we lost him shima amma komai ya faru it was a destiny, sa kuma Aleema sai auta Afaf amma yanzu bani da wata Auta sai ke Babyn Abbunta" ya faè“·a yana jan hancinta, è“·an Murmushi tayi wanda yasa numfashin Abbu kusan è“·auke wa, domin wannan Shine karo na farko da tayi Murmushi wanda ya haddasa lomawar dimples è“·inta tare da teeths gave è“·inta wacce take siririya sosai, numfashi ya sauke yace.
"Ina da mata guda biyu ta farko sunanta Ayusher we called her Ummi, sai Khadijertou muna ce mata Mami, Nayi karatu mai yawan gaske, ni mai ku蓷i ne the richer old man, ada nayi siyasa sosai amma yanzu na sauka, yanzu ina business ne ina da Manyan companies a nan 9ja da kuma 茩asashen waje, ina da manyan contact, 茩wangila kala-kala Allahamdulillah ina duba na 茩asa na ina taimako samuna bai tashi a banza ba, and duk da hakan komai na gidan nan Akeem ke yinsa baya using Kwabo nawa tashi yay ya nema duk yawan dukiyarsa shi ya nema da kansa babu sa hannu na, yana da fa蓷in rai koni sai nayi da gaske nake juya sa dan yana mugun suna ne yana da biyayya yana da ilimin addini fiye da tunanin mutum I'm so proud of him Wannan shine kawai"
Kallonsa tayi ba tare da tace komai ba shi dai yaji da蓷i yana da kirki amma wannan 蓷an nashi bashi da mutunci ko ka蓷an, har yanzu ta kasa mance abinda yay mata har yanzu kuma tana jin 茩amshin turarensa a jikinta kamar zai zautar da ita.
Bata san mene yasa ba sai kawai ji tayi kuka ya kwace mata, da Sauri Abbu yace "Subuhanallah what happened ina ke maki ciwo" girgiza masa kai tayi tana kwa蓳e fuska tare da tura baki gaba "Okey tell me mene ne?" Cikin shasshe茩ar kuka tace "Baffa na bai so na, he doesn't care about me zai ha蓷ani da wani mai fitsarin 茩wance and 拼arni 蓷in nan zaiwa Aure uhm" ta fa蓷a tana 茩ara fashewa da kuka ita tana ganin ai kamar abin kunya ne a gareta mutane suji za'ai mata Aure wata muguwar kunya ta keji kamar me.
Bakinsa ya buè“·e yace.
"No one's forcing you to get you marriage Babyn Abbu Autata Ohyyyah come here" ya faè“·a yana jawota jikinsa tare da fara rarrashinta wani sabon sonta ya ratsa mata zuciya.
Akeela kam ganinsa take tamkar Baffanta Musamman da taji yace shi 茩anin Baffan tane.

Gyara zama Didi tayi tana kallon mutumin tace "Shikenan lashe baki yana tsotse la蓳蓳ansa dan Allah Wannan ai sai ya jamin abin fa蓷a ko ba haka ba? Mugun hali kuwa bai bar kuwa ba ranar nan balango nace ya siyo min ya茩i to dan Allah ina imani a nan? Taimako nefa abin ma da dukiyar tasa babu san tayaya akai ya rata ta ba, ai ba kayi magana ba ace Hassada bace ba" ta 茩are maganar tana goge hancinta gaba 蓷aya mutanan wajan Murmushi suke domin sun fahimci kawai rikicin tsofa ne murmushi mutumin yay kafin yace "In sha Allah Hajiya babba zamu kirasa" da sauri tace "kuce Ubanwa ya fa蓷a maku a'a babu ruwan ai assurru ma'al sirri koba gaskiya ba, kawai ai fa蓷a masa ko dan tsire da kaza mai zafi ce yana kawo min" jinjina kai yay yace "to shkknan yadda kikace haka za'ai" tashi tayi Bala driver yana biye da ita a haka suka nufi mota tana shiga ya jata zuwa gida.

A wajan 6 na yamma motar Akeem tayi parking a parking space, P.a ne ya fito tare da bu蓷e masa 茩ofa, gently ya fito da 茩afarsa yana wani lumshe idanunsa tare da sauke ajjiyar zuciya a hankali yake motsa bakinsa yana tasbihi a ransa, ya gaji sosai domin rabin aikin a hospital yay ga program 蓷in da zai fara a M.hausa channel, a hankali ya wani ya motsa fuska yana cije bakinsa wani siririn tsaki yaja ganin kallon da P.a ke masa dariya p.a yay kafin yace "Sorry sir" banza yay masa yana shigewa cikin gidan, juyawa p.a yay zuwa gida.
Lokaci daya shiga Afaf ce a Parlo da Aleema sai Akeela dake kwance saman duguwar sofa tana bacci gashinta duk ya rufe mata fuskarta, ga wani 茩aramin Teyana wide-leg trousers dake jikinta sai Applique logo detail t.shirt jikin nan nata sai glowing yake.
Wani series film suke kalla mai suna My perfect husband a zee world.
Da sauri Afaf tace "Wlcm Hero" harara ya watsa mata cikin sauri ta è“·auki remote tare da kashe kallon.
茒auke kai yay ya nufi upstairs, yana shigewa Akeela ta sauke ajjiyar zuciya yana dafe 茩irji dariya Aleema tayi tace "Laa! so you're pretending kenan ai kam zan fa蓷a masa" kwa蓳e fuska tayi tana langwa蓳ar da kanta gefe alamar "No" ba tare da tace komai ba kuma.
Wanka yay ya sauya kaya zuwa Racing jersey da tracksuit trousers, a hankali yake sakkowa daga steps 蓷in benen idanunsa a lumshe yunwa ya keji sosai sai baza 茩amshi yake yana tafiya kamar so, kai tsaye kitchen ya nufa domin samun mayen nasa Coffee da ice cream domin ya duba gaba 蓷aya ya shanye ice cream part 蓷insa, yana shiga ya rufe 茩ofar kitchen 蓷in tare da jingina da jikin 茩ofar ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa.
Tana tsaye a kitchen 蓷in tana ha蓷a tea sai zabga madara take a mug ga kyawawan 茩afafuwan ta a waje 茩afarta sanye cikin wani slippers ga laft tummy 蓷inta a lafe ya 茩ara fidda shape 蓷inta, a sanyaye take komai kamar bata so tana gamawa ta 蓷auki mug 蓷in tana juyawa idanunta ya sauka a kansa tsananin tsoro da gigicewar da tayi yasa gaba 蓷aya ta saki mug 蓷in cikin rashin Sa'a gaba 蓷aya tea 蓷in yay masa ka! Nan da nan fuskarsa tai ja idanunsa ya 茩an茩ance ya wani ha蓷e fuska ta mau a hankali kuma ya fara takawa zuwa inda take tsaye....

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/2/22, 08:53 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

FITATTU HU茒U馃敟

Http://wa.me/+2348119237616

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.