Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 33 of 46
CHAPTER 33
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Washegari da Abnal ya tashi da safe he was just moody, ko aiki bai jeba cos he simply can't function properly with the state of mind he's in right now, dayaje gaida Mami da safe, Mami suggested ko zai tafi asabiti ne, Amma yace that won't be necessary, all he needs is enough rest.
Da yamma da muhseen ya dawo daga aiki, bayan yayi wanka sai ya zarce bangaren Abnal cos he's quit disturbed with the way Abnal has been quite since yesterday, a lounge area ya tararda Abnal yana kwance a three seater ya kunna TV, Amma kallo daya zaka yimishi ka gane cewa he's absent-minded, kwata-kwata hankalinshi baya kan TV din, kawai ya kurawa TV din ido ne, Abnal baisan da shigowar muhseen ba saida muhseen ya zauna a cushion din dake kusa dashi, sannan Abnal ya kalleshi yace
"A'a bruh har ka dawo?" Abnal yafada yana tashi zaune tareda kirkiro da murmushi
"yeah, i was worried about you, what's up with you man?, please talk to me, i couldn't concentrate on anything at work today" muhseen yafada mishi worriedly
"it's Nadia..." Abnal ya fada atakaice
"i thought as much, so tell me, is there trouble in Paradise?" muhseen ya tambayeshi
"yea, something of sort, this is what really happened..." Abnal explained all what happened yesterday to muhseen, daya gama sai muhseen yace
"wow that was pretty intense, hardasu cire zobe? Amma da baka biye mataba, you shouldn't have told her that you were done too cos clearly all what she did were out of anger and jealousy"
"you know I'm a very easy going person, this is not the first or second time that something will happen baza tama tsaya taji side dina ba and she will just jump into conclusions, and nasha gaya mata cewa banason irin haka, sai kaga cewa she will apologize, Amma in Allah ya yarda anything ya kuma faruwa that bata ganeba she will repeat the same thing by jumping into conclusions without giving me an audience or a listening ear, toh dan Allah haka zamu cigaba babu wani trust? Gaskiya i cant! And you know that bayan aure it will be worst than this, so its best na taka mata birki tun yanzu" Abnal explained
"hakane kam, so yanzu no more wedding?" muhseen ya tambayeshi
"of course there is, kawai i just want her to realize her mistake ne, it's because you don't know how hook, line and sinker i am in love with her, she's practically like the air i breath" Abnal ya amsashi
"if that's the case don't allow this break you both are having to be long and try and patch things up with her, kasan she might not call you if you don't make a move, you know how ladies can be da girman kai na tsiya, suna so amma suna kaiwa kasuwa" muhseen Adviced
"ai gobe gobennan zan kokarta inga cewa mun daidaita, cos just today dabanyi magana da itaba has been hell, so gobe in Allah ya yarda i will talk to her (Allah ya baka sa'a🤣)" Abnal replied confidently
"okay that being settled, hope you were able to convince ruqayya to move on with her life and stop disturbing you?" muhseen asked
"yea i think i was able to, cos Nadia's display didn't allow me to know ko ta hakura, buh from her countenance i think i was able to convince her, and again tun jiyan bata kuma kirana ba, which is a good sign" Abnal explained
"aiit, buh please cheer yourself up, you know i don't like seeing you this down" muhseen yafada mishi da damuwa
"don't worry about me bruh, I'm good, enough about me, how far dawowar haseeba, is it still next week?" Abnal replied cheerfully just so muhseen zai daina damuwa, murmushi muhseen yayi sannan yace
"yea, next week din zata dawo in Allah ya yarda, infact she was telling me this morning when we spoke cewa she might just come earlier than planned, dan already sun gama course din data jeyi, its just the certificate dazata karba that's remaining, and it's something she can receive online, so pending sha, buh latest uwar haka next week nima i will be with my baby, atleast zan huta da tsiyar da kai da ya Yusuf kuke mun", murmushi Abnal yayi sannan yace
"ai toh duk abun da muke fada maka gaskiya ne...", hira suka cigaba dayi wanda yasa Abnal dan mantawa da damuwarshi, daga baya suka tashi zuwa bangaren Mami, da Mami taga Abnal she was happy seeing him talking and smiling again, ba kamar da safen dayazo wajenta looking all sick ba.
Washegari around 8pm da Abnal yasan cewa Nadia will be back home yayi hanyar gidansu, cos he has been calling her since morning buh her line is not going through, and baison zuwa wajen aikinta cos that's not the right place for them to settle their issues, yana karasowa gidansu bayan yayi parking din motarshi yayi hanyar cikin gidansu, yana isa lounge area anty faty kadai ya tarar tana kallon 8 o' clock news, bayan ya gaida anty faty, an bashi wurin zama anty faty take tambayarshi abun daya hadashi da Nadia, bayanin komai yayi mata without hiding anything, anty faty batace komai ba apart from 'Allah ya kyauta', cos tayiwa kanta alkawari not to meddle acikin wannan misunderstanding din tunda har mijinta ya gargadeta, ita ido zata zubawa mijin da Nadia, duk yanda yakeson rayuwar Nadia ta zama sai ya zama, abun dayasa ma ta tambayi Abnal was because she wanted to feed her curiosity by knowing what really happened, buh she will continue to pray for her, Allah ya ganar da ita.
Kiran Sadiya anty faty tayi tace taje ta kira Nadia cewa tayi ba'ki, da 'okay ma' sadiya ta amsa anty faty sannan ta juya zuwa sama, anty faty na gama fadan haka ta kalli Abnal tace
"ni toh zan shiga ciki", godiya Abnal yayi mata sannan anty faty tayi hanyar dakinta.
Lokacin da sadiya ta iso dakin Nadia, bata dade da fitowa daga wanka ba and she was already in her PJ's, night cologne dinta take shafawa sadiya ta shigo, sakon anty faty ne sadiya ta fada mata, tana gama fada sadiya ta juya ta fita daga dakin without waiting, dan karma Nadia ta tambayeta wake nemanta, da ido Nadia ta bita thinking what's wrong with her, dan tun lokacin data gaya mata magana acikin mota ranar data samu sab'ani da Abnal, sadiya has been keeping to herself, iyakacin abun dake hadasu yanzu is tazo ta gyara mata daki da bandaki shikenan. Medium hijab Nadia ta dauko tasa akan kayan baccinta, sannan ta sauko kasa, immediately data hango Abnal dake zaune ya kurawa cinema dake lounge area din ido, her heart skipped a bit, daidaita kanta tayi sannan ta karaso inda yake, tana zuwa ko gaisuwa babu tace
"Mr man what are you doing here? Last i checked we both said and agreed that we were done with the relationship" Nadia tafada while folding her hands on her chest and giving him an irritating look, tashi tsaye Abnal shima yayi ya fuskanceta sannan yace
"c'mon angel i thought by now ya kamata ace kin huce, agreed we both said things we didn't mean to each other..." katseshi Nadia tayi ta hanyar daga hannunta sama tana cewa
"hey please!! You might not mean all the things you said, buh me i meant it when i said i was done with the relationship, i want nothing to do with a lier and a cheat like you", Abnal was taken a back hearing all what she just said now, not to mention the names she just called him, though he wasn't expecting cewa zata huce da wuri, buh he also wasn't expecting that she will still be this upset either, furzar da iska daga bakinshi yayi sannan yace
"at least try and hear my own side of the story before jumping into conclusions"
"what's there to hear? More lies?, no i don't think i have the time for that, so please i will really appreciate it if you can take your leave now and never return to this house!" Nadia tafada mishi angrily, Abnal didn't want to believe cewa this is really happening, the girl standing in front of him right now looks like a total stranger, not his lovely angel, so sai ya kuma cewa
"okay, it's like you're still upset with me now, so zan tafi yanzu, when you're more calm sai muyi magana, buh why is your line not going through? I've been trying it since morning", kallon mamaki Nadia ta bashi cos it seems like this guy is not comprehending all what she's been saying since, so sai tace
"are you sure you're not deaf or dumb? All what I've been saying since you didn't understand? Okay let me Echo myself, i said I'm done with you! The relationship is over! So please leave me the hell alone!! Haba!,and as for my line that's not going through on your phone it's because I've blocked your digits on my phone, so you can see that I'm really over you, so please leave already cos you've overstayed your welcome, or don't worry if you're not ready to leave you can stay and continue enjoying yourself, ni zan bar maka nan" Nadia na gama fadan haka ta juya tareda haurawa sama, haka Abnal ya tsaya speechless yana binta da ido har ta bace daga ganinshi, he just find it hard to believe cewa Nadia ce taci mishi mutunci haka, wayarshi ya dauka tareda barin gidan. Allah kadaine yakai Abnal gida lafiya, throughout that night he wasn't able to sleep, sai tunanin abun daya faru a gidansu Nadia yake, zuciyarshi daya na gaya mishi cewa ya kuma bata lokaci cos it's obvious she's still upset while the other one is saying no he shouldn't give her any space, cos maybe its because bai kirata throughout jiya ba that triggered wannan haushin shi da take ji yanzu (when you're blindly in love you tend to make excuses for your partner even when they're wrong), da wannan tunanin ya yanke shawara cewa gobe in Allah ya yarda zai kuma zuwa asabiti ya sameta ya kuma roketa, cos Shima yasan cewa rabuwa da Nadia yanzu is not gonna be possible for him, he's already too deeply in love with her, sai wajajen 4am kafun bacci ya daukeshi.
Around 9am Abnal ya isa asabitin Marwan, gurin receptionist yaje ya tambayeta ko Nadia is around and if she's less busy? Amsashi receptionist din tayi da yes she's around kuma tana office dinta, godiya Abnal ya mata sannan yayi hanyar office din Nadia, yana zuwa ya kwankwasa, amsawa Nadia tayi da 'come in', sai Abnal ya shiga, dago da fuska Nadia tayi daga file din dake gabanta da take dubawa, tana ganin cewa Abnal ne murmushin dake kwance a fuskarta before ya bace, sai ta daura fuska ta tashi tsaye tana cewa
"Abnal what exactly is your problem? I thought i made myself clear yesterday night cewa i don't want anything to do with you again? So what are you doing here?"
"Angel please hear me out.." Abnal ya fara fada, katseshi Nadia ta kumayi cos right now seeing Abnal everytime is not gonna be good for her, dan jiya bayan ya tafi tunaninshi bai bartaba, sai gashi kuma yau ya kuma zo, she really needs to do or say something that will annoy him and make him stay away from her if at all she really wants to forget him, so sai tace
"is now i know that you have a problem, and big one at that, i said I'm no longer interested in you, is it by force?!" Nadia tafada cikin daga murya sosai, tana rufe bakinta wani Dr ya shigo yana cewa
"miss Nadia is everything alright?, i heard you screaming"
"everything is fine doc, buh if you can do me the favour and tell this looser here that i said I'm no longer interested in him, I'm way above his league, lokacin danayi soyayya dakai i was dumb ne shiyasa, buh now I'm woke, so please help me explain it to him man to man, dan ni nayi mishi bayani buh it's seems like his brain is blocked baya fahimta" Nadia tafadawa colleague dinta daya shigo
"mr Man i think you understand quite well all what miss Nadia here just said, so please i will like you to take your leave now if not, you leave me no option than to call the securities on you" doc din yafada yana kallon Abnal, by now Abnal's eyes were already teary, he just can't believe that shi Nadia tayi humiliating haka,
"that won't be necessary.. " Abnal yafada yana kallon doc din, sannan ya fuskanci Nadia yaci gaba dacewa
"... I will take my leave now and i promise you that i won't disturb you ever again" yafada mata while staring into her eyes yana kokarin rike nashi hawayen, yana gama fadan haka ya fita daga office din. Yana fita doctor din ya kalli Nadia yace
"i don't understand how some guys can lack self worth, hope you're fine now?" ya tambayeta
"yea I'm good, tanx for coming to my rescue" Nadia tafada mishi tana kirkiro da murmushin dole cos only her knows the way she's feeling right now
"anytime, i was even coming to call you cewa doc Marwan is around now and yace ke yake jira dan afara ward round" doc din yafada mata
"aiit, i will be there in a jiffy" Nadia replied cos she just wants her colleague to go and leave her alone already, colleague dinta na barin office dinta Nadia broke down in tears, cos she's been holding herself in front of colleague dinta ne, the last look of hurt in Abnal's eyes is what's really bothering her now, zuciyarta daya na gaya mata cewa what she did is right and Abnal deserved what he got while the other one is saying bata kyauta mishi ba, she went overboard with the whole insult thingy, she had to start saying and repeating this sentence 'he deserved all what i did and more' just to justify her actions, takaita kukan da takeyi tayi sannan ta gyara fuskarta dan kar agane cewa tayi kuka kafun tabar office dinta zuwa ward round.
Abnal na isa cikin motarshi ya kife kanshi akan steering din motar, cos only God knows how he's feeling right now, his heart beat is palpitating and he can't breathe properly, kukan dayake rikewa tun dazu ya farayi, sai dayayi mai isarshi acikin motar dan yaji sassauci a zuciyarshi, Amma all to no avail, his heart still hurts and breathing is difficult for him right now, kunna motarshi yayi cos he needs to get home as soon as possible to take his pills, Allah kadaine ya kaishi gida lafiya, yana isa gida bangarenshi yayi yaje yasha maganin shi ya kwanta, da daukawa kanshi alwashin cewa he won't disturb her again koda kuwa son Nadia zai zamo ajalinshi, ya hakura da ita.
20/01/2022, 3:29 pm - +234 813 888 4935 left
20/01/2022, 6:49 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 34" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1157719714?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=JvNbmqa6TVbL%2BbzPAWEJS7FA7h3o5veUAGxdGCFg4QEP0fqeONh4y%2F%2BSD7RMxjRics1QW1zJofOaGcjsRbhymowq0aqlv3BeXzg35uPw52oQF4Wv7lfuDV05Lvvexuv6
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.