Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 5 of 46
Chapter 5
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
A week later
If at all I'm entertaining in any way or form to you, please do follow me on my Instagram handle 👇ðŸÂ»
Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers ðŸ™Â, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki.
Its been a week now da akayiwa Abnal aiki, and Alhamdulillah he's healing just fine, kullum sai Nadia tazo asabitin dan ganin Abnal, Amma iya gaisuwa ne kawai ke hada su, itada anty laila ce dai zasu dan taba hira before she resumes duty, even anty faty itama tazo dubiya, sai datazo taga reason why k'aninta da yarta suka fada kogin so, dan gaskiya su laila da Abnal ba daga baya baneba wajen kyau, ballema yanzu dasuke ci da shan mai kyau, sai wani kyalli suke.
Yau ya kasance asabar, as usual Nadia has been in the hospital tun safe amma she has been busy itada Marwan cos sunada operation, and it's a very delicate one, sai bayan maghrib suka fito daga theater duk sunbi sun gaji, Sallolin da ake binsu sukayi sannan suka garzaya dakin da aka kwantarda Abnal, Amma basu samu kowa a dakinba sai wata nurse ce ta fada musu cewa ai laila da Abnal suna dakin da aka bawa laila, dakin suka karasa, kwankwasawa sukayi, aka basu izinin shigowa, suna shiga Nadia taje ta kwanta a jikin laila tana cewa
"washh anty!! I'm soo exhausted" murmushi laila tayi tana dan shafa bayanta tace
"ai dole lil sis, you've been on your feet for hours, so its inevitable" kara mikewa a jikinta Nadia tayi sannan tace
"anty I'm famished"
"ai ga abunci nan na ajiye miki, daga ni inyi serving dinki" laila tafada tana kokarin tashi tsaye, all this while Marwan da Abnal kura musu ido sukayi suna mamakin irin shakuwar dasukayi within just a week, saida laila ta gama serving din Nadia sannan Marwan yace
"nawa ooo, mu kuma ko sannu bamuda darajan daza'ayi mana, no problem" Murmushin sa mai kyau Abnal yayi sannan yace
"sannu da aiki sir, hope the operation was a success?"
"Alhamdulillah bruh, it was, the only thing remaining now is his recovery process, which we're hoping that it will go smoothly just like yours" Marwan ya amsashi
"In Shaa Allah, it will be" Abnal yafada, kallon Laila Marwan yayi yace
"Madam, zo musa labule" Marwan yafada while walking out of the room, kallon Abnal Laila tayi sannan tace
"ina zuwa" murmushi Abnal yayi yana cewa
"take your time sissy" Laila bata bi ta kanshiba itama ta fita daga dakin, a kofar fita daga cikin main building din asabitin laila ta tararda Marwan, tana karasa gunshi Marwan ya fara tafiya kuma, sai laila tace
"i thought you wanted to see me?"
"yea i do.. " Marwan ya amsata a takaice while still walking, sai laila ta kuma cewa
"then where are we going?" murmushi Marwan yayi sannan ya tsaya yana fuskantar ta yace
"don't be scared, ba siyar dake zan yiba, we almost there" tafiyan minti biyu suka kumayi sai gasu a wani small beautiful garden wanda akayi decorating dinshi with different varieties of flowers, ga dan karamin artificial pond din da akayi a wajen, sai akazo akayi shade da bamboo sticks with chairs underneath it, in a nutshell the garden is a beauty to behold, laila tsaya kallon wurin tayi tana mamakin haduwar gurin, zama Marwan yayi ya kurawa laila ido, he just can't fathom irin son dayake mata, idon da Marwan ya kura matane ya dawo da laila cikin hayyacinta, kallonshi itama tayi tana sakar mishi murmushi, wajen zama dake kusada shi Marwan ya nuna mata, alamar tazo ta zauna, takawa laila tayi taje ta zauna kusa dashi tana cewa
"this place looks amazing"
"duk kyaun gurinnan bai kai naki ba" Marwan yafada while still staring at her, murmushi laila tayi sannan tace
"you love to flatter me"
"i wish i was, but it's the truth, I've never been so captivated by a woman's beauty the way I'm with you, and trust me I've seen quit a number of them" Marwan yafada mata while still staring at her, kura mishi ido laila itama tayi sannan tace
"what exactly do you want from me?" numfasawa Marwan yayi sannan yace
"all i want is YOU sweetheart" Marwan yafada mata as a matter of fact, daina kallon shi laila tayi sannan tace
"i don't get you, you want me in what sense?" murmushi Marwan yayi sannan yace
"remove your mind from the gutters, i don't mean i want to just have sex with you, i want to make you my wife, laila I'm In love with you" laila najin abunda Marwan yafada sai ta dago da fuskarta tana bashi kallon mamaki, cos harga Allah she thought Marwan is just after her body like all the other guys that have asked her out and nothing else, she never expected this love confession from him, kura mishi ido laila tayi na waensu dakiku daga baya tace
"Marwan, i really appreciate all the things you've done for me and my family, only Almighty Allah can reward you, but you and i aren't compatible, we're worlds apart, i don't want a situation...." Marwan bai barta ta cigaba da magana ba ya katseta ta hanyar cewa
" hey, I'm gonna ask you a simple question, and all i need from you is a yes or No, the feelings i have for you, is it mutual? " saukarda idanuwa kasa laila tayi, without answering him, habarta Marwan ya rike ya dago da fuskarta gareshi, yana kuma cewa
"answer me please.. " yafada mata while staring into her eyes, numfasawa laila tayi sannan tace
"i would have love to say yes, but i don't want your wife's problems, expecially with the kind of background i came from, don't get me wrong, it's not as if I'm ashamed of my family, No, far from it, but i don't want any form of trouble for myself or family, besides you're too young for me" kallonta Marwan ya tsaya yi sannan yace
"wait, I'm actually lost here, whose wife are you talking about? Cos i know I'm not married" kura mishi ido Laila tayi sannan tace
"are you a divorcee or a widower?"
"okay sweetheart let me break this down for you, I've never ever been married before, I'm soo single" Marwan ya amsata, kallon mamaki da tuhuma laila ta ringa mishi, sannan tace
" I'm sorry to ask this question, but how old are you?" murmushi Marwan ya kumayi sannan yace
"how old do you think i am? " Marwan Shima ya tambayeta
"you should be in your thirties, and so am i, so kaga cewa ko in girmeka or we should be age mate, so you can see that we're really not compatible" laila tafada mishi, dan ita harga Allah kallon dan saurayi take mishi, cos Marwan doesn't look his age at all, Marwan najin abunda laila tafada nacewa ta girme shi cos she's thirty plus, yafara dariya, kallon 'what's wrong with this guy' laila taringa mishi dan ita bataga abun dariya acikin maganar data fada mishi ba, saida Marwan yayi mai isarshi sannan yace
"you're actually very funny, but let me ask you, how old are you ma'am?"
"I'm 33, so kaga cewa niba yarinya bace ba, don't let my body structure deceive you" laila ta amsa shi, murmushi Marwan ya kumayi sannan yace
"Ahh, gaskiya ke babbace, well hanty for your information, you guessed wrong about my age, actually I'm 43, but it's a
delight to know that i look soo younger than my age" laila couldn't believe her ears dataji ainihin shekarun Marwan, wato ya girmeta da good 10 years, but why is he still single? Tambayar da takewa kanta kenan, at least ita tanada tangible reason why she's still single, but him, he has everything, she just can't wrap her head around the reason why he's still single, Marwan ya lurada irin shocked look da laila take bashi yanzu, it's like she's trying to comprehend the information she just got, sai ya kuma cewa
"cat got your tongue miss ' I'm older than you'?" Marwan ya tambayeta jokingly, numfasawa Laila tayi sannan tace
"why are you still single? Kodai bakada lafiya ne?" laila ta jera mishi waennan tambayoyin, cos that's the only sensible reason she could come up with, matsa kusada ita Marwan yayi har suna jin numfashin juna sannan yace
"why don't we have a quicky right here, so as to show you how healthy I am" Marwan yafada mata cikin ra'da while having a cynical smile on his face, matsa baya laila tayi tana cewa
"that's not what i meant"
"of course i know what you meant, you just have a dirty mind" Marwan ya fada mata, kurawa juna ido sukayi for like a minute, sannan Marwan ya kuma cewa
"so sweetie is it a yes?" ya tambayeta in a pleading tone, dauke ido daga gareshi laila tayi sannan tace
"i don't know" tana gama fadan haka ta dawo da kallonta gareshi, dan harga Allah she's scared of saying yes, dan gani take this guy is wayy out of her league
"what exactly are you scared of?" Marwan ya tambayeta, cos it's obvious she's scared of saying yes
"everything, i know it's gonna be hard for your parents to accept me, it's like you don't understand....." laila na cikin magana kawai sai jin bakin shi tayi cikin nata, saida Marwan ya tsose bakin nata tass son ranshi sannan ya saketa, laila couldn't believe what just happened or what she just experienced, she couldn't move or say anything, she was just sitting there staring at him like a statue, Marwan ne yafara magana kamar haka
"sweetie, forget everything and everybody, give me the chance to take care of you, let me spoil you with my love sweetie, please just say yes and let me show you what it really means to be loved" Marwan yafada mata while staring deep into her eye, it was like laila was hypnotized by the electrifying kiss Marwan just gave her, kawai girgiza kai laila tayi alamar 'okay', cos she's tongue tied right now, Marwan naganin cewa ta yarda dashi, sai yayi kissing din knuckles dinta yana cewa
"i promise, you won't regret this" laila couldn't say anything, sai tashi tayi, ta fara tafiya, Marwan didn't call her back cos he doesn't want to come out as too obsessive, he will let her be for today, the most important thing is that ta yarda da soyayyar shi.
Back in the room
Lokacin da Marwan da laila suka bar dakin, sai ya rage Nadia da Abnal kadai aciki, Nadia was busy devouring her food without a care in the world while Abnal was just looking at her without her noticing, ganin yanda ta kusan kararda abuncin da laila ta zuba mata, sai Abnal yace
"you're really famished", Nadia taji muryarshi daga sama cos her sole focus was on the food that she was eating, dago da fuskarta zuwa gareshi Nadia tayi sannan tace
"why did you say that?"
"cos babu bismillah or tayi" Abnal ya amsa mata, murmushi Nadia tayi tana cewa
"pardon my manners, please come join me"
"thanks.. " Abnal replied her, rufe abuncin Nadia tayi ta ajiye plate din a food basket din data kawo, sai Abnal ya kuma cewa
"dafatan badan abun dana fadaba yasa kika fasa cin abuncinki?" murmushi Nadia tayi sannan tace
"not at all, na riga na koshi shiyasa, ai i don't joke with my food"
"okay, if you say so" Abnal replied, Nadia wants to make conversation with him but she doesn't want to come off as a loose lady, Abnal na lurada ita, sai yace
"why don't you go ahead and say what's in your mind" kallon mamaki Nadia tayi mishi cos she's surprised as to how he knew that she wants to say something, sai tace
"who told you that i have something to say?"
"your countenance did" Abnal replied her
"wait, are you a psychologist or what?" Nadia ta tambayeshi in a surprised manner, irin kallon da Abnal yake mata ne yasa ta kuma cewa
"you are a psychologist, no wonder, henceforth i would be very careful whenever I'm around you" dariya Abnal yayi sannan yace
"haba dai, mai yayi zafi, actually i studied psychology but i haven't started practicing yet, i just finished my NYSC a month ago"
"wow, that's very impressive... " Nadia na cikin magana saiga Laila nan ta shigo, sai Nadia ta juyo gareta tana cewa
"anty you never told me that our patient is a psychologist" kirkiro murmushi laila tayi sannan tace
"actually it excaped my mind" laila ta amsa mata atakaice, laila na shigo dakin Abnal yasan cewa something is definitely wrong with his sister, Amma bayason ya tambayeta what it is agaban Nadia, even Nadia noticed that laila is not really cheerful like before, so sai itama taja bakinta tayi shiru, instead sai tafara shirin tafiya gida, tana cikin daura mayafin stone gown din datasa saiga Marwan nan ya shigo dakin, bai kalli Laila ba instead Nadia yayiwa magana cewa ta sameshi a parking lot su tafi gida, sai ya kalli Abnal yace mishi
"bruh, toh mu muntafi" sai da safe Abnal yayi mishi, sannan ya kalli laila for like a second Amma bai cemata komai ba cos Laila was avoiding eye contact with him, sannan ya fita daga dakin, hand bag da food basket Nadia ta dauka, sai ta kalli laila tace
"anty ni natafi" Asuba tagari Laila tayi mata, tashi Abnal yayi ya mikawa Nadia hannu alamar ta kawo food basket din, Nadia was a bit reluctant sai tace mishi
"A'a kabarshi, you're still in your recovery process, so you can't afford to stress yourself" Murmushi Abnal yayi sannan yace
"don't worry ma'am, I'm very sure that carrying this food basket will not affect my recovery, afterall I want to go to the masjid, dan banyi Sallar Isha ba" Nadia had no option than to give him, tare suka jera har zuwa parking lot, sannan ya mika mata basket din, already Marwan shi yana cikin mota yana jiranta, godiya Nadia tayi mishi, sai Marwan ya fada mishi cewa he should take it easy on himself cos he's yet to fully recover, saida motarsu yabar haraban asabitin kafun Abnal yayi hanyar masallacin dake cikin compound din asabitin. Nadia naganin cewa sun fita daga cikin asabitin saita fuskanci Marwan tace
"uncle, what did you do to anty laila?"
"i don't understand, did she tell you that i did something to her?" Marwan Shima ya tambayeta
"nop, but she came back to the room moody, so i was thinking zakasan abun daya b'ata mata rai since you both went out together" Nadia replied
"chuchu, don't worry yourself about it, you know if at all anything is the problem i will surely let you know, i wouldn't break our uncle - niece code" Marwan yafada mata, trying to reassure her that everything is fine
"okay, if you say so" Nadia replied. maganar operation din dasukayi a ranar suka dingayi har Marwan yayi dropping din Nadia a gida, ya gaya mata ta gaida anty faty shi bazai shigaba cos he's exhausted.
Abnal na koma dakin laila, sai ya tarar cewa laila itama ta idar da Sallah tana lazimi, akan couch din dake dakin ya zauna, saida laila ta shafa adduarta ta tashi tana ninka prayer mat din datayi Sallah dashi, taji muryar Abnal yana cewa
"what did he want from you?" fuskantar shi laila tayi sannan tace
"i don't get you"
"don't form ignorant on me, cos i know you know who and what I'm talking about" Abnal yafada mata in a serious tone, laila bata amsa shiba ta cigaba da abun da takeyi, Abnal ne ya kuma magana yana cewa
"did he ask you to pay all the help he rendered for us in kind (sex)?" Laila najin abunda Abnal yace sai ta kalle shi tace
"i can't believe you will think of him in such manner"
"that's because you're not saying anything, what did you expect me to think?" Abnal yafada mata, zama laila tayi akan gado tana kallon Abnal sai tace
"he asked me out"
"okay, and what did you tell him?" Abnal ya kuma tambayarta
"i said yes, but I'm not sure if that was the right decision to make" laila ta amsa shi in a pitiful way
"look here sissy, you've suffered alot, you've always put our needs before yours, for once please follow your heart, live your life" Abnal yafada mata in a calm manner
"but what if....." laila tafara fada, katseta Abnal yayi ta hanyar cewa
"sissy please forget about all the what if's and just live, even if dating doctor Marwan will eventually come to be a mistake which i don't think so, take that risk and make that mistake, you will learn from it" Abnal ya karasa maganar shi yana goge hawayen dake fuskar laila, cos laila was already in tears, girgiza kai laila tayi alamar taji cos she can't even speak right now, murmushi Abnal yayi sannan ya cigaba dacewa
"you're already in love with him without you realizing it" hararar shi laila tayi sannan tace
"in love ko, in lost ni" dariya Abnal ya kumayi sannan yayi hugging dinta yana cewa
"everything is gonna be okay".
11/12/2021, 6:29 pm - +234 809 782 6180 changed to +234 814 119 1010
12/12/2021, 3:03 am - +234 913 033 7703 left
12/12/2021, 4:53 pm - You added Umeetah
12/12/2021, 10:33 pm - +234 708 950 0605 left
13/12/2021, 12:07 am - You added Amina Nasir
13/12/2021, 6:25 am - +234 913 483 3200 joined using this group's invite link
13/12/2021, 6:27 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 6" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1107419317?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=FabHKJgPhZwp3CgI48c8LFN0bQGwa6FsaQ9MbYPhU6f2tcE0bT1rNg3q8g0Pij40viJBQl2Zy7Acxfqw9OmcZTcU2l02CslzlFwFkRr0DMESshQi1AVkT9DIE8INMkl
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.