Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Tantiriya_A_Gidan_Yari_Part_3_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 11 of 20
Page naki ne
Sailuba Abdullahi Sani
*ZINARIYAR MACE⚡*
*Wai shin 'yar'uwa menene matsalarki? zubewar nono, ko kuma rashin kwankwason juyawa a falo maigida ya shiririce ya manta da tibi da matan tictok, menene matsalarki ne? rashin ni'ima ko kuma mugun sanyin da ya yi miki katutu, shin rashin taushin fata ne ko kuma kuraje da tabbani, ko bala'in ramar da ta addabeki kuma babu rashin ci ba rashin sha a gidan auranki, gwaigwayewar gashi ce matsalarki ko kuma kaushi da faso na tafin kafa da bushewar fata, kina bukatar fatarki ta yi glowing kalarki ta fita kuraje su mutu, ko kuma kina bukatar azababbun turaruka da humra tare da turarukan wuta. Na san dai kuna da yawa matan da tumbi ya yi musu karan tsaye ina nufin ya katse muku hanzarin yi wa maigida gwalli da muskuce-muskuce a falo😃 Nesa fa ta zo kusa AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE sun tanadar muku da nau'in magungunan da suke magance kowace irin matsala da izinin Allah. Babban burinmu shine sha'ani na aure ya inganta a samu daidaito. Muna da.*
Na gyaran nono.
Na sanyi.
Dilka tare da hadin sabulu.
Duk Wani nau'in maganin mata.
Humra turarukan wuta perfumes, original miski tahra 3in1, ciccibi budurwar kaza. Had'addun supplement irin wad'anda ba su da matsala. Maganin Sliming wato narka tumbi. Abubuwan da muke sayarwa suna da yawa, kuma babu asarar dukiya. Muna garin kano kuma muna tura kayanmu kowane gari fad'in Najeria da Nijar har ma da kasashemn ketare. Kai tsaye a tuntu'bemu ta lambobin wayarmu domin karin bayani.
*08089965176*
*07084653262*
Arham suna mota ya Kalli Basma yace tunda nake ko a film banga biki irin namu ba sai kace a America ba kowa ba gata,Murmushi Basma tayi tace ko a jikina an tsikari kakkausa ni dama so nake na huta sai abinda naga dama,Arham yace abinda kika ga dama? abinda dai naga dama ai sai abinda nace,Basma tace na girki fa nake nufi da zaman gida,Arham yace sai abinda nake so zanci,sannan na baki uhm uhum hum ya rufe bakinsa yace bari nayi shuru sai lokaci yayi zai nuna,Basma tace na San me kake nufi fa,mu ba wani yare da za ayi mana bamu gane ba,hannun Basma ya riko Yana Murza yatsunta masu kyau,tace ko lalle babu,yace rabu da su zan kaiki ayi miki, wai ba gyaran Amaryar maganin Infection ne ba da na ni'ima ba? tace haka aka ce yace rabu da su zamu yi abinmu,idan naga dama sai nayi zuciya na fasa komai sai anyi gyaran,kyale su Mima haka ma za ayi,zan basu sample, I just wanna have fun to night amma zan iya hakura ko dan bakin cikin Maman Rafeeq so nake sai tayi kuka tunda bata son mu Arham ya furta.
Gidansu me kyau Madaidaici Driver ya kaisu,gidan ya tsaru matukar gaske,Arham suna parking ba kowa a gidan shi da driver suka fito da kayan suka shigar da su sannan ya aiki driver ya fada musu Inda zai je ya siyo musu abinci lafiyayye,Basma sai murna take komai na gidan yayi mata an kashe mata kudi,Ango kuwa da kansa duka akwatuna goma cif ya Kai mata bedroom dinta ya kwashe nasa ya Kai nasa dakin,sannan ya dawo Palo ya gwada tv da komai normal,kitchen ya shiga ya jona su gas duk an hada,ya duba Store tare da kiran Basma da ke aikin kalle kalle yace duba ki gani komai yayi ko akwai abinda kike bukata,Basma harda iyayi tace akwai wani curry kala uku da nake bukata,yace sai gobe sai a kawo Yana kare mata kallo Yana murmushi Yana tauna chewgum,Basma tace yi poster a haka kayi kyau,ya tsaya kuwa a haka Yana tauna chewgum din sama sama, tana murmushi tace kamar dan bariki ni dama haka nake son miji,da Papa talaka ne wlh sai ka Shekare baka yi aure ba,Allah ya taimakeka dai,yanzu ma rashin kunyata ta jawo aka yi min,ki duba gidanki ki gani idan da abin gyarawa naga dai ko mai neat ne,tace sai kayana zana shirya,muje to mu shirya,suna zuwa suka bude kayan lefe suka hau shiryawa suna fito da na fitowa,Arham ya ciro wasu material English gown yace ga wannan zaki saka? in kana so mana,duk abinda nake so shine a Lefen nan,Basma tace tab masu karamin karfi Kun shige su baza ku samu kwancen kayana ba mijina ya naso,dariya ta sake yi tace Allah abin dariya kusan fa mate Dina nane Kai da kadan ka girme ni,yace Kuma a haka zan baki kuka ba,ki rufawa kanki asiri abinda nayi niyya ya tabbata zan fasa wlh nayi maganinki yanzu gashi mu Allah ya hore mana Hallare tabarakalla mashaallah akanta sai kiyi yaji,dariya Basma tayi tace ku kuke da abu daya ai mu mata....Kinga wannan jambakin Ina sonsa a dinga shafa min Ina shanyewa,sai da suka gama shirya kayan tas sannan ya dawo kan inners ta zaba Shima ya zabi wasu,yace wannan bra din sunanta yi shurunka nono,dariya suka yi ta daga kafadarsa.
Yini suka yi suna shirya gidansu Inda baiyi ba suka gyara komai,har kujerun ya kalla yace basu yi ba aba ta Kalli kofa ya juya ya canja mata position,gashi sunci sun koshi abinsu,Basma tace saura me gyaran jiki,yace karki damu za ayi,fes za a gyara min wajen zan bawa su Mima mamaki,Basma tace ai Gani suke mu yara ne suna kallon jikina wai kake so,Arham yace kyale su zasu ga yaro abokin tafiyar manya,Rafeeq ne ya kira shi da niyyar aikensa kana Ina Arham? Ina dakin me dakina,Rafeeq yace bana son wasa,yau fa aka Kai mu dakin aure ka tambayi Mima,to ai yanzu ba abinda kake yi,yace tab wallahi yanzu ko Papa ne bazan fita ba bare wani Yayana,sanda. nazo auren nawa me kuka bani Papa ne ya min komai sabo da haka ba Wanda zai aike ni naje ,Rafeeq yayi murmushi yace sabo da kayi Amarya? ai Amarya ba karya bace abinda kake yi shi zanyi nima,Basma ce tayi magana kaga wannan a dauke su? Yace ae sunyi" su zan saka da dare ko? Arham yace ahhh na tuna a canja su ba yanzu ba,Rafeeq yace ashe dai da gaske ne Arham,zauna wasa Rafeeq asirinka ya karye,dariya Arham yayi kawai ya kashe wayarsa.
Spark ya kira yace wai kaji Arham ya tare yau? Spark yace na sani ni ai,yaron nan sai gori yake ba a bashi komai ba Kuma gaskiya bamu kyauta ba,Spark yace uban me zan Masa bayan gidan nasa ni na zuba musu komai na ciki,papa ya gama gini nayi kayan ciki bai sani bane rabu da shi yayi ta Jin haushin,Rafeeq yace wannan gorin na Arham bari na fadawa Misam mu tura Masa kudi,Misam ya kira ya fada Masa,Misam yayi dariya yace bamu kyauta ba gaskiya Nan take suka Masa transfer ta kudi na kirki,Arham Yana Gani yayi dariya yace sunji gori sun turo kudi,saura matan gidanmu masu aure su Anam.
Basma tace sun baka kenan tana taba gashinsa,yace sun bayar sun wanke kansu saura Spark babban nasan Naila ce bata yi magana ba,amma tana cewa turawa Arham kudi zai bani,Basma tayi dariya tace nima haka zan koma,yace ai zaki iya tunda kina da abin bayarwa,kina da Bado sai dai yanzu ba a San kansa ba tukun.
Basma tace ni nasan kan abina ai,murmushi yayi tare da furta an gama gyaran? tace ae an gama,yace to yanzu bari kiji ko Ikhram bazan kira ba akan gyaran Jikin akwai Babar abokina Yar Sudan ce me kyau take yi,ciki da waje zata gyara min ke,tace to ayi mata magana,a waya ya kira abokinsa yace Dan Allah hadani da Mama,yace to ya bata waya suka yi magana ta fada Masa abinda za a kashe,Nan take ya tura kudin tace a kawo ta yau.
Sai da kowannen su yayi wanka Arham yace driver yazo ya kaisu unguwa,ba bata lokaci yazo suka je wajen me gyaran,a ranar ta fara yi mata ta bata wasu magungunan ta fara amfani da su sai skin da ta gyara mata ta taba wasu subulai da sauran su.
Suna kan hanyar su ta komawa gida ya musu take away suka wuce gida.
Maman Rafeeq suna zaune da Mima tace Basma yau zata yabawa Aya zakinta,Mima tace yanda Arham yake ai sai ta ji jiki Kinga bakin rashin kunya ya mutu an huta,gobe da wuri zan bawa su Haly abinci su Kai daga nan su gani lafiya take in tana bukatar agaji sai kije,Maman Rafeeq tace bazan je ba wannan marasa kunyar yaran naje na ganowa idona,in Baki je ba waye zai je to,shike nan Allah ya kaimu.
Arham Shirin bacci suka yi cikin kayan bacci masu kyau,ya damu Basma mu kwanta,suna kwanciya kamar zata narke ashe Basma an iya kissa da shagwaba,bargo ya lulluba musu yace gida yaji rufi ga kwano ga ceiling duk sabo da kar a ganmu,Basma ta fara Masa shagwaba haka kawai,Arham yace Nidai na shiga uku da duniya yau din nan har an tafi da Imanina an gama Dani,bazanyi karko ba Yar Aljanna da wuri zaki mallake ni,gwara Spark Dani ashe,dariya Basma tayi tare da shigewa kirjinsa sosai tana wata sabuwar shagwabar,Arham yace na bar miki motata na dinga aronta a wajenki Ina fita,Basma tace a'a ni dai....ka rike watarana idan ka bunkasa da kudi sai ka siya min tawa kajiiiiiii.....ta karasa da wata shagwabar Arham yace Dole na bar miki ita sai kin karba ni Kuma sai na dinga aro Ina fita,Yana magana Yana cire mata rigar baccinta a hankali har ya zare ta,Arham ya furta abu haka mashaallah,Basma tace ai ko ni na Kalli jikina na gansu sai nace Allah na gode ma na fita kunyar mijina,Arham da sauri yace ahhh kin fita tass,ya shiga shafe su yana murje su
Haneef gidansa ya shiga Mama tace sai yanzu kaga damar zuwa kana can wajen kanwar uwarka ko? Hajji yace abin naka Kuma yayi yawa fa,meke faruwa ne wai,Haneef ya zauna yace Ina Kwana Mama,karka Raina mana hankali rike gaisuwarka tukun,Ihsan tana ji ta fara hawaye da kuka tace ni na hakura da aurensa ya sallame ni kawai,Mama tace duk abinda kaji mace tace a sake ta to ba karamin abu bane,yanzu Haneef har ka Kai matsayin ajiye wata banza a gidanka? Yaushe ka lalace ban sani ba? Tarbiyyar da na baka kenan Haneef, rasa ma me zai ce yayi,Mama tace to tun muna sheda juna ni da Kai ka sallami Khadija ta koma gidan iyayenta ko Kuma ta koma wani gidan aiki" bazai yuwu ba.
Haneef yace Mana bani da da laifi ni,lokacin da nazo muku da abinda take yi....kuka Ihsan ta saki ni ka sake ni na fada Maka,Nan take Haneef yace ya na sakeki saki daya dama ni kin isheni na gaji da rashin mutuncinki,kowa ya sheda nayi a gaban ku na saki matata saki daya,Ihsan ta saki kururuwa wallahi saki uku nake so sai kayi min saki uku idan uwarka ta haife ka da jini ka karasa min Sakina,Mama ta bude baki tace a gaban nawa? a gabanki ai ba uwata bace ke,Haneef yaji dadi da tayi a gaban su suka gani,tace duk ba kune munafukan ba sai da kuka gama waya da danku zaku zo nan Kuna mana wani kaza kaza,Haneef Yana ji yaki magana ta dinga cin mutuncinsu,Mama ta fashe da kuka ko yi shuru Haneef bai ce ba,yace ai ku kuka jawo Mama sai dai ayi hakuri Kuma.
Ihsan ta mike ta shiga dakinta,duk da haka taji ciwon sakin matuka,Mama ta gama kukanta tace rayuwa ce idan da ranmu zamu Gani,Hajji yace Haneef kayi gaggawa ba a biyewa mace,Haneef yace ni biye mata zanyi wlh bazan dauki wannan ba,hakuri sai ku mutanen da Banda mu yanzu,akwai abinda ma Bai kamata kayi hakuri a kansa ba,matar da ko hakkina bata bani ai nayi rawar gani ma,in wani ne wlh tuni ya sallameta a iya case daya na Ihsan yaci ace na sake ta,bana sonta ni zuciyata wata take so,Mama tace ni Kuma baza ka auri Khadija ba idan ma sabo da ita kayi sakin,Haneef yace to ba damuwa gwara na zauna a Gwauro nasan a Gwauro nake yafi min mutunci,amma mace irin Ihsan me za ayi da ita kirjinta baza a taba ba duk da ba sonsa nake ba ai tayi min Kara tace gashi,shike nan ni a haka zan kare komai ace Yan uwa,zumunci dai zumunci bazan iya ba.
Mama tace to na fada Maka Khadija ta San Inda dare yayi mata tunda zuwanta ba Alkhairi bane tasa ka rabu da matarka ta hada ku fada wannan ai shedaniya ce kawai,Ihsan tana daki tana waya da wani tace a samo mata gidan haya me kyau na gaske Kuma a GRA.
Mama kwana zaku yi? Haneef ya tambaya? tace Allah ya kiyaye mu yanzu zamu tafi tunda a gaban magabata kayi saki mene amfanin mu,dariya Haneef yayi yace Allah ya tsare, sauran dattijan kuwa basu iya cewa kala ba sabo da Haneef Yana da kudi, fadan ma sai talaka ake iya yiwa shi.
Kudi ya basu ya sallame su suka wuce shi Kuma ya kwanta bacci,Ihsan ta zaci baya Nan ba kowa ta fitar da kayanta ta siyo kanarzir zaka Kone Masa gida,ta shigo Palo da galon a hannunta sai gashi ya fito ya Sha shadda Sky Yana kamshi da alama fita zaiyi,tsoro taji ta fara kame kame,Galon din Dake hannunta ya kalla ya tako ya fisge tare da budewa ya gani hannunta dayan ya kalla yaga harda lighter,yace gidana zaki Kone zaki sa min gobara? juyawa tayi ta fice da gudu ta bude mota tare da zuba akwatunanta ta shiga ta fice daga gidan,Me gadi yayiwa Warning yace kar ka bari wannan yarinyar ta shugo min gida ko da wasa,idan na ganta watarana a nan a bakin aikinka.
Bai koma asibiti ba Office yaje sai dare ya kira wayar Khadija yace kicewa Salamatu ta tafi gida yanzu zanzo,ko da ya Koma bai cewa Mero wani Abu ya faru ba yace kawai anyi settling komai,Mero taji haushi a ranta Dan me za ace ai anyi Settling dama Yana son Ihsan,tambaya ta sake yi tace kace anyi Settling? Komai an saita shi?wato komai ya saitu? Yace ae komai normal ki tayani murna ya rugume Mero tana daga zaune Yana gefenta,Mero tace a dinga tunawa mu dai Musulmi ne,sake kankameta yayi,Mero ta zaro ido tana Jin kamshinsa Wanda ya kashe mata jiki,kokarin ture shi take yace please ki dan tsaya,Mero ta tsaya tana cewa ban sa bra ba kana ta Jin bati,maganar da tayi ya sake Maida hankalinsa kamar zai Maida ta ciki Yana sakin ajiyar zuciya Jin ai bata ma da bra,hannu ya Kai zai taba boobs Mero ta boye jikinta da sauri ta zame tace ka bari a daura aure,halina da soyayya da Gwauro kenan,dariya yayi yace zaki bayani zaki ga Gwauro.
Kwanan Mero biyar aka sallameta tana takawa normal kadan take dingishi,bayan sun koma gida Haneef bai San zata fita ba ta shirya ta tafi kasuwa,tunda tazo Bata taba yawo a cikin Kano ba baza ta iya Kai kanta gida ba idan ta Bata,ganin da waya tace in ta bata ma sai ta kira Haneef,sai da ta je ta gama siyo ganyen da zata yi girki da shi da Yan abubuwa tazo zata dawo gida ta rasa unguwar ko suna bata sani ba,waya ta dauka ta kira Haneef yafi sau ashirin bai daga ba,Mero ta rasa Ina zata je tana ta tafiya a kasa kamar tayi kuka,Motar Jauro ce tayi Slow a wajen shi da Abba,Abba Dolo yace ga wata yarinya da alama Yar unguwar ce mu tambayeta tunda ni naga ba mutane a nan haka,Jauro yace kar fa ta zanci sonta muke,Yo sai dai Kai ni Ina da Yar Inna Allah ya bawa me rabo sa'a ya samu wannan halitta ta Allah ya more rayuwarsa,Jauro yace Kai ana haifar mata da kyau yanzu ba irin zamanin mu ba,da fa Gani nake kaf garin mu babu me kyawun Habiba ashe hauka nake,Abba yace a'a Jauro dama kasan da irin su Kubra Yar Inna duk gasu Nan,ga Ade ma ga Hajara me Jan lebe,ga Bingel me idon Madara duk a lokacin sune mata masu ji da kyau musamman Kubra tawa,oh su Kubra anyi farin jini an more,layi ake kafawa sai ta kare a Hashimu Dolo,Jauro yace ai Kai naka shine me kyau na wani banza ne a haka nake son matata Habiba
Glass ya sauke yace da Mero da Allah yarinya tambaya muke, Mero ta daure fuska ta juyo a yangance tace Malam kayi hakuri bazan taba soyayya da Kai ba,bana son wani da namiji baka ganni ba kalar Instagram? Ko baka ga nayi kala da Twitter ba? Dan Allah ka nemi wata ni bana sonka,wait wait wai waye yayi magana soyayya ana daga magana kin San uzuri....bazan taba sonka ba koma mene bana soyayya ni,wa yake zancen soyayya cewar Jauro,dama haka kuke Dattijai da Kunga kyakyawar mace me aji sai kuce Kuna sonta,Jauro baki ya bude kawai,Abba Dolo ne ya juya yace Nima wlh Allah ya isa da kallo na da kika yi da matata da komai da girmana da yarana sabo da Allah yayi min baiwa ta kirar matashi,kin ganni kamar saurayi shine kike kallona bazan taba sonki ba Allah ya kiyaye min,ke ni a namiji ma nake kallon ki shi yasa ma muka tareki zamu yi tambayar,Mero tace ai daga tambayar sai ace an gode sai karbar number bada ni ba ku nemi wata ta juya ta tafi abinta.
Abba yace ka gani ko wannan da bata fi sa'ar Naila ba ko,yanzu wannan idan Naila tana kusa tayi mana haka ba sai ta kusa nakasa ta ba,Jauro yace bare yarana su Haidar, Abba yace duk da haka fa ta cinye mu a wasa yi gaba ka sake tareta sai na rama,Jauro ya ja mota tare da tsayawa a saitin Mero Inda take tafiya,tsayawa ta sake yi tace Dan Allah Ina ganin girman ku mana ku kyale ni,babbar yarinya ce ni kalar celebrities ce ni,Abba yace ke rufe mana baki ke baki ji kunya ba,kalleki wai kalar Cele, ya kike dakko abinda yafi karfin ki kina likawa kanki,kika zama Cele ai sai an rufe ma'aikatar idan film kika shiga sai dai a rufe Industry baki Daya domin babu me kallon ki, Instagram Kuma da kike ta cewa ke kalarta ce da me Instagram zai ganki da idonsa sai ya tsinewa kansa da ya bude Instagram,ke da ya San ma kina shiga shafin sai ya fashe da kuka,Dariya Mero tayi tace Dan baka ga Wanda zan aura bane,wlh in kana magana sai na ga kamar wata Naila da na sani amma ita a Abuja take,wlh Kuna yanayi,Abba yace 'yata ce ma tana da miji Spark? Mero tace wlh itace nan,Ina da number dinsa bari na kira shi,Abba ya Bata rai yace kar dai ki sake naji labarin za a karawa 'yata kishiya ace kece sai kin daidaice a duniya,Mero tace nima Ina da nawa Baba wannan ni bazan kishi da ita ba jarabarta ta fita karfi,Abba ya washe baki yace haka nake so taci gaba yi.
Mero ta kira Spark bugu biyu ya dauka yace Mero ya aka yi? tace Ina yini yace lafiya Alhmdllh,dama Baban Naila na gani gashi naga suna kama yace ai babanta ne,Spark yace talla kike yi a birni da kuka hadu da Abba? Wanne Talla naci gaba na zama budurwar me kudi,ai shi yasa kaji ko neman ku bana yi sai da dalili sai ko a gaisa,amma da ace ban samu madafa ba ai dawowa zanyi a hadani da ko Arham ne nayi manage ko yaron nan Shaheed me kunnuwa,Spark yayi dariya yace to bawa Abba wayar,ta mika Masa ya karba suka gaisa sai Spark ne ya fada Masa dalilin zuwan Mero gidan Mummy,Abba yace Allah sarki Ashe Yar aiki ce ma Kai duniya ta cika da Yan karya,cewa tayi Kalar celebrities ce ita,kalar Instagram,ita fitacciya ce,Abba har da cewa ka dinga takatsantsan da kula mata marasa aure suna haifar da tarzoma a gidajen masu aure,ka kame kanka da taimakon Yan mata wasu daga taimako zasu taimakeka ato,a dinga Jin tsoron Allah kuma a kula da iyali sosai a kyautata musu,su Iyali ba abin wasa bane,ko waya kayi da wata ka fada ma Iyali sabo da gudun zargi,Spark dariya kamar ta halakashi haka ya danne yasan sabo da Nailansa yake fadar haka suka gama waya,Jauro ma dariya yayi yace wato Kai Yarka kawai ka sani,Abba yace so so ne amma son Kai yafi ai,Abba yace ke a layin nan kin San gidan Isyaku me shanu? Mero tace nima bakuwar ce Bata nayi na rasa gane gidan da nake,na kira waya ba a daga ba,Jauro yace Amma kika bata mana lokaci ya ja motarsa ya bar Mero a Nan a tsaye kamar Soja.
Wayar Haneef ta sake kira ya daga yace Ina meeting kafin tayi magana ya kashe,Waje Mero ta nema ta zauna tare da zuba tagumi,sai yamma likis tun 11:30am ya kirata a waya ta fashe da kuka,rikicewa yayi Yana tambayarta mene ne? tace fita nayi na bace a hanya tun 9am na fita,na kira kaki dagawa na zauna na yini a a hanya kumaaa.....ta karasa da kuka,yace sai ki min text kema,kina Ina yanzu? Ni ban San Inda nake ba Ina dai kusa da wata transformer wlh zan rungume ta,sai na rungumi transformer, kina ji na shiga napep ki bawa me napep wayar,tace to tana goge hawayenta,Napep ta tare ta mika Masa waya,Me Napep ya Fadi Inda take sannan ya Masa kwatancen Inda gidan yake,ya tafi kai Mero gidan suna shiga layinsu tace na gane ga gidan can,suna karasawa Haneef ya fito daga gidansa ya sallami me napep ta zo wajensa,yace gashi nan ana gani an San kin Sha wahala,Hannunta ya rike suka shiga ciki,me gadi ya zaro ido ganin Haneef ya rike hannun Khadija,Iro yace dole Hajiya ta gudu ta bar ladanta.
Haneef yace gobe ki shirya zan kaiki gidanku,tace to Allah ya kaimu wai Ina Aunty ne bana ganinta? ta koma Adamawa tana can,ta samawa kanta lafiya Dan wannan gidan na Amarya ne ita kadai,duk da haka ai zaka kaini Adamawa din sai naje can ma mun fafata da ita cewar Mero,so kike ta sake karairaya ki kenan,tace ai zata gane kurenta ne hmm...
Arham ne ya shafa mazaunan Basma yace gaki da shugaba,Basma tace Allah ya nufa,ke baza ki min komai ba? Kunya taji tace ni me zan Maka ai ko harararka bazan yi ba duk abinda zaka yi,yace ba wannan ba dadin fa da zaki sa naji? Basma tace wayyoooo nikam na shigesu aikin mitsitsika Hallare ya same ni na shiga uku nidai ko ta yaro bana ganinta nauyi take min a Ido,kika ce ni yaro ne? Ni da nake yaro,Allah ka wuce yaro sau nawa Ina Jin sawunta a jikina ta furta a zuciyarta Kuma tace ko Papa bazai ja da Kai ba,tasa ma yanzu ta fara komawa baya sabo da tsufa,Mima ana maleji a cikin mota mu kuwa muna zaune Saman lafiyayyar kujera Hallare ta yaro matashi za a Dade ana cin Duniya da tsinke za a Sha gwagwarmaya da ita,Arham yace me kike cewa ne? cewa nayi zan Maka ko me kace,tace to zan na koya miki,tace mitsikar? dariya yayi yace wannan hausar taki sai garinku mene wani mitsika,dukkansu sai guntun wando a jikinsu
Labbanta yake kallo anutse yace muga bakin? dagowa tayi ta bude a hankali ya shigar da nasa cikin nata,murmushi tayi ta duke shi a kirji,tana so ta yi magana ba dama Yana ta faman aika mata da sako Yana tsotsar bakinta hannayensa na aiki a Saman kirjinta,Basma sai Kara shigewa jikinsa take Nan take duk ta zama wet,tace Sanyi ya kamani Abu Yana ta fitowa,Arham yayi dariya bazai iya magana ba sai murmushin kawai,Basma ma ta shiga yanayi tun ba aje ko Ina ba,Arham da kyar Murya na rawa yace bazan iya jira ayi gyaran Amarya ba ni,na fasa,dadi ya kwashi Basma tace dama Kaine kace ni banga amfanin Hakan ba,ance da zafi wlh amma ni ayi kawai nayi kuka na kawai na wuce wajen yafi min,tunda kawayena sunce akwai mugun zafi Kuma sai anyi kuka, Dan wandon ma ya cire,Basma ta Kalli Hallare tace angaida Malam jazuli Sunan wani makwafcin mu,a ranta tace uhm Allah yasa ba zafi sai kukan da zanyi kawai ance sai anyi kuka.
Sai tayi ta mimimi da baki in bata so yaji maganar, kunnenta ya shiga hurawa iska a hankali yana sa harshe kadan,Basma ta lumshe ido tace Ina kasan duniya ne haka? dariya yayi yace ba yanzu zaki San nasan duniya ba tukun sai nan gaba,bakinta ya Dora a nipples dinsa yace duk abinda kika ga dama kiyi,Basma tace kar a dinga jansa ya fito nono a kirjin namiji babu lafiya,ba abinda zanyi halittar mu daban taku daban,tace to ta fara jiyar da shi dadi Yana Sambatu Yana kukan dadi, tana zuwa kan Hallare ya susuce,harda cewa ba a taba yi min ba kiyi min karki dauki hakkina,Basma tace abin har ya Kai ga daukan hakki daga abin arziki shine zaka ce zan dauki hakkinka tun yanzu zaka fara hadani da Allah jeka da hallarenka na fasa,wayyo yi hakuri wallahi ba haka nake nufi Dan darajar tsohonki ki yafe min my Sunshine,My Currency,kudi fa kenan nice kudinka? Yace ae mana to Allah gobe sai ka kaini shago kayi siyayya da ni a baka canji,ya dinga lallaba Basma Yana sata abubuwa masu nauyi,tana fara Masa sucking ya rude ya dawo kamar ba Arham ba,sai da Basma ta firgita,tsoro ya bata duk abinda yace sai tayi sabo da ya gama tsorata ta,taji kamar ya haukace irin maganganun da yake zubawa,da Nishin dadin da yake yi,ga jikinsa yanda yake mazari,sarrafata yake ta ko Ina,a hankali da salo yasa ta bude Masa Bado ya gama sarrafa shi da baki, Basma ita ma ta susuce masa da ihu har da cewa kayi min me zafin nayi kuka na ni na huta tana shagwaba cike da shaukin kauna, dama kadan yake jira ya fara neman hanya,tun ba ayi Nisa ba ta bare baki,tace zafi nake ji,na fara Jin zafi, wajen zai yage fa ta fara kokarin guduwa zata kwace kanta,Arham a haukace yake bai ma San me yake ba shi ga tarin kuruciya,kokawa suka fara yafi karfinta tuni ko motsi ta kasa ya jigatar da ita da kokawa ta hakura,lokacin ya kutsa ciki,Basma Sunan babarta Wanda Yan gari ke fada mata shi ta dinga kira tana cewa Magajiya me goro.....Magajiya.....Me goro.... Magajiya.....wayyoooo zan mutu,Ashhadu Allah ila ha illallah wa anna muhammadurrasulilla(SAW) ashe ba yaro bane wlh da shekarunsa...
Ta dawo Mima...Miiiiiiiima......danku zai kashe mastarsa,kuzo ku yiwa danku fada,Ashe ba iya kuka ake ba zafin ne na jaraba...shi kuwa Arham Sambatu yake kawai Yana kukan dadi yace motar nan dole sai kin karbe ta na dinga aro,Basma tace ba a so baza a karba ba,Dake a zauce yake harda rokonta pleaseeee.....kudina na account du na baki gwara na zauna a talauci na.....Abu dai tun Basma na kuka da magana cikin sauki har ta dawo na fitar hayyaci,matsalar sanda aka kawota suka zo gidan duk garin taba mata jiki ya rage zafi ya kawo bata sani ba,shi yasa yanzu Kam ya dade,sai da ya gama facaccala Basma har ta daina iya magana sai kuka kawai Shima ba sauti sai hawale,gata Nan ba wani jini ne ya fito ba sai raunin da ya ji mata ya wuce tunani,kuruciya yayi kawai gashi bai taba yi ba,shi kansa a gefe ya bingire ya hada uban gumi,Yana so ma ya karo karfin AC din amma Ina ya kasa bashi da karfi ko kadan,yace wayyo gwiwoyina a bani ruwan gishiri Dana sugar ko sa mike,a bani glucose na Sha,ya kwanta yayi rasha rasha itama haka ba Wanda yake magana sai kukan wahala,ga Arham da kwailo,hannayensa ya mika Yana tattabawa har ya tabo Basma yace sannu kinji,wai kuwa munyi addua ma? Basma ko magana taki yi wai tayi zuciya tunda tayi ta kuka tana roko ayi hakuri haka a kyaleta anki to tayi zuciya baza ta sake magana ba.
Arham yace Ashe dadin ma da wuya ake cinsa gwiwata sai tayi tabo,Sunshine ya naki ai ke sai dai Bado Ina Jin sanda na keta shi gida biyu,shike nan sai anje asibiti maybe,Basma taji Tausayin kanta ta fashe da kuka tace ai sai da nace ka daina kaki ji har Magajiya me goro na kira ai ko darajar sunanta ka daga min kafa amma sabo da ka Raina sirikarka kayi shuru,ai da nace bazan sake magana ba wlh nayi zuciya tunda kaki kulani sai dadinka Kai kake ji,wlh sai na fadawa Mima abinda kayi min tunda baka da mutunci,Arham yace nine bani da mutuncin? Ashe zanzo na Kara yin wani haka kika ce min yaro ne,tun kafin kayi Nisa nace na gane babba ne Kai da girmanka da shekarunki ai sai a karbi tubana tunda kaji haka ai kasan nayi nadama.
Kiyi hakuri baza ki gane bane idan ana Jin wannan dadin ba a iya tsayawa ni ban San me nake yi ba,ka haukace kenan? Yace ai sai dai a kira hukumar dawanau lokacin,nifa ban San a Ina nake ba ma,duk dadin dakin Nan ka manta? yace ae ban sani ba a sama nake,a kasa nake,duniyar wata naje,duniyar taurari naje,duniyar rana naje oho Nidai ban sani ba,ko sunana na manta lokacin,in kika ce Arham ko amsawa bazanyi ba Kuma da zaki ce Tijjani sai kiji na amsa Kinga ai sai dawanau na haukace, to me kake ji? Wani azabar masifar dandano ke ni ban San ma me zance ba ni kawai nasan me naji,Allah sarki Dan Uwana Shaheed ana can ana wasi wasi a rai sai dai a Kalli na social media na tausaya Maka,yarinya dole na sake rike ki Kam,Basma tace Dan girman Allah a'a kayi hakuri ka rike ni sakwa sakwa ma ya naji bare Kam,ni ayi hakuri,baya baya wlh daga nesa nesa, tsakanina da Hallare sai mugun fata,har Ina wani karramata na shafeta na...na... bazan Kara ba,Arham yayi dariya kamar me yace ke da zaki Kara sonta kalleta fa,Basma tace wlh zan tsine mata kayi can da ita.
Basma kasa tashi tayi har yayi wanka ko motsi,yazo dagata sai kuka a haka ya goge mata jikinta da towel da ruwa me dumi ya gyara wajen,ya zubo ruwa me zafi ya saka towel a ciki wai a haka zai gasa Badon.
Daga kwancen ya dinga matse towel da zafi rau ya nana mata,ta kwala ihu.....
Naila tunda ta tashi tayi wanka ba abinda tayi a gidan,Spark yaje Office ya dawo tunda yaga ko Oyoyo babu yace sannu madam Yana bin bedroom din da kallo shi da yasan kullum in ya dawo kamar a lashe ko Ina haka yake gani,amma tunda kullum tana yi dan rana daya bata yi ba bai ma dace yayi korafi ba" sai yayi shuru kawai,ya shiga wanka,Yana fitowa da towel Yana goge gashinsa yaji Naila tana kuka,murmushi yayi yasan abokin fada take nema,sai baiyi magana ba,tana kallonsa Yana boye dariya tasan da ita yake,ta Kara Jin haushi tana goge hawayenta, in tana Jin masifa in ba kuka tayi ba bata samun lafiya,kullum sai tayi kuka take sauka,shahada yayi yace me kika dafa? girki aka auro ni nayi me aiki tayi ko sai nice lallai zanyi abinci,yace shi yasa abokinmu wani aurensa ya mutu Ashe matarsa ciki ta samu irin wannan bai sani ba ta dinga shuka rashin mutunci ya saketa sai bayan ya saketa aka gane ciki ne da ita,Naila tace wlh ba Wanda ya isa ya sakeni a gidan nan,wlh ko an sakeni bazan tafi ba na rantse da Allah,Kuma sai na cinnawa gidan nan wuta du mu kone,Spark yace sannu,ka daina min sannu Ina lafiyata kalau Ka dinga ce min sannu Ina Jin haushi fa hakuri nake Ina dannewa,sabo da anga Ina da hakuri na gaji Babana,Spark ya mika mata lotion yace shafa min ni sarkin hakuri,karba tayi ta zauna a bayansa,kafin ta fara sai da ta gwada hakoranta a bayan Spark ya mike ba shiri da cikin Nan ta cije shi yafi a irga,dariya tayi kamar ba ita ba,yasan indai tayi kuka to masifa ta ranar ta kare Kuma,amma in tana so tayi kuka ko waye a gidan a gabansa zata yi kukanta kamar me aljanu.
Yi hakuri kawo na shafa maka, ya zauna ta shafa Masa daga shafa mai ta zarce,yace yunwa nake ji tace Nima ita nake ji ayi min haka wlh ko Kuma yau ba Wanda zaiyi bacci a dakin nan,yace Dan Allah kiyi hakuri ni wannan Baby din Allah ya bashi hakuri,bazan Masa baki ba,haba uwar gida? Kana da Amarya kenan? Yace na Isa ai daga ke ba Kari,kece kawai a raina Baby me dauke da Baby ga Kuma Babynta a gefe,kawo min abincin? tace to ta mike taje har abinda ba ayi niyya ba sai da aka kawowa Spark.
AsmaBaffa
[2/29, 8:59 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI
BOOK 3
~~TAIMAKO~
56-60
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.