Complete Hausa Novels

Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 12 of 24

Page (22/23)

*My fan's ina godiya da comment din da kukeyi gaskiya ina jin dadin comment din Our'ba taku har kullin Autar farin jini

magan ganun Ubaida sunyiwa Jamila tsauri Amma da yake yar so ce tagaxa cemata Uffan. dan allah mama kikiyaye kalaman ki kinsan ba kowana Tema nake son anyi min irin wa innan abu buwan to dan allah kirabu dani hakaKeey Ubaida kina da hankali kuwa ko kin manta meye matsa yina a gurinki'kike jifana da wa innan kalaman mara kan gado.

Ko kinman ta ni na haifeki. A gadarance Ubaida tace kodaya ban manta ba tabbass kece ki kawoni duniya' kuma ta hanya me kyau kuwa kinga kuwa balefina danna fadi gaskiya taga fadin haka tamike da niyyar shigewa da kinta Caraf jamila tarike ta.Ina kuma xaki muna magana tana Maganar ne Ciki sigar lallashi' dan bata san taga ran yar ta ta' yaba ci.

"komawa tai taxauna tana"kada kafa'ki kwantar da han kalinki Ubaida ta'baxan yimiki dola ba duk abinda kikeso nima shinake so koda kuwa bemin ba yaxama dola na so shi tunda kina san shi"wannan kalami na Jamila ya matu kar birge Ubaida ta kara yar da mahaifiyar ta tana tsananin santa.

To A"Bagaran Yusip da Ummu abin ba acewa komai dan Yusip yada xafi sosai ko kallan inda take besan yi sedai in a rashin sani suke hada ido"ita anata ban garan hakan take dan taga take²sa saiwani cika yake yana ba tse. ko ajikinta tunda ita bataga abinda tayimai bata kara bi ta kansa mommy dake xaune tana laximi taji ana kiransallar axhar mikewa tayi dominta dauro al'wala shima aliyu mikewa yayi domin gabatar da tashi sallar" sai yarage daga Ummu sai Yusip a dakin.

Taje xata ajiye kwani kan da suka bata taji an fuxgota ta karfin tsiya tayi taga²xata fadi sai yayi sarin rukota"yana huci"ko karin kwatar kanta take amma ta kasa.saboda rukon da yayi mata bana wasa bane'saita shiga kaimai duka kota ina da ya kushi duk dan yasa keta amma yaki sakinta saima kara matseta ya keyi a kirjin sa" tun tana kaimai bugu harta gaji ta dena'lamo tayi A' kir jinsa tana jin yan da xuciyansa ke bugawa da sauri da sauri"beyi mata mgn ba harseda yasamu xuciyar sa ta dena bugawa.

Kana yace tambaya nake san yimiki.kuma amsa kawai na kesan ji daga ba kinki"shin meye hadin ki da wan can mutumin?dagowa tayi tana mai kallan sama da kasa sannan tace sannu ubana harda wani cewa na fada gaskiya to anki afada ma din kayi abinda xakayi inxaka iya. kanta rufe bakinta taji saukar hannunsa kan dukiyar fulaninta ya damkesu da karfin gaske"saida tayi yar kara tanq tittirjewa ga waiyooo allah na kabari da xafi xaka jimin ciwo saita sa kuka.

'Yana jin tafara kuka yayi sarauin hade bakinsu guri daya'jikake dif tayi shiru"tso tsar bakinta yake kamar yasamu alawa'saida yakusa minti goma yana tsa tsar ta"sannan ya kyaleta"har yanxu yana yarungime da ita yana shafa bayanta
Dik"Jikin ta yamutu da alama sakonnasa yana shigar ta"amma girmana kai ya hanata'ta bada kai bori ya hau. sun kusa minti biyar ahaka"kafin taxame jikinta ta xauna a gefan gadon.

"hannunta ya kamo'kafin yace Ummu dan Allah kidena wahalar dani pls kiji tausayi na mana ba kya ganin ba lpy gareni ba amma kika sa hankali na yata shi"har numtashi na'ke bara xanar dauke wa"haba Ummu kki ceci rayuwata mana rayut" kiduba xumumci mana"nasan dace xakiyi na miki kan kanta Amma ance idan mace taraina namiji to abasu gado aga wanda xaici nasara.
Wata muguwar harara ta maka mai.Aubaki daddara ba shiyasa kike hara rata yafada yana kokarin sake danko ta Da gudu tayi tana xabga mai ruwan Allah ya isa dariya kawai yayi.

Tana fita taci karo da Abba yana kokarin shiga da kin ajiyar xuciya ta sauke ta kuma godewa Allah da Abba beshiga ya gansu a haka ba waiyooo Allah da taji kunya" murmushi Abba yadakar mata iatma maida mai da murmushin"mamana ya akayi nagan ki ahaka kamar wadda aka koro ta?.

"Babu komai Abba kawai dai sauri nakeyi tafadi han Cikin inda².To inaxaki bako ina kawai dai nafito ne nasha iska.too too Allah yayi miki al barka yabaki lpy me dore.ta amsa da amen. Ta kosa yawu. domin gani take kamar xaigane abinda yafaru"yana shiga ita kuma ta fara tafiya da yake housepital din mai girmane'kawai saita fara xaga yawa bata re da tasan inda take jefa kafafunta ba.
A daidai wata gidin bishiya ta xauna tana maida numa shi lips din ta shafa jitake kamar yanxu yake tsotse mata lips dinta gashi yayi jah tsabar axaba.

Hirasuke medadi tsakanin da� da mahaifi Yusip jiyake kamar su dawwama a haka'sabida raban da suxauna suyi fira irin tayau yaman ta shekarin tsaka nin'sa Abba nasa gaisuwa"itama wani lokacin hanawa ake ko kuma in sun hadu a hanya"to yau allah ya ba'shi damar ganawa da mahaifinn shi.

Abbane ya dubi danna shi sosai ganin irin fara ar dake shin fide akan fuskarsa"kana yace yau shara ban danga fara arka?dariya Yusip yayi yace abba yau ina cikin farin ciki wannan rana tana daya daga ciki rana kun da baxan manta ba Abba yaushara ban da muxauna muyi fira kamar yau' Abba ban san meyasa kacan xamin ba kamar da ba" da muna xama muyi hira?.

Abbane "ya ya'gyra xama sannan yace"karka damu Yusip komai xaixo karshe' in sha"Allah nima haka tsin cikaina a wannan halin Amma bakomai a kwai Allah"baxan gajiya da kai kuka'gurin ma haliccinmu ba katayani da Addu'a dan ita kadai nake bukata"in sha allahu Abba xan cika' dayima akan wacca nake ma" nan sukai ta tattau"nawa.

A'nanne abba ke tambayar Yusip meke damun ka harya kaiga kwanciya"kansa a:kasa yace bakomai a'a karkimin karya saboda baka saba yimin ba Amma kuma naga kafara canxa hali'' Yusuf ni mahai finkane inaso kaga yamin gaskiyar abinda ke Cikin ranka shin meya kee' damun"ka said yayi jim saboda maganar da'xe fada tana da nauyi"agunsa'kayi shiru ko kuma ban kai matsa yin kaga yamin da muwar kaba?.

"A'a Abba. ba haka bane'gaski ya ina san Ummu amma takasa fahim ta ta kwata² idan nafara yimata maganar saita bar gun" ko kuma tayi banxa dani"plsssss Abba ina santa so me tsanani Abba idan narasa Ummu to nima xaku rasa ni" ina mata sanda ban san taya xan fade shi ba.

Murmushi Abba yayi irnnasu na manya kana yace Yusip ka kwantar da hanka linka Ummu taka ce amma fa inka kwantar da hankalinka ni kuma namaka al'kawarin nema auranta gurin dan uwana harse inda karfina yakare.amma da shara din xaka cire damuwa aranka.

Murna dadi farin Cikine suka lillibe yusif har besan sanda yaduro daga kan gadon da yake ba ya rungume mahaifinna shi b.Abba Abba Abba nagode ban san dawana irin abu xansaka maka ba abba kayimin komai narayu.Allah yakara'ma nisan kwana ina kwaunar ka"abba na sai ya kuma rungume shi
Nima ina kwaar ka my son.

"Abinda yasa abba be sanar da Yusip andaura auransa da Ummu. ba sabida yanaso abi komai a sannu"kuma yana san yaba shi mamaki Amma ba yan xuba.se an sallameshi daga asbiti tu kuna saiya sar masa komi.

To agefe guda kuma"bayan sungama waya da Ubaida.wayr ta ajiye tanufi dakinsa baya ciki dakin amma tajiyo motsin ruwa a toilet da"Alama wanka yake yi"shiiga itama. Tayi suka yi wankan tare saibin ta yake. Da wani shu umin kallo"ita tana maida maida murtanin nata murmushin.yadai madam koxan samu kari? Da sauri ta kallesa tana yimai harar wasa kana tace waikai baka gajiya ne inba sokake ka kafar min da riji yar ba..

"To""aike dince ai kwai manyan kaya bana gajiya da cinki bana gajiya da tsotsar nonuwannan naki masu laushi kamar auduga yana maganar yana kwance ta tawul dinda ke jikinta.Man yan nonnuwanta suka fito sarari"Aiko yayi saurin cafesu yana kara murjesu da hannu tini yafara fitar d ita daga hankalinta"dayan yasaka a bakinsa yana tso tsa ga kuma dayan yana mamma tsa mata. Shi.

"Tuni suka kuma komawa ruwa saban romance ya shiga yimata na fitar hayyaci bai dau dogon lokaci ba yashige ta nan yafa kaiwa da komawa itama tana taya shi ihu suke Amma na dadi ko wannensu soyake ya gaji da dan uwansa. ita kama harta fara gajiya"shi kam ko alamun gajiya babu a tare da shi'yauma saida ya gajiyar da ita matuka.jin dick din sata ke har mako garanta" xamewa ta farayi tana turesa nidai kabari nagaji wannan waca iri yar jara bace.

More comment more type

BAY.
MMN HIBBAT

MATAR YARO!!!

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.