Meeral Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Meeral_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 8 of 18
Page12

Yooo pretties as I promise here is zayn zaid the billionaire how do y'all find him?.. Handsome huh lol I know he is..
MEERAL😍
Zaune take kan very huge kingsized bed dinta gabadaya tarasa maikemata dadi kana kallan fuskanta kasan ansha kuka agurin,
tafiyan su saima kenan tayi tayi sukara zama sunce ina ai ango yace sauyi sauri su fito ga motocizasu maidasu gida..
Shakiyanci Iri Iri tasha shi.. Zainab hardacewa to mudai saimuzo kwatanki gobe da safe,,
itadai ba abun da take inbanda kuka, kukan da ya kunshi nesa datayi da mahaifiyarta da kuma tilon kanwanta.. Yau wai itace gidan aurenta aurenma da wanda bata kauna... Goge hawayenta tayi wani courage taji yazo mata a hankali tafurta I refuse to be disrespected, neither will I allow some arse to play with my pride and dignity... Kodameyazo nima nashirya masa..
Jin gidan Shiru yasatafara tunanin bakowa ciki.. Dakin nata ta fara bidaido tana karantarsa aranta wata irin soyayyar mahaifiyarta nakara ratsa dan sosai aka kashe mata kudi agun.. Sosai zayn ya rinka Rokan maamah akan basai anzubamata kayaba amma tace ina ba wanan zancen..
Komai na dakin baby pink and white ne..baby Pink and white curtains were covering the large windows.. Bed dintama had pink and white cover that looked very expensive. Every other furniture was having same theme komai na daki n Abun kallo ne her mirror set was just wow.. Room din had its own ensuite bathroom complete with an attached walk in closet..
Grabbing silver door knob tayi tabude oak door, what she saw made her open her mouth in awe large bathroom ne dauke pinkish white komai was design by carrara marble komai gwanin shaawa da glass shower, jacuzii etc nikaina chuchu dana shiga kaman karnafito saida Salmah-D tajawoni😂tace nafito kar zayn yatarfamu a gidansa😁
Lemmi share una the bathroom

The glass shower

The bath

😍❤

Her bedroom😍

Mirror side😤😍😍wow
Komai na daki n nata abun kallone kaman kanace😜
.. Wanka tayi tafito tasaka comfy nighties dinta sallah tayi ta kwanta dan batajin zata iyacin wani abun yanzun......
After ta tashi da safe wankatayi tasa comfy house gown mara nauyi da hula tuanani take wanan wane irin aurene ace ankawo maka mata amma ko lapianta bakazo kaduba ba bare kaji yatakwana taci abinci aa kai kwai baruwanka... Cikintane taji yana kukan yunwa damagata bamai jimre yunwa ba tho abincin kadan take yafita ammafa bata zama bataciba.. Tunani tayi wannan zama tunda kowa nakansa yake aibataji kunyan fita neman nasawa acikintaba.. Dariyatasaka ita kadai wayaga amaryar jiya tafita neman abinci....
A hankali tafito daga dakinta right takala tagan wani glass balcony dayaraba part dinta da dayan part din I guess part din mr monster ne... A hankali take taka staircase din har ya kai ta parlour bakadan tagan parlour din Yamata kyau ba,
kitchen tashiga tanata kalekale tama rasa mene zatasamu tasama cikinta, fridge ta bude taga madenoddle all covered a cikin robansa warming dinsa tayi den tayi frying eggs 3 ajewatayi kan kitchen cabinet, fridge tabude taciro hollandia daya...
yes I won't look for food anjima saikaci kanka tafada tana juya hollandian a hannunta.. Batayi expecting ba sai jin hannun mutum tayi an zagaye mata waist din ta, tsoro mai tsanani taji ya rufe ta saboda yarda ta kawo ko wanine yashigo mata cos bata tunanin mr arrogant sir ya kwana gidan.. kowane addua yazo bakintafada take,,,,
Wani karfi tajiyazomata gwiwan hannunta tadaga daniyan tayi masa gula aciki tasan duk masifansa ai yacikata inta taba cikinsa kowane shikuwa..
Kaman yasan mai take shirinyi tana kawo hannuta yataresa tsaf, bakinsa yakawo daidai saitin kunneta not your lucky day babe yaradamata a hankali
.. Wani yar taji tundaga kan yatsan kafanta har tsakiyan kanta Kace dan isakan yana nan ta ayana cikin ranta... Bata ankaraba saijitayi ya saka one hand yayi squeezing right butt dinta wani unexpected growl tasaki tana kiciniyan kwacekanta, bana san sabon iskancii kuma mene ha... Maganan tane yatsaya dalilin jin tongue dinsa kan earlobe dinta yana licking cikin gwarewa. Wani irin moan hade da hissing tasaki , gawani unknown feeling dataji yana tahomata wanda batasan daliliba..
Zayn banasan isakanci wlh zanbaka mamaki tafada cikin wani irin voice wanda bamatasan tanadashiba.. Gradually from ears taji yana tahowa neck dinta yana barmata hickeys dalilin wani irin pressing mouth dinsa dayake kan skin dinta and at sametime sucking it... A hankali taji yana tahowa izuwa collarbone dinta.. Wani irin pleasure taji yana zuwar mata at the same time pain...
Tunawa datayi wanene zayn yasaka ta tataro duka karfinta ta Turesa saboda yagama sakankancewa da shagala kan abunda yake..
Kallonsa take dawani yanayin na bakinciki wasu hawaye masu zafi taji suna zuba mata..
Kana Kallansa kasan daga gym yake cos gym short ne jikinsa da white singlet
Sai wani pure white towel daga gani zufa yagoge dashi...
Kasan dai ni ba yar iskabacebako muryanta harwani ciki ciki yake wlh idan kacigaba munda haka cikin gidan nan bazamuna zaman lapia ba dan ba abunda zaihana na maka bakin rashin mutunchi kaji nace Allah..
Tunda tafara magana yake bin pink lips dinta da kallo jiyake kaman ya kamasu yamusu licking din lollipop😂amma very soon...
Masifan dai take tayi ba tsayawa idonta har wani rufewa yake sabida masifa..
A hankali yatako inda take batadaniba saiji tayi. The arrogant 6.5 muscular man yayi caging dinta he was pressed against her face dinsu inches away sunajin numfashin juna.. Hannu yasaka yasafa lips dinta a hankali ya furta soon very soon wanda ita batasan mai yake nufiba..
sai ido datake rarrabawa dan bakinta yagama mutuwa..
Hannusa yakai kanta ya cire hulanda ke kai revealing her long black silk hair in a bun.. J an bun din yayi hair dinta suka zubo baya, he began to brush it, Its soft and luscious lumshe ido yake yana wani shinshinan kanta the smell is divine I love it yayimata whispering a kunne wand itakuma hakan Bakaramin illa yake mataba talurama da sanisa yake mata hkan.. Stupid arse tafurta a hankali.
Wani wicked grin yabata hannu yasa yadago habanta you will repeat that when I fuck u hard wanda you will be begging for more..
Allah ya kiyaye tafada wani mugun fusace tana Turesa am not a slut you jerk..
Dariya yayi yana maida hair din bayan kunneta yes baby I know you ain't a slut but remember you are mine.. And very soon I will reclaim what is damn mine.. You are mine nobody else can take you koda kuwa bana sanki.....
Pecking yabata a goshinta Ashe bamu gaisa bafa good morning sugar... Kishirya zamuyi baki anjima.. Sannan yajuya fita, yabartanan kaman wanan wawiya..
Abincin da bataci bakenan takoma daki tanata aikin kuka wlh bai isa Yasamu jiki naba dan nasan shiyakeso.. Hickey dindayabar mata tasake dubawa allah ya isa hannutasa tanashare hawayenta cos duk concealing dindatama gurin saida yanuna....
Wanka tayi then tayi sallah wani arnen milk vowel material tasaka tazaune gaban mirror tana gyara gashita sai ganin mutum tayi tsaye a kanta well dressed in his ash sweat pant and white shirt batawani yi mamakin yarda yashigo dakinba dukada tasaka key. Why? Sabida gidansane...
Kinyi baki, yitayi kaman batajishiba saida taga yana matsowa inda takene tace naji wild crinkle Muslim hijab at the same time scarf ta dan rolling nasa sannan tafita..
Kanan ammine su biyu sai yayarta wanda suka mata intro as aunty muna, aunty hafsa, sai babbar tasu aunty umma Den husna da ta rakosu kuma takawo abinci.. Sosai suka yaba da miral din sai Janta suke jiki shi kuma gogan sai wani lovey dovey yake da ita adoles shi masifan san matarsa yake....
Vote comment share and follow Chuchujay
Shout out to everyone who's still moving and shaking while being broken in your alone time! You're resilient &strong!! And today I give you the credit nobody even knew you needed but you!! You're dope! Keep going!! ✌
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.