Afnan Complete Hausa Novel
Reading file: Afnan_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 4 of 16
*Chapter 4*
__________Yana fitowa falon karaf idonsa ya sauka akan fadeela dake kan AFNAN tana kokarin kashe "Yar mutane AFNAN kuwa tana kasa a sheme ko numfashi tadaina fitarwa tsabar wahala da take ciki, cikin tashin hankali AREEF ya karaso gurin Yana salati domin kansa da idanuwansa sunkasa jure abin da yake gani ya gaza tantance mafarki yake ko gaske ,yanzu ace abin da yakeji aduniya ana fada saigashi yau har cikin gida Sabi da lalacewar tayi yawa, ihu yasaki yayi wani kukan kura ya janye fadeela daga kan AFNAN ta tsuguna idansa cike da hawaye Yana jijjiga AFNAN Amma shiru kakeji "AFNAN"AFNAN" AFNAN Dan Allah kitashi innalillahi wa'inna ilaihirraju un AFNAN yafada tare da rugawa daki aguje ya domin ya dakko mata zani Amma Ina Yana Shiga dakin tsabar gigicewa Yana manta inace covar AFNAN d'in hakan yasa ya bude tashi durowar ya dakko riga bemasa wace iriya bace shidai kawai yadakko rigar ,komawa falon yayi aguje yay saurin sakamata rigar ajikinta,Yana yi Yana jijigata ki zata tashi Allah sarki bawan Allah duk ta gigice sabi da tashin hankali.
Su momy kuwa suna cikin falo a part dinsu suka jiyo hayaniyar su AREEF a falo da sauri suka fito babban falon gidan' suna isowa suka ga fadeela har tasaka doguwar rigarta ta zari mayafinta tayi waje,shikuwa AREEF gani sukayi ya Saba AFNAN a kafadarsa yayi waje aguje ,Kay tsaye parking space yanufa ya bude gidan baya yasaka AFNAN aciki sanan shima yashiga ,momy komawa cikin gidan tayi ta dakko mayafinta suma da ita da abba da sauran kannen AFNAN suka Shiga mota guda daya suka bi su AREEF abaya.
______tun da AREEF ya hau kan titi take ta sharara gudu yanayi Yana juyawa Yana kallon yadda AFNAN ke kwace Babu numfashi hakan yasa yakarawa motar gudu cikin tashin hankali har ya Isa wani babban asbiti na kudi dake cikin garin *kogi* Yana karasawa megadi ya wangale Masa get yashiga Kai tsaye parking din motar yayi kogama gyra parking din beba ya tsaida motar tare da bude bayan motar ya dakko AFNAN, Kara dorata yayi a kafada kamar wata jaririya yayi cikin asbitin da ita ,Yana Shiga yashiga Kiran doctor's din Yana cewa" likita "likita" dasauri doctor ya karaso gurin ya sa wata nus ta amsheta sukayi daki da ita,shi kuwa AREEF tafiya yayi zai bisu cikin dakin doctor ya dakatar dashi, Babu yadda ya iya Haka ya tsaya Yana faman juyi agurin yayi Gaba yayi baya yakasa zaune ya kasa tsaye, bangon gurin yasamu ya daka da karfi da hannunsa yace" oh my God" wanna wace iriyar masiface innalillahi wa'inna ilaihirraju un" wai yanzu AFNAN ditace Haka meyasa fadeela ke jahilace Mara imani Mara tausayi" sokike ki kashemin ita"nashiga uku dolema ayau dinna nanemi inda ake aykin *DICK* ko da ace Zan karar da dukiyata wajen tsallakar da AFNAN daga hadari sai na ceto rayuwarta " hakadai yadinga surutai kala kala kamar wani tababbe.
Su momy ne suka karaso cikin asbitin ,Kai tsaye inda sukaga AREEF suka nufa hankalinsu atashe suna cewa" son lafiya kuwa"meyasamu AFNAN d'in" fadawa jikin momy yayi ya rungumeta yasaki wani marayan kuka Dan yarasa aduniyar Nan meke Masa dadi ,kuka yake sosai kamar ransa zaifita,"son lafiya Wai kafadamin kodai ciwan AFNAN ne yatashi" eh kodai mutuwa tayine?" Kasa hankalinmu ya tashi Dan Allah kadaina kukanna ka saita nutsuwarka ka fadamin" "momy fadeela fasikace fadeela muguwace Mara imani wallahi Bata da tausayi" ban fahimcekaba mekake nufi me fadeelan tayi?" Momy zuwa t'ai yabiyo AFNAN har gida tasata suke aykata abin da ubangiji ya haramta "na Hana AFNAN fita shine tabiyota har cikin gida fa momy" da idona fa naganta suna amfani da juna Kuma fa AFNAN din tariga da tasuma ko tamutu bamu sani ba Amma duk da haka fadeela Bata rabu da itaba kawai biyan bukatarta tasani" innalillahi wa'inna ilaihirraju un yanzu abin da yafaru kenan munshiga uku "momy sabi da ita jahilace AFNAN fa Al,Ada takeyi Kuma Bata da lafiya Amma bataji tausayin taba" nashiga uku shikkenan ta kashemin yata"momy tafada tana fashewa da kuka, Abba kuwa Yama rasa abin da zaice sai dai kwalla da ta kwanta acikin idanuwansa Yana jin zuciyarsa kamar ta fito ta fashe.
Doctor ne ta fito daga cikin dakin cikin masifa Yana cewa" wanna ay rashin hankaline da rashin tunani" Anya kuwa wanan yarkuce Kay kana da hankali?" Doctor me yafaru"? menรฉ ma be faruba kunzo zaku hallaka yarinya ubanwaye yasa don an hayfeta da *dick* ana amfani da ita irin Haka so kuke ku kasheta waye dawana haukan"? Doctor ya tambaya Yana kallonsu, shiru dukkansu suka Masa ,sai ko yaciga ba da cewa" wanan ay rashin tinanine yanzu gashinan yarinya tarasa ruwa ajikinta ga Bata da isheshshen jini ga Al,ada Tace Amma Sabi da rashin imani akai amfani da ita" Banda aukama yarinyar nawa take wanna yarkaramar yarinyar Kash oh God" doctor kadaina fadar Haka Dan Allah mudai asamu yarinyar ta rayu" hmm shikkenan kabiyo Ni office" dasauri AREEF yabi shi abaya har suka Isa office din ,kujera yasamu wadda take fece din ta doctor ya zauna Yana Mai da numfashi kirjinsa na dukan uku uku yace doctor lafiya" kardai kafadamin AFNAN ta mutu?" A,a bata mutuba amma tana cikin hadarin da idan aka cigaba da takurawa mata zata iya tsintar kanta Awani yanayi da zaiyi yuwa Bata gurbata rayuwar Yan mata dadama"amma Kai yayantane?" A,a ni mijin tane" zaro Ido doctor yayi yace "what mijinta Kuma haba Dole Ashe Kai kasata a wannan halin" a,a doctor wallahi bani bane akanme Zan cutar da rayuwarta ,Ni ko shigarta bantaba yiba Sabi da aganina yarinyar tayi kankanta tausayin ta nakeji"tom Amma meyasa ka aureta BAYAN kasan tayi kankanta"? Uhm doctor kenan Sabi da wannan ciwon datake dashi yasa aka auramin ita ko za a samu saukin sha,awar amma abin sai Kara yawa yake" Dan Allah doctor idan kasan inda ake aykin *dick*ka fadamin konawane Zan baka Ni dai BURINA tasamu lafiya"
"Tab dijan babbar magana" doctor ya jinjina Kai sannan yadanyi shiru nawasu Yan dakiku kana yace " A.R agaskiya wannan Abu dakake yun kurin yinsa babban barazanane da rayuwar AFNAN"aduk fadin duniyarnan asbiti dayane wan da nasani ake aykin *dick*shima Kuma an Hana aykin saka makon halaka da yara yukeyi wajan yin aykin Amma akwai wani likita wan da nasani ya shahara wajan aykin Nan sai dai babban tashin hankalin haduwa dashi dakuma inda zaka sameshi" to AREEF ya rike Baki tare da jinjina Kai yace" to shi wannan wanene kenan da ganinsa zaimin wahala afadin duniyar Nan bayan Babu abin da kudi basa saya" ni A.R ban da wannan likitan "natakar cemaka acikin likitocin duniya shine nadaya Wanda yaci gasar ayki iri iri likitane sannan Kuma sojane Haka zalika lauya ne" kudade kuwa saรฏ dai yabaka badai Kai kabashi ba "anan garin waye yafi kowa kudi?" Kaine ko Wanda ake Kiran da millions A.R to idan Wannan mutumin yaba ka sadaka daga cikin dukiyarsa karamar sadaka ta baka sai tafi karfin yawan dukiyarka sabo da Haka ba asamun da ta sauki "shawara da Zan baka ka hakura da wannan aykin dakakeso ayi mata" a,a bazan taba hakura ba doctor dolene sai na nemawa AFNAN lafiya Aina kake tunanin Zan sameshi?" Agaskiya baya zama agari daya kuma bani da tabbacin menรฉ asalin sunan doctor Amma Ina da wan da yasan gidan su "okay Dan Allah doctor kahadani dashi" sai dai nabaka numbar sai domin shima Wanda yasan gidan Basu yadade baya kasar ko nakirasa baya dagawa amma ina da number doctor takasar *FARIS* Zan baka idan ka Kira kasameshi saikamasa bayani idan Kuma baka sameshi ba shikkenan sai dai ka hakura" "wallahi bazan hakura ba duk yadda za ay saina samo doctor ko bawa Zan kashe yanzu yajikin AFNAN din" tom yanzu dai munsamu ta Dan samu sauki munmata allurar bacci zuwan da awa2 zata iya farkawa" nagode doctor bani number yanzu sai naje nayiwa su momy bayani dan nasan yanzu hankalinsu ba a kwance yakeba .
___ ๐ *AFNAN* ๐______
*Chptar 5*
๐๐*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐*AFNAN*๐WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐ *AFNAN* ๐.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โ๏ธ
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦAN GORO*_
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*JARUMAI๐ช๐ปWRITER'S ASSOCIATION๐*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦasฦanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐_*AFNAN*_๐
*BOOK one*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.