Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 22 of 46
Chapter 22
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Haseeba nata shirye shiryen komawa Nigeria dan result dinta yafito and Alhamdulillah it was good, itada Abnal sunje shopping amma Abnal ne ya bukaci ta rakashi, wani babban shopping mall sukaje that has different stalls, babu wanda Abnal bai siyawa abu ba, tun daga kan Mami, Alhaji Habib, Alhaji Nasir, anty faty, Marwan, laila, Nadia, sameera, hamza, harda grandparents dinsu Nadia sai daya siya musu abu, har unborn babies din laila (cos Laila is having twins) ba'a barsu abaya ba, akwati daya ya jibge da kayan jarirai unisex, ita kuma Nadia wani dankareren bracelet ya siya mata, Abnal ya kashe kudi bana wasaba.
Laila's life is really going well, her business is booming and she's five months gone in her pregnancy, which means she's in her second three-mester, just last week matar president danasu governor's sukayi meeting a conference room din dake eatery dinta, her place is now the newest and most expensive place for the rich and influential people in the country, we can literally say that she's in money now.
Ranarda haseeba ta iso Nigeria, zo kuga murna, every body was soo excited to see her, Amma bata samu daman bawa kowa tsarabarsuba dan da daddare ta iso. Washegari bayan tayi wanka taci abunci saita kira sadiya zuwa dakinta dan ta tayata kai kayan tsarabar zuwa dakin anty faty, ganin sadiya anty faty tayi da kaya niki niki itada haseeba, saida suka ajiykayane haseeba ta kalli sadiya tace taje ta kira mata Nadia, da toh haseeba ta amsa mata sannan tabar dakin zuwa na Nadia, kallonta anty faty tayi tace
"waennan fa, kayansu waye?"
"tsarabar kuce, daga Abnal" haseeba ta amsa uwar, tana rufe bakinta saiga Nadia nan ta shigo, itama kayan ta kurewa ido da alamar tambaya a fuskarta
"wai Abnal ne ya siyi duk waennan kayan? To suwa yace ki rabawa?" anty faty ta jerawa haseeba waennan tambayoyin, Nadia najin sunan Abnal ta samu guri kusada anty faty ta zauna ta kurawa kayan ido
"ai babu wanda bai yiwa tsaraba ba, har su granny ma ba'a barsu a baya ba" haseeba ta fada tana bude jakar, sai data nunawa anty faty tsarabar kowa ta kuma bata nata da na abbansu amma banda na Nadia, sannan tace inzata ziyara gidansu Marwan, Mami, da grannies dinta zata kai musu nasu, addua anty faty tayi mishi tareda alkawarin kiranshi dan tayi mishi godiya sannan tace
"banga na Nadia ba kodai banda itane?"
"ai bata cikin lissafi" haseeba ta amsa uwar, Nadia najin abunda haseeba tafada ta tashi tace
"ni zan koma dakina" tayi hanyar kofar dakin looking sad, har zata murda hannun kofar dakin haseeba ta dauko dan karamin box din dake kusa da inda take zaune tace
"danla can zoki karba, harta wani bata fuska, you don't know how to hide or control your emotions at all" Nadia najin abunda tafada ta juyo excitedly tazo ta karbi box din ta bude, bracelet din dake cikin box din screams of elegance and uniqueness, yanada bala'in kyau, ciroshi Nadia tayi ta nunawa anty faty while looking all excited, anty faty itama yaba kyaun bracelet din tayi sannan haseeba ta kuma cewa
"wallahi anty faty gwara ki ringawa wannan yarki magana, ace tana mace amma she doesn't know how to put her emotions in check? Kawai ta dukufa da addua kar a aurata zuwa gidan mai mata, wannan da kissa kishiyarta zata fitar da ita daga gidan miji, nidai na fadi nawa"
"Allah ya rabani da auren mai mata" Nadia tafada tana cunno bakinta
"kina jinta ko?" haseeba ta kuma fada tana kallon anty faty, cos maganar datayi da Abnal na insecurity issues din Nadia na nan aranta, and tayiwa Abnal alkawari cewa she won't divulge any information about what they discussed to anyone, so ba daman ta gayawa anty faty or Nadia
"ai ni bansan dame zanyiwa Nadia magana taji ba, babu irin shawaran da bana bata, amma duk a banza, abu kadan tace she doesn't know how to hide her feelings, sai kace kanta farau a iya magana, and uban is always supporting her, sai dai Allah ya tayani hadata da wanda zai gane halinta ya kuma sota dan Allah and will be ready to overlook her excesses, maganar cewa Allah ya kiyaye ya hadaki da mai mata kuma my dear ko kece matar farko da mijinki zai aure kisa aranki cewa another three are coming at your back, but in Allah yazo ya kadarta cewa ke kadaice mijinki zai aure, sai ki gode mishi, amma batun cewa daga ke mijinki bazai kuma karo wataba bai tasoba, waensu mazan ma they go as far as promising their wives cewa daga su babu wata, only them is more than enough for them, Amma daga baya kiga cewa an karo musu wata, maybe not even one, so inzaki gyara halinki and learn to control your emotions it will be better for you " anty faty na gama fadan haka ta fuskanci haseeba tana cewa
" ya kawarki maria, hope she's fine? "
" Alhamdulillah tana nan lafiya, dukda ita Bata koma dubai ba sai maybe zuwa next month, tace she still has an unfinished business in Canada " haseeba tafada wa uwar
"toh Allah ya taimaka, dukda ba saninta nayiba personally but she seems to be a very nice, beautiful and humble lady" anty faty ta kuma fada
"aikam she is, mutum bazai taba sani cewa she's from a royal family ba inba ita ta gaya mikiba, ga kyau ga hali, ai duk namijin daya sameta ya more" haseeba tafada tana kallon Nadia dake yamutsa fuskarta tun lokaci dasuka fara maganar Maria, kallonta anty faty tayi tace
"ke kuma maiya sameki kike wani yamutsa fuska ahaka? Ko bakiji cewa maganar mutuniyarki mukeyi ba?" anty faty ta jerawa Nadia waennan tambayoyin
"ta ina ta zama mutuniya ta? Ni bansan wata Maria ba" Nadia na gama fadan haka ta tashi ta fita daga dakin with her bracelet, da ido anty faty ta bita sai data fita daga dakin anty faty tace
"what's wrong with your sister? Maria that she's very fond of yau take cewa ita bata wani san wata maria ba?"
"it's jealousy that's eating her up" haseeba said
"jealousy kuma?" anty faty ta kuma tambaya
"yes, cos Maria likes Abnal" haseeba replied
"oh ikon Allah, Allah dai ya kyauta" anty faty tafada, da 'Ameen' haseeba ta amsa sannan suka cigaba da hiran yaushe rabo.
Da daddare Nadia ce zaune akan gadonta while laptop dinta na gabanta tana video call da Abnal, sai tace
"tanx for the bracelet, i love it" tafada tana nuna mishi hannunta da tasa bracelet din
"you welcome, buh you deserve more" Abnal yafada with a smile on his lips
"tanx" Nadia tafada a takaice tana kallon wayarta dake ringing a gefenta, silencing din kiran Nadia tayi sannan ta kalli Abnal tace
"sorry for that"
"no problem, but you should have picked your call, zan iya jira ki gama" Abnal yafada mata thinking cewa dan suna video call shiyasa bata daga kiran ba
"had it been cewa I'm not on call i still wouldn't have picked it" Nadia tafada mishi
"why?" Abnal asked
"cos the individual that's calling i don't want to talk to him" Nadia replied, Abnal najin kalmar 'him' yace
"so it's a guy?"
"yes, infact let me gist you and hear your own opinion, so there's this new doc in uncle marwan's hospital, tun lokacin daya ganni ya addabeni da cewa shi yana sona, though ban bashi audience ba but he's not relenting, and resently I've been thinking maybe i should give him a chance and see, afterall I'm not getting younger, or what do you think, should i give him a chance or not? " laila ta karasa maganarta da tambayar, kefeta da ido Abnal yayi without saying a word, Nadia itama ta kura mishi ido but at a point she couldn't withstand irin kallon da Abnal yake mata, sai tace
" what? " ta tambayeshi a shagwabe
" bazan fada miki abunda kikeson ji ba" Abnal yafada mata cos yasan cewa so Nadia take ya furta mata kalmar so, shi kuma bazaiyiba yanzu
"ni shawara kawai na nema" Nadia tafada
"ni kuma nace bazan bada ba" Abnal shima ya mayar mata
" fuck you and your shawara, i don't need it anymore, i will just give him a go ahead" Nadia tafada tana murguda mishi baki, murmushi Abnal yayi sannan yace
"it will be my pleasure"
"what will be your pleasure?" Nadia asked confused
"for you to fuck me " Abnal replied naughtily and also giving her a naughty look, yanda yafada da irin kallon da yake bata saida yasa Nadia taji wani yarrrr a jikinta, dan dakata tayi kafun tace
"i cant believe you just said that, i can see that all those Canadian ladies have corrupted you" Nadia tafada mishi tana murmushi itama
"you and all these your invisible ladies" Abnal replied
"babu wani invisible ladies, atleast me i know one" Nadia tafada jealously
"why do you find it difficult to believe and trust in me?" Abnal ya tambayeta seriously, dan dakata Nadia tayi sannan tace
"nidai bance i do not trust you ba, so please kar kayimun sharri" tafada jokingly trying to ease the serious atmosphere
"so tell me this one person you know about" Abnal yafada mata
"well her name start with a letter 'M'" Nadia tafada mishi non- chalantly while looking sideways
"look at me" Abnal yafada mata, Nadia bata amsa shiba sai dayace 'please' sannan ta juyo gareshi sai ya cigaba da cewa
"if you're talking about Maria, there's absolutely nothing between us, so you can be rest assured" Abnal yafada mata while staring at her
"I've heard you" Nadia replied, haka Abnal ya cigaba da janta da hira kafun daga baya suka yiwa juna sai da safe.
Abnal and Nadia's relationship su biyu suka gane, dukda Abnal bai furtawa Nadia kalmar 'so' ba, but its obvious that he's in love with her cos all his actions has said it all, dukda Nadia nason ya furta but she's contented for now with the attention da Abnal yake bata. Abnal yafara koyawa Maria girki anytime din dayake gida, Amma bai gayawa Nadia ba just to avoid any unnecessary problems. yau ya zama weekend Abnal yana gida so ya riga ya gayawa Maria cewa tazo. Bayan sun gama girki Abnal ya shiga cikin daki to freshen up while yabar wayarshi akan center table dake cikin lounge area, Maria ita kuma tana zaune a lounge area din tana jiran Abnal ya fito, saiga wayar Abnal ya fara ringing, da farko Maria bata kula wayarba sai da aka kuma kira for the second time Maria tadau wayar dan taga wake kira, sai taga cewa ashe Nadia ce sai ta daga tana cewa
"hello lil sis, how are you?" Nadia couldn't believe her ears, sai tace
"sis Maria is that you?" ta tambayeta just to be sure
"yes its me, how have you been?" Maria tafada excitedly
"fine" Nadia tafada atakaice, Maria noticed how she answered her kamar wacca akayiwa dole sai tace
"good to know, well Abnal is in the bathroom taking his shower but i will let him know that you called when he comes out"
"okay" kawai Nadia tafada tareda katse kiran, Maria na ajiye wayar akan table saiga Abnal ya fito daga daki, sai Maria tace
"i just finished speaking with Nadia now, i told her you were in the bathroom" ai Abnal najin abunda Maria tafada ya daskare a tsaye dan yasan cewa akwai problem, sai da Maria ta kuma cewa
"i hope i haven't messed up"
"no don't worry" Abnal replied while forcing a smile.
Nadia was feeling hot all over after the call she just made, babu irin tunanin da batayiba, what is Maria doing in Abnals apartment? Mai sukayi da Abnal yake wanka? Babu irin position din bata picturing dinsuba, her imagination was just Running wild, tana cikin wannan halin sadiya ta shigo dakinta, yanda ta ganta ne yasa ta tambayarta abun dake damunta, da kyar Nadia ta iya yimata bayani, sannan ta cigaba dacewa
"I've been deceiving myself all this while cewa the feeling between the both of us is mutual, not knowing that it's all a lie, now i know why he doesn't want to formally ask me out, he knew how i felt about him and he led me on, but babu matsala, from today na hakura dashi, yaje ya cigaba da duk abun daya gadama"
"madam calm down, atleast try and hear his own side of the story before jumping into conclusion" sadiya tafada mata trying to calm her down
"what's there to hear? More lies? Sadiya I'm done, i will try and pacify my heart ya hakura dashi, i simply can't continue loving him genuinely while him on the other hand is not being sincere with me, na hakura kawai" Nadia tafada hawaye na taruwa a idonta, hakuri sadiya ta ringa bata, da sadiya ta isheta sai tace mata she wants to be left alone, sadiya had no option than to excuse herself. Throughout that day Nadia refused to pick Abnal's calls, Washegari Abnal had no option than to call haseeba cewa she should give Nadia the phone, when haseeba went to Nadia's room cos since that yesterday Nadia bata fito daga dakiba, ko wajen aiki she called in sick ne cos that's how she's feeling, tayi kuka har ta gaji, da haseeba ta ganta she was surprised, tambayar duniyar nan anty faty da haseeba sunyi mata amma cewa take she's fine kawai ciwon kaine ke damunta, da haseeba ta bata wayar kin karba tayi tace she's not in the mood to talk to anybody, ta nanne haseeba ta gane cewa whatever is wrong with Nadia is related to Abnal, haseeba tried to advise her amma Nadia wasn't having any of it, instead harda laifin haseeba take gani, sai cewa take ai haseeba ce ta hada Maria da Abnal, at the end da fada suka rabu, sai haseeba ta gayawa Abnal cewa kar ya kuma kiranta because of Nadia, sai ta tura mishi numbar sadiya cewa if yanason sanin halinda Nadia take ciki ya kira sadiya. Sadiya Abnal yazo ya ringa kira dan jin halinda Nadia take ciki, nan sadiya tayi mishi bayanin komai bata boye mishi anything ba, from yanda taki cin abunci to kukan da take wuni ciki, Abnal najin wannan ya kuma birkicewa, shi baima san cewa he's this deeply in love with Nadia ba sai yanzu that they're not on talking terms, he misses her like crazy, har ciwon zuciyanshi na neman tashi, baida option than to start taking his meds that was prescribed for him incase he feels the way he's feeling right now, wajen aiki ma sai daya karbi leave din sati daya cos he's not functioning well, kawai lectures yake kokarta yaje.
On the fourth day da rana Abnal ya kuma kiran sadiya cewa ta kuma gwada kaiwa Nadia wayar ko zata karba, and indai taki ta karba she should just put the phone on speaker sai ta ajiye shi kusada Nadia tabar dakin, haka kuwa akayi, da sadiya ta kuma kaiwa Nadia wayar taki ta karba saita sa shi a handsfree ta ajiye kusada Nadia sannan tabar dakin, da Nadia taji muryar Abnal dayace 'hello babes i know you can hear me' sai taji hawaye ya kuma taruwa a idonta, batasan yanda tayi missing dinshi this past four days ba sai yanzu da take jin muryarshi.
11/01/2022, 9:11 am - Hauwau Inuwa left
11/01/2022, 9:55 am - You added Aishat Mahrazu
12/01/2022, 8:46 am - +234 913 613 9671 changed to +234 806 061 3609
12/01/2022, 10:45 am - +234 806 061 3609 changed to +234 913 613 9671
13/01/2022, 8:46 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 23" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1142082258?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=IJJ1%2FRVbnlP4TJRzybJmhzhIpawc2P6fBolnTM0MeoLE6dksXEc1zBj5DexhF2WKpfQ3BjXXJdJSod1wt52gTZMFZxgiGI%2BEXkA%2BFal5AyTvJhCMhos7LcHOwwSdOZDb
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.