Meeral Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Meeral_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 11 of 18
Page 15
Meeral❤
Sipping tea take a hankali tana juya wayanta a hannunta tunani take yarda zayn yayi mugun raina mata hankali ace zaiyi tafiya amma amatsayinta na matar gida sai dai yatura mata text message akan tasa akulle koina in dare yayi shi zai yi week baya gida..
Wani huci tafitar takara sipping tea dinta ita aganinta ai ko ba soyayya tsakaninsu bayadauketa Bakomai ba..
Tunani Tafada yarda zaman nasu yakomatunda yayi raping dinta suke wasan buya almost 3 weeks kenan dan Indai yasan zaiganta aguri to baizuwa dan yanzu gudun rainin da yake hangowa a idonta yake, inda itakuma miral gani take ai yamaraina mata hankali yayi raping nata sannan yaringa mata acting kaman wani soldier in tsautsayi yasaka suka hadu yaita bata rai kenan,
Cup din takai kitchen tana wankewa thought Iri iri aranta "tunda katafi ai nima banata zama kaman wata prisoner cikin gida ba walh mutum yayi kadan kuma zai zo har cikin gidan nan yatarardani" magana take tayi itakadai hartagama yan ayukanta.
Wanka tayi tashirya cikin red atampa mai kwaliyyan white manyan flower rigaa da skirt plain simple hijab tsaka hand bag dinta ta dauka ta kulle front door,
Peter driver tahango da Musa get man suna hira, da sauri Peter yataso madam sannunka da fitawa inane zakaje yafada cikin hausansa da bai clear ba...
Dan gaba tayi yana binta abaya sannu dafitwo hajia cewan Musa gate man yauwa sannu Musa sanunku da aiki.. Madam make I carry the car come wey you dey go Peter yasake Tambayanta..
Peter kabarsa basai ka dauko Mota ba ba nisa zanyi ba yanzu zan dawo....
But madam oga say make i no allow you waka for leg. If you need anything we dey me and musa we go help koko its our work yakarasa yana yake mata baki..
Musa ma yace haka ne hajia inda aikene kikawo ai sai aje..
Cikin kosawa tace masu ai karsudamu tayi magana da zayn dan tanasan ta dan wasa kafane...
Koda tafita napep ta tare ya kaita anguwan su saima.. Sosai saima tayi murnan zuwan ta kaman zata maidata ciki hiran yashe gamo sukai tayi..
Ba ita ta koma gida ba sai daf da magrib....
da daddare tana kwance tana tunanin zuwa gida washe gari dan tayi missing maamah da asia....
******* bangaren zayn kuwa aikine na gaggawane yataso masa a company dinsa na abuja, so without thinking twice kwai yashirya dan tafia, koda yafito daga part dinsa yanufa nata a hankali yabude dakinta yashiga yatarar da Ita tana bacci peacefully gudu kar yatashe ta yasaka kwai yayi pecking forehead dinta ya jamata blanket ya tafi...
Sai da ya isa abj sannan ya tura nata text akan tafiyannasa....
Fitowansa kenan daga wanka daure yake da pure white towel, he was busy drying his hair sai ji yayi an yi hugging bareback dinsa... holly shit yafada Adan tsorace dan bai bar kowa a cikin parlour ba bare har cikin bedroom..
Yar dariya tayi irinta rikakkun whores dinan, baby look at how scared you are,
**dan gyaran murya yayi yana san yayi calming kansa.. Dan sosai Ransa yabaci da ganin ta... Ruffy what the hell are you doing here,, mai ya kawo kinnan beside ya akai kika shigo gidanan har cikin bedroom dina?
Baby what do you mean Tafada tana karasowa inda yake dawani seductive look shikenan kuma bazan zo inda masoyina yakeba, a kano kace mun your reputation saboda kowa yasan kana damata, amma me kaga a abj dagani sai kai ba maicewa saboda mey no paparazzi no fams no wannan mayyar matar naka takarasa maganan tanawani shafasa..
Dan ture ta yayi Yabita dawani irritating look Naji yanzu kije parlour lemmi dress up inafito sai muyi maganan...
Baby let me dress you up..
No yafada yana bata rai wanda ganin hakan yasa tafita dan Sarai tasan halin zayn din idan bayasan nonsense yanzu zai cimata mutunci...
Tsaki yasaka datafita zama yayi kan stool yana brushing hair dinsa da fingers in frustration oh God why..
Dark formal pants yasaka da white shirt anrubuta PERFECT da black rubutu bold.. Spraying jikinsa yayi da perfs masu kamshi, sanan yafita dan dole ma tabarmasa gida yanzunan..
Zaune yaganta tawani harde kafafu tana cin fruits daga Ita sai wata banzan riga mai spaghetti hands tacire blazer din saman kai kace a gidanta take.
Tana ganinsa tataso baby you look so damn hot da sauri takaraso zata tabasa
Kauce wa yayi kaman zatashafa masa kashi ruffy kizauna muyi maganan mutunci bawanan ba please ya akai kikasan ina abuja yatambayeta, grapes Yadauka cikin fruits dinda takeci yakai baki yana binta da ido alamun yana jiran amsan tambayan dayamata.
Okay Naji ta koma tazauna Farouk natambaya yafada mun kana abuja so dama inason zuwa abujan kuma sai ga babban dalili yataso kasan aguna you are before anything else magana take tana wani kashe masa ido..
Fuck fuck damn I will surely skin you alive Farouk yafada under his breath,
Baby mai kace she asked,,,
Bakomai yanzu dai abunda nakeso dake kizo kitafi akwai inda zanje zankirakii..
Charaf takarba baby zanbika mana.
No bazakiba yavata amsa kaitsaye beside nibanasan kikarazuwa gidan nan ma inbani na nemekiba..
sosai ranta yabacci amma gudun nasa baccin ran sai ta shanye nata dan bata san plan dinsa tashirya nasamunsa wannan Karan ya ruguje,
Ok baby Naji zan tafi take care Peck tabasa a cheeks sannan ta kwashe tarkacenta tafita..
Zaman yayi kan kujera yana sauke ajiyan zuciya wayansa yaciro yakira Farouk ringing daya Yadauka.. Hello yane man ya akayine cewan Farouk
Ubanka akayi zayn yafada a fusace,
Dariya Farouk ya kyalkyale da kace mun tazo mutuniyar kenan shaka mun mai yafaru konasha kama miral nima..
Sosai yakara kullar da mutumin nasa.
Walh in kasake mun irin haka billahillazi saina faffallawa yarinya mari...
Wata mahaukaci yar dariya Farouk yakara Allah mutumina dan rantse..
Ganin idan yabiyesa kunnasa zaitayi ne yasaka yakashe wayan....
Baiyi minti biyar da ajewaba wani kidan yashigomasa number Peter yagani so kwai yadaga hello Peter ya akai..
Good evening oga
Evening ya amsa sa kai tsaye. Maiyafaru..
Emm Peter yadan fara Kame kame. oga I wan tell you something but please I take God beg you don't tell madam sey na me tell you..
Gabansa ne yafadii jin abunda Peter yace so cikin tsawa yace zakafada munne ko sai nayi firing dinka..
Oga dama madam ya yafita tun safe bashi yadawo gidaba sai to 6 oga I beg madam say make I take her but she refused
Bai karasa jin maganan Peter ba yayi hanging up
Layinta yafara nema saida yayi mata 5 missed call sannan ta dauka
Hello kanta rufe baki muryansa yankatseta, gidan ubanwa kikezuwa wanne dan iskn ne yake hure miki kunnen fita wato dama ni kuke jira kuga bana kusa kucigaba da iskancin ku ko?
Wani takaici tajiyarufeta dan baataba fada mata maganan wai tana isakanci dawaniba sai yau..
Gyara kwanciyatayi sannan tafara basa amsa.. Ai kasan dama shi dan iska kallan kowa yake a dan iska kuma duk abunda yake haka yake ganin kowama shiyakeyi inma iskancin nakeyi Ai agunka nakoya.. kuma kai din saida ne Lokacin da ka bajemun naka isakanci da akuyancin i manne kasameni ba aabudeba..
Kafin yasake magana tayi hanging up sanan takashe wayanta...
Sosai maganan nata yzafe sa amma in kinsan wani ai bakisan waniba..
Wayan ammi yakira. Cikin ladabi yagaisheta sannan yafada mata dawowansa bazai iyu nan kusaba dan company din nasa yana bukatansa so yazun Farouk ne in charge of na kano. Kara marairaice murya yayi please ammi I need my wife near me... Kisaka Adeel ya kawo ta nan abuja cos ayyuka sunsha mun kai dayawa...
Dariya irin na manya ammi tayi jaarin yaro kaida matanka bawanda zai hanata daukanta insha Allah zan sa adeel ya ka wota...
Godiya yayi ma ammi sanan yakashe wayan..
Maamah yakira yafada mata maganan tafiyan sosai tamasa addua da fatan alkhairi....
********washe gari Adeel yazo yamata maganan. Tafiyan sosai tayi mamaki amma sai bata nuna ba. Tayi kaman dama tasan da tafiyan. Wato tanan ya bulo kenan...
Ranan gida tasa adeel yakaita sosai maamah tama nasihohi mai ratsa jiki akan tabi mijinta..
Hakama gun ammi cikin fasaha irinta manya tamata yan nasihohi wnada sosai suka shigeta..
Bayan kwana uku da abun ranan Monday da safe sukabi flight din abuja....
**********************
Sosai take karema gidan kallo dan ba karamun haduwa yayiba wani infinity circular pool tahango which had a background of light blue water sunata clashing against each other..sosai take yaba tsarin gidan very huge and wel decorated..
Auntyn mu bismillah muryan adeel ya dawi da ita girama da kyau din parlour din bazai fasaltu ba. Batagama Santin gidanba taga ruffy tana saukowa daga staircase kaman an korota.. Kallon kallo suka bi juna dashi.. Adeel ma ka sa rufe baki yayi sai ware ido yake yaga ta ina zayn zai fito...
ke wa kika barma Jakan ki. Kasa karasawa yayi gani kanisa da matansa gakuma ruffy tsaye dan dan da dan 😂
************
dont forget to share, comment, vote & follow Chuchujay
I love y'all xoxo
Sis you dont need to talk to him one last time for closure let that shit go!!
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.