Complete Hausa Novels

Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel

Reading file: Nana_Khadija_Part_4_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 29 of 41

Lailai wai ita zai yiwa wayo tafada cikin zuciyarta humm ,kafin taga tunane tunane taji ya yaye mata Riga yana matsa mata cinyoyi, da sauri ta cire hannusa tana yunkurin tashi zaune ya mai da ita ya kwantar,

Sai tasa masa kuka sosai har da shashsheka , tace nifa Ba cewa nayi nagaji Ba cewa nayi bani da lafiya , ni ka kyaleni inji da Abinda yake damuna

Jikinshi na Mazari yace to ae nima Ba wani abin zan yi miki Ba Dan ma kin samu zan miki tausa,

Kasa kasa tace kabarshi kawai nagode

Bai ji Abinda tace ba sabida ba'a cikin hayyacinsa yake Ba , sai ya dawo kusa da'ita gami da mannata a qirjinshi yace , toum kiyi baccinki haka , a jikina Allah yasawqe"

Share tayi kawai tanajinshi a fakai ce ya rinqa wasa da wasu bangare na kinta yana takurewa guri guda , Sai ajiyar zuciya yake saukewa, daki daki,

Kwata kwata bai bata tausayi ba domin ita ma kanta take tausayawa ,a haka har bacci ya dauketa bata San wai nar da Ali yake toyawa bah,

Shiko Ali da qyar ya samu yayi rilezing ban Dan ya gamsu Ba haka yatashi ya tsarkake jikinshi ya dawo ya kwanta gami da daukan ta ya dau rata saman faffadan qirijinshi,

*Asubah tagari Amarya da Ango*

*✍🏻,,,,*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*NANA KHADIJA*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*πŸ…Ώ202*

Washe gari Ali da Shirin Aiki ya tashi ,Ba kwai saura ya shirya tsaf D'ija na kwance kan bed tana satar kallonsa, cikin kayan Aiki sunyi masa kyau sosai, ya daura a gogonshi kamar ko da yaushe,sannan ya jiyo yana kallonta, sai tayi sauri ta rufe idonta , Gefan gadon ya zauna yana ja mata kafa, sai ta bude ido kamar mai baccin gaske ,tana lumshe ido , sauri yayi ya dauke fuskarsa ganin yadda take da idonta, Fuska babu yabo babu fallasa yace ki tashi haka kinji ko , ni zan fita kiyi kokari ki nemi Abinda zaki ci kar ki zauna da yunwa,

Mi kewa zaune tayi tana mutsike idon nata ta kalleshi a fakaice shima ita yake kallo duk da daga bacci ta tashi tabashi sha'awa sai yaji yana son tsotson bakinta ,tace yaya Ali katashi lafiya? Lafiya kalau kefa?
Nima haka , kasa yayi da Murya yace ban yadda ba idon ki ya nuna baki da lafiya yaya jikin naki?

Wane jiki? Ni kam lafiya ta lao tafada tana kauda kanta daga kansa ganin yadda ya kurawa bakinta ido,

Yace kin manta jiya kin cemin baki da lafiya kika hanani Bukatata,

Shiru tayi kai a qasa,gyaran murya yayi yace ina tambayarki ya jiki kinyi min shiru ko in duba da kai na,?

Uhm uhm ni kam Alhamdullh , katafi karka makara kaji,

Shiru yayi mata ya zuba mata ido ranshi yana biyawa yana tsoran tabata,Dan shikam bazai iya fita sai ya Dan ta6a

Yace bani na Sha , gabanta yafadi sai tafara kifkita ido sabida tagane Abinda yake nufi, ko ba kiji Ba ?

Yunkurin tashi tayi tana zumbura Baki

Mayar da ita yayi ,ya makale jikin Alon gadon yafara kokarin hada bakinsu guri guda

Tsit dakin ya yi D'ija tafara kar6ar sakkonin Aliyu masu wuyar mantawa sai ga D'ija ta riqe Dan tsen Ali da hannuta tana ji kamar kar ya daina Abinda yake mata,

Minti wajan goma yasake yana sakin Ajiyar zuciya ,idonshi a qasa ya mike yana gyara belt din wandonsa na Aiki,bai kalleta yace na fita kiyi kokari ki mana Abinci kar in dawo babu Abinci,

Har yafita D'ija takasa Motsi balle ta kalleshi Jikin ta yayi bala'in mutuwa,

Wani irin yanayi takeji a jikinta tarasa ko menene oho, haka dai ta tashi ta shige toilet domin kimtsa jikinta,

Ya na fita dakin Siyama ya nufa ya tsaya bakin kofa tafito ko kallonta bai yi Ba yace , kinyi sallah ko kuwa?

Bakinta na rawa tace nayi ina kwana?

Bai Amsa Ba yace ki shirya ki je gurin Dr munyi waya dashi kiyi mishi bayanin yanayin jikinki in nafito gurin Aiki zanzo kanji Abinda nace ko?

*✍🏻,,,,,,*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸ΅

Yana gama fada mata yayi gaba ko Fuskarshi a murtuke kwana yayi yana tunanin ta yadda zai 6ulluwa Al'amarinta,kai tsaye motarshi ya nufa wani Ma'aikaci a gurin yakaraso da sauri gami da bude masa motar yana kwasar gaisuwa ,hannu Ali ya bashi suka gaisa a mutumce sannan yashiga motar gami da ficewa daga brack din suna daga Masa hannu,

Ko da D'ija tafito daga Wanka zama tayi tayi shade shafenta Ba sosai Ba jikinta a sanyaye gashi gabanta sai ya yanke yafadi in ta tuna irin yadda takejin dadi idan Ali na kiss din ta , tsigar jikinta sai tashi take ,ganin Abun yana nema ya wuce gona da iri ,ne yasa tafara addu'oi cikin ranta ko tasamu sassauci, tadade zaune kan kujerar madubi ,bayan tagama shafar tana ta saqe saqe ,daga baya ta mike tafara lalubar kayan da zatasa. Wata Atampah ta dauko Aura' din doguwar Riga wacce a ka matse saman rigar daidai qirjinta kasan ta kuwa a bude yake sosai am mata ado da wasu manya manyan fulawa tayi kyau sosai ,duk da batayi wani fente fenta a fuskarta Ba Amarya sakk tafito tayi daurin Dan kwalinta daidai da na zamani, ta zira wani silafas nafata sannan takama hanyar fita daga dakin da nufin zuwa kcin din Dan ganin Abinda yake wakana,

Ko da tashiga Siyama. Na tsaye tana sabgoginta duk tabi ta hargitsa kcin din karnin Nama. Da kwai sai tashi take,babu dadin ji,

Jim tayi a bakin kofa tana jira ta kammala tabata guri ,tafi minti goma a mma Siyama bata da niyyar Matsawa, sai kawai takarsa shiga kchin din tana Dan ya mutse fuska,ta kalli Siyaman ta gefe tace Aunty Siyama an tashi Lafiya?

Abin Mamaki sai Siyama ta waigo A marai raice tace lafiya lau D'ija yaya kika kwana?

Kalau D'ija tace tafara sabgoginta ,shiru na minti biyu Siyaman tace D'ija zanje in ga Dr bani da lafiya wallahi tafada kamar zata fashe da kuka,

Jiki A sanyaye D'ijan tace Ayya Aunty Siyama Allah yasawaqe , mai ke damunki ?

Wallahi ban Sani Ba nima tafada tana kokarin Barin kchin din bayan tahada karin kumallon nata,

Ta6e baki D'ijan tayi tana bin bayanta da kallo ,gefe guda kuma tana mamakin yadda yau sukayi magana mai tsawo da Siyama Abinda basu ta6a yi ba

*✍🏻,,,,,,,*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸ΅
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

Girgiza kai kawai tayi tafara Aikinta a fili tace Aunty Siyama kenan ae bazan taba yadda da wannan can zawartaki tabbas a kwai wani Abu da zakizo min dashi dole inyi ta ka tsan tsan,

To ita ma Siyaman daurewa kawai tayi lokacin data keyiwa D'ijan magana sabida irin shawarwarin da Rukky take bata a kan dole sai ta hada da kissa da Siyasa sannan Asirin nasu zai fi tasiri gashi har yanzu wannan Maganin da Malam yabata yananan Wanda yace tasamu gashin hammatar Siyama ko na kanta ta hadashi ta dake da maganin , yana nan batayi Amfani dashi sabida tarasa yadda zatayi tasamu daya daga cikinsu,dole zata dinga kwantarwa da D'ija kai ko tasamu bukatarta ta biya,

Wayarta ta dauka ta lalubi number Rukyy , bugu daya ta dauka ,tace Rukyy ganin zuwa yanzu duk yadda za'ayi yau zamu laluba wani gurin Allah sa mudace. Wannan Dan rainin hankalin yace wai lailai sai naje naga Dr a kan wannan ciwon Nawa Mtssss,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.