Complete Hausa Novels

Abnal Book 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 14 of 46

Chapter 14

THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃

Da ya tsaya agabanta sai yace
"why didn't you tell me you were coming?" Abnal ya tambayeta tareda kafeta da ido, sai Nadia ta amsa shi da
"cos i wanted to surprise you, but it seems like you aren't happy with my visit"
"why would you say such?" Abnal ya kuma tambayarta
"dan since the time of my arrival you've been ignoring me" Nadia replied, murmushin shi mai kyau Abnal yayi sannan yace
"you know i can't ignore you, kawai i was waiting ki gama gaisawa dasu Mami ne kafun inzo mu gaisa, dan kinsan gaisuwarmu is always different" Abnal yafada while still smiling, hararanshi Nadia tayi sannan tace
"different my foot, please I'm tired of standing" Nadia tafada tareda cire hannunta daga nashi sannan tashiga cikin parlor dinsu taje ta zauna, binta Abnal yayi yaje ya zauna kusa da ita suna fuskantar juna, sai yace
"okay toh kiyi hakuri for ignoring you, how have you been?"
"great, and you? How is your health?" Nadia itama ta tambayeshi
"Alhamdulillah, I'm fine now". Hira suka cigaba dayi na wani dan lokaci daga baya Nadia ta ciro envelope guda biyar daga Jakarta ta mikawa Abnal sannan tace
"my dad said to give ya'all this envelope, one for each of you tunda lokacin da zaku dawo keffi he wasn't around, and this fifth one contains your passport and visa, uncle said to give it to you"
"give these four envelopes to sissy, wannan ne nawa" Abnal yafada tareda daukan wanda passport da visa dinsa ke ciki, cirosu yayi ya gani ya maida, sai Nadia tace
"you know i can't give them to her myself, ka tayani bata mana" Nadia tafada in a pleading tone
"why can't you give her yourself? Wato ni kika raina kenan" Abnal yafada yana kallonta, shiru Nadia tayi itama tana kallonshi, sai daga baya tace
"toh shikenan ba Komai since ordinary help you can't render it for me" Nadia tafada gwanin ban tausayi, tana kokarin kwashe envelopes din, dakatar da ita Abnal yayi ta hanyar cewa
"let me just pity you and help you" hararanshi Nadia ta kumayi tana cewa
"i don't need your help anymore"
"the day I'm gonna remove those eyes of yours are coming, ki cigaba da hararata kigani" Abnal yafada mata jokingly, Nadia bata amsashiba instead sai tace
"i want to stroll"
"stroll to where?" Abnal ya tambayeta
"just the area" Nadia replied
"my dear there's nothing fancy that you will love to see in this our neighborhood" Abnal yafada
"why are you judging for me? Cewa zakayi bakason ya'n matanka su ganmu tare, Amma bawai kace there's nothing for me to see ba" Nadia tafada, tashi tsaye Abnal yayi tareda cewa
"let's go", murmushi Nadia tayi tana tashi tsaye itama  tareda daura mayafinta akafadarta tace
"so you want to prove me wrong abi? Well i don't want embarrassment, if you know that your girlfriends are likely to harass us its better we stay back" Abnal bai amsa taba instead sai ya kira laila dake daki, fitowa laila tayi sannan Abnal ya gaya mata cewa zasu dan mike kafa amma ga envelopes nan inji baban Nadia yace abasu, godiya laila tayi tareda alkawarin cewa zata kira anty faty zuwa anjima.
Su Abnal sun dan zagaya unguwarsu, duk inda suka shiga sai an bisu da kallo cos of how cute they look together, adawowarsu gida suka hadu da rukayya da wata kawarta Amina, da Amina taga  Abnal she was surprised cos of  yanda Abnal yayi wani irin fresh, kyawunshi ya kuma fitowa sosai, ga kuma wata hadaddiyar babe kusa dashi, kallo daya Amina tayiwa Nadia tasan cewa wannan ba class dinsu dayaba, wucesu Abnal yasoyi without acknowledging their presence amma sai Amina ta kira sunanshi tana cewa
"Abnal how far?", Abnal didn't even stop but he answered her by saying 'fine' and continued walking, sai dasuka dan wucesu kadan Nadia ta kalleshi tace
"who are they?"
"nobody important" Abnal ya amsata a takaice, Nadia bata kuma cewa komai ba but her countenance changed cos only God knows irin kishin dake cinta yanzu, Abnal continued talking to her but Nadia stopped responding, sai Abnal yace
"wai fushin mai kike yanxu?"
"ni nace maka ina fushine?" Nadia itama ta tambayeshi while still looking and sounding upset, shiru Abnal yayi cos he doesn't want them to start arguing on the roadside. Suna isa kofar gidansu Abnal, suka tarar cewa chauffeur din daya kai sameera makaranta ya dawo sai Nadia tace mishi
" get ready we will be leaving in few minutes time" tana gama fadan haka ta shiga ciki without even waiting for Abnal. Da Abnal ya isa parlor dinsu, tarar yayi cewa Nadia tana daukan jakarta alamar cewa she's ready togo, kallonshi Nadia tayi tace
"do you have any idea where Mami and anty laila will be? Na kira sunansu babu wanda ya amsa acikin su, sonake inyi musu sallama", all this while da Nadia take magana Abnal na zaune ya kefeta da ido baice komai ba, saida Nadia ta kuma cewa
"magana nake fa" sannan Abnal ya nuna mata kusa dashi yace
"come sit" yafada while still staring at her, Nadia couldn't decline his offer due to yanda ya kaffeta da ido, komawa tayi ta zauna amma batace komaiba, sai Abnal yadan matsa kusa da ita yace
"why are you upset with me? Cos you asked me who those ladies were and i didn't tell you, is that it?" Abnal ya jera mata waennan tambayoyin cikin ra'da, shagwabe fuska Nadia tayi sannan tace
"but i asked, you do me the honour by answering me", murmushi Abnal yayi ganin yanda Nadia tayi fuska, sannan yace
"that was my ex and her friend"
"ohh i see, now i understand why you were dodging my question" Nadia tafada while giving him a side look
"nope, i wasn't dodging your question, i just didn't see the need to explain who they were cos rukayya is in my past now" Abnal explained
"if you say so, who among them is your ex?" Nadia asked again
"why are you hell bent on knowing who rukayya is? Babes you don't need all these" Abnal ya kuma fada
"whatever, i want to know, so just answer the question already" Nadia tafada
"okay, the one with the yellow veil" Abnal ya amsa mata
"hmmm nawa ooo, har ka haddace colour din mayafinta" Nadia tafada with jealousy written all over her, Abnal couldn't help it sai ya fashe da dariya, sai dayayi mai isarshi yace
"omo! Na cruise you be aswear, how is your boyfriend coping?" Abnal ya tambayeta while still smiling
"that's none of your business" Nadia replied
"au haka ma zakice?, no wahala" Abnal yafada yana cigaba da murmushin shi
"so... are you still in love with her? Like when you saw her now did you feel anything?" Nadia asked skeptically cos batasan amsar da Abnal zai bata ba, kafeta da ido Abnal yayi while studying her, da Nadia ta lura da irin kallon tuhumar da Abnal yake mata, sai tayi sauri tace
" I'm asking as your doctor oo, nothing else"
"ai bance komai ba" Abnal yafada
"ai naga irin kallon da kake munne shiyasa, infact forget i ever asked that question" Nadia quickly said, cos the last thing she wants is Abnal figuring out that she's in love with him
"i felt nothing, I'm totally over her, infact this is not the first time I'm seeing her" Abnal yafada while still staring at her, Nadia najin abun daya fada, sai ta dago fuskarta ta kalleshi tace
"and there i thought there weren't any secret between us"
"like i said earlier, rukayya is nothing but my past, so i didn't see the need to tell you the day i saw her, she's insignificant to me now" Abnal yafada trying to reassure her
"i hope so, cos even the way you pronounce her name is different, rukayyyya" Nadia tafada trying to mimic abnal
"you're something else, kudos to your boyfriend, he dey try" Abnal yafada while laughing jin yanda Nadia ta kira sunan. Sai zuwa yamma Nadia ta tafi. Envelope din da Nadia ta kawo as sako daga mahaifinta, ATM cards ne aciki, Amma ba'ayi activating dinsuba tukunnan, su da kansu ne zasuyi wannan, and when they did, the amount of money in each account was huge.

Iyayen Marwan sun kawo kudin gaisuwa da kuma sa rana, ansa bikin anan da wata biyu, inda daya daga cikin waenda sukazo neman auren laila, abokin babansu Nadia mai suna Alhaji habib yace karsu damu da kayan daki dana kitchen, shi ya dauki nauyin komai, mijin anty zee da abokannensa couldn't say anything cos waenda sukazo ba kananan mutane bane, gasu da kwarjini, so kawai amsa musu sukayi da toh tareda yiwa Alhaji Habib din godiya. Lokacin da aka gayawa Mami abun dasukace she was speechless, ko kayan da kudin da suka kawo alone is something else, ko yar shugaban kasa Albarka.

Kullum Marwan da laila na makale da juna ta waya, they just couldn't get enough of each other, they both miss each other like crazy. What they feel for each other is new to the both of them, expecially laila da ko kiss bata tabayiba inba akan Marwan ba (atleast Marwan shi dan hannu ne😂), laila can't seem to forget the little moment she shared with Marwan before he traveled(the day he proposed to her), duk lokacin data tuna da moment din it gives her goosebumps, she just can't wait to be in his arms again.
Marwan ya gama yiwa Abnal registration and everything, harda accommodation, kawai abun daya rage yanzu is resumption dan school din suna hutu yanzu but sun kusan komawa, daidai lokacin bikinshi da laila su Abnal zasuyi resuming.

A month later

Marwan yayi wata daya da tafiya and he's coming back tomorrow, laila just can't hide how excited she is, happiness is written all over her, Allah Allah take gobe yazo taga masoyinta kuma, and be in his arms again.
Washegari da safe Marwan ya iso Abuja, gidan iyayenshi yaje ya gaida su, and he freshened up yadau hanyar keffi, ko abunci bai tsaya ciba. Laila itama ta riga ta shirya cikin plain and pattern gown, light purple wanda akayiwa aiki da dazzling and swavroski stones (one of Meedah's Couture and more products), sai walkiya kawai take, kawai yafa mayafin kayan tayi akanta, sai dan purse da flat shoe dinta black, her scent alone is something else, sallama tayiwa Mami cewa zata gidan anty zee, Amma kallon tuhuma Abnal ya kureta dashi, laila na luradashi amma saita basar. Marwan na isa guest house dinshi ya kira laila cewa ya karaso, lokacin laila was already on her way there. Laila na karasa guest house din, Marwan ya bude mata kofa dan already ya hangota ta window, hugging din juna sukayi, Marwan yace
"jeez! i missed you like crazy" yafada while hugging her more, laila couldn't say a word cos she was already in her feelings, instead dago da kanta tayi and claimed his lips, Marwan didn't hesitate and started reciprocating back and even went as far as slipping his tongue into her mouth and started giving her a French kiss, daukanta yayi zuwa daki without breaking off the kiss, yana karasa daki ya ajiyata akan gado and started tracing her jawline with kisses, zuwa wannan lokaci laila was already in cloud nine, they shared what we call 'aggressive cuddling', da Marwan yaga cewa  things might get out of hand indai basu dakataba cos laila wasn't opposing to anything, sai ya mirjina daga kanta ya kwanta facing the ceiling, sai daya dan daidaita kanshi sannan ya fuskanceta ya kura mata ido, zuwa wannan lokacin laila itama tadan fara dawo cikin hankalinta, sai tace
"I'm sorry for jumping on you like that, i don't know what came over me" laila tafada while staring at him
"there's nothing to be sorry about, we both got carried away" Marwan replied while moving closer to her, tashi zaune laila tayi tana dan gyara rigarta dan all her laps where out in the open, sai tace
"i know, but i was the one that initiated the whole thing" laila tafada
"if you hadn't kissed me, i would have kissed you" Marwan ya kuma fada, laila didn't respond to that instead sai tace
"please where's the rest room?"
"over there" Marwan replied while pointing at a door, tashi laila tayi, tayi hanyar bandaki cos she really need to clean herself up cos of how wet she is, zata bude kofar bandakin kenan Marwan yace
"mai zakiyi a bandaki?" Marwan ya tambayeta with a naughty smile on his face, kallonshi laila tayi with a smile of her own, without answering him ta karasa shiga cikin bandakin. Laila na fitowa ta tarar cewa Marwan baya dakin kuma, sai ta fara gyara gadon, bayan ta gama gyarawa tana kokarin fitowa daga dakin Marwan shi kuma zai shiga, saura kiris su bugi juna sai laila tayi saurin ja dabaya to avoid any body contact, tsaya kallonta Marwan yayi yace
"why did you do that?"
"nothing, just please don't touch me again" laila tafada
"i don't get  you, why?" Marwan ya kuma tambayarta yana matsa kusa da ita, ja da baya laila ta farayi tana cewa
"dan Allah ka daina, I'm serious", tsayawa Marwan yayi sannan yace
"okay, I've had you, since my body is not worthy of touching yours, babu matsala" Marwan yafada sounding upset
"you know that's not true, you already know the reason why" Laila tafada, juyawa Marwan yayi ya koma lounge area, laila ta bishi a baya, zama Marwan yayi yana danna wayarshi, sai laila taje ta zauna a three seater dake gafen inda Marwan yake zaune tace
"love I'm going"
"don't think you can bribe me by calling me 'love', I'm still upset with you, infact yaushe kika zo dazakice zaki tafi? Later you say you miss me, no problem yanzu nasan matsayina, sai kitashi in ajiye ki" Marwan yafada yana tashi tsaye, laila itama tashi tsaye tayi tace
"you and i both know and understand the reason why i don't want us to have any body contact, so you can't blackmail me emotionally, it can't work"
"au haka kikace? No problem let's go" Marwan yafada while having a devilish smirk on his face, tashi laila tayi tana dudduba ko ina, sai Marwan yace
"you looking for something?"
"yes my veil" laila replied
"you mean this one?" Marwan ya kuma tambayarta while dangling the veil in his hand, laila nagani ta marairace fuska tace
"can i have it please?"
"ofcourse you can, come get it" Marwan yafada while smiling
"why are you doing this?" laila asked
"mai nayi kuma? I said you can have your veil" Marwan replied
"throw it.. " laila tafada tana cigaba marairace fuska
"sorry i can't" Marwan said
"you can't or you won't?" laila asked
"you're the one wasting your time now oo" Marwan yafada, laila had no option than to move close to him tace
"I'm here now, can i have my veil back?"
"nope, not until you kiss me" Marwan yafada yana rike mata ku'gu, kura mishi ido laila tayi sannan tace
"what are you turning me into?"
"as in how?" Marwan asked
"just a touch from you and I'm already melting" laila replied in a whisper while staring at him with a heated gaze
"only God knows the different kinds of naughty things i would love to do to you right now" Marwan yafada in between sucking her bottom lips, kissing din juna suka farayi kuma, sundau lokaci suna abu daya kafun laila ta katse kiss din ta hanyar cire bakinta daga nashi ta daura goshinta a nashi tace
"you see the reason why i need to leave before we end up doing something that we gonna both regret"
"yea, i think it's best if you go cos i simply can't promise you that i will be of my best behavior any longer " Marwan yafada mata cikin ra'da yana mika mata mayafinta, karba laila tayi tayafa sannan tace
"don't worry about dropping me off", tana gama fadan haka ta juya tabar gidan.
25/12/2021, 2:11 pm - +234 902 629 2157 left
25/12/2021, 4:51 pm - You added Hussaina Sunusi H
26/12/2021, 12:59 pm - +234 904 473 2013 left
26/12/2021, 9:35 pm - +234 703 822 9573 left
27/12/2021, 11:40 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 15" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1130390269?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=4yE18b8%2F0tMdJu91kf7K7gNh3fiipaQ9zR1vNv%2FIcAF6Rxb%2FS09jIiQaKSw33hselAHsHzu17wzd0yN1N868t53w0v%2FLm4Td9eHaSk3on230xvnMGo%2Bd2uPpa3qni%2Bdl

🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�

Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)

ABNAL

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.