Zumah Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Zumah Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 7 of 10
Page 13&14
"Ruwa yasakarwa kanshi, kafin yashigayin wanka cikin sauri sauri, kusan minti 20 segashi yafito sanye da rigar wanka, da ƙaramin towel yana gode jikinshi, mirror yanufa yashiga shafa wasu abubuwa dinai anan kam nazama bagidajiya domin narasa gane kominene yake shafawa, mai ne ko tirare allahu wa'alam🤔 seda yagama duk uzurinshi kafin yaboɗe wata ƙofar ya shiga, bayan minti 10 segashi ya fito cikin shigar manyan sojojin Malaysia, woww watafatakallah bi'ahasanil khaliƙin. Lallai tsarki ya tabbata agun uban gijin talikai wanda ya halicci kyau kuma yayi masa umurnin zama ajikin bayinsa. Takawa yakeji cikin kuzari da class gwanin birgewa, ga sumar kanshi tazubo duk tarufe rabin fuskarshi, ajikin kayanshi kuwa an rubuta, *A GREAT INTERNATIONAL SOLDIER FARHUDDEEN* damanyan haruffa. Kenan shiɗin babban sojan ƙasa da ƙasane. Tunda ya fito harabar gidan sojoji keƙamewa suna sara mishi haryakai motar daze shiga mekamada jirgin ƙasa wadda kafin ma ya isa tuni anbuɗe masa motar, yana shiga suka rufe kana suma duk suka shiga aka harba motocin akan kwalta cikin azababben gudu tamkar zasu tada garin.
Nigeria
Suwarim
Yau kusan kwana uku da faruwar rigima tsakanin kukuwa da yaa Khalifa kuma har ila yau rarrshinta jadda keyi amma fir kamar tana zuba ruwa acikin rariya, shi kuwa Khalifa harya manta da abinda yayi mata. Yau tun safe kuluwa tabar gidan batadawoba se kusan sha biyu, tana shigowa tanufi ɗakin jadda kana tafito tayi wanka batare da tacewa komaiba. "Kuluwa zona aikeki gidan kande kinji. "To jadda Amma se anjima da yamma zanje. "To shikenan Allah yasa mujima dayawa. "Ameen. Sekuma tamiƙe tafice daga gidan, tana fita Khalifa na fitowa daga ɗakinshi ya ɗauki bokiti yashiga wanka, aicikin sauri ta dawo tareda buɗe ƴar silbar dayake dafa indomei tazuba mishi wani abin aciki kana tarufe da sauri tabar gidan. Wanka yayi yagama ya fito ɗaure towel ɗinshi, jadda nata zafga mishi harara domin har yanzu fishi takeyi dashi. Shareta yayi yaje ya shirya abinshi kana yazo yajuye indomei ɗinshi a plate yafaraci hankali kwance....shigowa tayi gidan tazo wurin jadda ta ɗauki plate ɗin itama kana ta juye awararta data soyo tayi zaune tanaci ko kallon inda Khalifa yake batayiba. Haka suka zauna kowa na abin gabanshi, Khalifa kuwa yana gab da cinye indomie yaji cikinshi yayi wani irin ƙara, kafin yayi wani tunanin yaji yaƙara mirɗawa, ai babu shiri yamiƙe aguje yafaɗa bayi, wani irin zawo yakeyi kamar an kunna panpo ko birki babu, yajima yanayinshi kafin yasamu abin yatsagaita kana yafito, Sedai kafin yabuɗe baki yayi maga amai ya biyo baya, aiko yazube nan yafara sheƙa mai tamkar ze amayarda ƴan cikinshi. Cikin sauri jadda tamiƙe tana riƙoshi tace "subahanallah hamisu miyake damunka ne? Dama baka dalafiya bayanzu kafito lafiya qalau ba? Da ƙyar ya iya cewa "eh wlh jadda nima bansan abinda kedamunaba wlh yanzu ne kawai naji cikina namin haka. "Subahanallah to Bari asiyoma magani a shago idi in sha zedena. Kafin Khalifa yabata amsa cikinshi ya koma amasawa, azabure yamiƙe da gudu yakoma bayi, anan ma zawon ne still kuma yanayi yana mai, cikin ƙanƙanin lokaci ya galabaita iya gala baita, fitowa yayi Azare yanabin gini, jadda namishi sannu. Ita kuwa kuluwa miƙewa tayi tsaye tana muƙa kafin tayi shuri da bokitin dake gabanta tana ware hannyenta sama tace "seni kuluwar jadda bada gaba da gababa kota bayan se an shirya wlh, duk wanda yaci towo dani miya yasha kuma wlh kwacci bashina seya biya koda za'azauna lafiya ehe. Dukkansu ido suka zaba mata suna kallonta kafin wani yayi magana sega wasu kaji sunahigo suna tsintar geron da jadda ta wanke. Haba ai karaye kuluwa tayi kansu tana faɗar "yawwa garada kuka shigo ai mugu shiyasan makwantar mugu, badai taƙamarku cutaba, kucinye sabar mutane ko? Tonima yau zan cimyeku wlh, tanafaɗa tana ƙoƙarin Kamasu amma ina se duk suka gudu, aiko tabisu duk inda suka shiga har ɗakin jadda da ɗakin Khalifa cikin kicin har bayi duk inda suka shiga se kuluwa tabisu, gaba ɗaya ta hargitsa tsakiyar gidan wurin kamun kaji, cikin sa'a takamo ɗaya a ɗakin jadda anan tasaka mishi wuƙa tayanke, turmi tasa ta danne shi, kana taƙara bin ɗaya aguje, yayi cikin bayi, binshi tayi da gudu jadda na faɗar "ke dakata karkije hamisu naciki karkije, amma ina ko jin jadda batayi, Khalifa na tsugunne yana zuba zawo idonshi duk sun furfito waje, yaga kaza tashigo aguje, kafin yayi wani tunanin sega kuluwa ma tafaɗo karaye tana neman kama kazar, cikin tashin hankali yazabura yamiƙe tsaye zawo nabin ƙafafunshi yana neman suturta kanshi dan kartaga tsiraicinshi, amma fa yamakaro domin tarigada tagani kawai hankalinta nagun kamun kazarta ne. Aiko cikin sa'a takamata kana ta ɗaukota tana faɗar "shegiya wlh sena cinyeki dudda kin Bani wahala sosai kinsa nashaƙi warin zawon gardi, sekuma tajiyo tace "laaaa yaa Khalifa miye wannan agabanka kake ɓoyewa kamar wuyan zakaran nan, sedai naga yafi wuyan zakara girma minene hala? Ta tambayafa kuma tayi tsaye tana jiran amsa, ga Khalifa sororo zawo nemishi ratata ga kuluwa ta tsare shi da ido, rasamizeyi mata yayi kawai Shima ya zuba mata idon yana kallonta. Itakan ganin bece komaiba, sekawai tace "laaa yaa Khalifa kacire wandon mana kaƙarasa zawonka kadena ɓoyon wuyan zakara ni tafiya zanyi kaji, tana gama faɗar hakan tajuya aguje tabar toilet ɗin. Ai tana fita Khalifa ya fashe da kuka domin iya cin zarafi wannan yarinyar taci zarafinshi gaya baya da ƙarfin yimata komai ayanzu.😥
Tana fitowa ta yanka ɗayan ma kana ta ɗauke abinta tafice daga gidan tana faɗar "yau gidan nan na ƴan zawo ne bazanyi dahuwata anan ba jadda, tafaɗa tareda ficewa tabar gidan, tanufi gidansu ƙawarta hassatu... Shiko Khalifa yarasa zeyi yafito, gaya babu wada tacci ruwa abayin doline seya fito ya ɗiba gaya jikinshi duk ya lalace, betaɓa danasanin zuwa ƙyauyen nan ba se yau wannan wanne irin bala'i. Jadda ce dataga yajima befitoba tabi bayanshi tagani ko lafiya. Anan taga abinda ya faru, dakanta tariƙa kai mishi ruwa ya gyara jikinshi kana takai mishi towel yaura, yafito. Wani maƙocinsu jadda takira tabashi kuɗi taje yanemowa khalifa magani. Bayan ya kawo masa maganin yasha baccin wahala ya ɗauke shi.... Kuluwa kuwa bata dawo gidan ba seda suka gama farfesun kajinsu itada ƙawarta bayan isha'i sannan ta shigo takawowa jadda nata domin ita tuni taci nata itada ƙawarta da umman hassatu ɗin. Jadda Kam bataciba ta ajiye domin hankalinta nakan khalifa tanaso tasan a wanne hali yake. Hakan suka kwanta ran jadda duk babu daɗi. Bayan sun shiga bacci kuwa Khalifa ya farka, zawo da mai sukace salamu alaikum, yanzu aka farasu kala yanayi dazarafi haryakai yakasa tashi, anan inda yake kwance anan zawo kezuba kojin fitarshi bayayi😥
Misalin ƙarfe 2 dare kuluwa tafito cikin sanɗa tanabin jikin gini ta haye bishiya kana ta haura katanga, tana dira a baya taje tabiyawa hafssatu suka fice daga gidan kai tsaye suka nufi inda ilu ke kwana....!
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alheri✍️
[13/05, 1:59 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃
Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳
Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝
Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃
Oh'oh'ohhhh 💋🔥
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷
Bismillahirahamanirrahim
Book 1