Complete Hausa Novels

Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 20 of 24

Page (38/39)

Saida ta gama cinye abincin tas sannan yasaketa.tashi tayi da nufin shiga toilet sabida aman da yake ko karin kwace mata' kafinta karasa tini aman ya antayo dola ta tsuguna anan taringa shika shi saida ta amayar da dik abin cin da taci sannan tasamu salama. sai sannu yake jero mata, bata iya amsawa sabida aman ya fara galanaitar da ita.

Cak yadauke ta ya shigar da ita toilet din yawanke mata jikinta ya kuma dakkota ya kwantar akan gadon sannan yata shi ya gayra inda ta ta bata saida ya gyra ko ina sannan yadawo yaxauna kusa da ita" yana kallan yanda take sauke numfashi. waidama bakida lpy ko kuma yanxu abin yasame ki? Ya jehomata tambayar shiru tayi kafin ta fara mgn ahankali. Nidai lafiyata kalau.

"yanxuma xaxxabine xai rufeni' xaxxabi kuma? Kaita dagamai alamun Eyy. ina xuwa bara na kawo miki magani saikisha ki kwanta ko?kaita gir gixa sannan tace dan allah karka bani magani wllh bana sonshi"

kuma tunta ya shafa sannan yace to tunda ba kya shan magani sai ayimiki allura ko?. Xabira tayi xata tashi yayisaurin riketa yace bakida hankali ne bakiga bakida lpy ba Amma kike neman tashi"itadai sai rarraba idanu take tana xubda hawaye..

Sai yanxu yaga ashe kuka take da sauri yace Ummu me kuma nayi miki kike kuka?. Cikin muryar kuka tace ba kai bane kace xakasa amin allura ba. Dariya ce ta kusa kwacemai Amma yadake yace yanxu danna ce xa amiki allura shine kike kuka?. To ki kwantar da hankalinki ba wanda xai miki allura" kinji yar mata ta.

Hannu yasa yana share mata hawaye da ke xubowa daga fuskarta. Lifes dinta na kasa yakama ya dan tsotsa sannan yata shi yace ina xuwa dakin mommy ya shiga ya karbo mata magani yadawo agurin shan maganin ma saida aksha daru. Sosai dan kinsha tayi saida yace xaikira Dr. Yayimata allura sannan ta karba tasha tana yamutsa fuska shi kuwa sai dariya yake kunshewa. Kankaceme tafara gyan gyadi .hartana neman faduwa da sauri ya taro ta ya rungume ta ajikinsa kamar wata Beby..

Saiwani kara matseta yake ajikinsa" kiran sunantayi har sau biyu sai ana ukunne ta amsa cikin mayan bacci. Ganin bacci yaci idonta saiya kwantar da ita akan gadon..

Tashi yayi domin ya wuce gida sabida yamma tayi yajuya xaitafi yaji anrike mai hannu. Da mamaki yake kallanta bacci take amma tarikeshi gam. Dola yadawo ya xauna yana kare mata kallo" dik da bacci take hakan bai hanshi kiran sunanta ba" UMMU ga mamakinsa saigashi ta amsa' mene ne ko bakya son natafi? Kai ta dagamai alamun Eyy sannan tace karka tafi ka" bata karasa ba bacci ya kuma dibarta.

Amma taki sakarmai hannu dola ya dawo ya kwata agefenta" yaxuba mara ido yanda take baccinta cikin kwanciyar hanakali.Ummu tana da nauyin bacci dan intana bacci kome xakayi mata saikayi a kuwa" YUSIF. yasamu yanda yakeso.

Yadinga mur xarta. Ta ko ina
Tuni yakara bir kicewa sai gurnani yake itadai Ummu sai kara shigewa jikinsa take kamar wacca xata shige jikinsa baiyi mamakin yanda ta keyiba. Sabida maganin yana saka bacci ga shi. Ya haduda mai nauyin bacci. Ranar Yusip yasha bidirin"sa shigar tane kawai baiyi ba. Sabida ya riga da yayi alkwarin baxe kusance. Ta ako. Inaba sai agidansa.
Da kyar yasamu ya lallaba ya tafi.

Biki yana kara karatowa yayinda Jamila da yar ta suka kara ahiri sosai dan ganin hakarsu ta cimma ruwa tun lokacinda suka samu labarin bikin" suka fara nemana hanyar daxasu cimma burinsu.

Abinda yabawa kowa mamaki shine yanda Ubaida take shish shigema Ummu kullin tana kan hanyar xuwa gidan.Abin yadaure musu kai matuka'basu saki jiki da itaba amma takide na xuwa ganin haka yasa mommy ta fara sakar mata fuska atuna ninta ko tadena halayanta ta dena biye uwar ta. Itama Ummu saita fara sakin jiki da ita har sukan dan taba hira" Nan fa Ubaida taita bugun cikin UMMU amma dayake Ummu ba irin yan matannan ne masu shegen suru tuba. Saitayi shiru bata cemata komai ta karaci su badadinta tayi gaba.

Su Ubaida fa ansamu sake babu inda bata shiga na gidan ko ina shiga take kanta tsaye Amma banda ban garan Aliyu shikadaine baya sakar mata fuska. Inma yana gidan to bata xama data ganshi xata tashi ta tafi gida. Sabida yanda yake nuna mata kyama kiri kiri da kallan xargi indai suka hada ido to sai gabata yafadi sabida gani take Aliyu ya gama gano shirinsu. na tarwa tsa rayuwar Ummu gaba daya..

More. Comment more type
Mmn hibbat ce.✍�
07025432778

MATAR YARO

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.