Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 15 of 24
Page (28/29)
Yusip ne tsaye yana huci" yanunata da yatsa kana yace ke dabba idan kika kara dora wannan kaxamin hannun naki ajikinta to ina mai tabba tarmiki da saina kakkar yaki naxa xubar kuma na karya banxa"banxa yar tasha ke yanxu har kinda bakin da xaki cewa wani dan iska.To fa iya shaka Ubaida ta sha dan sai huci take kamar wata kubu buwa yana gama yaba mata wa innan muga yan kalaman suka fice saida yara kata harb bakin get sannan ya"dawo ai Ubaida tana ganin sun fita tare ta dora hannu aka ta daddage ta kwantsa"ma Ihu' da saida Jamila tajiyo" aiko ta ta ho asukwane ganinta du kushe ahaka ya'sata tai saurin karasawa tana tamba yarta lpy waye yamutu me akayi mata? Amma babu amsa sai Uban ihi da takeyi tana magan ganu waiyooo na shiga uku na yanxu yaxanyi da rayuwata Saida jamila ta daka mata tsawa sannan ta ga yamata komi harda kari adai dai nan Yusip ya shigo Cikin farlon Ai Jamila tana ganinshi ta mike ta ci kwalar rigarsa tana duramai xagi na hauka 'shi kuwa ko ajikinsa saima kokarin bam bare hannunta da yake daga jikinsa"wllh baka isaba akan waccan karuwar taka kasa hannu kada karmin ya to wllh yau saina nunama koni wace hannu ta dga daniyyar marinsa yarike hannun kana yace'karki kuskura kimareni danni ba sa an yinki bane kuma da kike cewa Ummu karuwa Aiga karuwa nan kin ajiye agi danki domain kin san Ummu batai kama da irin ballaga xaxxun mata nan ba yan iska kuma koda Ummu karuwace ina santa sabida in karuwan cinnema nina fara sata a hanya. Yana gana fadin haka yajuya ya koma da kinsa.baidamu da irin xaginda jamila take aiko maiba dan shi nunawama yayi baisan tana yiba data gadai ba kulata xaiyiba saita juya gurin Ubaida da ke dur kushe tana gabxa uban kuka.
Tace Ubaida kiyi hakuri kitashi kuka banaki bane kamata yayi kitashi munemi mafita amma ba kixauna kina kuka ba'dagiwa rayi da jaja yan idonta da suka gama rune da kuka tace mm dola nayi kuka dan bakiji irin baka ken mgan ganun da yke gaya min ba kuma dik akan waccan shegiyar ne" ta fada tana Kuma sakin saban kuka da kyar jamila ta shawo kanta ta samu tayi shiru.....
{11:10}...Nasafe Tsaye take gaban mudubi ta shafa wan can ta goga wan can saida ta kusa awa dya tana shafe shafe da goge² sannan ta dakko wasu kaya masu kyau atamface aka mata din kin riga da siket saidai irin din kinnan ne naxamani dan an wula kanta atamfa sosai haka tagama shirin ta tsaf sannan ta sakko kasa bata sameshi a farlo ba dan haka tai ficewar ta sabida sauri take baxata iya binshi har da kinsa ta ga yamai xata fita' kaitsaye gurinda ake ajiye motaci tanufa wata arniyar mota tashiga mai kyau sai sheki take tana daukar ido hoon tasaki na fitar hayyaci ai saiga maigadi yataho aguje ya wangale mata get ta fita gudu take sharawa akan titi ga wakar India natashi ita kuma tana bi tana kada kai kamar wata kadan garuwa" Tanaxuwa kofar gidan tayi hoon maigadi yataso ya leko domain yaga waye baita ba ganin ta ba dan haka ya tambaye ta watake nema saida ta dubeshi sama da kasa kna tace gurin Ubaida naxo koxa a iya barina in shiga ta fada tana mai kallon wula kanci da farko maiga din yayi mamakin irin kallon da takemai"amma da yaji ta ambaci Ubaida saiya dena mamaki dan kadan daga Cikin aikin kawa yanta"bai kara gigin yin wata tamba bayar ba ya koma Ciki yabude mata ta shiga. Tana gama daidaita farkin tafito tana wani yatsina.wayar ta ta dakko daga Cikin jakar ta daddan wasu lambobi sannan ta kara akunnen ta
Ubaida da ke kwance bakin Cikin duniya ya isheta tama rasa inda xatasa kanta'wayar ta ce ta daururi alamun ana kira kamar baxata daga ba saikuma ta daga bata duba sunaba dan haka bata san waye yake kiranta ba hello Kawata gani acikin gidanku'ai Ubaida tana jin wannan murya saita war tsake.mikewa tayi tanufi kofa hartai bakin kofa sannan ta juyo ta kalli mananta tace mama wannan kawarta wace taxo wacca nabaki labarin bata nan amma tace in tadawo xataxo kadakai jamila tayi sannan ta magntu da cewa kwarai naga neta maxakije kishi go da ita karta gaji da jirnki.
Tana fita ta hangeta jikin motar ta saika da mukulli take tana hangita tasaki murmushi"itama Ubaida murmushin ta kakro ta dora akan fuskarta.tanaxuwa suka rngume juna.saida suka jima suna makale da juna kafin Kubrah ta saketa sannan tace kawata yanaga kinxama wata iriya kamar ba Ubaida dar dana sani?hum kedai bari kwata yanxudai mubar xan cannan mushiga ciki kisamu ki huta danna san kingaji. aikodai wllh nagaji wannan gidann ku da uban nisa yakeâ€Âtun kafin su shigo mama ta saka mai aikinsu"ta kawo mata kayan marmari da dai sauransu tayi bakuwa kan kaceme ancika dainin tabl da kayan motsa baki.
Saida suka gama gaisawa da mm sannan ubaida ta debo mata kayan abin cin ta kawo mata gabta ta ajiye saiwani nan nan da ita saikace wata shugaban kasa ko kuma gwamna. babu abinda da sai ruwa shima dan Ubaida ta ta kura matane'saida ta dan huta sannan suka koro mata bayanin halin da ake ciki"da irin cinmutun cin da Yusip yakewa Ubaida du dan akan wacca Ummu saida kubrah ta gama shan kamshin kana ta magantu da cewa Abin daga gare kune kune kuka tsaya sanya Amma allah natuba wannan har wuyar rabasu xa ayi abinda nakeso da ku shine kusaki bakin aljihu sosai"ta yanda aikin ku xai saurin kamawa Amma kunje gurin wa innan kananu boka yan suna yauda rarku da cewa su bokayene wayasanima ko masu fakewa da bokan cene suke cin kudin mutane..saida ta kuma dibar wasu yan mintina kana tace yanxudai abinda nakeso kuma nake bukata shine kudade masu kauri da tsoka" akwai wani boka na dayakemin aiki.Wllh aikinsa kamar yan kan wuka yake Amma fa aikinsa da tsada dan a kallah saikin xubemai dubu dari biyu kafin yafara yimiki aiki.
Nanda nan Jamie da yarta suka shiga washe baki suna murna hakarsu xata cimmaruwa"jamila ce tafara yin magana da cewa karki damu indai kudine bamu da matsalarsu' to shi kenan.nan suka tsaida Ranar dasu je. gurin boka“wa iya xubillah allah kaki yashemu da aikta shirka amen� saida ta jima agidan sannan tacemusu tafiya xatayi"har bakin get tarakata cike da farin ciki.
Abbane xaune Acikin opes dinsa mai kyau da tsari ya hadu iya haduwa gashi an kashe dukiya sosa� tunani yake idan bai manta ba"Yau satin Yusip biyu da sallamoshi daga gadan jinya kuma ya kwantar da han kalinsa kamar yanda abba yace idan ya kwantar da han kalinshi to shi kuma xainema mai auran Ummu"gurin dan uwansa' kuma yatsaida han kalinshi dan harwata kiba yayi. To yaxama wajibi agaresa da yacika wa'Yusip al kawarinsa da yadaukar masa.. kuma ayau yake san sanar mishi daga shi har Ummu.
```Waiyooo allah na koya xata kaya shin su Ubaida xasuci nasara ko akasin haka shin Ummu xata yarda da auran Yusip ko akasin haka kubiyoni dan jin yanda xata kaya```
BAY.
(MMN HIBBAT)....âœÂðŸÂ?
MATAR YARO!!!
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.