Zumah Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Zumah Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 8 of 10
Page 15&16
"Dasuka isa ma katanga suka haura suka shiga gidan kamar ɓarayi. Dukkansu aje suka samesu kwance su duka uku, ilu, idi, tukur, dawani wanda ake kira, saminu. Allinnan nata tazaro tabawa kowacce ta shafa a fuskarta kana sukabi da kwalli, suka shafawa bakin su kana suka zagaye idanunwansu, seya kasance, kewayen idonsu baƙiƙirin, acikin idon fari gakuma Ball ɗin idon baƙi, kana duka fuskar farin alli, daga bakinsu kuma baƙin kwalli. Seda sukayi kwalliyar yadda suke so kana ta ɗauko igiyar datazo da ita, suka warware igiyar.
Wani abun tafitar a leda tahura musu a fuska, atake kowannensu ya motsa kana suka koma gyara kwanciyarsu, murmushin mugunta tayi ganin komai natafiya yadda takeso, domin kuwa wannan, asoso ne ta haɗa da alakka, wuri ɗaya kana ta busa musu,. Duk wanda yasan asosa yasan cewar ƙaiƙayine nafitar hankali, shikuwa alakka yana mayarda mutun tamkar wanda aka zarewa laka ajiki, komotsin kirki baya bari kayi balle wani abin.
Tana gama wannan suka kama su duka sukayi musu sikitir kana suka ɗaure su da igiyar nan datazo da ita. Kana suka kowacce ta fiddo ƙatuwar dorinarta suka riƙe, da ido kukuwa tayi musu inkiya dasu zabga musu dorinun. Aiko kowace ta ware da iya ƙarfinta, suka zuba musu ita. Afirgice duk suka buɗe idonsu jin saukar dorina ajikinsu, ware duka idonsu sukayi aiko sukayi tozali da fuskokin su kuluwa wanda suka koma tamkar aljanun gaske. Ihu suka saki atare suna neman miƙewa amma ina babu dama domin bazasu iya motsawaba balle sugudu. Cikin tashin hankali da tsoro Tukur yace "na shiga uku aljannune wlh kuma sunriƙeni bazan iya tashiba wayyoo Allah ilu kutemakeni, yafaɗa yana kuma so yasosa jikinshi sabida wani azababben ƙaiƙayi daya rufeshi amma bahali domin kowani ƙwaƙƙwaran motsi yakasayi. Shima ilu nashi ihun ya ɗauka domin yagansu, cikin tashin hankali yace "kune kuke ganinmu bamu muke ganinkuba dan Allah da darajar sulaimanu yau miyasa kuka bari muka ganku wayyoo innata yau munshigo komai fatalwai ahhh ƙaiƙayi wayyoo bindina wayyoo kaina ƙaiƙayiiii, yaƙarasa zancen jikin wani irin gunji yana neman molaƙewa akan shimfiɗarshi amma baze iya domin duka jikinshi amace yake, gakuma ƙaiƙayin azaba, penis ɗinshi tayi wani irin zabura taniƙe samɓal sabida azabar ƙaiƙayi bahalin susa, gasu ƙwace tunɓur kuma aɗaure, burinoni suna reto afilin Allah🤩🙈 gaya babu damar koda motsa jiki balle arufesu, gada gefe ɗaya kuma gasu kuluwa sun zuba muso ido kawai suna kallon yadda azaba kecinsu suna ƙunshe dariya.....shidai idi rabon ido kawai yakeyi kamar an turke shege Lahira, ga azabar ƙaiƙayi ga tsoro gaya babu halin motsi. Ganin yadda yake rabon ido ne yaƙi kuka kamar yadda sauran keyi yasa kuluwa ta ɗaga dorinarta ta laftamai akan buranshi dake tsaye tana wutsil wutsil sabida azabar ƙaiƙayi, ai wani irin ƙugi idi yayi yana neman mamusa jikinshi yariƙe buran data shiga mazarin azaba amma yasaka, cikin azaba yace "wayyoo mun mutu shikenan kashemu zasuyi sunciremin bindi sun zare komai wayyoo wayyo bindina yagutsure, yafaɗa yana ƙara rushewa da kukan Shima kamar sauran ƴan uwanshi.
Wata muguwar tsawa kuluwa tadaka musu tahanyar faɗar "kuuuuu fitinannin bil'adama masu kunnen ƙashiiiiii kumin shiru kafin na ƙarasa gutsure wannan ƴar pipin taku mekama da igiyar saurooooo, tafaɗa cikin jan kalumar. Ai gum sukayi kowanne najin kamar yamutu dan azaba. Ƙara lanƙwashe murya tayi kana taci gaba da faɗar "wato kune marasa jin maganar gari masu tafiya sheɗan namusu fitsariko? Shine kukabiyo godiyarmu har acikin gona kuka biyota aguje dan samun wuri hadda dukanta datsumagiyaaa, to yau zamu ɗanɗana muku kalar tamu azabar yadda zakuji daɗin ƙara shigar harkar kuluwar jadda gobe kunjiko. Yar tsimurmura ƙara masu dakalar taki azabar yadda zasuji daɗin ƙara kula mana goɗiya. Angama gimbiyar ƴan shilaaaa, hafsatu ta amsa mata kana ta ɗago wasu ruwa ajikin yar roba duk tawatsa musu. Gaduwan da mugun zafi amma ba wanda ze iya ƙona mutunba, kana attarugune suka malkaɗa aciki wanda sukayi farfesu dashi ɗazu shine suka ajiye domin isarda wannan manufar tasu, tana watsa masu suka bisu da dorinu, sosai suke zabga musu bulala, ga kaikayi gazafin ruwa dana attarugu, gakuma tsoro, kana gaya basa iya ɗaga koda yatsarsune balle suyi wani yunƙurin domin su temaki kansu. Kala suna kuka yana fita harya dena fita sabida azaba. Seda sukayi musu lilis har seda suka suma kafin suka barsu musamman kuluwa da babu inda take duka ajikinsu se penis dinsu dale lilo😂 idan ta daka aranta race "idan nazaneki naga yadda za'ayi fitsari gobe,😥 hakan dai da ƙyar hafsatu tajata suka tafi ganinsu ilu sun rigada sun some sabida azaba...suna fita basu zame ko inaba se lungun gudansu hafsatu, kuyi dariya son ransa kamar wasu zararru kafin kowacce tanufi gidansu, ranta fyas, kuluwa na haura katanga ta ɗibi ruwa ta wanke fuskarta, kana ta lallaɓo zuwa ɗakin yaa Khalifa. Wanda Izuwa yanzu yagama jigata. Ganin yadda yake kwance ko motsi da kyar yakeyine yasa tace "ah'ah su yaa Khalifa ana nan ana fama kenan irin wannan zawo haka duk ɗaki yahalake da ɗoyi, badai akawance ne kake mana zawoba, humm unn unn wlh wannan zawo da ɗoyi yake, to maganinka kenan yaa Khalifa, komadai minene Kaine kajanyo gobema kaƙara shiga gobar kuluwar jadda, anan zakaga asalin yadda ake chaskale wlh domin bama iya zawo zakayiba, dama nagayama ba'acin bashin kuluwa kuma wlh duk wanda yaci seya biya, tana gama faɗar hakan ta fice abinda ranta fari tass.
Runtse ido khalifa yayi da ƙarfi yanajin yadda zafafan hawaye ke wanke mishi fuska, yanzu ace iyayensu daransu, suma daransu jadda tamaida musu ƙanwa tamkar ƴar ta adda, rashin imani ƙiri'ƙiri kuma ko ajikinta, gaskiya doline Susan abinyi. Hakadai Khalifa yake har inda akayi asuba abin yata azzara yayi yawa domin har ruwan jikinshi na neman ƙarewa, ganin dai idan yaci gaba dayin shiru mutuwa kawai zeyi a ƙyauyen nan ba wanda yasani yasakashi janyo wayarshi da ƙyar yalalilo wata nomber antubuta YAYA CANAL, da manyan haruffa. Shiga kiran contact ɗin yayi dedai harta katse ba'a ɗagaba, alokacin shi kuwa canal Yusuf dayake kira yana masallaci bedawoba yabar wayar agida. Seda Khalifa yayi masa wurin 4 miss calls beɗagaba kana yatuna da ai lokacin masallacine, a Nigeria, hakan yasa ya maida kiran nashi gun BABBAN YAYA, ringing ɗaya ana biyu yaɗaga wayar amma bece komaiba, Shima Khalifa Sanin bace wani abin bane yasa yabuɗe baki dakyar yace "Babban yaya help me I'm sick very well. Azabure yamiƙe zaune ciki muryar shi me firgita Yan maza yace "what? subahanallah What is wrong with you? ""I am having diarrhea and vomiting, I cannot even get up., yafaɗa cikin ƙarfin hali. Ido Babban yaya yawaro cikin mugun kaɗuwa yamiƙe tsaye yana faɗar "innalillahi where are you now? "I'm here to the jadda house. Besake cemasa komaiba ya yanke wayar. Kawai tare da dannawa calan Yusuf kira, Shima still be ɗagaba, hakan yasa yamaida kiran nashi gun Marcel Umar, ringing ɗaya Umar yayi picking, batareda yayi maganaba yaji muryar yayan nasu cikin hargagi yake faɗar "Umar, get on the plane now, get Khalifa to the hospital for me, I'm on my way too. "Okay babban yanzu kuwa in sha Allah, yana shuwarim ne har yanzu? "Yeah. Daga hakan ya yanke wayar. Fasa shiga cikin gidan yayi yajuya gurin mota, cikin sauri canal Yusuf dake fitowa daga part dinshi yace "Umar zaka fitane? "Eh yaa Yusuf zanje shuwarim ne na ɗauko Khalifa inaga bashida lpy ne ko kuma wani abinne yasameshi domin yaya farhan ne yace na ɗauko shi. "Okey muje Nima Naga dukansu sun kirani daga harfan ɗin har Khalifa amma nayi missing call din dasu maybe akan zancen ne. Shiga mota Shima yayi kafin sutayar sukaji faruk da yaseer na faɗar suma zasuje, hakan duk suka ɗunguma zuwa airport inda jiragensu suke, suka shiga ɗaya yaɗaga dasu zuwa garin Jigawa...!
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alheri✍️
[14/05, 10:52 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃
Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳
Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝
Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃
Oh'oh'ohhhh 💋🔥
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷
Bismillahirahamanirrahim
Book 1