Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 5 of 24
Page (9/10)
ASALIN LABARIN..
Alhaji.Usman Abubakar Shine Cikakken Sunan Shi wato mahaifiga Umme kenan Wanda yake yayanega Alhaji.Muktar.Abubakar mahaifiga Yusif. Asalinsu Mutanan {Ikarane} ta jihar xariya Wanda harkar aikine yakawosu garin Kano.
Inda suke xaune A unguwar nasarwa J.R.A,, Alhaji Abubakar da Alhaji Muktar yan" uwane uwa daya uba daya. Matar Alhj Abubakar ta farko Itace hajiya Sadiya wato momy.
Auran gida A kaimusu tunbashida Abindunuya suke xauna lpy kowa naganin mutunvin dan uwanshi..
Sunada yara biyu. Aliyu shine babba Sai Aisha wacca taci sunan mahai fiyarsu shine suke kiranta da {Umme}.
Yusif shine da nafarko ga Alhaji mukta Kasancewar shi da yayi Auran baisamu haihuwa da wuriba Anje asbiti anfita kasa shan waje ba adadi anyi na hausa amma shiru har sunfar cire raida samun haihuwa.
Dayake allah gafurin Rahimne Saida suka shekara Biyar da aure Sannan allah yabasu haihuwa Alo. kacin Umme tanada shekara shida,, ta haihu lpy ta da namiji kowa yanata murna.
Dr. sukace nanda jibi xa a iya sallamarsu aikuwa.. jibin aka basu sallama Suka dawo gida Kwanan subiyu da dawowa jini ya yanke mata bashiri suka tafi asbiti. inda
Dr. suka shiga aikinsu daya dags cikin Dr. dinda suka shiga da itane yafito dasauri Alhj muktar yatareshi Dr. yajikinnata dasauki munsamu nasarar tsada jiniamma gaskiya tana jinjiki yanxudai muna bukatar jinin daxa a kara mata Saboda ta xubda jinisosai..
"to yanxu xa a iya daukar nawa asamata a' xa"a iyasamata inyaxo daya danaka dakin da ake gwaja gwaje Sukaje imda akayi sa'a jininsu yaxo daya. Akasa mata masha allah jiki yayi sauki sosai..
Amma me bayan jinin yakare sai yake biyowa ta kasanta Dr. sunyi iya kokarunsu ganin sunkuma tsaida jinin Amma abin yaci tganin sunkuma tsaida jinin Amma abin yaci tura dole suka xubawa sarautar allah ido. jikifa yarikice sosai..
"Misali karfe uku nadare allah ya amshi abinsa mutuwar da ta girgaxa kowa na family din. Alhaji mukutar kuwa abin ba'a magana gaba daya yagita hayyacinsa sai sambatu yake yanxu shikenan.. hawa U. kintafi kinbarni.
Ahaka har akai sadakar uku inda akabawa sadiya wato momy dan domin ta kula da shi madara akebashi tunda ita baxata iya shayar da shiba saboda ta dade bata haihuba inda tarike amanar da akabata tsakani da allah bata taba bambantashi da ya yamtaba komai iridaya takemusu inda suka shaku da Umme sosai komai tare sukeyi.
Bangaran Alhaji muktar kuwa bashida matsala danshi bamaya marmarin ya kumayin aure gani yake tunda yarasa Hauwa u. to baxai kuma samun mace irintaba.
Bayan sadakar bakwai Alhaji muktar yakira dan uwansa wato Alhaji muktar kan mganar yakara aure Gaskiya yaya. ni yanxu''aure baya gabana dan haka kawai abar, xan can tom shikenan tinda kace haka allah ya xaba mana abind yafi alkairi amen.
yusip da umme inka gansu karantse da allah uwada ya ubadaya suke. dan a School.
ma baxaka taba cewa ba uwssu dayaba...
Akwana atashi bawuya gurin
allah.
saida Alhaji muktar yashekara uku batare da ya kuma yinkurin yin wani auranba.. kwatsam allah ya hadashida da jamila'
jamila dai irin matan nanne wanda suka gagari iya yansu.wanda saida"tagama. sheke ayarta awaje tukun tayi aure ta auri wani alhaji wanda kudinshi kawai takeso bayan ansha biki. kwanan ta biyu da tarewa war tata. tafara laulayi Anaxuwa asibiti Dr. yana dubata gwajin farko aka tabbatar tana dauke da cikin wata uku. Alhji yayi tsalle yadire yace baisan wannan xan canba.. Atake anan ya dankara mata saki uku. kuma yace karta kuskura takoma mai gida tinda babu abinda taxo da"shi daga gidansu Kuka take tana bashi hakuri ko kallan inda,,, take baiba yasakai yafice daga asibitin.
Haka ta nufi gidansu inda tayi yunkurin xubda cikin jikinta amma allah yayi saiya shaki iskar duniya haka tahaifi diyarta mace. sannan takuma bude saban shafin rashin mutunci. hartakai takawo wataranma bata kwana agidansu.
Ana haka allah yahadata da Alhaji muktar wato mahaifin. Yusif inda aka daura auran kamar wanda akarufewa baki haka akayi auran ba bincike.
tunda akayi auran bata taba xuwa sungaisa da momyba.
dayake momy bamai daukar duniya da xafi bace saitaje suka gaisa ganin irin kallan da take bintada shine yasa jikin momy yayi sanyi.
tunda taxo gidan take shuka tsiyarta dan ta kakkane gidan Yusif kuwa bata sakar mai fuska tajima gabadaya ta tsaneshi to shima tunda yaganta yaji kwata kwata bataimaiba.
haka rayuwa tacigaba da tafiya
inda umme taxama cikakkiyar budurwa inda jamila taxuga mahaifin yusif kamcewa ya amshi damshi tunda yanxu yanada aure.
haka kuwa akayi yusip yadawo gidan su. badan ransa yasoba.
ti momy bataji haushiba tinda gidan mahai finshine.
Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya da dadi badadi hakadai. todama da yarta taxo gidan saboda iyayanta sunce baxasu riketaba saidai
ta tafi da yarta tunda itama tadebo hali irin na uwarta dan ita harta taxarce jamila dama ance baba'ma da baban.sa.haka kuwa, akayi.tunda taxo da ita take ta shishshigewa yusif shiko baima san tanayiba saida taje tasanar da mahaifiyarta wato jamila saboda allah yana gani sanshi take kuma sona aure dataje mata da.maganar"ma' saicatayi ainima xanso haka kodan mugaji dukiya mai tarinyawa haka sukashiga bin malamai da bokaye amma duk inda sukaje banasara wani bokane yasanar dasu cewa xa ayi nasara amma bayanxuba saboda a'kwai wadda yakeso sunkadu iya kaduwa.. amma dayake ba allah arasu haka sukatso da kargin guewa yusip kuwa gaba daya hankalinshi yanaga. Umme. haka kurin saiya dingajin wani abu gameda ita da baxai iya fassara shiba to anahaka Dady da abba wato mahaifin Umme da Yusif.
Alhaji habubakarne yafara magana Am'dama wata wani tunani nayinaga yakamata nayima magana nace maixai hana muhada Umme da Yusif aure kodan xumuncinmu yakara karko hakane Saidai mai xaihana muji tabakinsu ko suna da wa inda sukeso??
ehh kuma hakane ammani na tambayi Umme tace bata wanda takeso Amma nabata xabi kota kawo wanda takeso koni naxaba mata Saboda haka kaima saika tintubeshi shima muji tabakinshi. to in allah yayarda. xanmai maganar,
Alhaji mukatar yanaxuwa yatari Yusif ko yanada wadda yakeso axahiri shifa ummu yakeso amma ina yasan tariga da tayimai nisa kuma xace yayimata kan kanta saboda yasan halinta batinyauba..haka yanaji yana gani yatauye kanshi. A'a Abba nibabu wacca nakeso to nabaka nanda sati biyu kaxomin da wacca kakeso inba hakaba ni xan xaboma.matar daxaka aura.
Araxane yadago yana kallan. abbannashi? Yes kasan kuma bana magana biyu dan'haka xabi yarage naka...
jikiba kwari yatashi yana tunani inaxaisa kanshi to abangaran
Umme ma hakan take itafa gaskiya batada wanda takeso hasalima ita bata kula samari. gashi Dady bai gaya mata da wanda xai hadataba wannan shine babban tashin hankalinta.
Allah sarki Yusif & Umme
ban garan jamila da yarta suma basuxaunaba dan kullin suna kan hanya xuwa gidajan boka yansu da yan tsubbu dikda anriga da ansanar musu abaya baxasu samu nasaraba.
Lokacin da aka dibarmusu yacika amma acikinsu babu wanda yakawo xabinsa. to yusip yamaganarmu da kai a ina muka kwana uhm gaskiya abba haryanxu bansamuba to shikenan. naxaba matar aure wadda naga ta dace dakai gabnshi nafaduwa yace abba koxan iyasanin wacece eh bakowa bace illah yar uwarka umme. murna gurin yusip ba a magan. amma saiya dake yace to abba dik abinda kayi shine mafi alkairi. ya ansa da amen. topa yusip abinnema yasamu..
bakaramin kaduwa jamila taiba da tasamu labarin wai xa a hada yusip da umme aure aiba karamin ta shin hankali suka shigaba ita da yarta nanfa suka. kafa wa umme kawon xuka.
to lokacinda Da dady yasanar da ummu xai hadata aure da yusip baka ramin gigita tayiba xasu tuna. shine page dinmu na farko.
shine mukaji umme tana kuka tare dabawa dady hakuri kan yajanye maganar auranta da yusif. hartakecewa shifa yarone meyasani a harkar aure wllh na tabbata babu abinda xaimin.
```wllh typeng dinyau yafi kowanne lalaci😂😂 amma amin afuwa in allah yayarda.
page 11 xaixo adaidai ammafa innaga run kuri"u```
MORE COMMENTC MORE``` TYPENG```
```MAMAN HIBBACE```âœÂðŸÂ»âœÂðŸÂ»âœÂð?
MATAR YARO!!!
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.