Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 12 of 46
Chapter 12
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Lokacin da laila ta isa asabiti, sai dataje suka gaisa da anty zee tukunnan, anty zee take gaya mata cewa ta tayata godiya wajen Marwan, taga alert din kudi, wai na godiya for allowing him to meet someone so special like her, sannan ta kuma jadadda mata cewa she should hold onto Marwan very tight, godiya laila tayi mata sannan ta karasa office din Marwan, kwankwasawa tayi a kofar office dinsa, izinin shigowa aka bata sannan ta bude ta shiga, tararda Marwan tayi ya gama harhada kayan shi a office bag dinshi, alamar Cewa he's ready to leave, Marwan na ganin laila ya saki murmushi yana cewa
"you're right on time, I'm done for the day" yafada yana karasa wajen laila, laila batace komai ba illa murmushin dake kwance a fuskarta, kofar office din Marwan ya bude mata yana kuma cewa
"ladies first" kallonshi laila tayi tana cigaba da murmushinta sannan ta fito daga office din, Marwan na cikin kulle office dinshi saiga wata mata nan ta karaso wajensu, kallo daya zakayiwa matar kasan cewa akwai naira, gata fara kuma daidai gwargwado she's beautiful, and from all indications she's also a doctor, Marwan na ganin matar yace
"doctor nabila, ni na kara gaba, sai maybe zuwa gobe kuma" marairace fuska doctor Nabila tayi sannan tace
"haba doc, mai yasa zaka tafi yanzu? I thought you said you were famished, that's why i quickly went to the staff quarters to prepare this for you" doctor Nabila tafada tana nuna mishi food warmer din data rike
"i really appreciate your effort, but as you can see i have a guest, and we really need tobe somewhere, maybe some other time" Marwan yafadawa doctor Nabila, wani irin kallon wulakanci doctor nabila tayiwa laila jin cewa Marwan yace 'he has a guest', sai tace
"okay, kodai zaka tafi da abuncinne tunda i have already gone through the stress of preparing it" kallon laila Marwan yayi, irin kallon da laila take bawa Marwan, Marwan yasan cewa indai ya karbi abuncin matsala za'a samu, sai kawai yacewa Nabila
"doc. That won't be necessary, but i sincerely appreciate your efforts, and thanks for helping out in today's operation" Marwan na gama fadan haka, bai tsaya jin mai nabila zata kuma fada ba, ya juya tareda jan hannun laila suka bar wajen, sai da suka bar office premises sannan laila ta cira hannunta daga na marwan, kallonta Marwan yayi yana murmushi ganin yanda laila ta murtuke fuska, sai da suka shiga cikin chauffeur driven car din Marwan sannan Marwan ya matso kusada laila yace
"wai toh fushin mai kike haka? Kodai dan ban karbi abuncin daga hannunta bane" juyowa laila tayi daga kallon window din da takeyi ta Kalleshi tace
"ai it's not too late, you can go back and collect it"ÂÂ
"au haka ma zaki ce?" Marwan ya tambayeta while still smiling
"A" laila ta amsa shi a takaice, kara matsa kusada ita Marwan ya kumayi sannan yace
"okay, tell me the main reason why you're upset with me? Cos last i checked, i wasn't the one that told her to cook for me"
"but you told her you were famished" laila tafada, kura mata ido Marwan yayi sannan yace
"that's not what happened, damuka fito daga theater, cos she was among the doctors that helped in today's operation, i think she might overheard when i was telling a male colleague of mine how exhausted and famished i was, that's what happened, ba wai naje na sameta cewa I'm famished ba, toh mai hadina da ita dazan fada mata haka in the first place? "
"well from all indications she's into you" laila tafada mishi
"just because she cooked a meal for me doesn't necessarily mean that she's in love with me" Marwan yafada trying to convince her
"dan bakaga irin kallon wulakancin data yimun bane ba" laila ta kuma fada, murmushi Marwan yayi yana kallonta yace
"your jealousy is on another level, but kiyi hakuri let's drop this issue" Marwan na gama fadan haka, chauffeur dinsa ya tsayar da mota, har sun karaso guest house din Marwan dan dama ba wani nisa bane ba daga asabitin zuwa guest house dinshi, saukowa sukayi zuwa ciki, gidan is beyond beautiful, komai na zamani is in that house, lounge area din gidan laila ta tsaya tana kallon yanda gidan ya tsaru, barinta Marwan yayi zuwa cikin master bedroom dan ya watsa ruwa, laila na ganin cewa Marwan ya shiga cikin daki, sai ta fara nemo inda kitchen din gidan yake, luckily for her she found it easily cos the kitchen door was left open, shiga tayi tafara neman abun dazata iya dafa mishi, noodles kawai tagani, dan karamin tukunya ta fito dashi, wajen kunna gas ta tsaya dan bata iya ba, sai electric cooker din data gani awurin tayi amfani dashi. Tana cikin dishing din abuncin taji an rungumeta ta baya, sai Marwan yace
"ain't you the best" juyowa laila tayi suna fuskantar juna tace
"you will have to manage the noodles, it was all i was able to find in your kitchen" Marwan baice komai ba, instead kureta yayi da ido sannan yace
"you look beautiful as always" yafada mata cikin ra'da
"thank you" laila ta amsa shi sheepishly, dan irin kallon da Marwan yake mata yanzu is giving her goosebumps already, juya fuska daga gareshi laila tasoyi amma Marwan bai bariba dan rike mata jaw yayi yace
"I've been looking forward to this for weeks now" yana gama fadan haka ya hade bakinsu, at first laila was a bit stiff, but daga baya she started reciprocating back his kiss, laila was soo carried away by her feelings that she started moaning, Marwan used that opportunity and slipped his tongue into her mouth, the French kiss was soo intense that laila's knee gave her away, daurata Marwan yayi a kitchen Ireland without breaking off the kiss, sai da numfashi ya fara gagararsu sannan suka tsagaita, they both were staring at each other with hooded eyes, desire was evident in their eyes, Marwan ne yafara magana kamar haka
"what are you doing to me?" ya tambayeta cikin ra'da yana daura goshin shi akan nata, rufe idanuwa laila tayi tana kokarin daidaita kanta dan har zuwa lokacin she's not herself, bayan kaman minti biyu laila ta bude idanuwanta suna kallon juna tace
"you should eat your food now if not you won't be able to eat it when its cold"
"not until you answer my question" Marwan ya kuma fada mata, kura mishi ido laila tayi sannan tace
"i should be the one asking that question not you" tana gama fadan haka ta sauko daga kan kitchen Ireland da Marwan ya daurata, tareda daukan abuncin da ruwa zuwa dining area, haka Marwan ya bita da ido har tafita daga kitchen din, he just can't believe how madly In love he is with laila within a short period of time, to him the feeling is unexplainable, fitowa shima yayi yazo ya sameta a dining din, yaja mata kujera ta zauna sannan shima yaja kujera ya zauna. Bayan Marwan ya kammala cin abunci suka dawo lounge area, a two sitter su biyu suka zauna suna fuskantar juna laila tace
"you said you wanted to discuss something with me, I'm all ears"
"why are you soo eager to know what i want to discuss with you?" Marwan ya tambayeta
"why won't i be eager? Even you, you're making the whole thing look like its something that i wont like that you want to discuss, see whatever it is, just tell me already, I'm a strong lady i can take anything, infact if you throw me to the wolves i will come back leading the packs, so please just say it already cos this suspense is killing me" laila tafada mishi
"how did you learn to speak English soo fluently?"Marwan ya kuma tambayarta
" you're trying to change the topic again " laila tafada tana shagwaba fuska
" i promise you we're gonna have our discussion today before you leave this place, but please answer my question first" Marwan ya fada mata
"why do you care to know?" laila itama ta tambayeshi tana kallonshi while having a lopsided smile on her face
"cos your eloquence is top notch, I'm very sure that even Aristotle would be jealous" Marwan ya amsata yana murmushi shima, dariya laila tayi jin abun dayace, sai tace
"you have a sweet mouth, but on a more serious note, i learnt to speak English from my brother, back then when he was little, anytime he came back from school i used to sit him down and tell him to teach me what he has been taught for that day, expecially English, cos i love that subject, and Abnal being the bright kid that he was, we will both sit down at night and revise what he has been taught during the day, at a point, when he was in secondary school, he used to borrow English novels from a friend of his in school in other for me to read, seeing the love i have for books, so basically its from novels, and mind you it's not as if i didn't attend the four walls of a classroom, it's just that i had to stop at age ten, and by then i already knew how to read and write" laila ta karasa maganarta while still smiling, Marwan was just staring at her, still not wanting to imagine how much of a sacrifice she has done for her family, hannunta ya rike ya sumbata yace
"only someone with a heart of gold will be able to sacrifice what you did for your younger siblings" murmushi laila ta kumayi sannan tace
"anyone in my situation would have done what I did, if not more than"
"sweetie i bet to differ, not everybody is willing to sacrifice their own future for their younger siblings" Marwan yafada
"okay, enough about me, tell me what you wanted to discuss please" laila ta karasa maganarta a shagwabe
"oya let me have another kiss then i would tell you" Marwan yafada while having a devilish smirk on his face, harararshi laila tayi sannan tace
"sorry, that's not happening" dariya Marwan yayi dan yariga yasan cewa bayarda zatayiba, sai ya kuma cewa
"okay you will have to choose one, either you give me a kiss before i tell you OR you give me after i tell you, the choice is all yours" kura mishi ido laila tayi without saying anything, murmushi Marwan ya cigaba dayi ya kuma cewa
"you're the one wasting time now oo, just choose one and that's it"
"okay i will give you after you tell me" laila tafada itama tana murmushi
"sweetie don't even think of not fulfilling your promise if I'm done telling you, cos by doing that you will be shooting yourself in the leg" Marwan ya gargadeta dan yasan cewa she's planning not to fulfill her promise
"okay I've heard you" laila tafada while still smiling
"i want us to get married, inason inturo iyayena wajen naki dan su nema mun aurenki, i know you might be thinking that its too early cos our relationship is just about a month plus, but sweetie ke ba yarinya baceba likewise me too, we're both adults that knows what they want, so i don't really see the need in wasting more time " Marwan yafada mata going straight to the point, shiru laila tayi, cos she wasn't expecting this, kwatakwata her mind did not bring it cewa he wants to propose to her ne, that's why she's dumbfounded right now, Marwan ne ya kuma cewa
" sweetie you're not saying anything"
"I'm speechless, i didn't see this coming" laila tafada
"i know, but sweetie these past weeks i stayed without seeing you made me realize how much i really need you, i don't think i will survive another few months without you beside me" Marwan yafada yana rike da hannunta
"are you sure about this? I mean I'm not your regular type of woman, I'm not expose or educated, I'm....." laila tafara fada kafun Marwan ya katseta ta hanyar cewa
"sweetie your innocence is actually a turn - on for me, so please just say yes" Marwan ya karasa maganarshi yana fidda wani dan karamin box a aljihun wandon three quarter din dayasa, bude box din yayi saiga diamond ring nan, fito dashi Marwan yayi sannan yace
"will you do me the honor of becoming Mrs Marwan?" ya tambayeta yana mika mata zoben, laila batasan lokacin da hawaye ya fara fitowa daga idanuntaba, cos in her wildest dream, bata taba kawo cewa proposing Marwan yake sonyi mata ba, mika mishi hannu tayi tana girgiza kai alamar 'yes' cos magana at that particular moment gagararta yayi, sa mata zoben Marwan yayi sannan ya sumbaci yatsun, hugging dinshi laila tayi for some time, sannan ta sakeshi Marwan na goge mata hawaye, sai laila tace
"no amount of words can quantify how excited i am right now, both you and your family members are nothing but UNICORNS , ya'll are very rare to find, so i want to use this opportunity to say a very big THANK YOU for all ya'all have done for me and my family members.... "
" shhhhh, enough of the gratitude please, you are always saying thank you " Marwan yafada mata
" please allow me to express how grateful I am, since that's the only thing I can do, you will never understand the gravity of what you and your family members have done for us, so once again i say a very big THANK YOU" laila ta kuma fada tana hawaye, cos she's in her own feelings right now, hugging dinta Marwan ya kumayi yana dan patting din bayanta, saida ya tabbatar cewa ta daina hawaye sannan yadan saketa, kissing dinshi laila tafarayi, at first Marwan was surprised cos he wasn't expecting it, but daga baya yafara mayar mata da martani, saida sukayi mai isansu sannan suka saki juna. dasuka nutsu Marwan yayi mata bayani cewa zaiyi tafiya zuwa Canada sati mai zuwa, yanada aiki dazaiyi acan, so he will use that opportunity to seek admission for Abnal a makarantar da shima yayi nashi masters program , but before he travels shi zai tabbatar cewa yayi mishi all the necessary documents that he will be needing, irinsu international passport da visa, saiya turo chauffeur dinshi ya kawowa Abnal, but while he's in Canada shi yanason iyayenshi suzo asa musu rana and he doesn't want the wedding date to be long, tsaya kallonshi laila tayi daga baya tace
"i don't really have a say in that, the decision rest in Mami's hand"
"okay, i will come see her tomorrow and explain everything to her" Marwan yafada. Laila bata kuma dade ba, ta tashi tace zata tafi dan lokaci ya kure, Marwan wanted to go drop her off amma laila said no he shouldn't cos Mami batasan cewa wajenshi zata zoba, at the tail end Uber yayi mata ordering wanda zaije ya ajiyeta a kofar gidansu, da alkawarin Shima zaizo washegari.
Wedding bell is ringing 💃💃💃💃💃
24/12/2021, 9:17 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 13" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1126807459?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=%2BslVwn1hJaHBy%2F1EWPhtqV0sgo6BQwu7H9UY8zj776SipVCzNMCLyLYglEyKbPW31kq%2BxjSVOd62HBopcLQ4WM5MbqXTFZy8RJBaqnH7iCHS0Tu%2BMywPHfsYKbTjdePi
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.