Complete Hausa Novels

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Bintoto_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 14 of 33

Episode 15

*ALHERI WRITERS ASSO.*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*A.W.A*

____________________________

*Bismillahir~Rahamamur~Raheem*

Haka ina ke xubar da hawaye don ji take duniyan yy mata zafi gaba dayan ta.

Haka innah ta nufi gida wanda da isan ta tayo alwala ha'di da sallah tana mai mika kukan ta ga mahalliccin ta.

Wanda tana nan a zaune sai tajiyo sallama Ladingo tana kwala kirar innnah wanda cikin hanxari innah ta sallame sallah ta yo waje don ta sadakar xa'a ce mata Abdulrahamanu ya rasu ne mussaman yanda ta barsu baya ko numfashi.

Da fitowan ta sukayi kicibus da ladingo wanda itace uwar gidan liman cikin sauri ta hau cewa,innah Abdulrahamanu mu gode ma Allah don yasamu farfadowa.

Daga hannu innah tayi tana gode ma Allah kan daga bisani ladingo tace" tohm innah ae yanxu dakko mayafi muje muga halin da yake ciki,don yanzu ke kadai xai gani hankalin sa ya kwanta.

Innah taso tirgewa akan kawai cin dan ta nafari wanda nan ladingo tace sam sai sunje

Wanda haka nan innah tasa mayafi suka nufi gidan liman.

_____________________________

Bintoto kuwa tunda taga prince maleek a nan masarautar mama queen ta dai na fitowa sam,kullum tana side din ta,wanda sam mama queen bata kawo komai a ranta ba,tun da dai ta lura Bintoto bata son fitowa sai tafi ganin ko kila batason mutane ne,ko sunayi mata kwarjini,don haka kullum da yamma mm queen take xuwa side din Bintoto suyi ta fira,wanda tun Bintoto bata fahimtan yanayin sound din maganan ta har tafara fahimta,don itama a yan kwanakin sosai parcentage din english din ta yakaru don sosai take fahimtan su.

Shikuwa ogan naku tun da ya hadu da Bintoto yake jin wani abu dangane da ita amma sam ya kasa gane maiye,sai dai bai fahimci abun da sukayi yakeji dangane da ita ba sai da wata ran ya ganta cikin english wear riga da wando wanda suka dan kamata kuma sosai kayan suka amsheta riga ce yar yaloluwa yellow sai kuma wandon jeans blue,hmmm abun ka da har yanxu yarinya ce amma sam bashi ya hana shape din ta bayya na ba.gashi mm queen da kanta ta sa aka gyara mata gashi n nan wanda aka nade da rebom yellow shima,sosai yake kallon Bintoto wanda ko lokacin da yayi mata ganin farko bata kai kyau hakan ba.

Bakin fatan ta ya kuma gogewa ta wani koma kalon choculate mai kyau.

Yanda yaji bananan sa ta mike ne yasa shi saurin gayar da mm queen a cikin sauri ² wanda cikin dan sakin jiki Bintoto ta gaida shi amma ya rasa mai yasa duk rashin kunyar shi da tsinewa ya kasa hada ido da itah.

Yana barin falon yake amsa mata gaisuwan ciki² wanda da fitan shi Bintoto ta fada duniyar tunani tana cewa a zuciya lallai wannan dan wulakanci ne shiyasa ma ashe na tsane shi.amma xanyi maganin shi bai san waye Bintoto bace.😅

Shikuwa da fitanshi ya nufi estate din shi inda ya cidda wata karuwar shi mai suna juliet tana zaman jiran shi amma da isan sa yy mata korar kare yana cewa' shi yanxu baya bukatar farar fata irin shi just black beuty yanxu yake so,kuma yasamu tun da karako ma a wurin mom din shi take.

Haka juliet ke kuka tana karawa don bakaramun magun gunan tayar da sha'awa ta nar ka ma cikin ta ba.
Gashi yy mata irin wannan korar wulakancin , ganin ta tirje masa tana rokan sa yasa shi kirar security n sa ya fitar masa da itah.

A wannan rana gaba daya wayan shi ya kashe su.yyn da wunin ranan yatara kwalaben giya yana daddaka wanda haka yake ta surutan sa cikin ficewar hayyaci yana kirar sunan fatima.

Dai² khaleed aminin shi na shigowa falon inda yake cigaba da shan giyan shi,cike da xolaya hau ce masa yahh inah jenny yau ne.?

Yana fadin haka shima yana kai hannu yana xuba tasa bear n.

Cikin irin kasalaliyan murya cike kuma da muwa prince maleek ya kalli abokin nashi yace" itace khaleed.....fatima inason jin ta a jikina ina son naga nayi sex da ita ina mugun sha'awan ta.xan iya mutuwa idan ban sameta ba.

Plz ya xanyi ka kawo mun ita nan.

Cike da rashin sanin wacece fatima khaleed ya kalle shi sannan yace' maleek fatima kuma.?.

#SHERE TO ANOTHER GROUPS

Kuyi hakuri kwans biyut ban samu nayi maku new update ba,hidimomi ne sukayi mun yawa.

Amma ina jin da'din Comment din ku gare ni ,ina gdy Allah yabar love🥰❤️

MAMAN TEDDY🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing...

*🌹BINTOTO🌹*

Na

*Maman teddy🧸*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.