Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 9 of 24
page (17)
“Yana fitowa yaga batanan yasan"meyasa ta barin dakin,kai gaskiya Ummu badai kunyaba.shiyasa yake karasanta. baya gajiya da tunaninta.."Bataji motsin fitowarshiba.saidai ganinshi tayi yaxauna a kujerar da take kai.
"Yana sakar mata murmushi.itama murumshin tayi. sannan takara yimai yajiki. Dasauki tunda kinxauna dani.kallanshi tayi Emana daxu" ba guduwa kikaso"yi ba.saboda na"ki shan.shayi ko.. sunkuyar da kai tayi saboda yanda yake maganar kamar wani karamin yaro. yaron ma wanda yake bukatar shan. nono"..meye najin kunya kuma. danna fadi gaskiya. Eyyy din ta fada tana murguda dan karamin"bakinta.
Waini intambayeki mana?inajinka Allah yasa inda amsar tam"bayarka.tafa tareda kawar da kanta gefe saboda irin kallan da yake binta dashi.
Meyasameki naga kinkoma haka.Yafada yana karewa jikinta kallo?"kaifa.kafiya rainin wayo Wllh sainai tafiya tama.. ai yana jin ta ambaci tafiya sai yashiga taitai yinsa..tashitai tayi.kamar xata nan yashiga bata hakuri,tareda cewa yadena,, to dama,Itama dawasa takemai.kawai dan tasamu yadena, saboda.tunda yafara fadar haka to saidai Allah yakiyaye.. amma tsafa xai" aikata.abinda itakuma bata son yafaru.tasan indai be gadama ba yanxunnan xai iya yin komai.
To naji amma karka kara. in kuma ka'kara to baxan sakee xuwaba. Ai baxanma kuma. nansuka shiga firarsu ta "yan uwantaka Yusip dai daurewa kawai yake. dan kar Ummu tagane halin da yake ciki..
Baya son tashiga damuwa ta dalilinshi. amma harga allah.xaxxabin ya kuma dawomai kuma wannan karan ma. Jiyake kamar kashin shi xai tsage..jiyake kamar ana kwada mai guduma.
Karfe (5:00)"nayamma'dai Ummu.taimai slm ta koma gida".tana"tasanar da mommy Yusip ne ba lpy shiyasa taga.tajima bata dawo.dawuriba. To" meyasame shi Yusuf din?wllh momy.bayacin Abinci kinga yanda yakoma kuwa gaskiya yana jin jiki sosai."toAllan yabashi lfy gaba dayansu suka amsa da amen..
"Washegari da sassafe tadauki hanyar xuwa"gidan su. Yusip'tana shiga"bata tarar da kowa a farlon"ba. Da alamuma mutan gidan basu tashi daga barciba"bare ayi xan can'dora abin kari. "Karasawa tayi ta kwan kwasa kofar tasa.amma ba"a budeba. hakan yasa takara dukan kofar a karo nabiyu..
shima dai shiru.To koyafita"ne.A'a gaskiya babu inda xashi.
Da karfi takuma dukan" kofar saigashi ta bude".
wata ra'xananniyar.kara tasaki. saboda firgici bata sanda ta saki kayan A'bincin da taxo da. shiba..jijjihashi take tana kiransu nansa. Yusip dan allah katashi karmin haka dan allah.waiyo allah nashiga uku. da gudu tayi gurin firig ta dakko ruwa mai"sanyi ta balle marfin. jikinta sai rawa yake.. ruwan ta watsa mai a fuska amma ko gexau. Beyiba. hakan kuwa ba karamin dimau"ta ta yakuma yiba."komai ya kwace mata tarasa meya kamata tayi".kawai saita kifa kanta A'kirjinsa. ta saki kukamai tsuma xuciya..
" Tajima tana kuka dataga dai kukan baxai yuba saita dauki wayar"shi ta dauka ta'kiraâÂÅ“wayar yaya Aliyu.tana shiga amma ba a daukaba takira yafi sau"goma amma bedaukaba,, da takaici ya isheta setayi wurgi da waya.
"Ruwa takuma fesamai a fuska. cikin Ikon allah.saigashiâžyaja dogo nummfashi.amma idanunsa a'rufe. ruwan ta dinga shafamai. har"yafara bude idanunsa..
Numa fashinsa'ne yafara"kai komo.A'kuma daidai lokacinne taji karar ringi din wayarsa. Aliyu"ne kekiran dauka tayi.slm yayi ta amsa yacika da mamaki da jin muryar Ummu.. kekuma meya hadaki da wayar Yusip? Ai. shine bashi"da lpy kuma baya numfashiâ€Âkamarya baya numfashi yakuma jefo mata wata tambayar?nima bansaniba. kawai naxo na ganshi baya nimafashi.. To ganinnan xuwaâ€Âamsawa tayi da toâ€?
“Yana katse kiran yasanarwa da mommy"Yusip ne ba'lfy.ko numfashi bayayi"yana gama fada"mata yafice batare da yajira" amsarâ€Âtaba...
Han kalin momy yatashi. matuka"itama saita dauki hijab dinta tabi bayan’’shi kusan tare suka “Iso da shi.tsakanin mommy da aliyu har rige²shiga gidan suke.. "Bama sulurada jamila dake xaune A farlon ba"suka shige dakin Yusip�
Tunda suka shigo"take binsu da wani wula kantaccan kallo. sukam basuma santana yiba"Ubaida dake sakkowa daga bene.. tagansu sunshiga dakin Yusipâ€Âda'sauri ta karaso tana tambayar maman ta mekuma wa innanâ€? munfa kan' cikin gidannan?Oho nima ganin"sunai suna shiga sa shin Yusip. To ko Yusip ne bashi"da lpy dan raban da na ganshi tun randa,, muka xubamai maganin gurin boka yakici.bansake ganinshiba. kuma gaskiya baya fita saboda kullin motarshi tanan a ajiye.. gaskiya da matsala..
Suna shiga suka tarar da Ummu.xaune ta xabga uban tagumiâ€Âtana kallanshi.ga hawaye nabin kuncinta"tana ganinsu ta yi gunsu. tana nuna musu. Yusip dake kwance rai a hannun Allah.. mommy kutema kamin kar ya mutu. dan Allah,, Wllh nima binshi xanyi mommy karki manta Yusip mara yane bashida UwaâžUmmu,,kiyi shiru. In sha Allahu xaisamu lpy.. kai Aliyu kamashi kasa amota mutafi asibiti,,
Suna xuwa akayi emergency room dashi yayinda Ummu tace saita bisu ciki. amma suka hanata saita fada jikin Aliyu tasaka"mai kuka wai yace subarta tashiga.. lallashinta yashiga yi yana gayamata kalamai masu kwantar da hankali har yasamu tayi shiru.
""Dr. sukashiga bashi temakon gaggawa. da kyar suka samu nasarar ceto numfashin"sa..Anashiga dashi daddy da abba suka iso acibitin.. cike da tashin hankali.mommy ce tayi musu baya nin komai. kuma in allah ya yarda xaisamu lpy gada yansu suka amsa da amen.. babu abinda Abba keyi sai share xufa. dan yashiga tashin hankali musamman"ma.daya tuna da matarâ€Âsa wato mahaifiyar Yusip sai yake ganin shima Yusip binta xeyi..kamar daddy yasan abinda yake tunani..
Kayi hakuri cuta ba mutuwa bace insha Allah xaisamu lpy. nan bada jimawa ba. kaidai kayimai addu"a..sabida ita yake bukata.a yanxu’�
Suna cikin"magan. Doctors dinda suka shiga dashi suka fito. Inda sukanemi ganawa da mahainshi..
*******
Bayani sukamai kancewa a kwai abinda yake damumshi.yaxama lallai anemo mai abinda yakeso"matukar anason yasamu lpy kuma yana da yawan"sa damuwa"a ranshi. ga rashin cin abin ci.shima babbar matsala"ne..
Wannan bayani bakaramin raxana Abba yayiba.to yanxu xamu iya ganinsa Ey amma ba'a san yawan magana. godiya Abba"yayiwa Dr.sannan sukai sallama. jiki a sanyaye.yasanar da su komaiâžâž
```Kusani daukaka na Allah ne.wani bawa bai isa yasaka kaxama sananne a duniyaba..ka kama Allah.shine madogara"```
BY.
Mmn hibbat
MATAR YARO!!!
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.