Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 15 of 46
Chapter 15
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Laila na barin gidan Marwan, gidan anty zee taje cos she didn't want to go home in the state she was in, luckily for her anty zee was around, anty zee na ganinta bayan sun gaisa tace
"ya naganki haka wani iri, hope all is well ?"
"I'm fine, just a little bit down" laila replied
"okay, how's the preparation coming? Kin fara gyara kuwa?" anty zee ta kuma tambayarta
"A'a tukunnan dai" laila ta amsata
"what are you waiting for? Abun daya kamata ace kin fara tuntuni" anty zee tafada
"toh anty zee ni wana sani? Ni bama wannan ba, so nake inzo ki koyan yanda ake amfani da kayan zamani, irinsu washing machine, gas cooker, dishwasher, microwave da sauransu" laila tafadawa anty zee, numfasawa anty zee tayi sannan tace
"gaskiya munada aiki agabanmu and we have limited time, yanzu ga abun da za'ayi, dama wannan satin zan fara leave dina, you will need to come and stay in my place for some time, cos in an fara miki gyara i don't want you going and coming, i have a lady that's specialized in gyaran amare, so ita zan kira, intana miki gyaran gargajiya ni kuma zan miki na zamani, secondly zaki samu enough time to learn and know how to use all the modern electronic devices, from kayan lounge room zuwa na kitchen, zamu ringa yin komai tare, lastly you need to learn how to prepare modern delicacies, nasan kin iya girki, but I'm talking about both national and intercontinental dishes, kinsan mijinki tobe girman abroad ne, so ba kullum zaki ringa dafa mishi shinkafa ba, i would have enrolled you a catering school amma there won't be need for that cos i already know how to do all of that, kinsan baban zeenat Shima girman abroad ne, bayan aurenmu he enrolled me into catering school, so nida kaina zan koya miki all what you need know partaining to cooking, Amma zaki iya dawo nan gurina da zama? " anty zee ta karasa maganarta da tambayar, tsugunnawa laila tayi a kasa tafara godewa anty zee, fada anty zee tafara mata cewa inta kuma gode mata laila zataga fushinta, tashi laila tayi ta koma zama sannan tace
" ai kin cancanci a gode miki shiyasa, samun irinki yanzu sai an tona, partaining to dawowata gurinki da zama, zan iya mana, zaman mai nake agida, amma tunanin babansu zeenat nake, anya zai yarda?"
"karki damu da babansu zeenat, kinsan shiba mazauni bane ba, infact bai dade da fitaba ke kika shigo, gobe zaiyi tafiya zuwa Germany, sai dab da bikinki zai dawo, so the house is all ours" anty zee ta amsata
"toh, Allah ya kaishi ya kuma dawo dashi lafiya, yaushe zanzo?" laila ta tambaya
"yau mana, ai lokaci ya kure, infact bara na kira mai gyaran jikin in gayamata, inyaso gobe sai tazo tafara miki gyaran, tashi muje gidanku tare inyiwa Mami bayanin komai" anty zee tafada tana tashi tsaye, mayafinta ta dauko suka fito tare. Suna isa gidansu laila, anty zee tayiwa Mami bayanin komai, sai Mami tace 'ai anty zee is in charge of everything, so duk yanda tace, haka za'ayi', godiya anty zee tayi mata sannan ta taya laila harhada kayanta sukabar gidan.
Washegari Marwan yazo gidansu laila dan ya gaida Mami, tareda bawa Abnal paper works na admission din daya nema mishi, da Kuma documents din gidan dazai zauna, yace yafara shiri dan sun kusan resuming, godiya da addua Abnal yayta mishi, Marwan yace ba Komai ai yiwa kaine. Mami ce take cewa, gashinan yadawo laila bata gidan kodai akaishi inda take ne, sai Marwan yace A'a basai an kaishiba, sun riga sunyi waya da ita, kuma shi daga can yake (which is a lie), ya fadi hakane dan ya riga yayi waya da laila kuma tayi mishi bayanin cewa bata gida kuma, but he should please don't come looking for her cos laila knows that indai ta kuma haduwa dashi desire will win hands down, shiyasa ta tubure cewa sudan bawa juna space tukunnan, da farko he refused, saida laila tayi mishi kukan karya kafun ya yarda, sai Mami tace 'toh shikenan ma, hakan yayi kyau', Marwan yadan dade agidan su laila yana hira da Abnal on what and what to expect when he travels out, jefi - jefi kuma ya saka Mami aciki, cos he really wants them to be free with him.
Laila tafara gyara, both traditional and modern, dan har spa saida anty zee ta kaita, kuma Marwan ya tura mata a tangible amount of money ta account dinta, wai tayi shirye shiryen biki dashi, so kudi ba matsalarsu baneba. Marwan sai damun laila yake cewa he wants to see her, amma laila tayi kameme cewa ai sai bayan andaura musu aure kafun Marwan ya kuma ganinta cos she doesn't trust herself around him, expecially now that babu irin kayan mata da anty zee bata dirka mataba, she's always wet, waensu lokutanma cewa take bazata kuma amfani da kayan ba sai anty zee tace mata ai bata isaba, she must use everything cos so take Marwan yajita daban, so ita kadai tasan irin halin da take ciki, da farko Marwan fushi yayi, daga baya kuma ya dawo yana mata alkawarin cewa he wouldn't even touch her hand, sai laila tace mishi ai the problem here is not him but her, so dan Allah indai yasan yanasonta kamar yanda yake fada yabari sai bayan andaure aurensu kafun su kuma haduwa, Marwan had no option dan yadau hakuri.
Yanzu saura sati biyu bikinsu laila da Marwan, zuwa yanzu duk wacca taga laila sai ta yaba kyaunta, skin dinta alone yanzu kamar na jariri tsabagen yanda yayi kyau and JIMPO ORI PRODUCTS da take amfani dashi also helped alot wajen kyaun skin dinta, sai wani sheki takeyi, ko ina na jikinta ya cicciko and wani irin sanyayyen kamshi ne yake tashi ajikinta, abun sai Ma Shaa Allah. Gobe in Allah ya yarda za'a kawo lefenta, kuma gidan anty zee za'akai, Mami ce tace akai can, dan haka yau anty zee is quite busy preparing for the guests that are going to come tomorrow, laila dama adakin da anty zee ta bata zata zauna throughout the next day bazata fitoba.
Washegari aka kawo kayan lefen laila abun sai a hankali, akwati ashirin da hudu suka kawo, wai danma basuwa sonyi almubuzaranci, and duk kayan da aka saka aciki babu na karamin kudi, all her stone gowns (Abayas) daga MEEDAH'S COUTURE AND MORE anty faty tayi ordering dinsu cos anty faty was in charge of the kayan lefe, itace ta siyi komai, anty zee da kawayenta sun tarbi bak'in da sukazo a mutunce, abun sai sam barka, kuma a central mosque dake keffi za'a daura aure kafun akai amarya Abuja where the reception will be held.
Abnal Shima shirye shiryen tafiyarshi yake tayi dan ranar daurin aurenne ranar da zai tashi daga Nigeria, so immediately bayan an daura aure shi zai kama hanyar Lagos cos he's flight is taking off 8pm that same day, har yanzu babu abun daya rage a muamalarshi da Nadia, sai dai muce kara shakuwa suke day in - day out.
Hausawa sukace rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya..., today is the D-day, ranar da dubbunnen mutane suka sheda daurin auren laila da Marwan, mutanen dasuka halarci daurin auren ba kananan mutane baneba, daga governors, ministers, sai senators, even the president himself was present at the Nikkah, Abnal ne wakilin amarya cos non of her uncles were willing to represent still thinking that talaka laila zata aura, while abokin mijin anty faty, Alhaji habib wanda yadau nauyin kayan kitchen zuwa daki da lounge area, shine wakilin ango, sadakin laila was five hundred thousand naira only, dan Albarkar auren akenema.
Immediately after daurin auren Abnal shi yaje gidan anty zee dan yayi congratulating da Kuma bankwana da laila, dakyar anty zee da anty faty (cos anty faty with some of her friends are already around, su zasu dauki amarya, amma sai zuwa dare) ta banbare Abnal daga cikin laila, cos laila was seriously in tears saying how much she will miss him, ga kuma aurenta da aka daura with soo many dignitaries present, something she has never thought or even dreamed it could happen, soo many emotions was just running through her.
Abnal na barin can, gidansu ya nufa, Mami, sameera da waensu kawayentane a gida, yana zuwa farin shaddar dayasa ne ya fara chanzawa zuwa normal English wear, sannan ya fara firfito da kayanshi zuwa zaure, bayan ya gama yaje ya rungume Mami, adduan samun nasara da kuma gajeren nasiha Mami ta kuma yi mishi, ba karamin danne zuciya Abnal yayiba, cos he really do not want to break down in front of Mami, sameera itama zuwa tayi ta rungumeshi tana hawaye, the farewell was an emotional one.
Lokacin da Abnal yake hanyar zuwa Abuja dan flight zai hau daga Abuja zuwa Lagos, shi da Nadia sun riga sunyi waya inda Nadia tayiwa Abnal bayanin inda zai jirata, da Abnal ya kusa isa wajen sai ya kirata cewa he's almost there, Nadia tace itama tana hanya, Abnal na isa wurin da minti 10 saiga Nadia itama ta iso wurin cikin wani dankararen jeep da ita dakanta take driving, bude gaban motar Abnal yayi ya shiga, Nadia taja motar suka cigaba da tafiya, suna cikin tafiya Nadia tace
"sorry for keeping you waiting"
"i just arrived like 10 minutes ago, so it's no problem" Abnal replied, sai Abnal ya kuma cewa
"i never knew you could drive" murmushi Nadia tayi sannan tace
"i know how to, kawai anty faty ce bata yarda inyi tuki cos she said I'm a reckless driver, she prefer the chauffeur to take me wherever I'm going, infact dan bata nan shiyasa nasamu daman tuki yanzu"
"okay, that's nice to know, so ya hidima?" Abnal ya tambayeta
"Alhamdulillah, as you can see, finally my uncle is a married man, sai adduan Allah ya basu zaman lafiya da zuria tayyiba" Nadia tafada
"Ameen ya Allah" Abnal replied. Suna isa Airport, sukayi all the necessary procedures daya kamata Abnal yayi, duk inda suka shiga yan mata sai bin Abnal suke da ido, infact wata sai data tsayar dashi tayi complimenting dinsa ta hanyar cewa 'you look good', and Abnal replied with a 'thank you', lokacinda suka gama komai was around 2pm and jirginsu zai tashi 4pm, so he had just 2 hours left, wani dan secluded area suka samu suka zauna, dan kuremata ido Abnal yayi sannan yace
"what's the problem? I noticed you're not your usual self, is anything the matter?"
"no, I'm fine" Nadia tafada sluggishly
"don't tell me that cos it's evident you're not" Abnal ya kuma fada mata
"nothing really, i don't know why but I'm a bit emotional today" Nadia said sadly
"look at me.. " Abnal yafada mata cikin ra'da, dago da kai Nadia tayi suka kurawa juna ido, sai Abnal ya cigaba dacewa
"... kodai it's because of uncle Marwans wedding..." dakatar dashi Nadia tayi ta hanyar cewa
"not at all, I'm fine really" Nadia tafada trying to sound cheerful
"if that's the case, cheer up, daga yau fa you won't see me sai nanda minimum of shekara daya da rabi" Abnal yafada mata, ya'ke Nadia tayi sannan tace
"you're soo eager to leave"
"i won't lie by saying I'm not excited about the whole journey thing, but i will surely miss you" Abnal yafada
"please promise me that you won't forget me when you get there" Nadia tafada seriously, dariya Abnal ya farayi, Amma katseshi Nadia tayi ta hanyar cewa
"I'm serious here", dakatar da dariyar Abnal yayi sannan yace
"but you know you're funny, how on earth will i forget you? I meant it when i said you're stuck with me forever, even your boyfriend will have to understand"
"i don't have any boyfriend" Nadia tafada mishi, kallon mamaki Abnal yayi mata sannan yace
"are you serious or joking?"
"I'm serious of course" Nadia replied
"but why? And please don't tell me that bakida masoya" Abnal yafada still surprised
"of course i have suitors even if they ain't many like yours, but my career has always been my priority" Nadia tafada mishi a takaice
"what of now? Atleast kin gama makaranta, you're serving now" Abnal ya tambayeta
"well i don't know, maybe nan gaba" Nadia ta kuma fada, kura mishi ido Nadia tayi sannan ta cigaba da cewa
"... Abnal I'm very serious about you not forgetting me, i know you might end up getting distracted by alot of ladies, cos you're very attractive, but all I'm asking for is a call koda sau daya a sati ne" Nadia tafada while getting teary, cos all these while she was trying to hold herself not to cry, matsa kusa da ita Abnal yayi ya rike mata hannu, yafara magana kamar haka
"no amount of distraction can make me forget you, not to brag or anything, but I'm used to this attention i get all the time expecially from the opposite sex, it's the story of my life right from my youth, and I've never gotten distracted because of that, so please don't worry yourself, infact let me promise you here and now, i will call you every blessed day, duk ranar da bakiga kirana ba, please you should endeavor to call cos maybe ban jin dadi ne" Abnal yafada yana share mata hawaye cos Nadia was already crying, rungumeta Abnal yayi na wani dan lokaci, sai daya tabbatar cewa ta daina hawaye sannan ya saketa yana duba shirt dinshi yace
"did you drool on my shirt?" hararanshi Nadia tayi sannan tace
"drool kor, stool ni" dariya Abnal yayi sannan yace
"that's what i wanted to see, your sassy self" Abnal yafada while still smiling. hira suka cigaba dayi. Around 3:30pm Abnal yace Nadia ta koma gida, she didn't want to leave but Abnal insisted, yana cewa since batazo da chauffeur ba its better she should take her leave, at least he should be rest assured cewa ta isa gida lafiya kafun jirginsu ya tashi, Nadia had no option than to stand up and take her leave, but before she left sai data kuma jaddada mishi cewa he shouldn't forget his promise, rungumeta Abnal ya kumayi yana kuma jaddada mata cewa she shouldn't worry, sannan suka rabu Nadia tabar airport din zuwa gida.
28/12/2021, 11:02 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 16" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1132079654?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=d%2FfQAXyklNsRtTyrRhLCprOx%2BkCjTcGBjSFQinJKnQgm5ekoH%2FA1geYWwF0YDu5e96nPi5zwfCc7qNLTWmVDqZerg%2BcUhxS9f9AGpiH6bv%2BTpS0sV44%2B7YCSUkIo1eqf
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.