Complete Hausa Novels

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Bintoto_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 8 of 33

*Episode 10*

*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)

*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

_________________________________

*Not edited*

"Shahida ce tace" Daddy wai da wannan ƴar ƙauyen yarinyan ne xamu xauna anan gidan.?
Don Allah Daddy afitar mana da ita daga gida, wlh ni ƙƴaman ta nakeji. Ni ban sonta Dad.
Sai da ta kai Aya sannan Alh. Usman yace"okay tohm naji, amma ba ƙƴaman ta kkji ba Shahida kawai dai baki saba ganin irin su fatima bane, amma karki damu xata dawo kalan yanda kk saba ganin mutane kinji.?
Kafin ta bashi amsa ne haj. Kubrah ta amshe da cewa " haba excellency wannan sam baiyiba. Nidai nace a fitar mun da wannan yarinyan mai siffar Aljanu...
Batare da yakuma bi ta kansu ba ya miƙe yana mai shirin barin falon, muryan Mama Abu yaji daga bayan shi tana mai cewa"sannu da dawo wa Alhaji.
Kallon ta yy cike da ɗan sakin fuska yace" yauwa Abu. Amm nace daƙwai yarinya na dana kawo tana room ɗin Hanan ki kulamun da itah kafin na dawo.
Cike da girmamawa Mama Abu tace"insha'allah mai girma gomna a dawo lafiya.
Bai ƙara bin ta kansu ba yabar cikin falon.
Itako mama Abu da fitan Alhj. Usman ta kama hanyar nufan ɗakin Hanan don taga baƙuwan da suka samu a gidan tasu, don ta lura uwar ɗakin nata bata marhaban da xuwan ta.
Ganin ta kama hanya yasa Momy tunanin dakatar da ita ga shiga ɗakin. Sai kuma tayi tunanin tabbas xata iya karya dokan kowa amma banda na excellency... Tuno da hakan yasa momy Kubra ƙƴaleta takoma haɗi da ƙwantar da kanta akan royals ɗin da suka xauna sukayi ma falon wani irin masifaffen kƴau. Juya kai take tana ƙarawa haɗi da girgixa ƙafa na rashin sanin mafita. Wanda kan daga bisani taja ƙwafah.
Ganin halin da momy kubrah ke ciki ne yasa Shahida kallon ta haɗi da cewa" wai mom yanxu xama xamuyi da wannan yarinyan.? Sai kuma cike da taɓe fuska alaman shagwaɓa ta sangartattun ƴaƴa shahida ta taso haɗi da kama hannun Momy kubrah tana cewa" momy plx tabar gidannan bana sonta, i don't like her any more. Plz mom push her away, let her live this house ibeg.
(Mom don Allah Ki koreta tabar gidannan na roƙe ki.)
"Mom plzzzzzz......."
Ta ƙarshe maganan tana wani jan plz ɗin.
Khalid ne yaÉ—ago ta haÉ—i da hugging É—in ta a jikin shi yana shafa kanta wanda gashin yasha gyara ta hanyar shiryasu da adon bit. Cikin miryan kwantar mawa da Æ´ar anwan sa hankli ya fara cewa" sorry shahida, sorry hear she will live this house verry soon.
(Xata bar gidannan nan bada daÉ—ewa ba.)
Hugging É—in shi tayi haÉ—i da cewa" really..?
Murmushi yy haÉ—i da É—aga mata kai alaman ehhh.
Shikuwa kamal iyayen Æ´an zuciya tashi yayi haÉ—i da barin falon. Wanda duka da ido suka raka shi har ya fice daga falon.
Itako mama Abu da shagan ta falon Hanan bata tsaya a ko inah ba sai a bedroom ɗin ta.wanda niko tun da nashigo nake waywayon komai na room ɗin da yagaji da ƙayatuwa, kaman ɗakin hamshaƙiyan mace, badadon teddyn da akayi adon su ba.
Komai na É—akin fari ne da cofee brown.
Bayan mama ta shiga bedroom É—in ne nan ma ta ga wayam bb su Hanan da Bintoto.
Magana tajiyo daga toilet É—in Hanan wanda cikin sauri ta nufi ciki don ganin karambanin dasuke yi a ciki.
Aiko riƙe baki tayi tana mamakin abun da tagani.
Ɗaure dukansu da towel sai su Hanan manya ana sa hannu ana ta wanke mawa Bintoto kai da sabulai da ban daban. Don sunfi ƙsrfin awa ana xubama kan sabulu, wanda tuni robar sabulan wasu sun daɗe da ƙarewa. 🤣
Cikin sauri mama Abu ta nufesu haÉ—i da cewa" Hanan ana ta wanka ne.?
Cike da iyayi ta kalli ta sannan tace"a'a mama kawai ina wanke mata kanta ne.
Dariya ne yakusa kuɓce ma mama Abu tana mmkin duka² itama kanta hanan ɗin naea take, ita da kullum ake shiryata ne xata shirya wani, sai kuma cikin daurewa tace Okay tom bari na wanke ku duka...
Haka mama Abu ta zauna ta wanke bintoto fess, sannan ta wanke hanan ma.
Naɗesu mama tayi haɗi da yowa dasu cikin bedroom sannan tafara shiryasu, wanda sam bata sha wuyan shirya Hanan ba har ta gama mata. Da taxo Ko kan Bintoto ne ta shafa mata mayuka sun fi ƙarfin nawa, itane na ƙafa itane na hannu, na gaɓɓai da sauransu.
Sosoi mama Abu ke ƙoƙarin ganin ts fito mawa Bintoto da kƴawunta.

Bari na barku haka, don banajin comment ɗinku a kwana biyu😏ku gyaraku cigaba dajin posting kullum💃🤗

🤔🤔🤔Toh wai shin munin xai ɓace, don kunsan dai bintoto n taku.🤩

Toh muje fa xuwa💃💃💃💃

*#share to another groups*

*Maman teddy 🧸*
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: *Tyiping......*

*🌹BINTOTO🌹*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.