Meeral Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Meeral_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 14 of 18
Page 17
Meeral❤
Keeeee wata iriyan babban muryane maradadin sauraro ya katse su ruffy dake kokarin shiga wata bukka dake cikin wani irin daji itadaya kwallin kwal a gurin ba gida gaba babu baya,
Kucire takalman ku kuriko su a hannu sabida nan gefen ku fadar dan tsitu ce kuma bayasan kazanta a tsaftace gun yake dan haka kutako da kafafunkuuuu wannan kakkauran muryance tasake magana..
Sosai ruffy ta tsorata da jin wannan muryan dan ita duk iskancinta bata taba zuwa gurin boka ba amma yau kam ta yi deciding Indai a kan zayn ne ko inane ma zataje..
Ashley ce tarike mata hannunta sosai tana karabata karfin gwiywa dan ita inda sabo tasaba duk inda bokaye suke sako da lungu ba inda bata shiga..
Kutsa kai sukai ciki hannun ruffy rike cikin na Ashley, guri suka Samu suka zauna ruffy nata dan dar dar,
Ran boka markazu yadade, boka na tsakiyar daji, mai aiki kaman yankan wuya, munbaka komai namu dan kaine maibiya mana bukatunmu ba bata lokaci(waiyazubillah Allah ya tsaremana imaninmu ameen)
Washe wasu ugly yellow hakoransa yayi gashi wani bakikirin ba kyan gani,
Aljana tsitsi tasanar munda zuwan ku, akan saurayi mai suna zayn da matarsa miral ke yanuna ruffy kin kasance kinasansa amma yayi aure batareda saninkiba sannan yanzu yadaina kulaki kamanda koba haka bane yatambayesu yana wani muzurai,
Sosai mamaki yarufe ruffy dan bata taba tunanin sanin bokan haryakai hakaba..
Koba haka ba yasake fada a tsawace,
Hakane boka Ashley tayi saurin fada tana zungurar ruffy, wata irin muguwar dariya yasaka wadda sai da gurin ya amsa..
Yanzu mai kukeso ayi muku, sauri amshewa ruffy tayi boka sonake akashe mun matar tasa..
Wihuhuhuhhhuhuhu yan surutansa yayi wanda basusan mai yakecewaba sannan ya kallesu akwai matsala,.
Boka wacce irin matsala kuma ataresuka tambayesa
Matsalan itace duk aljannun danakedasu bazasu iya kashetaba sai dai kusake zaba wani Abu da zaamata
Boka to asaka ya tsaneta yaji bawadda yakeso sai ni in aka mun haka boka kagama min komai kuma konawane zan biya kudi ba matsala bane.
Wata irin makiran dariya bokan yasaka yarinya angama bukatanki yabiya, wasu yan surutansa yayi sannan ya mika hannu yanata haukansa,wani bakin magani yabata, wannan kisaka a idonki kina hada ido da shi sai abunda kikace masa,wani kullin yakara bata wannan kuma kitabbata yaci a cikin abinci inda matarsa take ma bai kara kalla da sunan so ba
Aikuwa boka inkamun haka kagama mun komai a duniya kuma komene kakeso zanmaka cewan ruffy
Wani kallan rainin hankali bokan yabata sanan ya kada baki ciki aikin mu ba wai daga Lokacin da kikayi niyyar zuwa nan to kisa a ranki bukatanki yabiya dan haka angama miki komai yanzu kudi kwai zaki juye..
1 million ta ajemasa dan kuwa gun ruffy kudi ba matsala ta bane kuma abu inda kam zayn ne to ko last penny dinta ne zata bayar..
koda suka dawo daga gurin bokan nasu penthouse din wani Alhajin Ashley suka kwana washe gari kuma suka wuce abuja
***************************************
Allah zayn kabari banaso kasan inna fara nawa bazai kyau ba takarasa maganan tana dariya harda hawaye saboda yarda zayn ya haye kan cikinta yana tickling dinta'
Aw Allah ok try it mana ke zaki tsokano aikinda bazaki iyakarasawaba kuma in kika fara sai angamasa whispering mata maganan yake a kunneta seductively
Wani yar taji a jikinta a take ta hadiye dariyan da take saboda yana yinda ta ke jin kanta aciki, bangaren zayn kuwa yana sane yake mata hakan sabida yasan Bakaramin effect hakan kebataba,
Wani irin kallo yake binta dashi wanda tasan mai hakan yake nufi "omg this guy knows how to turn me on like damn f**k " a zuciyanta take maganan tare da mayarda lower lips dinta baki tana tsotsa wanda hakan yazama mata habit, sosai abun yake shigan zayn dan yakula ita bata masan tana yi ba ammafa intayi Bakaramin sama take kaisaba...
Eyes dinsa ne sukayi focusing sosai a kan lips dinta a hankali yake sunkuyawa dn kamo lips dinnata.. Ring ring ring " shit he muttered under his breath, miral ne tasaka hannu ta Turesa ni dagani in na biyeka sai kayi late gun aiki almost to 7,
Baki yasaka yana kallanta Allahhhh "kaji mun matar nan fa da gulma as if she's not enjoying it..
Injiwa ne yace maka haka gira guda daya tadaga tana kallonsa.
Ok to bari na karaso sai inyi proving dinki wrong, crawling yafara akan bed din yana zuwa inda take
Ai da gudu ta mike daga bed din tafita dagudu a room din tana masa dariya
Shima dariyan yacigaba dayi ganin yarda tafita "zakiyi bayani ne idan na dawo matsoraciya..
Wanka yashiga yasake yi ya shirya cikin Gucci and Ralph Lauren suits and tie cologne and perfs dinsa masu kamshi, yayi putting awwn one word for him "perfect "
A dining area yasameta tana arranging masa break fast Peck yabata a goshi sannan ya zauna tayi serving nasa yafara ci...
har parking lodge tarakasa hugging dinta yayi I will miss you yafata a kunne yana shakan daddadan kamshinta..
I will miss you tafada in a lowtone wanda batasan tafadaba.
Sosai yaji dadi dan ya tabbata feeling dinsu mutual ne duk da bata furta masa tanasansa ba amma ya kudira niyya zai jirata koyaushe ne,
keep something special for me tonight ,
"I will I promise tamayarmasa"
peck yayi mata a goshi sannan yashiga motan sa yafita*
Almost two weeks kenan miral da zayn suna Rayuwan soyayya agidan sosai cos idan kagansu zakace dama tuntuni masoyane although miral haryanzu bata furta tanasansa ba duk da kuwa masifan sansa da ya shigetan, yes she's waiting for the right time wands kuwa yakasance yau da daddare tayi niyyan confessing masa san da take masa din..
****************************************
Bangaren zayn kuwa yau tunda yafito a meeting yakejin faduwan gaba yea ysan wani Abu is wrong somewhere amma baisan meneba..
Hankalinsa gaba daya yatafi kan miral, phone dinsa Yadauka yayi dialing numbern ta kira daya tadaga hirasuka dantaba yana mata explaining yarda yayi missing dinta, itakuma a daya bangaren sosai take jin dadin hakan dan tanagani bawanda yakaita dace miji..
After yayi hanging ne kuma sai yadan samu wani karfin gwiwa jin lapia miral din kalau laptop dinsa ya jawo yafara aikin dayafara tun jiya,baikarasaba,
Ya dukufa yanata aiki kadan kadan yafara jiyo hayaniya a waje kaman zai Leke kuma dai yayi fuska yacigaba da aikinsa..
Banjo kofa yaji anyi ruffy ne tashigo Anna assistant sa na biye daita sosai ya hade rai yana kallon Anna a... a... Am sorry sir I try all my best to send her away but she insist "anna tafada a dan tsorace tana Kallansa
Alaama yamata da hannu akan ta tafi.
Kansa yamayar kan system dinsa "lapia mai yakawoki gurina kuma?"yafada rai bace
Weellll.. Dawani yangan da baya mata kyau takaraso gunsa lapia ne yakawo haka honey I come to claim what is mine hannu tasaka ta dago habansa.
Hannu yasaka yabige hannunta are you insan.... Kasa rasawa yayi saboda maganan nasa daya makale dalilin eyes to eyes contact dasukayi having
Cliff hang stuff😀😂
Please do vote share and comment
Chuchujay Xoxo❤
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.