Complete Hausa Novels

Afnan Complete Hausa Novel

Reading file: Afnan_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 11 of 16

*Chapter 11*

* Tun da AREEF yafita ya bar asbitin AFNAN kefaman kuka har tagaji, jitayi kanta yana juyawa kamar zai cire Dan Haka ta samu ta kawanta takalli sama tana tunanin AREEF ko zai dawo ko bazai dawoba.

_____kamal dake gefan wata mota Yana kallon yadda AREEF da iyayensa suka shiga motar har su ka bar asbiti, tsaki yayi yace "metseeeeew oh my God bansoba" daya daga cikin yaransane ya kallesa yace "oga ban gane bakaso ba?" Hmm bazaku gane ba naso ace iya AREEF ne kawai yake cikin motar banso iayayen da suka Shiga ba ,naso ace sai da tafara jin zafin mutuwar AREEF kamafi taji ta iyayenta Sabi da abubuwan zasu mata yawa karamar yarinyace kanta bazai dauki wannan abin ba" "Kash Wai dama' oga Sabi da wanan abin kake tsakai tab mu ay gwara duk su mutudin Dan wallahi har nagama lissafin abin da zanyi da dukiyar yarinyar Nan ,"mahaukaci kawai bazaka gane ba to yanzu da suka Shiga motar idan suka mutu Gaba daya uban sa Zai bani auren AFNAN kasan dai Dole sai ta amince Zan aureta Kuma kaga idan ban aureta ba bamu da yadda zamuyi mu samu dukiyar AREEF da iayyaenta da ita kanta AFNAN d'in" nasan idan da suna rayรฉ zasu iya bani aurenta ko tanaso ko bataso Sabi da atunanin su Zan iya maye mata gurbin AREEF Tun da Ni abokinsane na kut da kut" "Dan Allah oga kabasar kawai indai sananne ko makota ay zasu iya daurawa kaidai kawai ka kwantar da hankalinka Tun da aykin Gama yaruga da yagama" " walalhi danasani nake nabi San zuciyata na kashe babban abokina Wanda ya nunamin kaunar da Babu wan da yata ba nunamin ita " mtseeeew mekake nufi ?"mukenan bama sonka kome?" "Hmm AREEF na da bannne idan da za a Tara mutane da yawa aduniyarnan be zama lallai asamu kwarra guda biyu masu kyewawan halaye kamar na AREEF ba" tom shikkenan kazauna jimamai har azo a kamamu Dan wallahi Ni tafiya zanyi ato" a,a kada katafi kabari idan mukaji sakon mutuwarsu sai mutafi ko "okay suka samu guri suka zauna suna jiran tsammani.

*LONDON*

AREEYAAN dake kwance acikin bargonsa me laushi ga tausi da tsada sai faman zuba kamshi yake a kance a kan lallausan bed dinsa, bazaki taba cewa da mutum acikiba Sabi da yadda gadon ya lotsa tsabar laushi gashi bargon da ya lulluba dashi hatta fuskarsa sai da ya rufe Baki iya ganin ko da hannunsa, daga cikin bargon ya furta " yasalam " ya runtse idanuwansa tare dacewa" so beautiful girl" murmushin gefan fuska kawai yayi ya dauki wayarsa tare da futa daga what's app din yashiga Kiran number AREEF.

AREEF Yana zaune acikin motar cikin tunani da fargaba yake tukin ,jiyayi wayarsa tana Kara Nan take ya fara kokari tsayawa domin ya daga Amma Ina motar taki ta tsaya neman kwacewa ma sitiyarin motar yake daga hannunsa, Babu yadda ya iya Dan Haka ta rike sitiyarin motar da hannu daya daya hannun Kuma ya zaro wayarsa ,number doctor AREEYAAN ce,dan murmushi yayi ya daga tare da mikawa Sadiq yace" saddiqu maza karamin wayarnan a kunnena" karba yayi ya karamasa ita ,sallama AREEF yayi yace " Assalamualaikum" wa, alaikumussalam warahamatullahi"barka da wanna lokacin doctor Ina fatan kaga sakona ko" eh nagani insha Allah Nan da jibi Zan sauka a *KOGI LAKWAJA* domin mutaho tare da ku sai ayi aykin" okay to doctor nawaye kudin kenan"?uhm karka damu abokina duk Wanda yakasance Yana da irinwanan halittar kyauta nake Masa ayki domin shi kansa abin tausayine ita KANTA yarinyar yadda na fahimta akwai matsalar Sha,awa guda biyu data Hadar mata, ga ta pussy ga ta dick" eh doctor Haka..... Ay Bay karasa fadar abin da zaice ba sai jiyayi an daki gefan motar sa, cikin hanzari ya saki wayar Sadiq yace" Yaya kakula babbar motace fa mutsaya Yaya tana Dada tun karomufa"innalillahi wa'inna ilaihirraju un" momy motar da Taki tsayawa wallahi anyanke Birkin motar munshiga uku" innalillahi wa'inna ilaihirraju un momy ta furta tare da cewa" shikkenan motamu takare innalillahi AFNAN yanzu yazamuyi da ita kenan mukadai gareta dan Allah kowaye me babbar motanan ta dakata mana" kokari. Tsaida motar AREEF yake Amma BABBAR motar Kara tun karosu take har tazo daf da su, sai jikukai gorafffffffff mutar ta tashi sama ta fado tawani irin juyawa ta hantsulo kasa tayi ragaraga, innalillahi wa'inna ilaihirraju un AREEF ya furta tare da cewa" lailaha,illah Muhammadur rasulillah daganan besake ko Ina daga hannunsa ba sukuwa su Abba da momy ko motsi basayi ,zaitun kuwa wanan glass din motar ne ta caketa,SADIQ da UMAR kuwa sun Dade da cikawa tun juyawar da motar tayi na farko, wayar da take hannunsu kuwa tsalle tayi tafada kasa can gefe, haryanzu kiranda AREEYAAN yayi bai katse ba ,domin dukkan abin da yafaru acikin kunnensa ta faru.

Zumbur yayi ya Mike daga kan bed din yawani baza gashinsa zuwa baya ,ware blue eyes din sa yayi gaba daya fararen idanuwansa masu kama da me bacci suka kada sukayi jajur ,kananun labbanta dasuke ja kamar yasaka jambaki ya taune yace " innalillahi wa'inna ilaihirraju un" innalillahi wa'inna ilaihirraju un" AYAAN ?" Dasauri ya durgo daga kangado bakinsa harrrawa yake hakama jikinsa tsuma yeke daga shi sai gajeran wando Wanda ya bayyana murdadden jikinsa, cover dinsa ya bude ya dauki jallabiyar sa baka yasaka .ya futa falo aguje, AYAAN" AYAAN" AYAAN?"dasauri AYAAN dake kwance adaki ya fito yace" Yaya lafiya?" "Inafa lafiya AYAAN ayanzunan ashiryamin jirgi tafiya zanyi" zaro Ido AYAAN yayi yace" jirgifa Yaya inazaka"? yamma tayifa.

"Akwai matsala AYAAN bansan dogon bayani kakiramin *SAJEN AMEER* banason kakara cewa komai Akan Haka kayi abun da nace" to Amma Yaya jallabiya cefa ajikinka" katsaya abi abin a nurse" short up"ya dakamasa tsawa tare da zazzare Masa Ido yayi Masa wani kallo wan da sai da cikin AYAAN ya kada, sumsum AYAAN ya fuce zuwa harabar gidan , wani part din ya nufa Kar tsaye cikin wani daki yashiga da sallama dauke abakinsa yace" assalamualaikum" daga canciki aka amsa Masa tare da basa izinin shigowa, Shiga yayi tare da kallon mutumin dake zaune Yana rubutu a takarda, karasawa yayi inda yake yace" barka da yamma AMEER" barka dai AYAAN lafiya kuwa da yamma nan?" Lafiya ba lafiya ba yau dai Naga abin da ya tsoratani" meyake faruwa" Yaya be yace ashirya masa jirgi yan zunan "jirgi Kuma Ina zaije" hmm ay Ni abin yafi karfina fadan da yafi karfinka ay sai kamai dashi Wasa Danni banta banin Yaya a furgice irin yauba"tom shikkenan AYAAN jeka ganinan zuwa. Yakarasa maganar Yana juya yafita.

_ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 12*

๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.