Complete Hausa Novels

Afnan Complete Hausa Novel

Reading file: Afnan_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 7 of 16

*Chapter 7*

_____futa doctor yayi yasa aka Kai momy wani dakin daban, BAYAN an kaitane ya dawo dakin da AFNAN take, still dai AREEF na zaune dauke da ita a hannunsa hakanne yasa doctor yadanyi kwafa azuciyarsa yace" hmm wannan yaron ba karamin me taurin Kai bane" afili kuma yace" zaka iya kwantar da ita " "eh zan iya Mana Amma Dan fita Babu inda zami wallahi inan" "to Wai A.R mekake nufi ?"tun dazufa naji Kanata kunkuni nace kafitane haba" "bakace ba Amma farko aykace " doctor na cikin maganar yaji waya na Kara a aljuhunsa, da sauri yasa hannu ya dakko wayar sai lokacin yatina wayar AREEF ce wadda ya hullar adalilin tsorata da karar da AFNAN tayi, karba yayi ya daga tare da yin sallama" Assalamualaikum" "wa, alaikumussalam A.R yakake" "lafiya kalau Kamal ya gida ya Kuma fishi dani"? Yar dariya Kamal yayi yace "uhm wane Ni !! ,nayi fishi da Babban abokina ban isaba" "uhm hakane kodai yanzu ma Kira Kai kacimin mutunci?" Shiru Kamal ya danyi kafin daga bisani yace " yame jiki?" "Ina ruwanka da lafiyar karya Yar luwadi ay Bekamata ka tambayi lafiyar taba" "am sorry abokina abar wannan maganar mance kawai banason ana taso da abin da ya wuce ,Ni kaina nayi nadamar abin da nayi maka Amma kayi hakuri" AREEF me yaji jikinsa yayi sanyi Dan Haka ya cewa abokin nasa "duk wani Dan Adam ajizine da ace ubangiji baya yafe mana kuskuren da muka aykata masa datuni mun halaka "dan Haka nima nayafe maka wan da kayimin Amma AFNAN idan ma kazafi kayi mata kaje Kai da Allah wannan tsakanin kune ,koka so kanemi yafiyar ta ko Kuma kajira idan muka mutu sai ka gayawa ubangiji ranar da kaganta tana yin Zina ,sai anjima" batare da yabashi Kamal yace wani abun ba ya katse wayarsa kitt" doctor ne ya kalleshi yace " A.R abin da kake fa baya dacewa ,kazo kan Mara lafiya saรฏ faman fada kakeyi yakamata kasan Kana karya dokar asbitin nan " ",hmm doctor " kome zakace bazan fita daga dakinnan ba wallahi innan tare da matata nizanyi jinyarta" ay Daman ba ace ka fita gaba daya ba amma idan zakayi waya kadinga fita waje kada ka n'a damunta" eyye "to bazani wajen ba Naga ay matatace ko Kuma idan na dama' bawani na dama' ba Dan Haka ka barni Babu ruwanka idan zaka cigaba da dubata a Haka to idan Kuma bazaka cigaba ba zauna kaciga ba da magana" kwafa doctor yayi kawai ya cigaba da gige jinin dake gabanta Yana nade kan abar da bandeji, sosai yayi mata gyra jinin ya daina zuba sannan ya gyra inda dutse ya fado mata ,kafin ya fita sai da ya sake daura mata wani ruwan tukunna sannan ya fita.

*Abangaren fadeela kuwa!! jinya take sosai domin ta jigata da dukan da AREEF yayi mata gashi abin takaicin ma iyayenta da yan uwanta sun juya mata baya ,gaba kidaya duniyar ta daina mata zafi a ranta kuwa ta kuduri niyyar daukar fansa ta kowacce irin siga saita Rama abin da AREEF yayi mata ,domin yaci zarafinta da yawa ya mata abin da ko karya baikama ta amata irinsa ba Amma Babu komai "Zan Rama "wallahi indai iyayena da jini suka hayfeni ba da ruwa ba sainayi was AREEF abin da har ya mutu bazai manta dashi ba ,sai nayi Masa abin da idan yatunashi zuciyarsa take zata buga" Haka dai fadeela ta cigaba da kuka tana surutaii.

Kamar kuwa tun da AREEF ya katse wayar yake jimami da takaicin, afusace ya kalli abokanen Masa yace " kungani ko ,kunsa mutuncina ya zuba ,nace bazan kirasa ba kunce nakirashi Sabi da idan AREEF ya mutu baza a zargemu ba"ay gashinan kinsa yasake batamin Rai Wai harni zai kalla yace naje na nemi yafiyar wannan Yar karamar yarinyar "hmm yarinyar da idan da nayi auren wuri saina ajiye kamarta shine za ace na Bata hakuri Sabi da nafadi gaskiya"to wallahi Dani suke zancen Gaba daya dagashi har ita yarinyar saina da rayuwarsu a hadari" "oga karasa kashe sune nifa tun daga lokacin da mukai zancen nan Har mafarki nake nazama alhaji Ina sadaka da dukiyar A.R" hmm ban fasa ba kataba ganin nace zanyi Abu Kuma na fasa ay indai kaga ban kashe AREEF ba sai dai mutuwa nayi" haba oga ay ko ka mutu mu bazamu kelkeshi ba""hmm shikkenan ni Zan huce gida mikomin giyarnan nayi tanadin yau da daddare " Sai oga kana gudu muna bin ka da lahaula Wala kuwata nifa idan akace bakai to Babu Ni "suna magana daya daga cikinsu Yana Miko Masa giyar" Allah kiyaye hanya sai dakai oga sharrin mutum da aljani Allah ya kare" ameen Kamal ya fada tare da juya baya ya bar gurin.

*HOSPITAL*
Tun da doctor yagama wa AFNAN ayki a *Dick* dinta ya fita waje ,sai ta koma daga ita sai AREEF adakin,yana zaune yakasa tashi Dan gani yake idan ya tashi AFNAN zata sake farkawa tajiwa kanta ciwo Dan Haka yasamu guri BAYAN ya kwantar da ita a bed din ya zauna, still dai number doctor lion ya sake Kira Amma ba a dagaba, Dan Haka ya hau kan number yashiga rubuta Masa message" Salam doctor Ina fatan kana lafiya" nine dai Wanda yake nemanka Ido rufe, Kuma bazan gaji da neman kaba ko da ace Zan rasa Raina "Dan Allah doctor kataimaki rayuwar karamar yarinya kamar AFNAN, tana cikin wani hali na tausaya wa Kuma antabbatar min da Kai kadaine zaka iya aykinann Dan Allah katausaya mata kada ta sanadiyyar wanan abin tarasa rayuwarta" Koda ace bazaka amsa kirana ba kamin message kamar yadda namaka Dan Allah inason ka amsa rokona kataimaki wana. Yarinyar kaima watarana wani zai taimakeka" .daga Haka ya tura message din ya ajiye wayar tare da runtse ido Yana jiran tsammani.

Siru yadanyi nadan wani lokacin can Kuma sai ya Kara dakko wayarsa ya duba Amma shiru kakeji Babu message Babu Kira ,Dan Haka ya Shiga number mutumin da aka bashi na kasar *America* bugu biyu ana ukun ya daga " kekkewan dattijone zaune acikin "yayansa Yana Wasa da jikokinsa, wanna Kiran da AREEF yayi masane yasashi ya koma gefe ya dauki wayar tare da karawa a kunnen sa yace" Assalamualaikum" Daganan AREEF ya amsa da "wa, alaikumussalam" barka da wanan lokacin Ina fatan nasameka lafiya"? "Lafiya kalau alhamdulillah "Amma sai dai ban gane me magana ba" ayya ay Daman baka sanni ba dafarko dai Ni sunana AREEF wan da akafi sani da *millions A.R* Ni haifaffan *KOGI LAKWAJA* ne kuma ayanzu ma Haka acan nake da zama Dani da dangina da Kuma matata" Masha Allah malan A.R ko zaka iya fadamin dalilin dayasa kakirani dakuma inda kasamu number na" "ah ay wannan Abu me saukine, nasan kasan alhji ilu abokin ka na kasar *faris* "eh eh nasanshi Mana babban amini nane "to shine yabani number ka yace n'a tambayeka wani doctor mebi zaka iya sanin inda yake" "oh to to Babu damuwa inajin ka" sunan sa *Lion* " to gaskiya ban San wani mutum mesuna *lion* anan ba ,Kuma Anya kaji sunan nasa daidai?" Tabbas Haka yafadamin sunansa "to gaskiya anan *America*Babu wani mewannan sunan sai dai kasake kiransa ka tambaya " bawan Allah katai makeni wallahi Ina tsananin bukatar wannan likitan banason yar,uwata ta mutu katausaya min" dagaske bansan wani me wannan sunan a kasarnan ba Amma ko zaka bani ta kaitaccen bayani akansa?" "Eh shi likitane ,Kuma lauya ne,sanna soja ne" "tabbas nasan wani anan a kwanakin baya amma fadamin likitan menรฉ ?" "Likitan *Dick* " "kwarai kuwa nagane shi ay bawan Allah anan kasar idan zaka kwana kana cewa lion Babu Wanda zai saurareka domin shi wannan mutumin dakake gani bakamar kowane irin mutum bane Akowane kasa da sunan da aka sanshi dashi" kaga anan *AMERICA* sunan da ake kiranshi shine *BOSS MAN* Shiru AREEF yayi tare da Kara maimaita sunan abakinsa sanna yace" to Dan allah ina kake tunanin zan sameshi?" *INDIA* India Kuma ?" "Eh muddum baya india to Yana *LONDON* zaro Ido AREEF yayi yace "nashiga uku yanzu kenan kaima baka da tabbacin inda yake kataimake Ni Dan Allah" gaskiya nafada maka yaro Ni kaina banta ba ganinsa ba Amma nasan alhji ilu yataba ganinsa so daya "tun da kace na taimaka maka tabbas Zan taimakeka Zan baka number wata mata hajiya Fateema tana zaune a kasar *India* zaka iya samun wani information daga gareta" jikin AREEF ne yayi sanyi nan take yaji kamar yasare da neman wanan likitan Amma yadaure yace "turomin number "sanan ka hadamin da number likitan ta kasar *India* Yana Gama fadar Haka yayi godiya ya kashe wayar.

Tagumi ya zabga ya tallafi habarsa Yana tunani ,Allah sarki bawan Allah duk yarame yacan za daga asalin farin mutum yayi Baki .

___ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 8*

๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.