Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Tsintacciya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 3 of 14
EPISODE3锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magana dani kai tsaye馃憜馃従_*
Tura kansa dake cikin ruwan zuwa waje yay yana haè“·a numfashi, cikin wata kasalalliyyar murya mai cike da alhini yace "I got her" yana faè“·in hakan kwanakwanan suka cilla masa duguwar igiya ya kama tare da è“·aura igiyar a ququnsa.
Cikin saurin ya nusa cikin ruwan kafin a hankali ya kama igiyar data ri茩e 茩afar Akeela.
A hankali ya kunce igiyar gaba è“·aya Akeela tayi baya tare da fara yawo a ruwan zata matsa can gefe saboda ruwan da yake gudu sosai,
Fararan tafin 茩afafuwanta yabi da kallo, sunyi wani mugun haske kamar jini zai zuba a jikinta saboda farin da take dashi.
Tattausan hannunsa ya mi茩a tare da jawo tafin 茩afarta "kittt" ya jata da zuwa inda take 茩arar tawowar wani ruwa ne ya daki kunnansa da sauri ya fisgota yana runtse idanunsa tare da sanya dukkan hannayensa ya wist 蓷inta ya wani 茩an茩ame idanuna da hannunsa dake bisa jikinta ko motsi ya 茩iyi.
Ya è“·auke dukkan Numfashinsa yana jin sanda ruwan ya shige ta gefensu kamar zai tafi dasu.
Zaro kanta dake jikinsu yay sai a lokacin idanunsa ya sauka akan fuskarta _Tsarki tabbata ga Ubangijin daya halicci sammai bakwai da 茩assai bakwai, Ubangijin daya halicci wannan duniya ya kuma halicci wannan surar dake hannun Akeem_ fa蓷in asalin kyan fuskar Akeela bata baki ne, tana da wani irin sahihin kyau, wanda ya wuce tunanin mai tunani, idanunta a rufe suke ruff amma eye lashes 蓷in nan da suke dugwaye slick dark blck sunyi kwance saman kumburarrun idanunta, ga dugun hancin nan mai kyau sosai, wanda ya tsaya dai-dai tsagen la蓳蓳anta wanda suke da kauri sunyi jajir dasu.
Gashin kanta data è“·aure da ribbon tuni ya wargatse ya baje yana yawo cikin ruwa sai ta zama kamar wata aljanar cikin ruwan da mutanan suke faè“·a.
Ta蓳e baki Akeem yay kafin cikin zafin nama yay wani cillata bayansa ya goyata sosai kafin ya gyara zaman igiyar jikinsa.
A hankali ya fara ta suwa sama cikin 茩warewa kwanakwanan na ganinsa suka fara jawo igiyar ruwan.
P.a ne yabi Ubangidan nasa da kallo yana tuna wani abu daya wuce amma ya rasa ko menene, amma Tabbas ganin Akeem goyo da Akeela ya tuna basa wani abu mai mata tu茩ar muhimmacin a rayuwarsa.
A fili Malam ya furta "Allahamdulillah biii rahmatiikaa"
Suna zuwa bakin ruwan yay wani irin baya yana daga tsaye yay wurgi da Akeela ta fa蓷i 茩asa ji kake "timmm" kanta ya bugu 茩asa amma ko motsi ba tayi ba saboda bata hayyacinta ta jima da sumewa.
Jikin Akeem na wani irin kyarma da rawa idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun yi bala'in tashi sai wuci yake na zafin zuciya da kuma sayin ruwan daya gama ratsa dukkan kofofin jikinsa.
Kai tsaye wajan Bala driver ya nufa, ganin haka yasa P.a ya mara masa y domin yasan anything can happen idan Akeem ya 茩arasa domin a wannan karan 蓳arin da jikinsa yake ya bayyana asalin zafi da kuma 茩uncin da zuciyarsa keyi, ya bayyana how sad he's.
Yana zuwa ya kalli Bala driver murya can 茩asa yace.
"Car keys?" Zare idanu Bala driver yay kafin ya fashe da kuka yace "Dan Allah dan Annabi kayi min suttura Babban mai gida, ka tausaya min kada ka kuran i don wanna lose my job dan Allah, dashi kawai nake kula da iyali na, na sani a made a mistake amma bani na tursasa 茦aramin Mai gida shiga ru..."
Gigitacciyyar tsawar da Akeem ya daka masa yana fa蓷in "Heyyy, car keys nace kaban, kada ka tunzura ni ka bari zanyi Shari'a dakai da ita kanta tsinanniyar datai Coursing wannan abun i hate her, idan ina da rai da lafiya billahi I'll take a revenge, you'll see mene zan, common my friend bani" da sauri Bala driver ya mi茩a masa tarin kyes 蓷in, huci kawai Akeem yake idanunsa a 茩asa domin duk abinda zai bai fiya kallon mutum ba, gyaran murya yay jin haka yasa p.a fa蓷in Md Adnan's phone's, his I.d card" wayar ya mi茩a masu kafin ya 蓷auki walet 蓷in dukkan wani card da ake amfani da shi ya bawa P.a.
Kai tsaye mota Akeem ya nufa zai shiga ko takan Yarinyar baibi ba, kafin ya shiga motar P.a yace "Sir" da sauri ya juya yana dafe kansa cikin haè“·ewar fuskarsa nan nashi yace "what again P.a Al'kaseem Yahya gama?" Yadda ya kira full name è“·in P.a yasa kowa na wajan kallonsa a sanyaye p.a yace "Abbu" ke kira.
Kamar bazai amshi wayar ba sai kuma ya amsa walking slowly yake tafiya yana baje gashin kansa wanda ruwa ya ji茩a daga can 蓳angaren Abbu yace.
"Son" marai-raice fuska yay ba tare da yace komai ba, jin haka yasa Abbu fa蓷in "Are You okey?" Nan ma shiru yay bai ce komai ba hakan yasa Ummi dake gefensa fa蓷in "Is everything okay?" Didi dake tsaye ri茩e da bakin zani tsohuwa ce sosai shekaru sun ja tace.
"Ihuu jama'a, bana fa蓷a ba? To kai dai Bukari ka haifi 蓷a baka haifi halinsa ba, yaro ba茩in hali yay masa yawa a to ai duk duniya ba sun shaida, jiya kana gani ilahirin tsiran daka kawo min ta tasss yabi dare ya sace, to 蓳arawo ne fa? Banda maye waye ne zaice wani tsire ehe? Ai saini da cinsa ya zame min dole amma ina dai ba fa蓷in wasa wallahi Bukari ka nemawa 蓷an ka magani bana son na fita ana min cune da baki ana gata can, jikanta maye ne, mece cin nama da zaro harshe waje....."
Shiru tayi Saboda saukar Muryar Akeem da taji ta wayar tana faè“·in "Keeee!" Zare ido Didi tayi sai kuma ta fashe da kuka tana zare bakin zabi tana faè“·in "to! A nan gidan duniya idan ban sawa Audil albarka ba wa zan sawa? Eh? Ta ka samu Iyaye da basu san komai ba ina nan ina jan casbie sai da nayi salati miliyan tamanin da shida to astagafirullah kamar dai bakai haka ba"
Girgiza kai kawai Abbu yay kafin yace.
"Friend ina son?" Ajjiyar zuciya Akeem ya sauke kafin yace "Abbu she killed my brother ta kashe mana Adnan" Mi茩ewa Abbu yay kafin yace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Adnan ya mutu?" Wane kalar zabura Didi tayi sai ga zani a 茩asa tama 茩asa magana.
Ummi bakinta ta rufe saboda kukan da yazo mata da sauri tayi bedroom 蓷inta, Mami kuwa idanunta kawai ta 茩urawa Abbu Allah yasa raguwar yaran duk suna makaranta Amani kuma tana bacci.
Cikin dauriya Abbu yace "Stay there Abdul-hakeem, in sha Allah on my way yanzu nan kuje gidan Baffa" yana faè“·in hakan ya kashe wayar tare da nufar part è“·insa..
茦asa Mami tayi da kanta sai sauke Ajjiyar zuciya take, Didi kuka kuka ta fasa tana fa蓷in "Wanne gantalallan ne Adunan? Laa Muhammadur Rasulullah S.a.w ku tare ni kada naje 茩asa"
Kwantar da Akeela akai a 茩asa Ta蓳a jikinta Malam yay yaji wani mugun sanyi, a dai-dai lokacin har sarkin ruwa yazo amma neman duniya babu Md Adnan gaba 蓷aya suka rankaya zuwa gidan Baffa, suna zuwa Malam yace "Rabi maza ha蓷u min gaushi" babu jimawa ta dawo 蓷auke da gaushi Mi茩ewa yay yana fita yace "maza sauya mata kaya Wannan na jikinta yay sanyi da yawa" Murmushi kawai Baba Rabi tayi yana fita ta mi茩e tsaye tare da kunce bakin zani wata 茩aramar (Laya) ta 蓷auko tare da samun kan Akeela wajan tsakiyar kanta ta ha蓷a da Layar ta rufke gashin wajan layar da shige ciki.
Wani Murmushin ta sakeyi ita ka蓷an tasan abinda take kafin ta sauyawa Akeela kaya ta rufe ta da zani jikinta yay sanyi sosai kamar 茩an茩ara.
Har lokacin Akeem bai shigo gidan ba, yana cikin mota sallah kawai ke fito dashi.
Wajejen Magrib Abbu ya 茩arasu daga kano da Wudil, har lokacin kuma Akeela bata farka ba, jiki a sanyaye Abbu yace "Baka da laifi, infact Adnan taimako yaje yi, Allah ka蓷ai yasan abinda ya samu Adnan, yana ruwan? Mutuwa yay? Tafiya ruwan yay dashi no one's know! Tabbas idan nace banji zafi da ba茩in cikin abinda ya faru ba nayi 茩arya, amma ni musulmi ne waman 茩addararllahu ha茩茩a 茩adrihi, kuma Innallaha ba'assabirin zanyi addu'a zan saka ai idan har Adnan n raye Tabbas zai dawo gare ni"
Jinjina kai Malam yay kafin yace "haka ne, Ubangiji yasa Adnanu yana raye yaron 茩warai" Mi茩ewa Abbu yay yace "Ina ita yarinyar ya farka ne?" Girgiza kai Malam yay yace "A'a muje ka ganta" gaba Malam yay Abbu ya bisa a baya cikin tafiyar nan nashi irin na Akeem yana sanye da wata bugaggiyar shadda dark Ash sai jaddara sai 茩amshi yake.
Malam ne ya fara shiga sai Abbu yana shiga idanunsa ya sauka akan Akeela gaba 蓷aya tunaninsa ne ya tsaya cak, zuciyarsa na wani irin harbawa Kallonta yake tamkar zai cinyeta ko ya mayar da ita ciki, wani irin kallo ne mai kama da wanda ya kamo da soyayya! "Bukar! Bukar!" Da sauri yaja numfashi yana shafa 茩irjinsa kafin ya kalli Malam da sauri kuma ya juya yana kallon Akeela dafe 茩irjinsa yay ji yay wani mugun so da 茩aunar Akeela ya sauka a zuciyarsa har yana jin idan bai aureta ba zai iya mutu....
馃槀 Alhaji ka taro match, mata biyu? Eh? Yara sama da biyar kaga 蓷anya sabuwar nona kace kana so? Jama'a me kukace anya Abbu bai so zuciyarsa ba????
ANJIMA DA FARA PAYMENT TUN KAFIN NA FARA POSTING
*TSINTACCIYA*
NRML GRP: 鈧�300
VIP: POSTING SAFE+YAMMA 鈧�500
ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616
*FITATTU HU茒U馃敟*
TSINTACCIYA
Nimcyluv
Ba茩ar fata
Autar manya
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAN
Mss flower
Gaba è“·aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 za ku tuntu蓳a. To show evidence of payment 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA* For more information馃槆
http://wa.me/+2348119237616
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*
NIMCYLUV
FITATTU HU茒U馃敟
_Dedicated to *ELEGANT ONLINE WTITER'S* Ina maku sahihiyar 茩auna mara algus鉂ã‚ç¬é‰‚ã‚ç¬_
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.