Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Bintoto_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 30 of 33
*Page 56/57*
____________________________
*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION*📚🖊ï¸Â
*A.W.A*
_______________________
*DEDICATED TO BINTOTO'S FANS*
Ganin yanda ta rufe ido yasa shi sakin wata irin dariya wanda sam bata ta6a ganin yayi irin ta ba,nan Hushiryan nan nasa ta bayyana kamalansa da kwarjinin sa duka,sosai dariyar tayi masa kyau,kama Hannun ta yayi yana mai kara mata dry,sannan suka daga cikin bedroom din nashi. A kan Wani dan badaidai cikin kujera ya zaunar da itah,wanda yafi kama da resting chair babancin su shine wannan da katifah sosai cikin shi. Kissing din labban ta yy yana mai ce mata Bara na watsa ruwa na fito,ko xaki rakani?. yafadi sai a sannan tayi saurin ware ido hadi da cuno dan mitsulun bakin ta wanda nan yaji wani yarrr ajikin shi,sandar girman tasa tafara haniyniya. murmushi yy yana mai kissing din Bakin da ta cuno masa sannan yy cikin toilet yana mai kokarin danne sha'awar sa ga Bintoton. Itako sai da ya bar Bedroom dinne tasamu damar kare ma Dakin kallo,komai abun sha'awa da burgewa. Shiru tayi tana tunanin wai shin soyayyar da Maleek yake nuna mata a baya dama ba yaudara bace, Ba nufin sa ya lalata ta bane? idai ko irin wannan soyyayar Maleek xai iya cigaba da nuna mata tabbas datace tayi dacen Mijin da bakowacce mace ce yar gata da xata samu kamar shi ba. Tom Amma kuma Maleek aiyah sanina yana shaye² tom anyah xan iya xama da mai shangiya?. duka a zuciyan take wannan tunanin. Kwallah ne ya ciko idon ta lokaci guda,nan tafara fatan ina ma Maleek xai daina duk wani mugayen dabi'un sa,tabbas da ta nuna masa soyyayan da bai xata ba. don itama kanta tasan Maleek miji ne Abun Alfaharin kowacce yar mace. Hawaye ne yafara bin kuncin ta wanda tarasa dalilin xuwan su.
Ba tare da taji fitowan sa ba sai dai,muryan sa taji yana rungumota jikin sa,hadi da shafa kanta murya mai cike da Rauni da damuwa yafaea ce mata" Whats wrong dear? mai yafaru? dik da nasan nine kadai xan saki xubar da hawayen Bakin ciki,don nasan Fatima Biyayya kikayi kika Aureni,bani ne xabin ki ba,kuma bani ne hope din ki a rayuwa,but plz Fatima ki soni koda 1% ne a cikin son danake maki,Bana son ganin ki cikin damuwa,nayi maki alkawarin faran ta ranki har abada,kuma nayi maki Alkawarin kan duk abun da bakyaso baxana ta6a yin shi ba don faran ta ranki my princeses. plz Fatima d only thing i want shine ki amince xaki zauna dani ki haifamun yaya ki tarbiyan tan mun dasu,ta farkin Addinin muslinci. plz.... Kuka sosai takeyi ganin yanda hankalin Maleek ya tashi ne yasa ta saurin saka tafin hannun ta tana mai rufe Bakin shi, cikin muryan kuka ta fara cewa" Waye yace Banason ka Maleek,koda bansan ka ai yanxu kai miji na ne. Wlh ina sonka Maleek, kawai yanayi dabi'ar kace bana so... dajin mgnan ta yasa shi saurin xubewa gwiwowin sa kasa a gaban ta, nan jikin shi har rawa takeyi yace plz Fatima fadamun abun da bakyaso daga gareni wlh zan gyara na daina har abada.
Tausayin shine ya tsirgar mata tabbas yaune takara tabbatar mawa kanta Maleek na mahaukacin sonta,mutum mai issah ixxah miskilanci kasaita duka amma yau saboda ita ya xube har kasa yana son jin damuwan ta!!!. cike da dan muryan shagwa6a ta kalleshi tana fadin...niii..nii ka daina shan wannan abun. ta fadi cike da rashin son fadin sunan giyan da yasaba daddaka.
Nan da nan ya fahimci inda zancen ta ya dosa,shi tabbas a yanxu xai iyah rabuwa da komai indai akan Bintoton sane. Nan ko cikin sauri ya amsa da Nadain wlh Fatima , na daina shan komae kk san ina sha da mayi mara kyau. Yanda yy mata maganan kaman irin uwa da dan nan nata yana rokon ta gafara. aiko cike da murna ta rumgume shi tana dariya hafi da furta masa I love u my husby...
Hugging din ta yy
[4/13, 1:23 PM] Maman Teddy🧸: *TYPINGâœÂðŸÂ»*
*🌹BINTOTO🌹*
*Na Maman teddy*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.