Complete Hausa Novels

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Bintoto_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 20 of 33

*Episode 20/21*

*ALHERI WRITERS ASSO.*

*A.W.A*

_______________________________

Zaro ido waje bintoto tayi tana kukunkuni...shiru yy yana kafeta da lumsassun idon sa wanda ganin yanda take kunkuni yasa shi jin gaba daya jikin shi tayi masa nauyi,lasan lips din sa yy yana cigaba da kallon bintoto da gaba daya ta tagama tada masa da sha'wan sa.

Cikin sarkakkiyar murya da rashin son yin mgana yace mata" mu tafi ne ko na komar dake?.

Cuno baki takuma yi gaba tana mai kawar masa da kai gyefe.
Murmushi n mugun ta yy mata ha'di da kunna music din cikin motan AC na ratsasu.

Bin wakan yakeyi ha'di da kada kai yana lumshe ido don dama shi gwanin rawa ne kullum suna hanyan club.

Fiye da rabin awa suna a haka kafin nan tuni bintoto tagama cika da jin haushin Maleek.

Ganin suna a haka don yanxuma wayan shi yakeyi da jenny don har yama manta da wata wai bintoto a tare da shi.

A hankali cikin karaya da tijaran da yake mata don yanxu ba fada take nema ba,tafi son ta tafi school in ta dawo sai sucigaba daga inda suka tsaya nan cike da takaicin shi tace muje ni don Allah mu tafi school nagaji fah da xama.

Sai da taga ma maganan nata cike da tsiwa sannan ta kalleshi tana gallamai harara.

Cike da mmki ta bude baki tana kallon shi ganin bai ma san tanayi ba yy nisa a harkan luv.

Kuma masa magana tayi amma nan ma shiru baiji ta ba,cike da takaici ta hau cewa a zuciyan ta shin wulakanci ne yajita ko yaya?. Tsaki taja akaro na biyu a sarari tace wayaga sabon shiga don da'alama bai taba soyayya ba.

Toh🤔 kujimun bintoto da tsiwa wai maleek ne take cemawa sabon shigan love,hmm itama dai tabi a hankali.

Matsawa tayi dai² kunnen shi ta wani kwatsa uban kara tana cewa maleeeeekkkkk....."

Saurin cire wayan daga kunnen shi yy yana watsa mata kallo,a ranshi yana cewa" kai wannan yarinya futina ce.

Lafy yane?.

Ya tambayeta yana gade girar sama dama kullum yana a hakan ne.

Turo baki tayi gaba sannan tace nace ne mu tafi na yarda.

Murmushi yy ha'di da jan moton suka nufa wani shopping mall.

Fitowa takiyi dasuka isa haka don kanshi ya fita da kanshi ya sayo mata..

Bayan ya shigo moton ne wani ya biyo shi da kayan a hannu wanda ya cika wata wani karamun yar akwati.
Da duka under wear ne dasu bra da kanan kaya komai da komai.

Yana ajiye masa ya furta safe journey prince..

Bai ko kalleshi ba ya tada moton suka bar wannan shopping mall din.

Yana ganin sun kusa isah school in yaja parcking a gyefen hanya.

Kallon shi tayi tana bude baki tana cewa A'ahh maiye kuma na tsaya wa nifah nayi late wlh.

Bai ce mata komai ba cike da miskilanci ya kai hannun shi ya bude wannan small box din, ya fiddo bra wanda sai da na xaro ido waje,yanda ya siyo su ko ba afada maka ba kasan size din ta ne.

Mika mata yy yana cewa hurry remove ur shirt and wear this.

Yafadi yana mika mata bra din kusa da itah.

Zaro ido waje bintoto tayi tana bude baki tana cewa maleek wa xai sa wannan?. A gaban ka ne xan saka?.

Daure fuska yy yana dora hannu shi saman labban shi ya cewa shiiiiii.....
Okay baxaki saka ba kk nufi,tohh ko kusa yanxu ko kuma nasa maki da kaina.

Comment din ku na mun kasa,xan daina update kullum idan ba a gyaraba.

Maman teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing...

*🌹BINTOTO🌹*

Na

Maman teddy🧸

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.