Trending Hausa Novels

Faherts Hot Love Book 1 Complete Hausa Novel By Mujahida

Reading file: FAHERTS hot luv.txt

Chapter 2 of 4

Part din Faherths Cike yk da Amininsa Manya saipamam xolayarsa suke inda Auwal keta paman kiran wayoyi takowanne bangaren domin Sam Faherths baipadama kowaba km baidaura kan media ba Acewarsa ba Auren soyayya bane balan tana yayata bikin shi Auran tausayawa xaiyi ba so Auwal yayi iyabakin kokaronsa gurin nusardashi sonta yke Amma pir yaki saura ransa dan hk ydauke nauyin yadabikin Aduniya da kansa shida kannen Faherths din,, hakakuwa Akayi yadaga kiran wayar sa ydga na wayar champion sbd shine yawatsa da wayar champion km yc baruwansa baxaiyi picking call din kowaba,,,,,,

Kan Auwal yy matikar xapi ygaji dayawa yc dan Allh kuje kupara shirin dika dika 50 minutes sukaragemana,,, kaje kashirya champion natapi nadawo,, champion yc Inxaka bayan kasan kaine oga? Yc wurin Amarya xani xanhada sakone ga lover,, champion yc wane sakon dalla mlm ka kirata kawai kapadamata koma menene, Auwal haryakai kopa yc sakon bana waya bane, Kasim kutaimaka kashirya champion kapin nadawo baxan dadeba,, ynagama pdinhkn yapice..

Nesa kadan dgidan yatsaya ykira sumee yc Sudan kokarta supito ynason vasu sakone nakeson Baku....

Tc ohky gamunan xuwa dkyar tasamu xee tayarda sukapito don Adaukata taresuke,,, Amota sukasamesa sukagaisa yc Masha Allh Amaryar champion Ansha kyau,,,, dantsaki kawai taja tareda kawarda puska, dry kawai Auwal yy dama muna masu Baku hkr Akan bamusamu damar halartar event koda yaba hkn taparune bisaga laipin MARUBUCIYAR wato *Mujaheed*

NIKO NC AA WLH AUWAL KADA KADAURENI GUN XEE WOLLAH BAN IYAWA D ITA WANNAN LAIPIN MERRY QUEEN NE D NANA D KM PINKY XUWA AMEENA Wamakko DAMA AMEENA WOLLAH VARUWANA NI SUKEDA LAIPI DA CHAMPION

*Mujaheedah ✍️📚*
Dama naxo Baku wannan ne dankoxaku bukaci wani Abu kudi yaciro A Aljihunsa Akalla xasukai dubu Dari yba sumee Sannan yc kashirya d misalin karpe 4 Xa"a turo mota tadaukeku xuwa wani dankaramin biki,,, Xee tc kokunxo baxaniba tayi shigewarta gd Auwal yc kidan lallabata lover Harta Amince dan Allh yakoma motar yc saikun jini tc to bamatsala ALLAH ytsaremin Kai yce Ameen, , gd yawuce yy wanka wata dakakkiyar shadda gixna Milk dark brown yasaka Agogo hula takalmi dika brown gsky wankan Auwal bakarya. Ynagama shirin yanupi Chan

Yatarar suntaimakama champion yshirya wata Arniyar shadda yaxuba parace soll Akalla kudin shaddar xasukai naira dubu Dari 9 Tasha bakin Aiki inda yasaka takalmi Agogo hula dika black dark wayyoooooo hohooooo naso readers kuga irin wannan kyau d *Faherths* yaxuba gakamshin tsadadden turarensa saitashi yke LALLE KOMAI FAHERTHS MAIKYAU NE AU KARDAI XEE TAJINI.....

TSADADDIN Motocin su su kashiga sukanupe inda Xa"a daura Auran wani makeken holl Alhaji Hassan ymaka wato mahaipin Auwal, koda suka isa wurin mutanen birjit shikansa Auwal yy mamakin irin ywan mutanenda Sukayi Attending Auren,, Kasim yc Masha Allh lalle ka Answer sunan champion wollah,, xama Sukayi Akapara gudanarda Auran wadda Already sune kadai Akejira,,, Andaura Auran *FAHERTHS UMAR TAHEER MA"AJI D AMARYARSA XAINAB SHEHU AKAN SADAKI NAIRA DUBU Dari 2* Daganan Akawuce wurin cin Abinci A ni"ima hotall wannan shirin Abokansane yan kwallo,,,, wurin yakawatu gsky Anci Ansha Anyi raha Anci kaji harda gayya,

taba yan window na hango Nana saipaman hada yawu take hahhhhhh Niko nc dole kihakura kikoma bako pippike sbd bikin iya maxane kawai HAHHHHHH LOLLLLLLL

Agajiye Faherths sukadawo gd harxai kwanta Auwal yc inaaaaaaaa wlh Hutu bahakabane Ayanxun dai tinda har kace Aure kakeso wlh kaje Kayi wanka Kayi salla kaxo muwuce wurin dayan bikin,, xaune Champion yamike yc wane biki? Niba inda xani ngji wlh xanwuta Auwal yc ai wlh baka isaba mlm tashi muje KO wlh inpadama Mommah,, cikin guna guni Champion yamike Auwal yc common guess kowa yshirya 40 seconds mukeda ......

Gavan xee ketapaduwa inda wata gd kawayensu tashigo dakin da guda tc Andaura Xee mallakin champion baban dan kwallon d duniya take jidashi ga kyau kasaita kudi tausayi Kai wlh dik xee tapi kowa sa'ar mijin cikinmu Kai Allh ybamu damshin ki, wayarta taciro tapara nunamusu Dauran Auren dan har mutane sunwatsashi A media

Wani irin Abu xee taji yaturnuketa take tapashe d kuka itapa sam vatason champion meyasa kaddara xata xabamata Faherths gsky t.k yuceta wani sabon kukan tasake Saki sauran kuwa d basusan dawon Garin ba sai dry suke suna padin kukan dadine

Sumee tashigo dakin tc kowa yaje yashirya yanxun sukamin waya xasu turo motocin mu tapi... Cikeda xumudi matan su kapara shirin babban burinsu suyi ido hudu d Champion,, sumee tayi tayi kan xee tashirya Amma taki hkn ysatskira mama tapada mata mama ty mata pada hadeda da nasiha Sannan tavari Akashiryata, Cikin wani TSADADDIN less Ash color yaji dinki ga stone stone Ajikinsa riga d sket ne sket din Folor me gasarkar gol tasaka takalmi maitsini tasaka Kai baxaki v
Gane xee Alkcin ba koNI DAN INADA MANYAN IDO NEEEEE

Su champion ma sunshirya shima dai yadi yasaka Ash color shidinma yahadu dik d dama maikyau neeeeeee

INAGAYYATARKU MEMBERS WURIN WANNAN PARTY DOMIN XA ARAKASHE......,... 💃💃💃💃💃💃

*What's number 07031012948 Mujaheedah ✍️📚*

Tura motar Auwal yy Akadauke Amarya d kawayenta xuwa kasaitaccen partyn d Auwal yhadamusu,

Su xee sunriga isa gun da parko Sumee tc Sudan jira ykaraso sushiga tare Abin xaipi kyau dabada ma"Ana, XEE tc wlh baxata jira ba ma"anar me? Saikace wasu masoya? Wlh baxan jiraba ai walakancine ysabasu iso d wuri ba sbd Abatamun rai to ni baicikaba wlh sai yyxamansa gabadai wlh. Tanagama padin hkn tasakai holl din dole suma sukabita

.
Ba"awani jimaba suma suka iso
Angon ne Atsakiya inda Auwal yk hannun dama Kasim hagu su muktar kuwa sunadaga by gsky Sunyi kyau
Tapiya takasaita cikeda d ixxa hadida burgewa Faherths keyi dika matan wajen hankalinsu nagun kallon *Faherths* dan daure puska yy kadan dashi Arayuwa ytsane kallo hardai na macce, karasawa kusa d Xee yy yxauna inda M.c yapara kanbama Angon dan murmushi yake nayake kawai Amma kyawon sa Kara bayyana yke,, dukoda kansa yy kadan kusa d ita yc kindauka kinyi kyaune Matar tausayi? Rantane ykara baci wato ma wannan banxar sunan xairadamata? Kenan baxata samu parinciki bane ita? Meyasa Rayuwa take paman juyata? Hawaye yene su kaxo mata Amma tayisaurin maidasu sbd gargadin d xcyt tamata""" NIMADAI NC MATA KUL KO KUSA KD KINUNAMASA TSORO KO RAKI VALLE TAUSAYI D KARAYAR XCY DOMIN MAXA XUMANE ITAKUWA XUMA WOLLAH SAIDA WUTA.......

Hkn ysa tamaida kukan cikin karpin hli hadida murmushin dole tc idan Auran tausayi ne bavukatar damuwa d kyau KO rashin kyau, km bavukatar kyau sbd Auran kaddara ne wannan. Ransa yy mugun baci yaji xapin Kalmar wai Auran kaddara hkn ysa yadaure puska vaikara mgn murmushin xee ty tc dik kamun wlh saina Rama itama tadauke kanta dg kallon sa Amma pa gsky kwalliyar tamasa kyau yaudinma yburgeta,,,,,,
Hahhhhhh kunji wannan

Waigawar DA XANYI NAHANGI MEMBERS OF MUJAHEEDAH AGUN SU MERRY, NANA, AMINA WAMAKKO, PINKYYYYY, AMINA, BABY GIRL, MUNEERA DAMA SAURANSU SUNKAME AKUJERA KO WANNENSU YSHA ANGO,,,,,,, HAHHHHHHH SUNYIMA FAHERTHS KARA A AURAN TAUSAYI,,,, HMMMMM.....

..... . .....

.... ,,,,,,,,,,,,,

*Faherths Hort love part 3 page 145*
Yanka cake din champion yy tareda taimakon Xee yadan gutsire kadan xaisakama ta Abaki harta kauce yc to villager kd kikunyatani Anan,, Adole taci, yan kowa tayi harda gayya ydan bude ido yc habadai matar tausayi baxaki tausayamin ba Ina xan iya hadiye wannan? Murmushin mugunta tamasa ta tura mai dika katon cake din Abaki, Haryana pitowa waje sbd ypi karpin bakinsa, Amma dayake Faherths dan duniya ne saiya janyota dadan karpi yakapa bakinta kannasa baisaketaba saida yatabbatar tahadiye na bakinsa, Martanin Murmushinta yamaidamata, yc ba"awasa d Faherths yarinya, cikin takaici tana yamutsa puska tc Mugu dama nasan kaidan iskane, yc Hunm very son xaki gasgata Faherths bayada kunya km dan iskane wlh,,,, mutan gun sai ihu suke sunxata soyayya Ake,, ,

Kida Akasaka inda samari d Yammata saitikar rawa suke, Chan nahango su MERY Nana saitikar rawa Ake dadebo shoky

Bayarda vasuyiba Faherths yapito yy rawa Amma pir yki Itama hk dole Akabarsu,

Wurin cin Abinci Akanupa gasunan birjik dik Abinda kake ra'ayi kadiba d kanka,,, TO MLM MERY ANXO GUN ,,
..DA KATON BUHU NAHANGO MERY SAI KYAKYATAWA TAKE INBA"A KALLONTA TAXUBU,, XEE NANA AMEENA GANI NAYI SUNA XUBAWA CIKIN KATON BUJENSU HAHHHHHHH KAI SU O.O ANGA BANXA

Hakadai Akawatse kowa yanacikin parinciki Amma xee d Faherths kowa yanajin haushin kowa

.. ... .. Gsky MEMBERS DIN NOVELS OF
MUJAHEEDAH BAKUDA
KARA BALLE TAUSAYI KUDIBI DIKA RABAJENNAN D BIKINNAN ACE BA SALMA KUMA BA WANDA YANEMETA,,, AI SAINAPADAMATA TASAN XAMANTA DAKU,,,, ,

WAI INA LABARIN
SALMA???

Bayan walakancinda Faherths yamata tabar gdn taje gd sam vatapadaba dan gsky vatason dadynta yasami matsala d yayata Saitace A makaranta Acan ijibtss Ana nemansu d gaggawa, bamusu dady yasa Akayankamata vixer tawuce ranar,, dik wata hanya daxata sadata d Faherths tarupesa dik d tasan Abune maiwuya tacire Faherths Aranta Amma xatayi kokari taga taxama yadda Faherths keso,, karatu take tukuru burinta taxama cikakkiyar likita,, Sam batada lbrn Auran Faherths domin KO media tadaina hawa tadaina kula kawaye, Burinta ta kammala takoma kawai,,,,,

ALLAH SARKI SALMA HARKIN BAN TAUSAYI........... GA FAHERTHS CAN YANA SHIRIN ANGWANCEWA

.............................. ...

Kuyi hkr wannan Yammata natura bawancanba wannan ne pari wancan na karshen
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,, , , ....

M.c ne yapara mgn kan cewa babban Abokin ANGOOOOOOO yapito Yayi musu bayanin waye ANGOOOOOOO... Chan Auwal yamike yakarasa gurin idanun kowa sukadawo kansa ehhhhhh yeesss Auwal dinma mai kyaune sosai saidai baikai fahe Har sumee tapara kishi d kallon paaaa Hmmmmm.....

Cikin murya maidadin saurare yy sallama Yayi introducing kansa my name is doctor Auwal Hashee Axare,,, Inamatikar Murna dgnin wannan ranar km Ina ptn ALLAH yanunamun tawa nida tawa gin biyar. Tapii Akapara masa hadida dariya, kallon inda sumee take yy itakam tasunkuyarda kanta kasa Amma taji dadin wannan kalami koba komai tasan su pinkyy da NANA dama sauran yammatan d kegun dole sucire rai kansa,,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.