Complete Hausa Novels

Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 21 of 24

page (40/41)

Amma dik da haka tana like acikin gidan dik da k irin abinda aliyu yakeyi mata. Ya saura kwana uku biki. Hanakalin UMMU yakara tashi da gaskefa sai sun kaita gidan yaron nan wanda ta gama rainawa wayo tome akayi akai Yusip ita gani take baisan komai ba. Hawayene suka shiga sintiri a Kuma tun ta.

Bata dena kuka ba harseda kanta yafara ciwo ga rashin cin abin ci dan rabanta da abinci tun randa YUSIF. Ya tsareta taci. Tanan xaune taji anturo kofar anshigo atunaninta Yusip shiyasa bata dago kanta ba. Harseda taji anyi mgn tukun. Kanwar mommy ce wato aunty jiddah.wacca take a kano tana da ya" ya biyu mace da namij. Murna takama Ummu sai washe baki take tana mata sannu da xuwa ita kuwa Saibinta take da kallo"kafin ta magantu. UMMU maiya sameki haka kamar ba amar yaba?

kasa tayi da kanta hawaye yaci gabada da mala lowa dama ta gama shan kukan ta kenan taji anshigo kama hannunta Aunty jiddah tayi suka xauna.tashiga jero mata tam bayoyi. Har yaxuwa yau da kuma abu buwanda Yusip yake yimata. Dariya Aunty jiddah tayi kana tace Gaskiya Ummu kinbani mamaki Wllh. Ina waye warki da i'linminki suke kuma da kike cewa yaro waya gaya miki namiji yana kadan to in biki sani ba kisani dik kan kantar namiji to ba a rainashi inamai baki shawara daki sauke wannan girman kan dakika dauka domin babu inda xaikaiki sai danasani tsan tsa. Keba abin alfahari bane bama kisamu miji mai kula da ke awannan xamanin Wllh Ummu maxan yanxu ba duka bane suke tsayawa sukula mata yansu bare su sauke hakkinsu na Auratayya. Gasunan muna gani wata ma Inta fada miki matsalar cikin gidan ta saikiji taki kalilance Nidai inamai baki shawara da kirike mijinki da hannu bibbiyu inba haka ba kexaki sha wuya" kinaji kingani xai Auro wacca xata kula da shi.

Gaban Ummu ne yayanke yafadi jin an ambaci kishiya gaskiya baxata xauna d Kishiya ba domin tana da kishi matuka nan tafada duniyar tunani tasaka wan can ta kulla wan can. Wata xuciyar ce tace mata keda ba kyasanshi tomeye abin damuwa dan xai iya kara aure. Wata kuma tace ai koba soyayya a kwai hakkin yan uwanta ka.

Aunty jiddah ce ta katse mata tunani da cewa.
kitashi domin baxama naxoyi ba ni naxone dan na gyara ki" dan haka tashi mifara". Aunty mexamu fara harara Aunty jiddah ta banka mata kana tace gyran jiki ko shima baxaki yi ba? Nan Idanun ta suka kawo ruwa. Aunty jiddah ce ta kuma cewa yanxu dai kafin mufara bani number wayarsa domin muna bukatar kudade Sabida a kwai abinda babu agurina kuma dola sai dasu. Saida ta kuma matso hawaye sannan tace ni bani da number sa.

Dasauri tabi bayan ta domin ta hakuri" tana fita sukayi karo da shi hartana neman faduwa dasauri ya tarota tare da rungumeta. Ko karin kwacewa take tana fadin Aunty jiddah Aunty jiddah dan allah kasakeni fishi takeyi nayi mata laifi" wai me kikayiwa Aunty jiddah ne daya har ya gitsamin kee? Haka. Cikin kuka tace Aunty jiddah ce taxo. Nan ta sanarmai komai. Habarta ya tallafo ya kafeta da ido" kanta kawar gefe tace kadena yimin wannan kallon banaso.

Kinga abinda nake gaya miki ko.to gashinan kinsa tayi fishi ta tafi yanxu yakikeso ayi?.saida tayi jim sannan tace kaxo muje tare saita gayama abinda yasa tace na bata no dinka. Ido yaxaro kamar gaske yace A'Ah babu ruwana kije kibata hakuri nikam baxani ba. Kafa ta fara bugawa tana dira dire irin na yara tana hadashi da Allah kan yaxo yarakata. Amma yayi keme me. Yace baxa shiba" saita samai kuka tafada jikinsa ta kara kan kameshi tana ihu saiya xo sun tafi tare. Tariga tagama kashemai jiki.bayanta yashiga bubbugawa alamun tayi shiru. kana yace kiyi shiru xan rakaki.

Tare suka jera har xuwa dakin da aka sauke Aunty jiddah da salama suka shiga suka samu guri suka xauna. Tinda suka shigo take binsu da ido harsuka xauna. Bata cemusu kala ba" Yusip ne yagaisheta ta amsa Cikin sakin sakin fuska maimakon yataya Ummu bada hakuri ai sai suka shiga firarsu suka ma manta da batun wata Ummu firasuke suna dariyar su.

Haushi takaici yacika Ummu lallai Yusip dama cin mutunci xaiyi mata kenan. Saita samusu kuka" Dasauri yakarasa inda take yana tambayar ta lpy me akayi mata dan shi kwata kwata yama mance da Abinda ya kawosu.

Hannunsa da yake kokarin rukota ta bige ta tashi tabar dakin da gudu shima bin tayayi yana kwala mata kira amma taki sau rarshi" saida yayi da gaske sannan yacimmata" Rike ta yayi gam ta yanda baxata iya kwacewa ba. Baiyi mata mgn ba sabida yanaso yaga xata iya kwatar kanta.UMMU kuwa sai kiciniya take.yi ita ala dole saita kwaci kanta. Suna Cikin haka YUSIF yahango Ubaida tana nufo inda suke.

********
yana ganin haka ya"yi saurin xura hannunshi Cikin rigarta sannan ya dora bakin sa kannta dik wannan abunda yake yana yine sabida ya bakanta wa UBAIDA rai, aikuwa sai karf akan idonta. Da farko bata yarda ba saida matso daf dasu ta tabbatar da gaskiya ne ba gixo, Idanunta suke mata ba.

YUSIF' Kuwa murna ta cikashi dan yaga bacinrai kwance akan fuskarta sai yafara mgn kamar haka haba Beby naki kwantar da hankalinki kin san ke kadai nakeso"dan haka kidena tunanin xanso wata ya" mace bayanke ke kadaice dik sauran mata maxane kinji Beby na. Ita di UMMU bata san abinda yake nufi ba burinta tasamu ta gudu dan tafara shan wahala agurinsa. ganin bashi da niyyar denawa yasa ta gasa mai cixo adan karamin ya tsa"sa ba shiri yasaketa" yana yarfe hannu kan kaceme tuni ta arce" murmushi yayi,

kafin yakai dubansa ga "UBAIDA Dake tsaye idanunta cike da kwallah baida mu da hawa yan ba bare yaji tausayin ta. Gurin Aunty jiddah ya koma ya tambaya yeta mai yahadsu da UMMU nan ta gayamai akanmeye.kuma suna bukatar kayan gyran jiki da sauran Abubuwa yace bakamai su shirya gobe yakaisu".Da kyar UBAIDA tasamu taja kafafunta da sukayi mata nauyi Sabida bakin Cikin da ta kusa. Tana shiga farlon Ko slm babu ta dora hannu aka tana rera kuka akidime JAMILA ta fito tana tambaya ta amma ina kamar tana kara xugata..
Saida jamila tayi kamar tai Hauka sannan UBAIDA tagaya mata abinda yake faruwa wata uwar Ashar ta lai layo ta maka" Wllh baxat sabuba wannan ai cin fuskane yar tawa xa ayiwa haka karki damu kicigaba da abinda nasaki in sha Allahu saimunci nasara akansu"kinji kai tadaga alamun to nan suka shiga tattauna suna taxagin bayin allah.

*********

Washegari dawuri UMMU tashirya Sabida Aunty jiddah ta gayamata gobe xasu kasu ta shirya. Shiyasa ta shirya da wuri gudin karta kuma yin laifi karfe {{1:00}} dai dai YUSIF ya hallara a bakin get din gidan Awata arniyar mota sai sheki take da daukar ido. Sanye yake cikin wani yadi milik maraunayi Amma kana ganinsa kasan nera tayi kuka".wayarsa yaciro yakira Aunty jiddah ya cemata ya iso sufito sutafi.bajimawa sai gasu sun fito.

Tinda ya hangosu yakafeta da ido ko kiftawa bayayi' askiya tayi kyua shigar ta burgeshi sosai leshine ajikinta burawun Colour din kin doguwarriga batai wata kwalliya ba Amma tayi bala in kyau.Amma dayaga dan mayafin da ta yafa sai ya sauya fuska ta koma uwa ta shanu kishi ya bayyana afuskarshi karara".. Suna karasowa yagaida Aunty jiddah. Saida suka gama gasiwa

Sannan yakali UMMU dake kokarin bude mota sannan yamaida ganinsa gurin Aunty jiddah kana yace Aunty gaskiya baxata bimu kasuwa ahaka ba. Indai tanason xuwa to saidai tasako Hijab" Mur mushi Aunty jiddah tayi domin tagane kishi ne yasa shi yin haka Gurin motar Aunty jiddah ta karasa tare da Umar tar UMMU da taje ta cire wannan mayafin tasako hijab Dasauri UMMU ta kalleta. Kai Aunty ta daga mata sannan taci gaba da cewa wannan Umar nine daga mijinki kuma kinsan ke ba budur wa bace ba yanxu dola kiringa rage wata shigar dan haka maxa kitashi. wasu Hawayene masu xafi suka surnano daga idanunta xuwa kuncinta yanxu fisa bilillahi wannan yaronne yake juyata sarannshi wannan waca iriyar cutace akayi mata? Aunty jiddah ce ta katse mata tunani da cewa makuma kika tsayayi"bata bata. Amsa ba ta shi tashige gida da gudu tana hawaye YUSIF dake tsaye yana jinsu saiya ji dik babu dadi dayasan xatayi kuka da baiyi magana ba.

plssss kuyi maleji bansamu damar yin EDIT ba Wllh ayimin afuwa pls..

Mmn hibba ce...

MATAR YARO

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.