Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 16 of 24
Page (30/31)
*Agaskiya kun canci yabo da jin jana ban girma domain kunyi comment yanda yaka mata nima nagode ta kunce dai autar farin jini kuma shalele.allah yabani ikon gama book dinnan lpy..
Saida yaga abinda xaiyi a Opes din sannan ya kama han yar dawowa gida domain ya sauke ma Yusip alkawarin da ya'dau karmai.ynashiga ya iske hakimar tashi ta hakimce saiwani cika take tana batsewa" slm ma dayayi bata amsaba bare tamai sannu daxuwa da sauransu'' guri yasama yaxauna akujrar dake kallan tata kana yace jamila lpy inata magana kinyi shiru ko wani abunne yafaru?Cikin gatsali ta bashi amsa kamar haka" Abinda xangaya ma shine kagayawa danka dik randa yakuma sa hannu yada karmin ya" to wllh sainamai abinda bai taba tunaniba saina manta da cewa kai ka haifeshi. Saina wula kanrshi na cimai mutunci magan ganutake na rashin mutunci. Abba kuwa tsayawa yayi yana kallan ikon allah.
Saida taga zage²ne ta sannan yace. waike jamila sai yaushe xakiyi hankali ne ba tunyauba kike irn wa innan abubuwan amma nake kyaleki"to kinsheni Wllh ke idan wata mai hankalice ai Yusip da Ubaida dik dayane bai kamata kiriga nunamai kiyayarki afili ba"sabida shi yaro baya mantuwa batin yau kike nunawa Yusip tsana ba" amma na dauke kaina naxata xaki canxa ashe abinma gaba yakeyi" kashedi da xan miki na karshe karki kuskura kikara aibata min da wllh idan ba haka ba to kishirya barin gidannan"yana gama mgn yata shi yabarta nan xaune sai xare idanu take tana muxurai" nashiga uku na lalace alhaji xaisakeni idan yasakeni inje gurinwa"gaskiya a kwai matsala bai kamata naxauna haka ta faru ba xan koma gurin boka domain yasake yimin aiki" dan da alama asirin jikin alhaji ya wargatse dola nasake saban shiri..
lokacin da Ummu ta koma gida bata yarda sun hada ido da mommy ba sabida bata san tasan abinda yafaru. Hira suke da mommy Amma kwata kwata hankalinta baya Jiki ta mommy ta lura da haka" saitayi kamar bata san meyake faruwa ba da taga dai abin yayi yawa saita kira sunan ta Ummu' dagowa tayi batare da ta amsa kiranba' wai meyake damunki tunda kika dawo kin xama wata iri meya faru ko Jiki Yusip dinne yatshi?.
A'ah mommy kawaidai abinda akeyi maine bana jin dadi Wllh Yusip yana Cikin damuwa dola yadinga rama dan bala in Ubaida da mahaifiyar ta kadai ya isheshi mommy "yau har marina Ubaida saida tayi" mari kuma eyy mommy" Eyyy lallai abinnasu bana kare bane" nan ta kwashe komai ta sanar da mommy" mommy ce ta tsun duma duniyar tunani" Ubaida tana san Yusip tir kashi rigiji gabji lalai akwai matsala..
Kinga kidena sadamuwa a ranki kinji ki kyalesu kibarsu da allah ai duk wanda yariki allah to yagama komai dan haka ki kwantar da han kalinki kicigaba da yimai addu a Allah ya tsare ku daga sharrin su.saida mommy ta tabbatar da ta kwantar mata da hankali sannan ta kyaleta..
Abba yaga shirinsa tsaf naxuwa masallaci wayar shi yadauka yakira Yusip yace su hadu a masallahci a kwai magamar da yakeso su tattauna. amsawa yayi da to abba in sha Allah...
Suna idar da sallah Abba yaja shi suka tafi gidan alhaji abiba kar" dan yasanar masa da komai hatta momy an fada mata" mommy dai addu a take Cikin ranta allah yasa abin yaxo da sauki" llah yasa abin yaxo da sauki" Amen..
Haka kurin Ummu taji gabanta yana wani irin fadu itama addu a takeyi komexai sameta allah yasa yaxo mata da sauki" dan tun da ta tashi ta jita yaudai gatanan dai..
Oll dinsu suna hallara a farlo idan kadauke jamila da diyar ta' Abba ne yafara bude taro da addu a sannan yafara bayani' kamar" babban dalilin da yasa muka tara ku" anan shine musanar da ku abinda ba ku sani ba" kuma taron akan kune ku biyunnan yafa da yana nuna Ummu da Yusip. sannan yaci gaba da cewa amatsa yinmu na iya yanku'' munyi muku abinda muke ganin shine cigaban ku kuma ci gabmu..
Inamai yimuku albishir da cewa ni alhaji mukatar na daura auran Yusip da Ummu.tun kafin yakarasa rufe bakinsa Ummu ta kwala wata gigitacciyar kara tafadi kasa sumammiya..
Gaba dayansu sukayo kanta" arude' Aliyu ne yayi karfin halin dakko ruwa mai sanyi a'ka feesa mata"amma batai motso ba hakan kuwa yakara daga wa mommy hankali" Aliyu ma yashiga rudani matuka dan tunda yakeda Ummu baita ba jin tausayin ta irin nayau ba''Yusip kuwa yamarasa inaxaisa kansa yaji dadi" ga koahi ga kuma kwanan yunwa wadda yakeyi dan ita ita kuma ta ce batayi inna lillahi wa inna ilaihi rajun abinda yaketa mai maitawa axuci yansa kenan''
Daddy ne yakarbi gorar ruwan ya kuma fesamata da karfi" Cikin ikon Allah saigashi tayi ajiyan xuciya" ahankali take binsu da kallo" abinda yafarune yadawo mata daya bayan daya"saita xabira tayi wani irin tsalle saigata agaban daddy ta rikr kafafunsa gam tana rokokn sa da yayi mata rai ya janye wannan batun" daddy kaceci rayuwata daddy kada kayi minhaka idan kayimin haka xan kasance Cikin bakin Ciki.. dafa kanta daddy yayi yana yimata nasiha"Amma inatariga da tayi nisa da bata jin kira.. dataga haka saita rarfa gurin Abba tana bashi hakuri"shimadai maganar dayace tayi hakuri tayiwa iyayanta biyayya..
Dauriya kawai daddy yake dan jiyake kamar yace yafasa Amma ina bakin alkalami yariga da yabushe"kuma koba haka ina xai iya wannan aikin na kananun mutane abinda xaifi shine yata yata da addu a allah yabasu xaman lpy"shi kawai yafi alkairi. To lallshin duniya anyiwa Ummu ahi Amma taki yinshi daga karshe kowa yakama gabnsa Yusip ne kawai yarage a dakin"shima yagaxa cemata upan dan jikinsa yayi sanyi sosai" baitaba tunanin abin xaixo ahaka ba" tashi yayi daga dur kushan da yake ya matsa gaban yafara mgn kamar haka Ummu kiyi hakuri dan allah kidena wannan kukan" ba kya ganin xai iya jamiki ciwo ba' da halla can rufemin baki banxa mumfaki kwai kai harni xakaiwa dadin baki lallai kama mugun rainamin hankali to kasani Wllh dik randa kabari aka kaini gidanka"to iname yimaka da albishir da taahin hankali dan baxaka taba samun kwan ciyar hankali ba indai baka sawwakemin ba....
More comment type
BAY.
(MMN HIBBAT).......âœÂðŸÂ?
MATAR YARO!!!
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.