Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Bintoto_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 21 of 33
*Episode 24/25*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
_______________________________
A haka yake rayuwan shi yana cigaba da dawayyniyyar son Bintoto a zuciyan shi, wanda ko yy yunkurin yima Daddy maganar in nufe shi sai yarasa bakin magana,don a yanxu sanin inda take yafi mashi komai mahimmanci...........Itako Bintoto sosai taji dadin skul din da aka kai ta,don abun ka ga kunsan Bintoto n da saurin sabawa da mutane shiyasa tuni ta sake daliban... Wanda bayan an tashi ne secuties suka xo suka tafi da ita,don wannan karon ba maleek ne yaxo ba........... Don shikuwa ogan naku Prince maleek yana can yana fama da Daddy akan shi bayason komawan sa skul a gobe yabari sai nan da sati biyu ya tafi.....Amma nan Daddy ya kekeshe akan tabbas a gobe Maleek zai tafi malasia y cigaba da karatun shi. Hakannan ya hakura sanin halin excellency inyace abu dole ayi masa... A haka yanufi side din shi wanda sam tun da ya shiga bai fito ba.jenny da sauran yammatan cin gindin shi sun kira sam bai bi takan kirar su ba...don sam bai shirya tafiya batare da yabama Bintoto ajiyar da yakeson yabata ba.
A haka sam bai kuma fitowa ba sai wuraren 8am na safen washe gari yyn da yafito tsaff dashi cikin shigar shi ta suit wanda suka Amshi fatan shi,fuskan shi kuwa makale cikin bakin space hannun shi rike da karamun case,wanda basai anfada maka ba xaka fahimci yagama shirin shi ne tsaffff dashi.
Nufo su Mm queen yy da shigowa n shi part din,nan ya isa dirning area n dasuke break fast.hugging din mm queen yy yana mata barka da safiya sannan ya zauna kan daya daga cikin chairs din yana parcing din mituniyar tasa.gaisar da Daddy yy,wanda nan ya amsa cike da matukar farin ciki ganin dann nashi yafito so gentle.shiru bb wanda ya kuma cewa komai,sai a sannan Bintoto ta kalleshi tayi masa barka da safiya don batason su Mm queen su fahimci wani abu tsakanin su. A ciki ya amsa mata don ya lura da harar da take aika masa dashi. A jiye spoon din tayi tana kallon mm queen ha'di da cewa"mm queen let me go and bring my skul bag,cox I'm so late today. Murmushi mm queen tayi ha'di da cewa okay hurry up dear sai Daddy ya saukeki ma daganan sai su su wuce airport. Batare da taba mm queen amsa ba ta nufi side din ta don ta dauko skul bag. Shikuwa Daddy mikewa yy ha'di da cewa su same shi a parking space. Addu'a mm queen tabi shi dashi akan Allah ya kai shi lfy,sannan shima Maleek ya mike yana cewa" i'm ok mom. Nan ta kalleshi tana cewa " alright mah son,Allah yakikyaye plz banason wa'annan matan suna shige maka Maleek, ka ringa baya baya dasu don Allah, duk da nasan da ilimin ka basai na jawo maka aya ko hadisi ba. Sai da ya lumshe wa'annan segxy eyes din nashi sannan ya kamo hannu n mm queen yana cewa" ki kwantar da hankalin ki mom bb abun da xai faru inshaaallh. Sosai mm queen taji da'di da yanda ya nuna mata nan taraka shi da addu'a.
Wanda da fitan shi ya nufi parking space ya shiga wata mota wanda take a wani murde ga kyau gashi kuma ko a ido xaka fahimci ko amanyan bakowane ke iya hawanta ba. Zama yy a ciki yyn da Daddy ke can cikin wata motan yana ganin shigar shi. Itako Bintoto sam da fitowa n ta bata lura da motan da Daddy ke ciki ba ta fada na Maleek da dama haka yaso ta faru. Zama tayi tana gyara skul bag din ta dai² motocin nafara barin compound din. Waigowa tayi karafff idon ta ya sauka ana Maleek da ya wani hade rai. Kaman bai ganta ba.cike da tsoron ganin nashi batason lokacin da bakin ta ya furta Auxubillahi ba.
Shikuwa Prince Maleek wani bakin ciki ne ya rufe shi, wato shi takeyi ma istiaxa kaman taga shadan?. Nan ko aran shi yace kodai ka gama ma yarinyannan aiki ne a moton nan,don shi a desk ma clasa mate din shi tana zaune yasaba cinsu yy badaya ba biyu ba. Tuno da Daddy suke tare yasa shi cije lips ya nukuma cewa a ranshi kin ci arzikin Daddy, amma duk da haka sai na jagulaki don sai na wahalar dake kinyi kuka da ido n ki.
*#SHERE TO ANOTHER GRPS PLZ*
Maman teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing...
*🌹BINTOTO🌹*
Na
Maman teddy🧸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.