Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 39 of 46
CHAPTER 39
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃💃
Washegari Nadia woke up sad, dan picture yanda taga haseeba da Abnal jiya is stuck in her brain, har Mafarkin aurensu tayi, she's just soo disorganized right now, Amma haka ta shirya ta tafi aiki.
Around 2pm Nadia na zaune a office dinta abun duniya ya isheta, buh she just have to be strong cos her clinic opening is coming up next week, cellular din office dinta ne ya fara ringing, dagawa tayi receptionist dinsu ta gaya mata cewa tanada ba'ki, izinin shigowa Nadia tace abawa ba'kin thinking it was a patient, gyara zamanta tayi sosai trying to keep Abnal's issue out of her mind and focus, kwankwasa kofar office dinta akayi tace
'come in', ruqayya ce ta shigo, Nadia na ganinta fake murmushin dake bakinta yayi vanishing, Sallama ruqayya tayi mata, amsa Sallamar Nadia tayi sannan tace
"what are you doing here? If you're here to rub your relationship with Abnal on my face, you need no worry cos as he might have told you, ni dashi bamuwa tare kuma, so the road is cleared for you, opps! I forgot you have to deal with my elder sister cos she's the one he's dating now, how about that?" Nadia said mockingly
"i came here to explain things to you, may i please sit?" ruqayya asked politely cos Nadia as we already know did not even bother or pretend that she was glad to see ruqayya, so she didn't even offer her a seat, sai da Nadia ta kalleta for few seconds sannan tace
"sit", tafada a takaice, zama ruqayya tayi sannan tace
"i know I'm the last person you will want to see, buh i needed to come see you in other to have peace of mind, Abnal and i ain't dating, the restaurant incident that happened was all a plan and set up in other to break the both of you up, this is what really happened..." nan ruqayya tayi mata bayanin komai, tun daga lokacin da Abnal ya dawo daga Canada, how they hired an informant that tells them everything about Abnal and her, har izuwa how she kept on disturbing him with calls and he will always block her number,
"... Nadia, Abnal truly loves you, all my efforts and advances for him to notice me didn't work out , i still remember what his response has always been, 'ruqayya I've moved on cos I'm already stupidly in love with another, so i suggest you do the same', that's what he always told me, that day you saw us in the restaurant was the first time I'm seeing Abnal since he got back from Canada, and he came to warn me to stop disturbing him that he's getting married in less than two months, and he also advised me to get my life back and focus, with the help of his advice, here, I'm getting married in two weeks time" ruqayya tafada tana ajiye Invitation card dinta akan table din dake gaban Nadia, all this while da ruqayya ta fara magana Nadia was thinking that raina mata hankali ruqayya tazoyi, not until ruqayya ta fitoda IV dinta, right now Nadia feels like a fool, she just can't believe that she ended her relationship based on a LIE, da ruqayya taga cewa Nadia ba magana zata yiba cos she's clearly in shock sai ta cigaba dacewa
"... a piece of advice, no matter what, do not let Abnal go, dan samun namiji irinsa a yanzu zaiyi wuya, fight for your man, and maganar cewa he's dating your elder sister i don't believe it, cos Abnal is not that type of guy, when he loves, he loves deeply with abandonment, so investigate them well, you might end up being surprised by what you will find out, once again I'm sincerely sorry for breaking the both of you up, i pray you find a space in your heart to forgive me" tana gama fadan haka ta tashi ta fita daga office din, cos clearly Nadia wasn't going to say a word, ruqayya na barin office din Nadia ta kife kanta akan office table tafara hawaye, she just can't believe that this is happening to her, yanzu ta ina zata fara?, cos the only consolation she had before now was she thinking that Abnal was seeing ruqayya, buh now that its all a lie, she doesn't even know what to think, haka Marwan ya shigo yasameta, Nadia batama sanda shigowar Marwan ba, not until Marwan ya dafeta, dago da fuskarta dake jike da hawaye tayi ta daurasu akan Marwan, tashi tsaye tayi ta rungumeshi tana kuma fashewa da wani sabon kuka, riketa Marwan yayi zuwa cushion dake gafe a office dinta, saida Nadia tayi mai isarta sannan Marwan ya rike fuskarta while staring at her yace
"chuchu what exactly is wrong with you? Since you broke up with Abnal you haven't been yourself, you're always moody, yanzu kuma i met you crying, what exactly is the problem?" ya tambayeta while wiping her tears for her, tashi tsaye Nadia tayi taje ta dauko IV dinda ruqayya ta ajiye akan table dinta ta mikawa Marwan, sannan ta koma ta zauna, karanta IV din Marwan yayi sannan yace
"is it the same ruqayya that I'm thinking?"
"yes, she's the one" Nadia ta amsashi hawaye na kuma fitowa daga idanuwanta
"how did you get this?" Marwan ya kuma tambayarta yana nuna IV din
"ruqayya was here, and she herself told me that she and Abnal ain't dating, the restaurant incident was all a plan and set up, you were right uncle" Nadia ta karasa fada tana daura kanta a kafar Marwan while crying
"enough of the tears chuchu, sit up and look at me" Marwan yafada mata, dago da kanta Nadia tayi ta zubawa Marwan jajayen idanuwanta
"chuchu, you're a very nice, intelligent and beautiful lady, you're most men's dream, Amma abu daya zuwa biyune matsalarki, you're very impulsive, and secondly, once you get an idea up there in your head, it sticks, irrespective of if the idea is true or false, you don't take advices, which is not right, yanzu kinga abun da rashin hakurinki ya jawo miki? And to make matters worse Abnal is already dating your sister, (dan an riga an gayawa kowa plan dinsu Abnal da haseeba, even haseeba 's grand parents weren't left out), my own advice for you now is that kiyi hakuri ki manta da Abnal, Allah ya riga yace ba mijinki baneba shiyasa, cos everything happens for a reason, yanzu ki tashi ki koma gida kije ki huta, you can take the rest of the week off in other for you to prepare properly against the opening of your clinic" Marwan yafada mata cikin kwantar da murya dan ba karamin tausayinta yake jiba
"alright uncle, thanks soo much for your words of wisdom, and I will try my possible best to see that i forget about Abnal and focus on myself, once again thank you" Nadia tafada tana kokarin tashi tsaye, buh maganar cewa she wants to forget Abnal itama fada kawai tayi dan ita kadai tasan yanda take ji yanzu data sancewa Abnal never two timed her, ji take kamar ana kara hururuta wutan son Abnal acikin zuciyarta, that's if its even possible. Rakata zuwa gindin mota inda chauffeur zai kaita gida Marwan yayi, sai da motar yafita daga haraban asabiti kafun Marwan ya koma ciki.
Nadia na isa gida ta tararda anty faty a lounge area, kallon mamaki anty faty tayi mata sannan ta tambayeta abun daya dawo da ita gida da wuri haka, amsata Nadia tayi da cewa, bata jin dadi ne shiyasa Marwan yace ta dawo gida, adduan samun sauki anty faty tayi mata sannan Nadia ta haura sama zuwa dakinta, tana zama akan gadonta saiga sadiya itama ta shigo cos she was in the kitchen lokacin da Nadia tashigo cikin gida, kallon mamaki itama tayi mata sannan taje ta zauna kusa da ita tana cewa
"hey babe, what is it? Why are you home this early?" sadiya ta jera mata waennan tambayoyin
"take a look at this" Nadia tafada tana mikawa sadiya IV din ruqayya, karba sadiya tayi ta karanta, when she was done reading it she couldn't say anything cos the whole thing was self explanatory, and dama ita tasan cewa za'ayi haka
"can you see how i shot myself in the leg? It still feels like a nightmare, i just can't believe that i threw away two years of relationship because of a lie, sadiya what should i do now? Tell me please" Nadia tafada cikin kuka
"it's okay please, i hate to be your conscience here, buh i told you that all that restaurant thingy was a lie, buh you wouldn't listen, you allowed your anger and jealousy to take control over your actions, forgetting that these two are terrible advisers" sadiya tafada matter
"sadiya i know I've messed up big time, what i need now are solutions" Nadia tafada desperately
"right now i can't think of anything cos your sis is in the picture, and if you won't tell me to shut my trap like before i will advice you to gather yourself and emotions first, only after then will we know the next step to take, cos right now you're an emotional reck" sadiya tafada mata
"I'm sorry i talked to you the way I did the other day" Nadia apologized
"see ni ban rike kiba a zuciya, cos the love i have for you is a genuine one, all i want you to do now is gather yourself and thoughts together, then we take it from there" sadiya ta kuma fada mata a hankali, sadiya bata bar Nadia ba not until tasha maganin ciwon kai sannan ta kwanta, sai data tabbatar cewa tayi bacci sannan tabar dakin.
Washegari Nadia bataje aikiba, anty faty ce ta shigo cikin dakin Nadia, ta zauna kusa da ita akan gado ta kureta da ido, Nadia data jingine bayanta a head board itama uwar take kallo, saiga hawaye nan sun fara fitowa daga idanuwanta tace
"I'm sorry mum.."
"sorry for what exactly Nadia?" anty faty ta tambayeta
"for everything, i know that recently i haven't been at my best behavior, buh I'm soo sorry" Nadia ta kuma fada while crying
"okay, apology accepted, buh tell me what's bothering you, duk kinbi kinsa kanki acikin damuwa, what exactly is going on with you?" anty faty ta tambayeta calmly, fashewa da wani sabon kuka Nadia tayi sannan tabawa anty faty labarin duk abun daya faru tsakaninta da Abnal, har izuwa ziyaran da ruqayya ta kawo mata jiya, shiru anty faty tayi da Nadia ta gama bata labari, cos already ita tariga tasan da zuwan ruqayya office din Nadia jiya, Marwan ne ya kirata ya gaya mata komai da Nadia itama ta fada mishi jiyan, sannan ya roketa cewa dan Allah taje ta dubata tareda janta ajiki, they shouldn't neglect her
"all this happened Nadia and you didn't see the need to inform me? Well now is too late for any remedy between you and Abnal cos as you already know he's getting married to your sister, my own advice for you as a mother is for you to gather yourself together and be strong, just focus on yourself and career for now, har lokacin da Allah zai kawo miki wani masoyin, you will see that once you fall in love again all this pain you're feeling now will vanish, zai zama kamar ba'ayiba" uwar tafada mata while wiping her tears for her, kawai amsata Nadia tayi da toh, buh ita tasan cewa forgetting Abnal is not gonna be easy expecially now that she knows that itace da laifi.
Upon her dad's return that day, bayan uban yaci abunci taje tasameshi ta gaya mishi komai, the dad scolded her cewa maiyasa bata gaya mishi tun farko cewa Abnal came to apologize to her ba, sai tace she taught then that he was lying to her ne, kawai yanason cigaba da yaudaran tane, hakuri tabawa uban cos tun lokacin datayi wayo, this will bed the first time that she can remember da uban yayi mata fada, yanzu ta kuma yarda cewa tayi ba daidai ba, when the dad saw how sorry she was sai yafara rarrashinta kuma, shawaran da anty faty ta bata da safe shi uban ya kuma bata, godiya Nadia tayi mishi buh she wasn't happy cos she was thinking that her dad will proffer a better xsolution for her ne, amma sai gashi shima yana cewa tayi hakuri. Nadia na komawa dakinta tadau wayarta tayi unblocking din numbobin Abnal, har tayi dialing din number sai tayi sauri ta kaste dan inya daga she doesn't know what she will say to him, instead sai tashiga wattsapp, luckily for her ta ganshi online, kurawa wayar ido tayi while contemplating tayi mishi magana ko kar tayi, rufe ido kawai tayi ta tura mishi 'hi'. Lokacin shi kuma Abnal yana duba wani patient file ne, dan ya riga ya koma wajen aiki, hankalinshi akwance yake yanzu tunda yasan cewa Nadia is still in love with him, ga shirye shiryen bikinsu na tafiya accordingly, wayarshi ne ya fara blinking alamar cewa yanada sak'o, ajiye file din dake hannunshi yayi ya dauki wayar ya duba, he couldn't believe his eyes cewa Nadia ce ta turo mishi da sako, dukda ba wani abun tace ba, buh he was damn excited, its a relieve to know that she has unblocked him, that's a sign that their plan is working, gyara zama yayi sosai akan gado contemplating either to reply her or not, cos he really needs to be very careful, he doesn't want a situation whereby he will be carried away by his feelings for her and jeopardize their plan, he decided to reply her, what he would have given to see this message before haseeba's plan
"hey sis in law, how are you doing?" Abnal replied back, Nadia that has been thinking all sorts of things cos Abnal was taking too long to reply tunda taga cewa ya karanta message dinta, Nadia was soo glad when she finally saw cewa Abnal was typing, da message din ya shigo Nadia was heart broken all over again, wato he's referring to her as his sis in law
"I'm fine and you?" Nadia typed back
"good to know, I've never been better, how's your clinic opening coming up, my fiance told me that it's next week" Abnal ya tura mata while having a cynical smile on his face, Nadia na gama karanta sakon hawaye ya fara fitowa daga idonta, its just soo hard for her to accept cewa her own Abnal ne zai auri haseeba, when Abnal saw that she was taking long to reply he knew that he had hit a nerve, just to cut the conversation short sai ya fara typing kamar haka
"well, i wish you all the very best, hope we're invited?"
"yes.." Nadia replied shortly while wiping her tears
"aiit then, goodnight" Abnal ya tura mata just to end the conversation, cos the urge to know if she's alright or not has started to arise in him, and if he's not careful zai iya kiranta, and if at all he mistakenly calls her, yasan cewa that will be the end of their plan, Nadia did not even reply back cos she doesn't see the point, it's clear that Abnal has moved on, kashe wayarta tayi gaba daya tana kuka. Abnal shima kashe datarshi yayi, sannan ya jingina da kan gadon tareda rufe idanuwanshi yace
"why Nadia, why? You brought this upon us", cos Nadia is not the only one hurting here, him too is in pain.
Few pages left to go💃💃💃💃
23/01/2022, 12:40 am - +234 704 097 8726 left
23/01/2022, 9:34 am - +234 913 613 9671 changed to +234 806 061 3609
23/01/2022, 12:08 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 40" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1160125237?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=dEQG0ovnx0OT0eMLMSjGm%2BOxP%2FojZHojw1kteMa1mkua9aTMcesDvpesqtSr4D%2FRW%2FDZZudZbo9YYhbohUe%2FDjW1vixLbkljy9AjN1TfkMUkWVFcgHAD2twbaTRG3mAz
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.