Complete Hausa Novels

Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 11 of 24

page (20/21)

Ubai'da tagani rubuce akan screen din wayar
Saiyanxu ta tuna dawata Ubaida aduniya ma'ta san bai wuce akan maganar da sukayi bane naxuwa gurin boka"tace bata nan Amma inta dawo xata xo har gidan su domin suje sugaba tar da mugun kudirinsu na raba ummu da Yusip. har kiran ya tsinke bata reda ta daga ba.

kuma" kira akayi ta daga hello akafa da' daga dayan ban garan saida ta wai waya taga kwarton nata ba ya nan sannan tace Ubai'da lpy najiki kamar mara lpy?humm kedai bari inda ace rashin lpy ne to xance mesaukine akan halin da nake ciki'ta bata amasa a kagare saboda ta matsu tayi mata magar xuwa gun bokan da tace xata rakata"' too me kuma yafaru"ko har yanxu baki samu kashi ba? Ta jefo mata tambayar" wllh haryan xu dai wannan'ba karamin taurin kai neda shi"ba'ina gaya miki"kinsan abin da ya yimin kuwa akan wannan shegiyar" A'a saikin fada" nan ta kwashe komai tafada mata cin mutun cinda Yusip harda wanda yayi mata a hospital.

Kan uban can Amma Ubaida kinbani mamaki Wllh wannan dan ta halikin ne yaga yamiki wa innan muga yan kala man Amma kika rabu dashi tabdi ai wllh in danice dik sanda nakemai saina rama ni wllh kinma bani haushi.
Ya hakuri kinsan shiso bashi ganin laipi.

Dik ba wannan bama kina dawo ku baki dawo ba?nadawo mana ina gidana dake kaduna tare da wani hubby na.hum kedai fadi gaskiya nasanki da jaraba hala kinsamu me man yan kaya shine kika like mai.
Dariya tayi sannan tace kamar kimsani kuwa Wllh wani hadaddan guy ne kai badai six ba ya iya sarrfa mace.

"Ki Wllh saikace ba maca ba"aiko tunda yayi miki haka to xai gane kurinsa saimumsa shi yayi kuka da ida nun sa Wllh"kijirayi xuwana'gidanku acikin satinnan xaigane mu ba a kawomana raini mukyale karyane sidin banxa'nandai sukai ta xan cansu mara kan gado"sannan sukai salama.

To bangaran Ummu kuwa tana kan hanyarta taxuwu gida domin ta kaimusu Abincin da mommy tace takai musu"ta hadu da wannan guy din wanda ya biyota lokacinda taje siyayya kasu tarasa abin hawa"seshine ya kawota"aitana ganinsa gabanta ya yanke yafadi baxata manta damkar da Yusip yayi mataba lokacin da yaga ta fito daga motarsa"saita rikice 'sexare manyan idanunta take masu kyau da sheki' gani take kamar Yusip xaiganta'ganin yana nufota saita kara sairi dan karya cimmata Amma ina aikin gama ya gama tafiyar mace da namiji ba daya bane.

Gaban ta yasha harsuna juyo numfashin juna da sari tayi baya tana hara rarsa meye haka dan allah ya ina tafiya xaka wani xo kataremin hanya'murmushi yayi dan yanda take mganar cikin sanyi Amma ita a ganinta masifa takeyi"saida tagama tsafa kana yace hajiyata ina kwana kintashi lpy ko kallansa batai ba saima ta dauke kanta daga dubanshi"kaga mlm kabani hanya kawai na wuce'kan ya kuma cewa kala taraba ta gefansa ta wuce"gaskiya Bebyn nan tayi kuma xaiso taxama mallakinsa kota halin kaka' mema kwan yatafi saima ya nemi guri ya gyara tsayuwa.

Jiki na kyarma tashige gida tana shiga taxube a kan kujera rana maida numfashi Oh ni Ummu ina xansa kai ana kokarin auran wanda bana so ga kuma wani yana kokarin shi gowa rayuwata' waiyooo allah na allah ka kawomin dauki allah kaxamin abinda yafi alkari takara she murya na rawa sada ta huta sosai sannan ta kwaso kayan abincin ta fito tayiwa megadi slm tafito Abin mamaki wannan mayan mutumin yana nan betafi ba.

Shikuwa yana hangota yamike tare da tunkarota fuska ta murtike alamun babu wasa a fuskarta' yana xuwa yasa hannu ya karbe kayan abin cin da ke hannunta batare da yace mata kanxil ba har suka sami abin hawa shine yafara shiga sannan yadubeta yace kishigo mana banxa tamai"saida yakara maimaitawa sannan tabshi amsa da cewa baxan shigo ba din baxaki shigo fa kikace Eyy aikaji abinda nace toni bara natafi kuma da abincin xantafi ganin da gaske yake yasata tahau suka fara tafiya sannan yace baki fadi inda xa a kaimuba kin bari sai tafiya muke saida dan ya tsina fuska tace Asibiti'.

Nanma saida ta kuma daukar wasu "yan mintuna kafin ta bashi da dan uwanane a:ka kwantar daga nan ta tsuke bakinta"juyin duniya tayi mgn Amma taki"harsuka karaso'nanfa takafe baxe shiga ba amma yanace saeya shiga yaduba mara lpy bayan da ta iya haka sukajera tare kamar miji da mata"

Har cikin da kin da aka kwantar da shi saida yashiga itadai Ummu sairaba idanu take ga Aliyu tunda suka shigo yake binta da wani irin kallo da takasa fassara shi'mommy dai bata ce kala ba kawaidai tana binta da ido"da ma makin ina kuma ta hadu da wannan?tamba yoyine fal Cikin ran mommy amma tabati harse ya tafi tu kun.

Babu abinda Yusip keyi sai harare harare dan baxe manta fuskar nan ba har abada shine wanda yabiyo Ummu'har dawani kaeota a mota dan ya raina mai han kali to angaya mai basuda arxiki ne.

Yaja wani uban tsaki da bai san yafito filiba'
Tunda suka hada ido da Yusip ya banka mai harara bai kuma yun kurin kallansa ba"shima ya gane shi'shine wanda ya murde wa Ummu hannu lokacin da ya biyota" dama shine mara lpy n datake. Cewa dan uwan ta wllh da yasan shine da baxe xoba"
Mommy yagaida ta amsa Cikin sakin fuska yayi mata yame jiki ta amsa da sauki Kana yayiwa Yusip yajiki yiya yi kamar besan yana mgn ba har seda ya kuma mai maitawa sannan ya amsa a dakile.

ya dan jima sannan yace tafiya xeyi Ummu dake tsaye tana kip kip ta ido to kagaida gida ngd'mommy ce tace kirakashi mana waiyooo Yusip kamar yayi hauka haka yakeji ya mommy xataimai haka bayan tasan yana gurin.har har bar asibitin taraka shi"ya tsaya xai cikata da surutu tayo gaba tabarshi"
Ciki ta koma gabanta na faduwa jara akusa wato Aliyu ga mommy a ture Yusip ma amma wa innan biyun sune matsalae ta' mommy ce tafara jefo mata tam baya? kamar haka Ina kisan wannan kuma meye tsakaninki da shi? Ta kadu da jin tam bayoyin da mommy ta jeho mata kuma babu alamun wasa a fuskar ta.'

Seta fara kame kame"am dama dama sai kuma tayi shiru" dama me cewar Aliyu dake kara xare mata idanu saura kadan ta saki fitsari a wando saboda firgici
"Cikin da burcewa tace w wa wllh babu abinda ya hadani da shi kawai dai yatema keni abaya lokacinda naje siyayya narasa abin hawa seshine ya temaka min" mommy shinefa wanda nake baki lbr'harkika shimai albarka"Au dama shine yaran kirki alla ya albarkan ci rayuwarsa yasa aljanar firdaisice makomarsa"amen' nan tashiga kwararomai addu'a iri².

Mamakine yakama Aliyu da Yusip jin yanda mommy keta xabga masa addu o'i, sai sukai mata kuri da ido kowannensu da abinda yake sakawa cikin ransa"
Ummu kuwa babu abinda take sesai sauke ajiyar xuciya me karfi tana gdy ga allah da ya ce ceta daga dukan wannan axxaumin.

"Aliyu ne yakasa danne tambayar da yakeso yayiwa mommy dan haka ya gyara xama yace' wai mommy mey wannan ban xan yayi mikine da kike ta kwara ramai addu'a?" Murmushi mommy tayi kana tace baka ga abinda yayi ba yatemaki yar uwarka lokavin da take bukatar temako. To kuma mommy kawai dan yayi wannan dan abinda bekai ya kawo ba shine da kata babana" meyasa kake haka ne da bakayi min Irin wannan abubuwan"kodan kagirma shiyasa kake ganin kanmu daya da sauri yadago yana duban mommy"karfa yaje garin gyara ya kwantowa kansa ruwa"gardai yabita a sannu" ya hakuri mommy bansan abin xaibata mikirai ba Amma dan Allah kiyi hakuri baxan kuma aikata irin wannan ba. Babu komqi yawu ce mommy ta bashi amsa daganan dakin yayi tsait baka jin komai sai karar fanka.

"Xaune take ita kadai sedariya take ita kadai mahaifiyar ta jamila dake sakkowa daga saman bene ce ta karaso da sauri tana mamaki yanda taga saidariya take ita kadai dan ta manta raban data dariyar "yar ta tun kafin tafara san wancan shegen yaron Yusip. itafa bata kaunar sa kawai dai dan Ubaida da nace shi take so shiya ba yanda ta iya saboda bata san ta ganta cikin damuwa ahiyasa kawai ta amince.

Harta karaso inda take amma batasan da xuwanta ba seda tasa hannu ta girgixata tace lpyarki kuwa tundaxu nake miki mgn Amma shuru meya faru naganki Cikin farin ciki da anna shiwa.

"Hannunta ta kama ta xaunar da ita kana tace Mama yau ina Cikin farin ciki mara misal tuwa wanda rabanda nayi shi tun kan nafara san Yusip murmushi ta kumsyi kana tace mama a kwai wata kwata" mesuna kubrah" tasan guraren bokaye na kauye da birni dik ta sansu na mata mgn kan ta tema kamin"tace karna damu bata kasar Amma inta dawo xata nemeni yan xu haka xan canda nake miki ta shigo garinnan kuma tace hargidannan xata xo'' xata tema kamin sosai harse Yusuf yaxama mallakina sena juyashi kamar waina.

" Ajiyar xuciya Jamila tasauke kana tace ke kina ganin xa a dace naga bavu gurin da bamuje ba Amma amsar su duk iri bata karasa abinda take san cewa ba tace dakata mama' banasan mugun baki tunda ke kin kasa ciki min burina to kuma mey na mugun baki banaso ki kyaleni kawai nasamu cikon burina"magan ganun Ubaida sunyiwa Jamila tsari'Amma daya ke yarso ce tagaxa cemata uffan ba...

BY.
(MMN HIBBAT.)

Plssss Comment Share fisa bilillah.

MATAR YARO!!!

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.