Complete Hausa Novels

Meeral Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Meeral_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 9 of 18

Page 13

Meeral❤
Washe gari Adeel yazo kaman hada baki sai ga Asia matazo kaman zata gudu sabida yarda Adeel yasata gaba har miral na tsokanan ta da cewa ai karyadamu kyautanta ma zasu basa, kuka ne kwai batayi ba sabida yarda adeel keta kyakyatamata dariya.....saida ta taya MEERAL din yan aikace aikacen da ba arasaba sannan suka tafi tareda adeel wanda shimadin kyar ta yarda suka tafi taren.....
After tafiyansune taji gidan yamata Shiru ba dadi daki tashiga tayi sallah den tayi wanka,spraying jikinta tayi da Victoria secret's Paris amor den tayi putting on deodorant, pink neon underwear collection ta ciro a closet tasaka da transparent top dinsu, tayi hair dinta in messy bun sosai tayi kyau,room pairs tasakama kafanta tafita parlour, fridge tabude ta dauko fresh milk den ta dauko kilishin da aka kawomusu daga gidan ammi,
Kayan kallo ta kuna, ta kama tashan st kungfu murna kam kaman mene tajiyakamata dataga suna best Chinese film dinta ashes of love, gyra Zamatayi tana dan sipping milk dinta den tanacin kilishin kaman bataso she looks so damn sexy.. Dan kanaganinta sai kaji wani abun tho ita bada wani Niya tayiba saboda koda chan ita ba ma abociyan saka kaya masu nauyibace musamman idan dare ne daga ita sai bra sometime take bacci maamah tayifadan hartagaji. Yanzu kam tasamu gu ita kadai ai sai yarda tayi,, nan gun tana kallo har bacci barawo yasaceta!!
***************
Bangaren zayn kuwa yau tunda wuri yafita saboda urgent meeting dayake dashi, after meeting dinne wajen 4 yana duba wasu files da Farouk ya kawo masa kaman an hankadota haka yaga mutum gabansa kana ganintakasan ba Kalau take ba kallo Yabita dashi na mamaki. Lapianki Kalau kuwa ruffy zakishigo ma mutane guri ba sallama bare knocking lemmi say knocking tunda dama sallama ba abunkivane yakara maganan yana losing tie dinsa dayadan kamasa,,, dama zakace hakamana munafuki macuci myaudari nizaka rainama hankali saunawa nake cemaka muyi aure amma kana munhanya hanyancewa kai ba aure a plans dinka yanzu ai saikafada mun Menene kayi da waccan munafukan p. A dinkan mai kama da aljannu dama nasan walh saita asirceka kuma walh saina zama ajalinta takarasa da wani rikitaccen kuka mai ban tausayi.. Yarda ta ambace miral dinsa mai kama da aljanu bakadan yajibadadiba danhakanna iyasa ya mata mumunan wulakanci amma jin ta ambaci zata zama ajalin miral dinne tasaka yayi calming anger din dake cinsa a ciki dan yasani ruffy bata da kyau zata iya yin komamene ta ambata a aynzun, Bawai yana tsorobane no yana so yayi ensuring safety din miral Kodan amanan da mahaifiyarta tabasa.. Tasowa yayi ya zo inda take sai sheshekan kuka take da kyar yasaka hannunsa yakamuta yayi hugging dinta na wasu lokotan sai ajinyan zuciyatake.. Ruwa yadauko a fridge ya zaunan da ita a kan couch den ya zauna kusa da ita holding her shoulder, ruwa da ya dauko mata yabude yabata drink it yafada cikin wani ma yaudariyan murya wanda yasan yana masifan affecting dinta karban goran ruwan tayi takafa kai saida yaga ta nutsu tukkuna yafara mata magana mai cike da yaudara, yanzu ruffy dan na yi aure kina tunani mun rabune!! "no" Kodaya itama waccan yarinyan da kikaga na aure ta akwai dalili ki kwantar da hankalinki ke dinan kece bawata you know me best! yakarasa yana kashe mata ido yana binta da wani shuumun kallo. Wawiyar kam tundayafara magana ta kafesa da ido at same time kuma taji wani sanyi ya ratsata dan bata taba sanin yanada wannan side din ba, dan gyara zamanta tayi tajuya tana kallonsa sosai dan Allah baby da gaske kake takarasa zance tana washe masa hakora..

Kara jawota yayi jikinsa for sure babe nataba miki karyane..
Sosai taji dadi ya ziyarceta lips dinta take kokarin kawowa saitin nasa da zummar basa kiss amma ya kwauce ta hanyan mikewa. Da sauri itama tamike to baby what's the meaning of this yanzu kiss dinma guduna kake dashi,
dan yake yayi no haba dai bahaka bane yanzun ne ba right time bane Farouk ko wani na iya shigo kowane time kibari zan zo har gida gira yadagamata guda tare da pecking forehead dinta at same time kuma yadan ture ta kadan sanna yasaka serious face ehm! about abunda kikace na zaki zama ajalin miral da all insult din da kikabani banasan kikara repeating hakan again,
da sauri ta amshe da I promise amma babe will you let me get you this time around? I want you inside me takarasa da wani slutty voice. Teeths dinsa ya yayi pressing together in frustration sannan ykalleta we will talk about that idan nazo gida I promise amma dai yanzu kizo kitafi..
Da kyar dai Yasamu ta tafi wani ajiyan zuciya ya sauke bayn fitanta ruffy case, shigowan Farouk ne yasa sa mikewa yauwa kainake jira dama!! Wata dariya Farouk ya kwashe da chau chau mijin miral ango gurin ruffy yana wani hadahannu alamun kirari
Duka zayn Ya kaimasa kaifa dan iskane wlh ni Dallah yunwa nakeji tun rana bansa komai cikinaba muje mudan taba wani abun ! gaba yayi Farouk yabiyosa yanata zolayansa....

Sune nan sune chan karshe suka nufa sabon gidan da ya siyama maamah suka kare lokacinsu shida Farouk! Gida ne yasiya mata mai kyau a nan ibrahim dabo road wanda ana gama biki washe gari sukayi shifting batareda da sanin miral ba dan yace ma maamah surprise yakesan bata so shiyasa ko asia bata fada mataba! Da kyar maamah ta yarda da komawa gidan sosai take jin zayn aranta dan ta tabbata yarta tayi dace miji mai Santa!
After dinner ne suka mata sallama around 10 Farouk yayi dropping dinshi gida! Yayi yayi da shi ya zo so shiga amma yace Ina shi sauri yake...

Koda yashiga parlour da sallaman sa amma sai ta makalle dalilin ganin wannan kyakyawan Surar agabansa! Tsarki ya tabbata ga wanda yayi wannan hallita! A hankali yake takawa har ya karasa inda ta ke tana kwance tana baccinta peacefully. Sai yanzu yake godema Allah dayasaka Farouk bai shigoba dan bakincikine zai turnikesa idan yagane masa wanna surartasa. Zama yayi a kasan kujeran da take kwance Its obvious indeed she's damn beautiful yafada tareda mayarmata da gashi da ya sauko ya rufe mata ido bayan kunne.. A hankali yakai lips dinsa yayi pecking nata!! Kaman an tsikulleshi kuma sai yayi sauri mikewa yakarasa ya kashe su TV yana ma kansa dariya dan inyana gabanta mantawa yake waneneshi! I dont love her she's just too cool and attractive he whispered..!
A hankali ya sunkuya ya dauketa ya tsoran kar ta tashi hannunta tasa ta zagaye masa wuyansa sosai Takara relaxing a chest dinsa dan smiling yayi sannan yanufa side dinsa da ita!
K

wantar da ita yayi a kan large bed dinsa ya cire top din a hankali leaving her topless daga ita sai neon half vest da tushshorts. Wanka, Yashiga yayi ya feshe jikinsa da sprays dinsa masu kamshi! Yasaka pure white mesh shorts dinsa sanan ya haukan gadon adduan bacci ya yi musu sanan ya jawota jikinsa tayi pillow da chest dinsa sosai yake feeling dinta jikinsa without his knowledge wani bacci mai dadin tsiya ya sace sa!
Asuba tagari MR &Mrs zayn zaid
****************************************
A hankali ta bude idonta dalilin hasken daya Dalle mata ido Kari da kuma sanyin gari nasafiya! Jinta jikin wani hard but soft abune yasaka tayi sauri tashi zaune! tunani take shin a inatake haka! juyawatayi takalla gefenta tozali tayi da kyakyawan farin chest dinsa! Hannu tasaka tarufe bakinta saboda ihun dataji yana shirin kufce mata! Jikinta ta kalla taga she's topless da sauri ta tashi gudu gudu haka tafita daga dakin ko top din bata tsaya daukaba!
Dariya sosai yayi sabida reaction dinta nayanzun idonsa biyu amma yayi pretending kaman yana bacci! Tashi yayi ya shiga bathroom yana mamakin baccin da Yasamu yau har sallan asuba ya wucesa haryakai 6:30!
*******
Yau ya cika satinsu biyu da aure inda miral keta rokansa kan tanasan zuwa gida amma yace mata yanada tafiya abuja saboda bude sabon company dinsa da zaayi so ta bari sai ya dawo!
Haushi kam kamar ya kashe ta hakataji dan da ace batasan darajan aure ba da ba abunda zai hanata zuwa gida dan sosai tayi kewansu!!
Kuka tayi sa har ta godema Allah! Karshe ma zayn din daina shigowa gidan yayi har sai tayi bacci dasafe kuma da wuri zai fice!!!

Ranan Thursday shine yakama ranan da zai tafiyan so tun ran Wednesday ya dauko mata husna Dan ta tayata kwana kafin yadawo!!

Dasafe ya shiga dakinta yaga batanan amma yaji alamun zuban ruwa a bathroom so sai ya zauna bakin gado yana jiran fitowanta! Daure tafito da towel jikinta ta dan rike saman towel din da hannu daya whilst dayan tana goge wet hair dinta da shi..

Bata ankaraba saiji tayi ta buge kafan mutum oh lord ta fada a dan tsorace tare da matsawa kaman zata fita aguje kwata kwata bata kawo shibane! Da sauri Yasaka duka hannusa ya jawota jikinsa! Matsoraciya nine! Kiciniyar kwace kanta take amma yaki cikata. Wuyanta yake shinshina a hankali your smell is devine I love it.. Kwace watake sanyi amma ta kasa so kwai tarabudashi!
Bakin towel din yakama yana kokarin cirewa, yanabata wani evil grin itama rikewatayi sosai tana girgizamasa kai idanunta sun kawo ruwa alamun kuka!
Cigaba yayi da abunda yayi niyya ja yake itama tana ja saura Kris yafadi! Kuka tasaka wanda yayi dai dai da karanda wayansa Yasaka. Shit he muttered .
Sunan Farouk yaga yayi appearing.
Ganinan ya amsa shortly then yayi hanging..
Juyawa yayi yaga ba alamun miral gurin bakin bathroom din yaje dan ya tabbata nan tashiga taba knob din yayi yaji a kulle!
He smile!
Babe ni zan tafi I promise you zamukarasa daga inda muka tsaya idan na dawo take care dahaka ya juya ya fice!!
******
Saida sukayi
Sati daya a abj sannan yadawo! as he promise kuwa yace tashirya zasuje yakaita gida sosai tayi murna! Gidan ammi suka fara zuwa! Dayake cikin ranakun aikineso basutararda adeel a gidaba. Sosai ammin tayi murnan zuwan nasu kaman zata maida miral ciki dan tace ita ya take da ita ba surukaba so ta daina jinkunyanta!
Around 4 suka fito dan tafiya gidan maamah kallon yadai take masa tun amota ganin yakama wata anguwa da batasani!! Kasa hakuri tayi ta tambayesa ina kuma zamuje!
shiru yamata kaman baiji maitace masa ba dan haka itama taja bakinta tayi Shiru tazubama sarautan Allah ido.
Abakin gate din wani kyakyawan gida Yayi packing kallonsa ta tsaya yi takifita.. Bismillah ko!
Inane nan din ta tambaya tana wani cin magani dan ita harga Allah maamah kwai take san gani
In munje kyagani!
Fita Yayi yabarta ciki batada zabi dole tabisa..
Sosai take yaba kyawun gidan tundaga compound din. Sai kalle kalle take jitayi an rungumeta kaman zaayardata didina oyoyo!
Dan cireta tayi jikinta asia me kike kuma anan tayi maganan da mamaki..
Surprise honey taji muryan zayn waist dinta yakama ya jawota very close to him!
Kokarin kwacewa take amma yaki cikata!
Aa bakin yamma muryan mammah taji ku shigomana mai kuke nan waje!
Wani kullewa kanta yasakeyi.
Maikefaruwane? Ta tambayi kanta!
Itadai binsu kwai tayi cikin parlour din tambayoyi fal ranta!
Bayan sungaisa da maamah ne yace shi da inda zaije amma bayan sallan ishai zai dawo daukanta. Peck ya bata a kumatu batareda wani jin kunyan maamah ba! Babe sai na dawo! Miral kam jitayi kaman tanitse kasa dan kunya!
Sai bayan tafiyansune tabaje musu tambayoyi dake ranta shin inane nan din!
Nan maamah kefada mata ai zayn ne ya siya musu gida! Tunani tashiga to mai yake nufi! Muryan maamah yadawo da ita inda take kara jadada mata tabi mijinta sai da kafa kartaji kartagani! Dan tace mutum kirkine zayn!
Itadai miral aranta ta ayana duk sabon salan munafurcine irin na zayn amma kuma hakan bazai hana tamasa godia ba!!
Sosai suka sha hira dadi kam ba irin wanda batajiba..
Around 8 kuwa yadawo daukanta saida sukayi having dinner tukkuna sukatafi gida!
A hanya tamasa godian gida inda yace shikuma badan ita yayiba!!!

After Sunje gida kowa yanufa side dinsa wanka tayi tasaka wani white transparent nighties kanta take gyarawa bakin mirror unexpected taji mutum a bayanta...
Da farko ta tsorata amma da tagane shine sai ta shanye tsoran!
Lapia ta tambayesa
Lapia yane yakawo haka!
Tunda yashiga daki Yayi wanka shima yakwanta daniyan bacci amma sai yaji baccin Sam yaki zuwa mikewa Yayi kaman an muntsinesa I need her warmth he muttered!!
Malam kafita bacci zan tafada da tsiwa
In nakifa yafada Yana matsawa inda take harsaida takes bakin bango!
Caging dinta yayi da muscular body dinsa!
Bata ankaraba sai jin lips dinsa tayi kannata.. Yana kissing nata passionately. Sosai ta hade lips dinta whilst shikuma yaketa neman entrance amma taki bashi!
Hannu daya yasaka cikin riganta yafara squeezing tit dinta daya. She gasp! Wanda hakan yabasa daban going through her mouth sosai.. Kissing dinta yake kaman ba gobe! or his life depend on it! Dan pulling back yayi for some air wanda haka yabata daman sakan numfashi!
Kallonta tadawo da garesa but still baiyi freeing nataba!
Idanunta cike yakeda masifa musamman data tuna wannan nefa first kiss dinta! Juyarda kanta tayi ta tofar da yawo tana goge lips dinta!
Abun sosai ya tabamasarai!
Zakiiyya zubar da yawo amma yanzu zan miki abunda ba zaki iya zubarwaba!
Chak yadagata tanata wutsil wutsil din kwacewa bai ajeta ko ina ba sai kan bed!!!!!!.
**************************************.

. hey pretties how do y'all find this chapter!!!
Longest one so far 😁
Don't forget to vote, share, comment&follow my wattpad page Chuchujay

      ❤Allow me to say this.... ✨so I love all            
my beautiful melanin queens I swear I do..  but y'all know what? we always make the worst choice in men just to get broken and damaged along The process. We all know the relationship is unhealthy and our rational mind does too but we stay,  we all know the person is not right for us but we make justification and excuses  over  and over tf😞so I say that to say this👉please understand that a man is only gon treat you exactly how he feels about you ✊🐾💯we shouldn't be stupid😷

********

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.