Complete Hausa Novels

Matar Yaro Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Matar_Yaro_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 17 of 24

Page (32/33)

"Haka tacigaba da gaya mai bakaken magan ganu marasa dain ji' dayaga abin bana karau bane sai yatashi ya bar gidan gana daya xuciyarsa cike da bakin Ciki"Amma bakomai dik abinda xatayi saidai tayi aurene yanxu yafara shi kuma Wllh saiya rama abinda tayimai saitagane namiji baya kadan xai nuna mata dik girman mace namiji ne gaba da ita xaicire tausayin a ransa xaigasa mata aya a tafin hannunta saita dan dana axabar sa" in yaso daga bisani saisu gyarota" da wannan tunanin ya isa gida.
lallashin dunyi anyiwa Ummu shi amma takafe akan bakanta na baxata aureshi ba da suka gaji saisuka samata ido, dik tarame ta lalace sai karan hancanta da yake fitowa, tadena yiwa kowa mgn ta dena cin Abinci"sabida gani take kamar basa kaunaeta gabada yansu'shiyasa ta dena ci ta dena sha,,
Yau kusan sati daya dayin abin amma kwata kwata taki sakin jikinta da kowa na gidan a Aliyu ne mai rar shinta shima da yaga haka sai yara buda ita"mommy ma bata xauna haka ba" taci gaba da bata magun guna' iri² aiko ansha daru dan cewatake basa kaunarta gashi harwani magani suke bata dan ta mutu,
Aban garan Yusip abi yahademai goma da ashirin sabida Ubaida ta sakoshi agaba yama rasa yanda xaityi da a kullin ta Allah saita gurinsa idan adakinsa yake saira bishi ko a far fajiyar gidan ywxauna saitaxo ta xauna tana mai wani kwar kwasa ita ala dole saitayi abinda xaisa shi yasota" bata san Yusip ya tsani mace mara aji da yanga' dama can basa shiri da macan da bata da kamun kai bare kuma yanxu da yake ganinshi cikaken saurayi" yauma kamar kulin yana xaune a farfaji ya gidan yana shan iska tunani yake shin yaushe Ummu xata soshi meye aibunsa da xatace bata sansa" tace yayi mata kan kanta" aibaxata gane kan kantarshi ba sai randa suka kwana gado daya idan yakasa wani abu ta shine xata kirashi da yaro Amma ba tariga yimai haka ba tana bata sanshi" yana Cikin tunani kawai yaji motsin mutum akusa da shi baxato ba tsammani yaji anahafa fuskarsa" gawaniwari mara da dinji daya doki hancinsa" dasauri yaja baya yana kwara amai saida ya amayar da duk wani abu dayake Cikin sa sannan yaji dama dama ruwanda ke aje akab table din dake gabansa yadauka ya kus kure bakinsa" dik abinda yake tana tsaye tana kallansa wato shi dik abinda aka shiryamai saiya lalace Amma yacuceta ba kadan ba'
Saida tasa makudan kudade sannan book nata yabata Amma shine xaimata haka a gaskiya yaga da ita ya lalata mata komai tariga da taga shirinta tsaf akanshi Amma shine yayimata wannan toxar cin" dagowa yayi yadubeta sama da kasa kana yace kinji kunya wllh kiriga bin namiji kina cewa kinsa sanshi shi kuma yana yakice wllh kinyi babbar asara" Kuma xan kuma nanata miki akaro nabiyu Yusip na ubaida ne har abada ke barama kiji wllh ko muttuwa Ummu tayi baxan auri wata ba nagwammace xaman a haka
Yana gama fadin haka ya tashi yabata nan tsaye xamatai akan kuje rar tana mai xubda hawaye waime yasa bata cin nasara akan Yusip ne maiyasa dik makircin da xa a kullamai sai ya wargaxashi? Saita fashe da kukan bakinciki" Cikin gidan ta koma tana rusa kuka, jamila dake xaune tana jiran dawowar taji sautin kukan ta saita xabira tana tambayar ta lpy meya faru kodai maganin baimai akiba,Mama narasa Yusip baya sona"kwata yaga yamin baxe taba sona ba har abada saita kuma rushewa da saban kuka" hakuri jamila take bata tana bata hakuri"Ita kanta abin yafara bata tsiro ace yaro kowana sihiri akaimai baya kamashi kai a kwai wata aksa"
Haka taci gabada rarshinta"tana kara karfafa mata guywa akan xasuci nasara, itaida tariga da tagama sarewa' Amma indarai da rabo xasu cigaba da yi' harsu samu nasara akansa.

Yauta kama asabar kuma yau Abba yasami daddy suka tsaida rana daxa ayi biki dan haka sufara shiri kuma yasanar masa komai baya bukatar akawo Ummu da komai itakadai yake san komai hatta gidan da yasiya musu saida yaga yamai nan daddy yaita godiya yana karawa"da addu"A. Harseda ya daka tar dashi dacewa haba ya'ya idan kana min godiya sainaga kamar baka daukeni ama tsayin na mahaifin Ummu da Yusip.Sai a sannan daddy yadena subur budo godiyar da yaketa ta antayowa.

Haka sukaci gaba da tattaunawa akan maganar bikin da yanda xai kasance daddare daddy yake sanar da mommy antsaida rana nanda saiti biyu xa ayi bikin" nan itama tayimai ala sanya alkairi daga nanan bata kara tankawa ba"Ummu fa tasha gyara fatar nan tayi luwai sai sheki take kamar ta Jaririn da aka haifa yau dik da tarame Amma hakan bai hana kyanta yakara fitowa ba" lokacin da daddy yakirata ya gaya mata ta fara shiri ansa ranar bikin su" satibiyu dan haka taje tafara shirya² waiyooo Allah jitayi kamar tayi hauka dan bakin Ciki"

i hauka dan bakin Ciki"

Abba jamila Yusip Ubaida gaba dayansu suna xaune a farlo suna dan taba fira Amma banda Yusip Ubaida kuwa sai satar kallan Yusip take sau kisan uku suna hada ido" shidai tsakanin'shi da ita harara, Abba ne yafara mgn kamar haka"Inamai farin Cikin sanar daku wani Abin farin ciki da yasamemu.jamila ce tayi karf da cewa munajinka alhaji'mai yasamesamu na farin ciki" haka? Murmushi Abba yayi sannan yaci gaba da cewa ba komai bane illah nasar da ku cewa nanda sati biyu xa'ayi bikin Yusip da kuma Ummu jamila da Ubaida ne sukamike tsaye suna xaxxare ido" Alhaji wani Yusip din kakenufi Batare da wani"shamaki ba Abba yanuna Yusip dake xaune yana jifansu da murmushi.
Tabdi jam akwai matsala.tafada Cikin tashin hankali' abbne yace waca iriyar matsala kuma dasauri ta dago kanta Cikin da bur cewar murya A'a bakomai kawai dai naga abin yayi wuri kuma Yusip din nawa yake da har xa'a yimai aure kuma saitayiru da tatuna agaban watake allah yasa batayi wata katoba" jamila ce take fadar haka acikin xuci yanta"Abbane yaka tse mata tunani da cewa jamila kenan yanxu Yusip kike kira da Yaro saiyayi murmushi daga nan bawanda yakara ce komai..
Ubaida datayi suman xaune ta kasacewa komai idanma ta bude baki xatayi mgn to kuka ne xai kwace mata dan haka taja bakinta ta tsuke sai kukan xuci da takeyi.
Yusip kuwa sai murna yake yana jin dadin yanda Ubaida da mahaifiyar ta suka shigavtashin hankali kuma baxa su"ga tashin hankali bama sairanda aka kai Ummu gidansa sannan xasuyi bakin ciki..

Share fisabilillah🙏🏻

BY
(MMN HIBBAT).....✍ð?

MATAR YARO!!!

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.