Complete Hausa Novels

Afnan Complete Hausa Novel

Reading file: Afnan_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 2 of 16

*Chapter 2*

****
_________Tun da AREEF ya fita harabar gidan be huce ko inaba sai parking space, mota yashiga Kai tsaye office dinsa ya huce wan da yake can nesa kadan da gidan su, befi minti 10 da fito wa ba ya Isa inda ya tarar da mutane sai faman jiransa suke cikima har da abokin sa *KAMAL* .
Yana Shiga cikin office d'in da Aka narka dukiya Kai Kana kallon gurin kasan dukiya tayi kuka dan tsabar haduwar gurin da keruwarsa ,wata kujera ya karasa can karshen office din ya zauna Nan take yafara sallamar mutane daya bayan daya har ya kammala, bayan yagama sallamar sune abokinsa Kamal ya shigo ciki tare da samun kujerar dake fece din AREEF ya zauna, hannu ya fara Mika Masa suka gaysa sannan yace "abokina kana lafiya kwana biyu Allah kayi wuyar gani " Yar dariya AREEF yayi yace "uhm Kamal kenan inawani buya anan bayan kasan inda nake duk lokacin da Kai niyya zaka zo ka ganni" "ni n'a isa kuwa ban isa ba aykai kazama ango yanzu Tun da Abba yayi maka aure shikkenan kuma ka manta damu" "hmm Haka kake gani Kamal amma ni bawani buya danayi" amma millions A.R yanaga duk ka rame lafiya kuwa Kai da zan ganka kullum cikin kiba kayi kyau ka kara hasken amarci?" Ni wallahi ma dariya ka bani duk wannan kibar danayi shine zakace na rame tab nidai bangani ba" "uhm Daman bazaka gani ba ay tun da ka gwammace kacuci kanka kazauna da AFNAN" me ban fahimce kaba? Me AFNAN d'in tayi Naga dai "yar'uwata ce ko" "Daman Haka zakace ay bayan naji duk abin da yake faruwa a Gari " waro Ido AREEF yayi tare da hadiye wani azabebben yawu acuciyarsa yace" nashiga uku kaddai ace mutanen gari sunsan abin da AFNAN take" afili kuma sai yace "me AFNAN din tayi" " Kay bakasan abin da yarinyar take ba to idan ma baka sani ba Bari na sanar dakai AFNAN ba matar aure bace Kuma ba ta cancanci tazama uwa ga "yayan ka ba Yarinyar "yar luwadi kuma karya mebin mat..." Ay bé karasa maganar ba yaji wasu gigitaccun maruka a kuncin sa har guda hudu ji kuke tassss tasssa!!!!!.

__atsorace cikin gigita ya dafa kunci yace" AREEF yau Ni zakasa hannu kamara Ni Kamal?" "An mareka din nace namareka din matar tawa zaka na aybatawa Kai waye "nace who are you?" AREEF ya fada tare da ware manyan manyan idanuwansa a kan fuskar kamar idon nan nasa kuwa ya kada yayi jajur yace" Kamal futarmin daga office" get out !!" Zuciyar kamar datake tafasa Sabi da wannan cin mutuncin da AREEF yayimasa hakan yasa ya kuduri aniyar Rama abin da AREEF yayi Masa ta kowacce siga" kwafa yayi kawai ya fuce batare da yace wa AREEF komai ba , shiko AREEF koma wa yayi ya zauna sharaf a kan kujera bakinsa n'a furta innalillahi wa'inna ilaihi Raju un" allahumma ajirni fi musibati" why meyasa "My wife Kay no AFNAN ba Haka take ba"bazansa wannan azuciya taba" kansa ya dafe tare da sake runtse idonsa ya shiga tinanin ta yadda zai bullowa wannan lamarin ace duk kudinsa shin Aina ake aykin *DICK* inason ayiwa AFNAN ayki to Amma Aina kenan" Haka dai yarinka saka da warwara ya saka wancan ya warware wannan.

*Kamal kuwa tun da ya fita be tsaya a ko Ina ba sai inda ya Saba zama da batattun abokanan da,Yana zuwa ya zauna Rai abace yace "kubani sigarii" mikomasa sukayi sannan suka hadamasa hadda giya, sai da Kamal ya Sha ya bugu yayi tatul sannan yashiga labarta musu abin da ya faru tsaninsa da abokin sa AREEF, yakara da cewa " wai ni A.R zai yiwa Haka ni zai Mara sabi da na zagi waccan shegiyar yarinyar har zai nuna tafini mahimmanci narantse da Allah sainayi maganinsa wallahi sai na rabasa da duniyar Kuma na auri ita shegiyar yarinyar na samu kudi da ita" Tun da dama Bata da amfani yarinya kamar namiji wai juma a Haka macece Bata da ayki saï lalata rayuwar kannenmu " sorry na gurina kabasar kawai" Amma fa Ina tabbatar maka zaka samu kudi da yarinyar allah "hhh saï kun fada ayni nagama tama me zanyiwa fatan c'en ba da kudi yake takama ba kashe shi zanyi sannan nakashe iyayen nasa da kannen ita AFNAN din na aureta na wulakanta rayuwarta sannan na gaje dukiyar" sai oga Allah muna bayanka"kowa ya tuba Dan wuya ba lada kabamu mintina kalilan mu muttsike rayuwarsa kamar yadda ake yiwa cinnaka" a,a kubarshi tukunna dai abi a hankali kasan irin wadannan yaran takarkashin kasa ake bi musu idan ba Haka ba sai a kamamu"eh kumafa Haka dan wallahi kaf garinnan sun bi sun tare kudi a gidansu inda kasan mu wani laifin mukai muka zo a Mara arziki" a,a fa muma zamu samune muna ganawa da shegen" Allah ko" allah" gaba ki dayansu suka kwashe da dariya sannan suka cigaba da shan Kayan mayensu.

******
Tun da AFNAN ta tashi take faman tabara tana kuka tana neman AREEF ,Amma Bata ganshi ba hakanne tasa ta tashi zaune tana cukule chukule zata fito falo Nan take taji tayi Karo da mutum,kanta ta daga taga wanene,karaf idonta ya sauka akan AREEF dake tsaye Yana kallonta ,rannan nasa a hade Sabi da bacin ran da Kamal ya sashi Amma Dan karta fahimci wani abun yasa AREEF ya sakar mata murmushin yake yace" oyoyo my kanwaty" duk da taji dadin ganinsa amma sai ta hade Rai ta juya Wai ita Bata yarda ba ya Bata Maya Rai" aykuwa sai ya dageta cak yashiga juyi da ita a tsakar dakin Yana mata cha kulkulu saï faman dariya take tana cewa" Allah Yaya da zafi kabari Dan Allah Yaya kabari" anki din ba Dani kike fishi ba"no Yaya ba fishi nake ba Dan Allah ka saukeni kaji" a,a wallahi anki asauke ki d'in" yaya dan Allah kuka tafara sakar masa hakan ya sa yay saurin sauketa a kangadon yashiga aykin rarrashi Yana cewa" to ya Isa Haka nadaina basai kinyi kuka ba am sorry bazan sakeba" "a,a banyar daba Allah Yaya zaka sake" tana magana Tana kwakulo kwallar da ta makale a gefan idonta,"ksh karki bada Ni Mana kuka zakiyi" to Yi hakuri bazan sake ba ay nace ko" uhm uhm nidai Yaya kadaina min irin wannan kaji Dan Allah" tom shikkenan naji na daina"yanzu bani labarin inda kikaje" Yayana kenan tom shikkenan Zan baka"inajin ki ay?Yaya Wai baka yarda gidan su zee naje ba Allah can make" Amma namaka karya danace bikin yayar ta ake to wallahi ba Haka bane"anty fadeela ce Tace idan nazo na fada maka Haka zaka kyleni bazaka saké tuhuma taba" fadeela kuma wai yayan kawarki zainab?" Eh ita dai yayar zee ay itace Tace idan Ina jin sha,awa indinga zuwa gurinta nadai na bin yaran unguwa ita zatana taimakamin"innalillahi wa'inna ilaihirraju uhm yanzu abin da fadeela zata min kenan?"shikkenan kidaina zuwa kinji ko"komai zata cemiki kidaina Yar da Babu kyau ki daina kinsan Ni yayan kine Kuma kinsan Ina sonki bazan Miki abin da zai cutar da keba" eh Yaya nasan kana Sona sossai baka son abin da zai sa Raina ya baci insha Allah na daina zuwa bazan sake ba kayi hakuri" murmushin jin dadi ya sakar mata ya wara hannunsa ta rungumeshi shima hannunsa ya Dora daya a kansa daya a bayanta Yana Dan bubuga bayan ta dashi daya hannun Kuma Yana shafa kanta cikin kulawa da tsantsar son da yake mata.

Jiyayi Tace "Yaya yunwa nakeji " wash Yaya marata zafi sosai fa" to mararki Kuma mugani"ya karasa maganar Yana dagata tare da kwantar da ita saiga farar rigar baccin dake jikinta ta baci da jini" uhm kanwata ay bakwan mune yazo" Yaya me badai jibi ba Allah wancan watan ya tsora Tani" hhhh ay Naga Ni nida sai da kika kusan sa cikina yayi ciwo sabi da dariya" Kay Yaya mené abin da ya baka dariya?" Ke Wai har kin manta "kin manta sai da kika cika gidannan da ihu kina tsalle Wai ke Zaki mutu jininki zai kare " hhh Yaya ay Ni na tsorata ne to yanzu yaza ay dashi nifa kenkemi nakeji" nasan yadda zanyi dashi kanwata jira na dawo" tom "Tace a takaice.

Mintina kalilan sai ga shi ya shigo dauke da fat da da wando ,Yana zuwa ya dage rigar jikinta ya cire wandon da ya baci ,sai ya saka mata Wanda ya dakko itama rigar cire mata ita yayi sannan ya dakko riga doguwa ta atamfa me dinkin Rafa ya saka mata ,Dan kwali rigar ya dauka ya daura mata sai gashi ta fito tayi kyau sossai,kallonta yadan yi yace "In yee kinganki kuwa?" Tabe Baki tayi Tace "yaya yunwa nakeji Kuma ko wanke Baki banyi ba" Kash to ay da kinfadamin tun wuri kafin nasa Miki Kaya tashi maza muje namiki "mikewa tayi da sauri tayi gaba shikuma ta kwaso wandon da tabata da jini ya bita a baya, suna Shiga bathroom din ya dakko nakilin ya wankemata Baki Tass sannan yace "to an Gama maza ki je momy ta gama girki kici"baki ta turo gaba Tace Allah Yaya bazani nikadai ba tare zamuje ka bani abaki" uhm AFNAN rigimarki yamiki yawa yanzufa wanki zanyi ko Baki gani bane"eh duk da Haka kabari kayi anjima" a,a wallahi AFNAN bazan bar wannan abin duk jini anan ba sai dai kitafi dakanki" tab ay tun kan ta karasa tasaki kuka tayi samanta a gurin tanata faman burgima Kayan da yasamata kuwa duk saï da ta batashi, bakinci kiné ya cika zuciyar AREEF jiyayi kamar ya rufeta da duka Sabi da takaici can ,kuma sai ya hade Rai tare da watsamata harara yace "AFNAN kitashi ko"Sabi da kin rainani ingama shiryaki yanzu Amma ki kwanta ki Bata kayan naki Ni sa ankine?" Ko Dan bake kike wankin ba" kuka tasake fashewa dashi me karfi har da shashsheka tace" Yaya Dan Allah kayi hakuri kada ka dakeni allah ni komai nafiso n'a ganka a gurin" au baki jin tausayi n'a kenan ko" a,a Yaya inaji tafada tana girgiza Kai hancinnan duk yayi kacha kacha da majina.

____ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 3*

💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.