Abnal Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Abnal_Book_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 8 of 46
Chapter 8
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
If at all I'm entertaining in any way or form, please do follow me on my Instagram handle 👇ðŸÂ»
https://www.instagram.com/meedahs_couture_and_moreÂÂ
and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers ðŸ™Â, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki, *wannan* *ne* *correct* *Instagram* *link* *dina* , *wanda* *nake* *posting* *before* *was* *wrong*, *so* *please* *show* *me* *love* *by* *following*.
A hanyarsu ta zuwa keffi, Marwan yayi branching a wani babban mall yace wa Abnal yazo ya raka shi siyan wani abu, da laila ta tambayeshi mai zasuyi, ce mata yayi duk abun dazasuyi is non of her business, ita dai tayi zaman mota jiransu, suna shiga cikin mall din, direct wajajen da'ake siyarda waya ya nufa, yace wa Abnal ya zabi duk wayar dayake so, musu Abnal ya tsaya yi dashi, dan gaskiya Abnal yasan cewa shi dai bazai iya daukan wani abunba, not after all what him and his family has done for them, expecially him, da Marwan yaga cewa Abnal zai ba'ta musu lokaci, sai kawai shi da kanshi ya fara daukan wayar, iPhone 12 guda biyu ya dauka, daya na Abnal while the second one is for sameera, while laila ita kuma ya daukar mata iPhone 12+, daga nan ya karasa wajen kayan makulashe, rokonshi Abnal yafara yi cewa dan Allah ya isa haka nan, he shouldn't take or buy anything for them again, Amma biris Marwan yayi dashi, sai cewa yake, "haka zaku komawa Mami da sameera hannu Rabbana bakuyi musu tsaraba ba, after leaving home for over two weeks, haba ai that won't be fair", Abnal had no option than to just stand by and be observing him, saida Marwan yayi musu siyayya mai yawa sannan suka nufi counter ya biya kudin abubuwan daya siya. laila kuma data gaji da zaman motar sai kawai ta fito ta jingina bayanta da motar, dan ba daman tace zata bisu, minti biyu da fitowar ta, saiga wani Benz yazo yayi parking a gefen inda take tsaye, familiar scent din cologne din dataji ne yasa tadan waiga dan taga waye wannan mai kamshin, aikam tana waigowa tayi ido hudu da wani handsome guy, laila batasan lokacin data furta sunan 'Ishaq' ba, gabanta wanda aka kira da Ishaq yazo ya tsaya yana mata kallon mamaki sai yace
"laila is that you?" murmushi laila tayi sannan tace
"in bone and flesh", ishaq couldn't believe it dan yanda yaga cewa laila ta changa, and her outfit screams of elegance, and gata jingine a jikin wani expensive ride, sai ishaq ya kuma cewa
"How have you been?"
"Alhamdulillah, I've been good, and you?" laila itama ta tambayeshi
"I'm fine" ishaq ya amsata, sai laila ta kalli yar yarinyar da ishaq ya rikewa hannu, the girl will be around 3yrs of age, sai tace
"and who's this little angel? Is she your daughter?" laila ta jera mishi waennan tambayoyin, murmushi ishaq yayi sannan yace
"yes she is, I've been married for over three years now, what about you, are you married?" ishaq ya tambayeta
"wow, I'm happy for you, well I'm yet to be married" laila ta amsa shi, fadada murmushin shi ishaq yayi dayaji abunda laila tace, sannan yace
"i know its not polite to stand you here in the public like this, so please can i have your digits and maybe have lunch one of these days, with that we would be able to talk at length" ishaq yafada mata
"ishaq i don't think that...." ishaq bai bari laila ta karasa maganar taba ya katseta ta hanyar cewa
"please don't say anything, i promise i just want to see you koda sau daya ne, please for old time sake" ishaq yafada mata pleadingly, laila didn't want Marwan to come out and meet them, and tasan cewa indai ba bashi digits dinta tayi ba, ishaq will not leave her alone, sai kawai ta mika mishi hannu while ishaq yasa mata wayar shi, tana gamasa digits dinta tana cikin mikawa ishaq wayar kenan saiga su Marwan nan fitowa, Marwan shine agaba, while Abnal da daya daga cikin securities din mall din dayake jan trolley din da akasa duk kayayyakin da suka siya suna bayan Marwan, Marwan couldn't believe the scenerio infront of him, wai laila ce tsaye da wani tana mika mishi waya, he just hope it's not what he's thinking, ishaq noticed the direction da laila take kallo sai shima ya juyo ya kalli gurin, the only person he could recognize among them was Abnal, su Marwan na karasowa ishaq ya mika mishi hannu, Marwan was a little bit reluctant in shaking his hands but kawai basarwa yayi ya bashi hannu suka gaisa, sai ishaq ya kalli Abnal sukayi musabaha ishaq yana cewa
"longest time bro, how have you been?"
"Alhamdulillah, I've been great" Abnal ya amsa shi atakaice, cos he can already sense the tension radiating from Marwan, kallon laila ishaq yakumayi yace
"okay, let me not take any more of your time, i will give you a call later" laila kasa amsa shi tayi sai kawai tayi mishi ya'ke, juyawa ishaq yayi ya shiga cikin mall din, lokacin security din ya gama sa komai a butt din motarsu, kudi Marwan ya ciro ya bawa security din sannan ya shiga cikin mota, kallon 'what the hell did you just do' Abnal yayiwa laila, sannan Shima ya shiga cikin motar, laila was the last to enter dan harga Allah duk jikinta yayi sanyi, to God who made her, the only reason why she gave ishaq the digits were just so he will leave her alone, maganar lunch din dayakeyi ma, ita tasan ko giyar wake tasha she will never follow him anywhere.
Marwan baice mata kala ba, Amma inka kalleshi, one will know that this guy is upset, kasa ce mishi komai laila tayi cos ko kallon inda take Marwan baiyiba, he was just operating his MacBook. Har suka isa keffi Marwan bai bawa laila fuska ba, Abnal was the one that was directing the chauffeur har suka isa kofar gidansu, tun lokacin da motar ya shigo unguwarsu yan unguwar suka kurewa motar ido tsabagen yanda motar ta hadu gashi basu saba ganin irinshi ba, bin motar da ido sukayi dan ganin gidan da motar zai tsaya, they couldn't believe it dasu kaga gidan daya tsaya, dan a nasu tunanin babu mai irin wannan kudin dazai sosu, Marwan was more than shocked dayaga unguwar dasu laila suke, though yasan cewa they're from a humble background amma bai taba zata cewa their level of poverty ya kai wannan ba, Abnal ne ya fara fitowa daga motar, Sameera dake serving din wani customer abunci ne tafara hango Abnal, rugowa tayi da gudu tazo ta rungume shi, cos she wasn't expecting them today, so is Mami, zuwa lokacin Marwan da laila suma sun fito daga motar, barin Abnal sameera tayi taje ta rungume laila cos she has really missed them, gaida Marwan sameera tayi Marwan yace
"where's my own hug?" ya tambayeta jokingly while smiling , sunkuyar da kai sameera tayi tana murmushi, laila ce ta tambayi sameera inda mami take, sameera ta amsa dacewa tana cikin gida, shiga sukayi cikin gidan while Marwan shi ya tsaya a zaure yana jiran ayi mishi iso, umarni ya bawa chauffeur dinshi cewa yafara kwaso kayan dake cikin booth zuwa zauren gidan. Mami da fitowar ta kenan daga bayi ce ta hango laila da Abnal, daskarewa tayi tsaye cos she wasn't expecting them, basu gaya mata cewa zasu dawo yauba, rungumeta laila da Abnal sukayi dan ba karamin missing sukayi mata ba, daga fuskar Abnal Mami tayi tana kallon shi hawaye na fitowa daga idanuwar ta, dan bata taba zata cewa Abnal ya samu lafiya irin haka ba, share mata hawaye Abnal ya farayi yana cewa
"Mami dan Allah ki daina asarar hawayenki haka nan" murmushi Mami tayi sannan tace
"hawayen farin ciki ne Abnal, bansan ka samu lafiya har haka ba, godiya ga Allah" Mami tafada, laila ce tace
"Mami ki dauko hijab dinki, doctor Marwan yana zaure"
"wai tare kuka zo dashi?" Mami ta tambayeta
"A, shi yakawo mu" laila ta amsata
"shi ne kuka shanya shi acan, maza kiyi mishi iso" Mami tafada tana shiga cikin daki dan dauko hijabinta, sameera laila ta aika ya shigo da Marwan dan uptill now bata san ya zasu karkare ba, sameera na zuwa tace ance ya shigo, tare su biyu suka shigo cikin parlor din gidan, parlor din babu komai acikin sa, ko irin leather carpet dinnan babu sai cement, iya cushion chair guda biyu ne a parlourn, da one seater da three seater shikenan, ko TV babu, but if there is one thing that really impressed Marwan is how neat and tidy everywhere is, no dirty or any funny stench, Marwan na shiga , mami ita kuma ta saka hijab dinta ta fito parlor, sai Marwan ya durkusa ya gaidata, rasa inda zata sashi Mami tayi cos kallo daya mutum zaiyiwa Marwan yasan cewa babban mutum ne, godiya Mami ta fara mishi bayan ya zauna, ta inda take shiga ba tanan take fita ba, Marwan shima yasan cewa yasha godiya da adduoi daga bakin Mami, ruwa Mami ta gayawa laila ta kawo mishi amma sai Marwan yace
"A'a Mami ni yunwa nakeji" ya fadi haka ne dan yana son Mami ta saki jiki dashi sosai, cos he noticed cewa kunyar shi take ji, Mami najin abun dayace, sai tadanyi jim kadan dan ita gani take basuda irin abuncin da Marwan zai iya ci, da Marwan ya lurada reaction din Mami sai ya kuma cewa
"Mami karki damu duk abun da kike dashi zanci, infact ko daga abuncin da kuke siyarwa ne, i want it" da Mami taji abun dayace sai tace
"kai anya zaka iyaci kuwa? Ba irin abuncin daka saba ci bane ba" murmushi Marwan yayi ya kalli sameera yace
"dear dan Allah ki ibarmun shinkafa" sameera na kokarin tashi kenan laila tace
"don't worry, let me do It" tafada tana tashi, kallon ta Marwan yayi yace
"no, i prefer your sister to do it" yana gama fadan haka ya kuma kallon sameera yace
"please do me the honor and serve me" yafada mata with a very sweet smile on his lips, sameera had no option than to go do what she's been ask of, Abnal sai murmushin mugunta yake mawa laila, maka mishi harara laila tayi. Bayan Marwan ya gama cin abunci, sameera ya kuma kira ta kwashe kwanukan sannan ya kalli mami yace
"Mami dan Allah inasonyi magana dake" sannan ya kalli su Abnal yace
"bruh can ya'all please excuse us?"
"sure" Abnal ya amsa shi a takaice, waje wajen canteen dinsu su uku suka fito suka zauna, sai santin yanda jikinsu yayi fresh suka kara kyau sameera take tayi. da Marwan yaga cewa daga shi sai mami, sai yafara cewa
"na farko Mami, Alhamdulillah cewa Abnal ya samu lafiya, duk dokokin daya kamata yabi na sanar dashi kuma nasan cewa bi iznillAh baza'a samu matsala ba, abu na biyu dana keson in rokeki, indai kinsan cewa kin dauke ni a matsayin da ko ka'ni dan Allah dan annabi wannan alfamar dazan nema banso kice a'a, indai kince a'a toh nasan cewa baki daukeni a matsayin dani na dauke kuba... "Mami ce ta katse shi ta hanyar cewa
" duk wannan taimakon daka yimun banga wane irin alfarmar dazaka nema dazan ce maka a'a ba, bara ma kaji, koma menene dazaka nema, amsana shine A, indai bawai abun ya sabawa addini ba, toh amsar shi A ne, nayarda da koma menene" Mami tafada mishi, hamdala Marwan yayi sannan yace
"ai baima sabawa addini ba, amma naji dadi da wannan yardar da kika yimun, dama ba wani abun bane ba face inason tura Abnal zuwa kasar waje yaje yayi masters dinsa acan, wannan change of environment din zai taimaka mishi sosai wajen kara samun sauki" aikam Mami najin abun da Marwan yafada sai tayi dan jim kadan, dan harga Allah ita bata taba kawo cewa wannan ne alfarmar da Marwan zai nema ba, yanzu kuma babu daman tace a'a, dan that will be her going back on her words, da Marwan yaga cewa Mami batace komai ba sai yaci gaba dacewa
"abu na uku shine, inason laila kuma nayi mata magana ta amince, yanzu amincewarki nake so" Marwan ya karasa maganar shi, numfasawa Mami tayi kafun tafara magana kamar haka
"naji duk bayaninka, nafarko dai godiya zan kuma maka abisa duk abun da kai da yan uwanka kuka yimana, duk laila ta fada mun ta waya, Allah kadai ne zai iya saka muku da mafificin alherin sa, na biyu shine maganar tura Abnal da kake sonyi zuwa kasar waje, Allah ya gani bansan cewa alfarmar da kakeson nema kenan da ban yarda ba, Amma tunda nariga nace A, toh banda zabi kuma, Amma nima ina son kayimun wani alkawari kuma banason kace a'a" Mami itama tafada
"toh wane irin alkawari ne kike son inyimiki?" Marwan ya tambayeta
"so nake kayimun alkawarin cewa, daga wannan taimakon na tura Abnal kasar waje da kake sonyi, bazaka kuma yi mana wani taimakon ba, indai ka yarda toh nima na yarda yaje" Mami ta fada mishi, shiru Marwan yayi na wani lokaci sannan yace
"A nayarda", ya amsata a takaice, sai Mami tace
"madallah, maganarka na karshe dakace kana son laila, maganar gaskiya laila ba yarinya bace ba kuma, amma a matsayina na uwa, bazanso ya'ta tayi aure zuwa gidan da bazata samu kwanciyar hankali ba, kai zaka iya cewa kana sonta koda daga gidan talaka take, iyayenka fa? Ba lallai bane su susota ba, dan irin haka ya taba faruwa da ita, saurayin na mutuwar sonta amma iyayen shi suka hana, babu irin cin mutuncin da basuyi mana ba, toh kaga inda matsalar take" Mami tafada, bayan Marwan ya gama jin duk bayanin Mami, baice komai ba dan ya riga yasan cewa Mami zata iya fadan haka, so already shi ya tanadi abun dazaiyi, sai kawai ya ciro da wayarshi yayi dialing din wani numbar tareda sashi a handsfree, ringing wayar yafara yi, dagawa akayi da sallama, saiga shi muryar Hajiya maimuna ce, gaisawa sukayi da Marwan, Hajiya maimuna take tambayarshi ko sun iso keffi lafiya, amsata Marwan yayi da
"mun isa tuntuni" sannan yayiwa uwar tashi bayanin komai na tsoron da Mami take na cewa, bazasu so laila ba because she's from a humble background, all this while Mami najin komai, sai Hajiya maimuna tace
"lahh, kamarya bazamu so taba dan kudi?, toh da mai kudi da talaka ai duk jarrabtarmu Allah yayi, bawa Mami wayar inyi magana da ita" Hajiya maimuna tafada, dan ita batasan cewa wayar a hands-free Marwan yasa shiba, cireshi daga hands free Marwan yayi sannan ya mikawa Mami wayar, gaisawa sukayi, Hajiya maimuna ta kwantar mawa Mami hankali cewa karta damu, ita ta dauki laila a matsayin ya', so kar Mami ta daga hankalinta, godiya Mami tayi mata sosai, sannan Hajiya maimuna tace zata karbi number Mami daga hannun Marwan dan su ringa gaisawa, godiya Mami ta kuma yi mata sannan suka katse kiran. Mami na ajiye wayar ta kalli Marwan tace
"ai da baka kira taba, duk sai naji kunya ya kama ni" murmushi Marwan yayi sannan yace
"ai ba yanda zanyi miki bayani daza ki yarda, gani zakiyi kawai fada nake dan kawai ki amince, Amma yanzu data fada miki da kanta kinga zaki fi yarda"
"hakane kuma, toh Allah ubangiji ya tabbatar da Alheri, tunda kace itama ta yarda, abun yazo da sauki kenan" Mami tafada, Marwan bai dade ba ya tashi tsaye tareda ajiye envelope akan table yace Mami tayi manaji dashi, ai Mami najin abun daya fada, sai tace
"ai ba alkawarin da mukayi dakai ba kenan, gaskiya bazan karbi kudinnan ba" babu yarda Marwan baiyiba cewa Mami ta karba dan shi ya riga yayi niyyar bata kafun yayi mata alkawari, Amma sam Mami bata yarda ba, babu yanda Marwan ya iya, daukan envelope din yayi, rakashi zuwa waje Mami tayi inda su laila suke zaune a canteen dinsu suna hira, sai kallonsu yan unguwa sukeyi dan irin changawar da Abnal da laila sukayi, ga jibgegen motar da akayi parking a kofar gidansu, su laila na hango su, suka karaso wajen su dan yiwa Marwan sallama, bayan duk sunyi mishi sallama, ya rage laila ita kadai, laila ta budi baki zatayi magana kenan Marwan yace
"you can see it's already late and i have some patients waiting for me, zamuyi magana anjima" Marwan na gama fadan haka ya shiga mota, chauffeur yaja mota suka bar wajen, without even waiting to hear what laila had to say.
16/12/2021, 9:13 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: Assalam alaikum, duk wacca tasan cewa tanaso daga farko should private chat me, banson kuma turowa dan gudun takurawa sauran
17/12/2021, 3:47 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 9" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1111816881?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=wssoJfBZ6Y87ce%2BM9lEqjOjRXofqU3Hv2Jf17pA29w7jKBdxIei69OLno5sRIB9qArYMae2Vuth1fNYMIm697pXQ4FwFRIDtX%2Fyhnh0cD8%2FuJ7gP%2BxwelCmjtKbpqw%2FO
ðŸâ€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã°Å¸â€Â´Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã¢Å¡Â«Ã°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€ÂµÃ°Å¸â€?
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.