Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 4 of 46
PAGE 4
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Three days later
If at all I'm entertaining in any way or form to you, please do follow me on my Instagram handle 👇ðŸÂ»
Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers ðŸ™Â, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki.
da sassafe Nadia ta tashi, tareda tayarda chef dinsu, tare da ita suka shirya gagaruman girki, zuwa 8am Nadia ta gama shiryawa, bangaren Dad dinta taje, dan tasan can zata samu anty faty, gaishe dasu tayi, uban yake tambayarta ina zata this early morning, amsa shi tayi da Asabiti, they didn't need to ask her whose place cos they already know wurin wa zata, they only wished her fare well. Zuwa karfe tara Nadia ta karaso asabitin, straight dakin Laila ta nufa, tana zuwa ta kwankwasa amma babu amsa, bude kofar tayi ta shiga, Amma babu kowa acikin dakin, Nurse station ta nufa, nurse din data samu a duty, ita ta tambaya cewa ko tasan inda Laila take?, nurse din ce ta gaya mata cewa, laila tana private ward 3, anyi transferring din Abnal daga ICU zuwa ward, Nadia najin abun da Nurse din tafada, sai tace
"has the patient woke up?"
"yes Ma, infact he's responding to treatment, that's why doctor Khan said it's safe to transfer him to ward" Nurse din ta kuma fada, Nadia najin reply din Nurse din bata kuma tsaya ba tayi hanyar private ward 3, tana karasa wajen ta kwankwasa kofar, izinin shigowa aka bata, da Sallama tashiga, Marwan, laila da Abnal dake kwance akan gadon marasa lafiya, su uku ta tarar a dakin, Laila na ganin Nadia ta saki murmushi tana cewa
"A'ah lil sis, kece da sassafennan?" murmushi Nadia itama ta mayar mata tana cewa
"nice anty.. ", Marwan na ganin Nadia, mamaki ya kusan kashe shi, cos indai Nadia'n dashi yasani ce, she's not a morning person at all, on a very good day, by this time Nadia is still in bed, amma baice mata komai ba. Nadia zuwa tayi tabawa Marwan side hug while they exchanged pleasantries, food basket dake hannunta ta ajiye akan dan madaidaicin table dake cikin dakin sannan ta fuskanci Abnal dake kwance while resting his back on the headboard na gadon dayake kwance yana kurban shayi sai tace mishi
"good morning" tafada with a smile on her face, dago da fuska Abnal yayi daga shayin dayake sha ya kalleta for like 2 seconds ya amsata da
"morning.. " sannan ya cigaba da kurban shayin shi, Nadia najin muryarshi ta kara macewa akan shi, right now her sole mission and concentration is on how to get this guy to love her back, dan she already knows that she's head over hills in love with him. Bayan doctor Marwan ya gama duba Abnal ya tabbatar da cewa his health is improving and he's responding to treatment, sai ya kalli laila yace
"zanje inyi ward round dina, but if you or him needs anything, don't hesitate to let me know"
"okay, i will keep that in mind" laila replied with a smile, Marwan na shirin fita daga dakin sai ya juyo ya kalli Nadia yace
"chuchu let's go" Nadia that couldn't stop staring at Abnal had no option than to tail her uncle, but before then she told Laila about the food she brought for them, godiya Laila tayi mata sosai sannan ta fita, suna fitowa daga dakin, Marwan ya kalli Nadia yace
"okay chuchu we're alone now, so tell me what all these is all about"
"i don't get you uncle" Nadia replied feigning ignorance
"i know you pretty well understand what I'm talking about, so don't act dumb with me, remember our uncle - niece code, no secrets, so start spilling" Marwan yafada mata, murmushi Nadia tayi sannan tace
"you know me too well, it's really nothing serious, it's just that I think I'm In love with your patient" Nadia tafada, dariya Marwan yayi yana bude kofar office dinshi, sannan yace
"you think or you're in love with him, which is it?"
"why is it that duk wanda nafadawa wannan maganar sai yayi mun dariya? As for your question, I'm definitely in love with him" Nadia ta amsa Marwan tana zama akan couch dake office din, Marwan Shima zaman yayi kusa da ita yana fuskantar ta yace
"okay, who have you told dayayi miki dariya? " Marwan ya kuma tambayarta
"it's my darling (her dad) da anty Faty" Nadia ta amsa shi
"ohh i see, look chuchu I'm not gonna say you don't know what you're saying or feeling cos ke ba yarinya bace ba, but just be careful and try and take things slowly, don't make your feelings too obvious" Marwan yafada matter
"okay uncle, thanks for the advice" Nadia replied
"you're most welcome, enough of the chit-chat lover girl, let's start the day" Marwan ya fada yana tashi, Nadia najin sunan daya kirata dashi, ta shagwabe fuska tareda stomping din feet dinta akasa tana cewa
"ni gaskiya don't call me lover girl" dariya Marwan yayi sannan yace
"ai this is your new name, henceforth sunan dazan ringa kiranki dashi kenan" yana gama fadan haka ya fita daga office, Nadia itama tashi tayi ta bishi a baya.
Marwan da Nadia na fita daga dakin da Abnal yake, sai laila taja kujera dake dakin zuwa gefen gadon da Abnal ke kwance ta zauna, kura mishi ido laila tayi, excitement was written all over her face, cos the last time she saw her lil bro this calm and collected was tun kafun Rukayya ta rabu dashi, dama can Abnal baida hayaniya, he's a very nice and gentle guy, magana ma bai dame shiba. Abnal na lurada kallon da laila take mishi Amma bai cemata komai ba, sai daya gama shan shayin shi ya ajiye cup din akan table din dake kusada gadon shi sannan Shima ya fuskanci laila yace
"wai kallon mai kike mun haka ne ?" ya tambayeta da daddadan muryarshi
"I'm just excited that you're okay, hope babu inda ke maka ciwo yanzu?" laila ta tambaye shi
"just a little bit weak and pains on my chest" Abnal ya amsa ta, Laila najin abun da Abnal yafada nacewa he's having pains in his chest sai ta zama all worried again, sai tace
"pains in your chest again? I thought after the surgery you won't be feeling any sort of pains" Laila tafada getting all worked up, murmushi Abnal yayi Sannan yace
"calm down, i meant inda aka tsaga akayimun aiki, not inside my heart.. " exhaling Laila tayi bayan taji bayanin da Abnal yayi mata, sai Abnal ya cigaba da cewa
"... sis, you haven't explained to me what really happened? How i ended up in this hospital? Who paid our bills cos from the look of things this hospital is private, who's that lady that you're referring to as your lil sis? Cos that's definitely not sameera, and lastly you've changed, no insult intended, but you look more beautiful and elegant, and this gown that you're putting on, daga gani it will cost a fortune" numfasawa Laila tayi sannan tace
"i intend to explain everything to you,as for the insult part, none is taken dear, cos even me i can't believe that this is me, but rest more before i tell you....." katseta Abnal yayi ta hanyar cewa
"I'm already tired of resting, just tell me cos I'm curious"
"okay, when we took you to the hospital....." nan Laila tayi mishi bayanin komai, Abnal was at a lost of words cos shi bai taba expecting cewa people that are this kind and nice still exist ba, sai yace
" I'm speechless, and they haven't asked for anything in return?" Abnal ya tambayi laila
" nothing my dear" laila replied
"hmmm, may Almighty reward them, but that doctor has a soft spot for you" Abnal yafada with a smile on his beautiful face while looking at his sister
"says who?" laila asked him while giving him a funny look
"says me, you think i didn't notice how he was giving you the eye" Abnal replaid her, dariya laila tayi sannan tace
"you're just imagining things, mai zaiyi da talaka irina? And again he might be married, dan daga gani shi ba yaro bane ba"
"you can deny it all you want, but if there's one thing that I'm sure of is, that man has a thing for you" Abnal ya kuma jadadda mata
"kai ka sani, i really miss Mami and sameera" laila tafada while making a sad face
"same here, dazu da safe damukayi magana dasu, you can tell from their voices that they miss us too..." Abnal yafada, haka suka cigaba da hira.
Around 7pm in the evening Nadia ta isa gida, tana zuwa ta Tarar cewa their help Sadiya ta dawo daga ganin gida, cos Sadiya lives in Lagos, aiki ne ya kaita Abuja and she's a graduate, the reason behind her accepting the house help job was because of the pay, Alhaji Nasir pays all his workers well, dan dukkansu are learned, daga masu degree sai diploma. Nadia na ganinta sukayi hugging din juna, sai Nadia tace
"finally you're back, daga zuwa ganin gida saiki ki dawowa?" Nadia ta fada
"ke haba dai, kar' karinta sati daya kawai fa nayi" Sadiya replied tana murmushi, jan hannun Sadiya, Nadia tafarayi tana cewa
"zo muje dakina, i have a very hot jist for you" ihu Sadiya tayi sannan tace
"how i missed our jist, me too i bought some things that you will love for you" Sadiya tafada suna shiga cikin dakin Nadia, akan makeken gadonta suka zube, sai Nadia tace
"you will show me later, for now i need your advice"
"okay, I'm all ears"
"i met this beautiful guy...." katseta Sadiya tayi ta hanyar cewa
"beautiful or handsome?"
"sweetheart believe me when I say beautiful, cos that guy is more than handsome" Nadia tafada
"really?! , oya continue" Sadiya replied eagerly, nan Nadia ta bawa Sadiya labarin Abnal, data gama sai Sadiya tace
"so has he asked you out yet?" girgiza kai Nadia tayi alamar a'a, sannan tace
"that's where i have issue, that guy doesn't even know that I'm interested in him, infact I'm not sure if he has forgotten about his ex girlfriend, that's why i need your help, i know you will surely proffer a solution for me" dariya Sadiya tayi sannan tace
"asper the relationship expert wey i be ba?" sadiya ta fada tana murmushi,
marairace fuska Nadia tayi sannan tace
"please let's get serious, what should i do? Should i walk up to him and tell him what i feel?"
"don't even dare do that, mazan yanzu that sune suka fara furta maka kalmar so amma suna wulakanta ka, balle ace kece kika fara furta mishi, ai wulakancin will have no bound.. " Sadiya ta fada mata, sannan ta cigaba da cewa
"... dear, you just have to be patient, for now we should wait let him recover properly, after that we'll know the next step to take"
"okay, i just hope i can curtail my emotions, kema kinsan i don't know how to pretend, but i will try my best" Nadia tafada
"please do.. " Sadiya replied her
"how about the things you said you bought for me, go bring them let me have a look" Nadia tafada, tashi Sadiya tayi tana cewa
"BRB (be right back)" sannan ta fita daga dakin, five minutes later sai gata ta dawo da medium size box, ta dire shi agaban Nadia tana cewa
"here we go" bude idanuwa Nadiya tayi tana cewa
"what's inside?"
"why don't you have a look for yourself" Sadiya ta amsa ta
"okay, let's check it out" Nadia tafada while opening up the bag, tana gama bude jakar, da wata maroon colour A-shape stone gown ta fara cin karo, fito dashi tayi tana yaba kyaunta, mamakin kyaun gown din bai gama sakin taba, sai gashi Sadiya ta fito mata dasu high waist skirts da kimono waenda aka yiwa aiki da stones, Nadia couldn't curtail her excitement cos she really loved them, sai godiya take tayima Sadiya, daga baya ta tambayeta ina ta siye su cos basuyi kama da normal Abaya ba, ba wai bata taba ganin kayan da sukafi wannan kyauba, Amma it's just that these particular ones are unique, amsata Sadiya tayi da
"wata kawata ce tayi introducing dina to this MEEDAH'S COUTURE AND MORE( that's my humble self 🤗🤗) , her beauties are top notch, you can see for yourself, and duk kayan nan are made in Nigeria, you know how i love to patronize Nigerian made products, infact i bought two bubu stone gowns for Anty Faty, but i don't know how to give her, tsoro nakeji kar taga kamar rainata nayi"
"haba ya zakice haka?, kema kinsan anty faty is not like that, infact tashi kizo mukai mata nata, ni kuma sai in nuna mata nawa" Nadia tafada, tashi sukayi zuwa kasa, while Sadiya na rike da jakar, dan dukda Nadia treats her like a sister, bata taba manta da matsayinta a gidan ba , suna karasa zuwa lounge area inda anty faty ke zaune tana kallo, sai Nadia taje ta kwanta ajikinta while Sadiya itakuma ta tsugunna a kasa, anty faty ce tayi magana kamar haka
"ke dagani dan Allah, sai son jiki kamar wata mage, and Sadiya why are you on your knees? Tashi ki zauna akan kujera mana" tashi zaune Sadiya tayi amma bata zauna akan kujera ba, a saman rug ta zauna, sai Nadia ta tashi zaune tana nunawa anty faty kayan da Sadiya ta siyo mata, yaba kyaun kayan anty faty itama tayi, sannan Sadiya ta fito da waenda ta siyowa anty faty, godiya anty faty tayi mata tana cewa
"i love this gowns, a ina kika samosu?"
"actually wata MEEDAH'S COUTURE AND MORE ce take siyarwa, harda su high waist skirts da kimono, she delivers nationwide and her products are very affordable" Sadiya ta amsata
"wow, gaskiya i love them, are they Nigerian made?" anty faty ta kuma tambayarta
"yes Ma" Sadiya ta amsa atakaice
"wow, that's very impressive, you know what? Give me her digits, i will get in touch with her, I've been looking for a Nigerian made brand that will be supplying my boutiques (anty faty has different boutiques and beauty palaces) stuff like this" anty faty tafada
"okay ma, this is her digits 09013851300, just wattsapp her" Sadiya tafada (please patronize me oooðŸ™Â).
10/12/2021, 5:56 pm - +234 906 699 5366 left
11/12/2021, 11:50 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 5" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1107419294?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=JyY9iTd0soPvxKm48wurUq1mUR6kq%2FFN7MDFU1sAwEku2duRysuU8S8x2KaJAqMxYr5WqPjU%2FMWMao0MEaaLZTNfhW6GjV3jUaRCrt5%2Bq4XtvF7qH8rZAMrhjBvy2wyX
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.