Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 13 of 24
Page (24/25)
Nidai kabari nagaji wannan waca iri yar jarabace.
Dola yarabu da ita badan ransa yaso ba Amma kuma baxe iya xama da maca daya ba dola ya kuma samo wata.jara babbiyar wacca xasu kwana yana cinta bata reda yaga jiba" dan yafis kanci kubrah baxata iya da shiba dik dacewa tana da ni'ima shiyasa baya gajiya da ita"tashi tayi ta koma toilet din ta kuma watsa ruwa" tafito yanan kwance inda ta bashi"ko boxes babu a'jikinsa kuma har yanxu abarsa amike take.
Yau kwana kin Yusip goma cif aga don asbiti kuma yane Dr. Xaiba shi sallama karfe goma nasafe aka sallamesu"suka kama hanyar gida tsakanin Yusip da Ummu sai kallo'idan suka hada ido sai ya sakar mata murmushi ita kuma saita dauke kanta a haka harsuka karaso gida"saida suka fara biyawa bitawa gidan su Yusip
Saida Suka rakasa har Cikin daki Aliyu ne ya shigomai da kayansa aiko sunsha hara gurin Jamila da yar"ta Idonsu kamar yafado kasa dan hara'ra duk wannan bai musuba saida suka hada musu da habaici.
wai anyi asara ana shiga da kin kato waya san abinda ake kullawa"wata kilama iskanci akeyi" hum adai fadi gaskiya dan tuni akai walkiya muka ga mutum wato duk abinda kuke bai Isheku ba harse kuntako kumshigo mibinda kuke bai Isheku ba harse kuntako kumshigo min gida aikin banxa duk bin kun asircemin miji'na keda xuri arki ban isa nace abuba sai anje ansamu wannan muna fikin mijina ki sabida kunri gada kun gama mallakeshi to Wllh baku isaba indai ina numfashi saina karya asirin da kuke mai muna fukan banxa.
Ira iran wa'innan magan ganu Jamila tarin ga" ya da musu Amma mommy ta hana kowa yayi magana babu wanda yace mata ta tafass bare a sauke.
Amma fa Aliyu yacika yayi fam badan mommy ta hana suyi magana ba da yau sai ya koyawa jamila hankali saita gane bata da wayo"Da haushi ya ishe"shi sai yafice daga gidan ya koma bakin mota ya tsaya yana jiran su sufito. Shiko Yusip babu abinda yake saibasu hakuri"mommy ce tace kar kadamu Yusip indai abunne mun riga da munsaba batun yauba akeyin shiba kaga kuwa yaci ace mun saba dan haka karkasa damuwa a ranka kadai ji abin da Dr. Yace banda tunani banda kincin abin ci sannan ban da yawan sa damuwa arai.
Kai yadaga mata"sannan yace mommy ngd Allah yabiya ki da gidan aljanar firdausi gaba daya suka amsa da amen"karka damu Yusip kadauka duk daya kuke kaida su Aliyu"to mommy" nan sukaimai sallama suka tafi jiyayi kamar karsu tafi sabida yadinga kallon Ummu Amma ba yanda ya iya"
“Sanda suka fito jamila tana xaune ta dora kafa daya kan daya jiratake sutan ka mata taci musu mutunci amma se akayi rashin sa'a babu wanda ma ya kalli inda take"aiko taji haushi sosai da sunyi wata maganar da ta yimusu fata²haka suka fice tana rakasu da hara².
Sunata fiya Aliyu yana mita meyasa mommy ta hansau suyi mgn Wllh da yau saidai ayi batacciya dan saiya saitawa jamila xama daga ita har yar tata. mommy ce ta kseshi ta hanyar cewa.A ah Aliyu baikama ta kace haka ba kaga gidanau mukashiga baka ganin in muka biyo su rigima xa'ayi koma ko ina mukaje muxa a bawa ra shin gaskiya sabida ciki gidansu muka shiga"dan haka karna kuma jin kata da xan can banaso dola yaja bakinsa ya tsuke daga nan babu wanda yakuma yin mgn hasuka iso gida kowanne yashige da kinsa domin yasamu ya yi wanka sannan yayi sallah dan yanxu akekiran sallar axa har.
Tunda suKa tafi yaji babu dadi yasaba da xama dasu na dan kwana biyunnan da sukai" Suna fita saiga Ubaida kamar an wurgota tana wani taunar cungam "kallanta yayi sama da kasa sannan yace malama lpy kika shigowa mutane daki ba sallama"bata bashi amsa ba saima xama da tayi akuje Rar dake fiskantar ta shi tadora kafa daya kan daya ra kafa daya kan daya kana tace wani abunne danna shigo da kin mijin da xan aura kuma ai bai kamata kamin wannan tam bayar ba sabida kasan cewa nima yar" agidan nan ce duk abinda naga dama xan iyayi..
Dakata Ubaida karki kara kus kuran kirana da mijinki dan kinsan ruwa ba sa'an kwando bane" dubarki yar kace yar kace dan ji kayan dake jikin ki waike nan kinyi ado to bara kiji ingaya miki duk duniya babu wacca na tsana sama dake tsanar da baxan taba yin dana sanim ta ba
Kuma bariki ji bakya daka cikin jerin matar da nakeson na aura"kuma kina daga cikin su mexanyi dake ragowar wasu"
"Barikiji Ina san mata ta taka sane mai Ilimin addini dana boko sannan ta kasamce mai kunya da kamaunkai ba irinki ba da kowana kare da biri ke kiran ki kije dan haka ina maibaki shawa ra da karki kuma tarata da wannan maganar"In kunne yaji jiki ya tsira"abuna karshe dana keso kisani shine Yusip na Ummu ne ita kadai babu wata mace da take gabana dik kyanta dik asalinta ummu ita kaidai xan iya aura in ko narasa Ummu to xan xauna babu aure"harna koma ga ma haliccina
Waiyooo Allah na Ubaida jitayi kamar ta dora hannu akatai ta xunduma ihu kota samu bakin cikin da yacika mata xuciya ya ragu bawai magan ganun da ya gaya matane sukai mata cuwa ba A'ah ambatan Ummu dayayi shi yakara tunxurata
“Da gudu tafice daga dakin tana rusa ihu saikace wadda aka aikowa da sakon mutuwa"kaitsa ye dakin ba barta tayi bataji shigo warta ba kawai saijita tayi an fado akanta ana rusa kuka"A'kidime ta dago ta"sannan tace me yafaru naga kina kuka keda kika fita kina murna?
Mama Yusip yagaya min cewa baya sona baya kaunata kuma baxe aureni ba waini saruran wasuce kuma shi bashi da matar da ta wuce Ummu"haryana cewa indai yara sata to gara yamutu ba aure ta karashr maganar da sakin kuka mai kona xuciya"
kan uban can shi yama isa Wllh yayi kadan ko mahai finsa bai isa yayi ja yayya dani ba bare shi dan karamin ta haliki ta shi muje kuma ki kwantar da han kalinki aure kamar anyishi wllh indai raye saikin xama matarsa kuma bai isa ya tsallalake maganar kiba kuma bashi da matar da ta wuceki.
Tana fita yamaida kofarsa yarufe sabida yasan xasu iyaxuwa ita da wannan mahauka ciyar uwar tata sucikamai kunne da xagi shi yasa ma"yayi hakan dan baya san hayaniya ta mai yawa aka.
Aiko suna xuwa sukaga kifar agar kame jamila ce tashiga bugu baji bagani Amma ba'a bude ba''saita kama xage²tana cin alwashi.Yusuf indai akan wacca shegi yar Ummu kake wula kantamin ya"to wllh saina yimata abinda ko uwar da ta kawo ta duniya saita tsane ta" shidai Yusuf yana jinsu yayi biriss da du haka duka gama yan xage xagensu suka koma farlo suna kara tattaunawa"
Ta yanda xasu bullowa lamarin.
Aban gara Ummu kuwa bayan taga shirinta na kwaciya tsaf"saita haye gado da niyyar tayi bacci Amma baccin yakixuwa"kuma da ta rufe idonta saita ringa ganin Yusip yana tsotse mata lifs"ai kowa bacci ya gagara"lefs dinta da yasha tsa gurin Yusuf ta shiga shafawa tana sakin ajiyar xuciya"to me hakan yake nufi Oho
“Saiwaje jan asuba bacci yadauketa acikin bwccine tayi mafarkin Yusuf ba shida lpy yana ciki damuwa kuma ita yake bukata domin sunanta yake ambata"yanaso ya karaso inda take Amma ansa wani abu anyi musu katanga waiyooo Allah wata kara tasaki da saida ta janyo gaba daya muta nen gidan"
“Mommy ce tafara shigowa tana kare mata kallo bacci take Amma sai juya kai take tana tittirje kafa funta"da alama mafarki take gadan mommy ta haye ta kamo ta tarungume aji kinta tana tofa mata addu'o'i�
A'haka har akasamu tayi shiru ido tabude tabganta ajikin mommy mamaki yakuma kamata ta bude baki xatyi magana mommy ta daga mata hannu bata karacewa komai ba har bacci yakuma dibarta"saida mommy ta kara tofeta da addu"a sannan tajawo mata kofar ta fito.
Bata kuma farkawa ba saida akayi kiransallaalr asuba sannan ta shi ta dauro alwala taxo ta gabatar da sallah sannan t kuma komawa bacci karfe shida nasafe ta farka burosh kawai tayi tafice faga dakin kaitsaye da kicin tanufa domin ta dora musu abin kari.kan ba kwai ta kammala komai gida sai kamshi yake wanka taje tayi sannan taje dakin mommy ta gaida iya yan nata tare da sanar da ita angama abin kari"Abbane yashiga sanya mata albarka" ita kuma tana amsawa da amen"Abba na.
Plsssss share an comment
BAY
MMN HIBBAT.......âœÂðŸÂ?
MATAR YARO!!!
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.