Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Bintoto_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 5 of 33
*Episode 6*
*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊ï¸Â*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
_________________________________
```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci```
Kafin kace kobo tuni kowani yaro yakama gabansa, yyn da bintoto bataji maganar sa ba sai dai saukar marin shi jikake tassss....
Cike da firgici ta É—ago haÉ—i da tashi daga jikin mahamudu wanda ta koma ta zauna.
Wani marin xai kai Mata, sai mai gari da tuni labari ya ishe masa yy saurin dakatar da shi ta hanyar rike masa hannu yana mai cewa"haba Abdurrahamanu wannan ae ba girman ka bane, sam bai dace hakan ba.
Abdurrahamanu ne yake huci kaman zaki nan ya hau cema mai gari"kashe masu É—a xatayi mai gari taja mana bala'i fitinanniyan yarinya kawai.
Cike da murmushin su ta manya mai gari yace" mal. Abdurrahamanu maxa taimaka ka É—auko mun wannan yaron muje mu duba lfyn shi.
Sai a lokacin tasami damar buɗe baki ta hanyar sakamawa mahamudu ihu iya ƙarfin ta, inda man ta ruga da gudu haɗi da nufan gidan innah.
Shikuwa Abdurrahamanu bai tsaya bin ta kanta ba, ya dauki mahamudu haÉ—i da nufan gidan mai gari da shi, wanda bayan Æ´an a wanni kaÉ—an suka samu yaron ya farfaÉ—o sakamakon adduo'in da mai gari suka dinga yi masa suna tofeshi da shi.
Haka Abdurrahamanu yy tabama iyayen Mahamudu haƙuri akan abun da yafaru.
Da yake mutane ne masu kirki da sanin yakamata nan suka amshe da bakomai ae duka aikin yarinta ne.
Koda Abdurrahamanu yadawo gida nan inna ta faÉ—ashi da faÉ—a, amma da yasanar mata abun da BINTOTO ta aikata, nan ta hau sallallami haÉ—i da cewa ta gode mai dayya mata haka.
Sannan ta nufi soronta don tayima bintoto faÉ—a, amma da isan ta sai ta tarar tuni tayi bacci akan tabarman kaban dake É—akin nasu ciki É—aya.
Ganin haka yasa innah juyowa haÉ—i da cigaba da hargagi.
Bintoto... " bintoto.....
Uwani ne mai wannan mgnan tana bin bayan bintoto.
Jiyowa bintoto tayi haÉ—i da sakar mata murmushi HaÉ—i da cewa"ae wlh kinga nace maki dole sai tayimun wannan xanen lallin gashi kuma tayimun kinga wannan juma'an inason nayi wankane anjima zan tafi gidan kitso wurun kuluwa.
Dariya uwani tayi haÉ—i da cewa"gasky kam kinga rana ta take muje gidan innah mu huta acan, xuwa anjima sai na rakaki gidan kuluwan.
Kafin tace wani abune sujiyo murya mai ban tsoro kuma cike da amo tana cewa"ku Æ´aÆ´an ku taimaka min da sadaka.
Kallonta bintoto batayi ba, illah ma cigaba da tafiyar ta datayi.
Cike da tsoron wannan mata uwani tace"baiwar Allah kiyi haƙuri wlh nan da kk ganmu duka bbu mai naira.
Itako bintoto da bata tatsaya kallon matan ba, balle har tasan ya take yasata cike da masifa tace"toh mun ce bamuda kuɗi maiye na kuma bada haƙuri eyeeeehhh, dalllah xomu wuce, inda mina dashi xamu hanata ne.
Gaba sukayi suka bar matan anan a tsaye, wanda bai fitako biyu sukayi ba, nan sukayi karo da matar a gaban su, nan dukan su suka firgita haɗi da mmkin ganin wannan matan a gaban su, a durkushe da sandarta ta ƙarako gaban bintoto haɗi da cewa"ni kk gayama ba ki da kuɗi ko.
Tohh wlh sai kinsan ni ko waye xaki sani ne, don sai na É—aiÉ—aitaki.
Cike tsiwa da yarinta bintoto tace"ahh to mao mukai maki mu? Wlh bb abun da xaki iyamun tunda innah ta tana nan, ka ae tana sona.
Wani wawan dariya matan tayi haÉ—i da cewa"da hannun ta xata fito mana dake. Mu kai ki wata duniya ta daban.
Kafin suyi mata mgn sai ta ɓace battt, yyn da cike da tsoro suka hau gudu har xuwa gidan innah.
WACECE BINTOTO?
bintoto ta kasance ƴace gurin innah hausi, wanda mukafi sani da innah, kuma ta kasance mata ƴar auta, Abdurrahamanu shine ɗan innah na farko wanda fiye da shaikau innah bata ƙara haihuwa ba, don har ta fara manyanta, sai kuma kwatsam cikin bintoto ya bayyana.
Wanda ta haifi bintoto da shekara biyu mahaifin su wato Mal habu Allah yy masa rasuwa.
Haka dai inna ta cigaba da kulawa ds ƴan ƴaƴan ta. Har bintoto ta girma don gaba ɗayan dangin su a ƙauyen suke.
Banajin comment É—inku gsky, don haka ina gabda maida littafin bintoto na kuÉ—i in banjin comment.
Maman teddy 🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: *Tyiping......*
*🌹BINTOTO🌹*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.